ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

“Kayi ha茩uri yarona JULDE komai yau tsanani akwai sau茩i cikinsa kaji ko?”
Ta fa蓷a tana shafa kan wacce ta jira da sunan JULDE 蓷in,
shirun da Julde taji ne yasa ta 蓷ago fuskarta wacce ta 蓳aci da hawaye,
Yasubuhanallah! Ubangiji yay halittar kyau a nan, fara ce tass kamar jini zai tsar tuwa a Jikinta, madadin 茩wayar idanunta ya kasance ba茩i kamar na kowa sai akai dace 茩wayar Idanunta ya kasance blue amma a juye suke, tana da dugwan hanci, ga lip’s 蓷inta so pink.
A rikice ta shiga lalubar inda Yakumbo, cikin Muryar kuka Julde tace.

“Har ki mutu ki barni a Wanga duniya Yakumbo, kai ne komai nawa, kada ka barni a cikin wannan azzaluman Yakumbo”
Ganin da gaske Yakumbo bata motsi yasa da sauri ta lalubi inda sandar ta take,
Cikin fahimtar hanya da kuma baiwar da Allah yay mata na cikin 茩wayar Idanunta, duk da kasancewar ta Makauniya amma tana iya fahimtar inda zata nufa.

Fitowa tayi daga cikin Bukkar tana bin hanyar da sandan ta ke mata jagora hannunta ri茩e da wata 茩aramar 茩warya,
Akwai tarin dukiya a Rugar amma ita da Yakumbo 蓷inta sam dukiyat batai masu wani amfani ba,
Sai su wuni su kwana da yunwa ko madarar shanu ba za’a basu su gasa cikin su ba.
Ganin yanzu Lokaci fita kiwo ne yasa kai tsaye ta nufi ke wayan shanun, domin tasan dole za’a bar wasu musamman masu ciki.
Idanunta na zubar da 茩walla, ga yadda kayan jikinta suka yage har suna shirin fito da 茩yakkyawar surar da Allah ya bata, musamman 茩irjinta a zahiri ko ruwa mutum bazai iya sha a inda Julde take ba sabida wani irin warin 茩azanta da take.
Haka take tafiya babu ko takalmi dan ma garin akwai Ni’ima.
A haka ta isa garken shanun kai tsaya inda taji kukan wata Nagge (shanuwa) tana zuwa fuskarta 蓷auke da Murmushi sabida jin da蓷i da tayi zata samu madarar da zata bawa Yakumbo 蓷inta tasha.
Bayan ta tatsi nonon ne kuma ta 蓷auki hanyar komawa, tana tsaka da tafiya taji an rafka salati tare da fa蓷in.

“Shai gyan yaro mai satar madara, woooo! Su Julde anji kunya jama’a ga 蓳aro mun kama”
Nan da nan aka tarawa Julde mutane sabida tsananin tsoro da firgici tuni tai cilli da 茩warya hannunta,
Gaba 蓷aya suka 蓷auke ta zuwa wajan AR茒O cikin tsana da kuma Allah wadai da hali irin na Julde yace.
“Walle ka bani kunya yaro ashe duk madarar da muke rasawa kai kake sacewa kai da uwarka”
Cikin tashin hankali Julde ta shiga girgiza kanta, sosai take son magana amma bakinta ya gaza furta komai.
Babban tashin hankalin yadda bata jin maganar Modibbo, ga babu idanun gani bare taje wajansa neman taimako, wani daga cikinsu mai suna Labbo yace.
“Ai jiyama shi ne yaje har garke ya tatsi nono 茩warya biyu”
Zaro ido AR茒O yayi yace.
“Wallai dole ai maka hukunci dai-dai da abinda ka shuka”
Ya fa蓷a yana kallon wani Mutum yace.
“Maza 蓷auko Aska”
Jin an ambaci Aska yasa Julde zubewa a wajan ta shiga rufe sumar kanta, tuni wanda akace ya 蓷auko Aska yaje ya 蓷auko ya dawo,
Yana zuwa wajan AR茒O yace.
“Maza aske min gashin kansa, cire sumar kai masa 茩wal茩wal”

Kasancewar Fulani mace ita suke bawa kalmar Namiji hakama namiji su bashi kalmar mace,
Ihu Julde ta sanya ta shiga kiran sunan Yakumbo da kuma Madibbo, Lami蓷o tuni ya sanya hannunsa ya cafki sumar kanta tare da cire 蓷aurin nan take gashinta ya sauka har wajan waist 蓷inta,
AR茒O ya 茩ara cewa “maza cire gashin kada abar masa komai kai masa irin na jariri arado”
Cikin rashin imani da tsoran Allah Lami蓷o ya 蓷aga Askar tare da….

SALON NA MUSAMMAN NE馃グ馃拑馃徎 KADA A BARKA ABAYA.

ABU_MALEEK NA KU茒I NE, IT’S 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA’IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616 GA 瞥AN UWA 瞥AN NIGER KUMA SUYIWA NANA AI’CHA MAGANA AKAN WANNAN NUMBER 84506476

KASAN MUTUM NA FARKO WAJAN BIYA DOMIN SAMUN DAMAR SHIGA VIP鉁嶐煆�

KUYI SHARE FISABILILLAHI SABIDA ALLAH馃憦馃徎
1/1/22, 18:59 – Aisha Adam: 馃寛馃寛馃寛馃寛
ABU_MALEEK
馃寛馃寛馃寛馃寛

     NIMCYLUV

BOOK 1
PAGE 9-10

Cafkar gashin kanta, sabida tsananin zafin daya ratsa jijiyoyin kan Julde ya sanya bata san lokacin data saki wani gigitaccen ihu tare da fasa 茩ara da dukkan 茩arfinta,
Wanda hakan ya 茩ara haddasa juyewar blue 蓷in Idanunta wanda suka gama rinewa da jaaa sabida azabar da tayi mata yawa.
Baya Ar蓷o yayi cikin matu茩ar jin da蓷i da kuma farin cikin yau ya kama 蓳arauniyar da take shiga cikin garken shanun har take samun damar tatse masa madarar shanunsa,
Zabura yay cikin son dukiyarsa da kuma son bawa dukiyar tasa kariya yace.
“Billahi Yaron nan ya kashe mu, madarar shanu 茩warya biyu, dole ai masa hukuncin da yafi wannan, dole sai kayi mