ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

Ta fa蓷a sakin murmushi,
Domin ita ka蓷ai tasan tarin albarkar dake tattare da rayuwar su duka biyun, amma rashin sabo da kuma rashin sanin gin shi茩in abun yasa suka fahimtar hakan!

A hankali Julde ta shiga bu蓷e idanunta, da sauri kuma ta rufe idanunta tare da sakin 拼ar 茩ara, saboda hasken da yaywa idanunta yawa wanda bata saba dashi ba,
Daga Oumuu-Ayman har Abu Maleek 蓷aga kai sukai tare da kallonta, kafin Oumuu tace.
“Bari na kira Dr Jemeal stay with her”
Ta fa蓷a tana fita daga room cikin nutsuwa.

Abu Maleek kam gyara zama yay sosai, tare 蓷ura narkakkun gajiyayyun idanunsa akanta,
Yana kallon yadda take janye duvet 蓷in a hankali, cikin nutsuwa kuma tai saurin mayar da Idanunta ta rufe, tana sauke ajjiyar zuciya,
Hakan nan taji fargabar bu蓷e ido musamman da Zuciyarta ta gama bata cewa yana wajan.

Gently ya mi茩e tare da ajjiye wayoyinsa a inda ya tashi, walking slowly yake tafiya yana fesar da iska daga cikin bakinsa
A hankali yaja ya tsaya a kanta, yana kallon yadda Jikinta ke rawa a hankali yaji 茩afarsa ta kaza 蓷aukan gangar jikinsa,
Zubewa yay tare da zama dai-dai kanta har hannunsa na sauka gefen fuskarta,
Idanunsa ya bu蓷e sosai akanta kafin a hankali ya mi茩a hannunsa tare da manna shi a saman goshinta,
Da sauri ta bu蓷e idanunta 茩irjinta na matsanancin bugawa idanunta dake a rufe ta bu蓷e, a hankali ta cilla idanunta a saman fuskarsa,
Numfashin ta ya kusa tafiya, Yasubuhanallah! Aminci Allah ya tabbata ga Ubangiji daya halicci wannan surar,
Bata ta蓳a ganin movie ba da tabbas babu abinda zai hana ta ha蓷a kyan Abu Maleek dasu, Karan nutrah (dheerajdhpoor) ko Jalal Muhammad Akbar, Ko Sameer (KapurShab)
All her life bata ta蓳a ganin halitta mai tsananin kyau tare da 蓷aukan hankali irinta Abu Maleek ba, ko dan shi ta fara gani?
A hankali ta sauke ajjiyar zuciya tana 茩ara ware idanunta a kansa kamar yadda shima yake kallonta,
Shi mamakin kallon da take masa yake, ita harga Allah bata yadda shi ne Ballowo ba, muryarsa ka蓷ai zai sanya ta aminci gashi har yanzu ya茩i magana,
Hannunsa dake saman kanta yay baya dashi a hankali tare da tura sumar kanta baya, yana jin wani masifafan 茩amshi na ratsa hancinsa,
“Uhm ahhhhh!!!”
Ta sauke ajjiyar zuciya tana 茩ara kallon sajan fuskarsa wanda yake ta 茩yalli, a hankali ta fara 茩o茩arin mi茩ewa zaune,
Amma rashin 茩warin jiki da kuma kyan Abu Maleek wanda ya 茩ara zautar da ita ya sanya ta kasa koda motsi ne.

Lumshe idanunsa yay a hankali kana ya bu蓷e kafin a hankali ya gyara zamansa tare da ran茩wafawa dai-dai kanta, Julde wacce Jikinta yake rawa ga hannunta daya 茩wa蓷aitu da son ta蓳a 茩wantaccen sajansa nasa,
Da wani irin sauri ta san yafin hannunta mai sanyin gaske ta manna a kan sajansa wajan la蓳蓳ansa,
Da wani irin sauri ya 蓷an kalleta kafin a hankali kuma hannunsa ya goce gaba 蓷aya ya kifa kanta.

Nauyin da yay mata ne kuma ya sanya tace.
“Auchhhiiii 茩irji na, zaka fasa nono”
Da wani mugun 茩arfi ya runtse idanunsa lokacin guda kuma tsigar jikinsa ta shiga zubewa tana mimmi茩e wa tsaye,
Wani irin maga蓷isun abune yake masa yawo a saman fatar jikinsa, yayinda kuma zuciyarsa take bugawa da 茩arfi, a hankali kuma wasu fararan taurari suka fara gilmawa cikin idanunsa.

Idanunsa ya bu蓷e ganin yadda la蓳蓳ansa suka sauka akan nata, tsantsin la蓳蓳anta da kuma danshin yawon bakinsa a dalilin tsotsar la蓳蓳ansa da yake,
Suka ha蓷u waje guda suka bada wani sauti na musamman, bakinsa ya ware da niyyar magana,
Da Sauri ya runtse idanunsa,
Wani irin razanan nan ihu Julde ta sanya, saboda wasu abubuwa da taji sun gilma, ta cikin tafin 茩afarta zuwa tsakiyar 茩wanyar kanta,
Dalilin shigewar lips 蓷insa cikin bakinta.

Wani tsuma yaji lip’s 蓷insa da yake manne cikin nata, ya fara tamkar wanda yake cikin dusar 茩an茩ara,
Haka la蓳蓳ansa suke rawa yayinda ya kejin gaba 蓷aya zuciyarsa da 茩wa茩walwarsa suna sauya linzami da kuma alar jikinsa zuwa ga nata, a karo na biyu kenan daya kejin wani fitananan bahagon yanayi yana kusu masa,
Idanunsa da suke a tsume da wani ruwan ya tsurawa fuskar ta, gam gam Julde ta manne idanunta jin wani sabon yanayin game da Ballowo 蓷inta, wani irin wahaltaccen numafashi ya sauke, tare da sanya la蓳蓳ansa duk biyun ya matse nata dake manne cikin nasa, a hankali ya ha蓷e teeths 蓷insa tare da sakar mata wani nagartaccen cizo a tsinin tongue 蓷inta,
茦ara ta saki da sauri shi kuma ya janye jikinsa yana 蓷an fidda numfashi,
Kafin ya zauna tare da gyara zamansa.

Dai-dai lokacin ne kuma Oumuu-Ayman da Dr Jemeal suka shigo cikin room, da sauri Oumuu-Ayman ta 茩arasa wajan Julde tare da fa蓷in.
“Daughter”
Sai kuna ta nemi waje ta zauna tare da kallon Abu Maleek tace.
“Me kai mata”
Kallon Oumuu yay da idanu yay mata alamar “me kowa zan mata”
Dr Jemeal ya shiga duba Idanun Julde kafin yace.
“Allahamdulillah, congratulations Mrs Aremo Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, for now baki da wani problems ga medical glass 蓷in ki, sai medicine nan da 6mnt zasu sake dubawa zaku iya tafiya”
Mi茩ewa Oumuu-Ayman tayi tace.
“Thank you so much Dr Jemeal”,
Murmushi Yay mata yace “it’s my pleasure Ma’ah”

Dai-dai lokacin Aremo Adams ya shigo cikin shigar Alfarma, Julde wacce aka sanyawa farin glass na 茩arin gani yay mata masifar kyau, ya 茩ara haska fuskarta
“Hamma Adams”
Ta fa蓷a tana washe masa bakinta, Murmushi Yay mata yace.
“Congratulations Cute ido yazo”
Murmushi tai masa ba tare data sake magana ba,
Idanunta ta juya ta kalli Abu Maleek zare mata ido yay hakan yasa itama ta zare masa ido ta 蓷auka wani abu ne domin komai kuya take,
Wani irin kasalallan Murmushi ne ya su蓳uce masa da sauri yay waje yana 蓷aukan Wayarsa.
“Oumuu ya tafi”
Kama hannunta tayi tace.
“Muma tafiya za muyi, Adams muje ka sauke mu, nasan zaki bazai tsaya ba”
Tuni Abu Maleek ya shige motarsa da wani irin speed yabar cikin hospital 蓷in.
Haka ma su Oumuu
Kafin su isa ya da蓷e ta shirya kansa cikin kayan bacci, ya 蓷auki Strowbeery ya cilla a bakinsa tare da rungome sweet bacci ya 蓷auke sa.

Washe gari
Ko fituwa bai ba, saboda kwanan fargabar da yay haka nan yaji zuciyarsa babu da蓷i gaba 蓷aya,
A hankali ya mi茩e daga shi sai 3gauther da Armless ya nufi art room 蓷insa,
Zama yay tare da 蓷aukan pencil ya rufe idanunsa a hankali ya fara zane, yana gamawa ya bu蓷e idanunsa,
Sa wani irin sauri ya mi茩e tsaye daya gani a saman zanan, a wannan karan idanunta a bu蓷e suke suna fidda wani haske mai masifar 蓷aukan hankali,
Cikin tsananin mamaki da kuma tarin Al’ajabi ya sake duba zanan 茩arara kamannin…..
1/1/22, 19:00 – Aisha Adam: 69-70
Take 茩ara ri茩e hannun Abu Maleek da 茩arfi, saboda wani irin fitinannan abu 蓷aya ratsa daga tsakiyar 茩irjinta zuwa 茩ahon zuciyarta,
Yayinda 茩irjinta yake wani masifaffan 蓷agawa, tana shiga fidda number da wani mugun sauri,
A hankali wata kuma kumfa ta shiga ratsu cikin bakinta tana fitowa kamar dafara,
Irin Mutum yazo gab da mutuwa 蓷in nan.
A gigice Abu Maleek ya 茩ara rungome ta a jikinsa yayinda dukkan jikinsa yake wani irin rawa
Tare da 蓳ari
Julde kam cak ta tsaya ta zama kamar statue sai bin Oumuu-Ayman take da kallo a hankali kuma ta 蓷aga Idanunta, ta sauke akan Queen Ayoola, kana ta mayar da Idanunta kan Bola a sanyaye kuma ta kalli Adams,
Suna ha蓷a idanu ya janye idanunsa a gigice ta kalli Salimerh sai kawai ta nufi wajan ta tare da fa蓷awa jikinta ta saki wani raunataccen kuka,
Rungome ta Salimerh tayi itama ta saki nata kuka, domin ita ko Oumuu-Ayman ta kasa kallo saboda tsananin tausayin ta,
Musamman da akace goba aka sanya mata, Allah ka蓷ai yasan kallan gobar da aka mata, domin da garin meriz ne da a hankali zaici jikinta kamar yadda yaywa
King Tunde Muhammad Jalal.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button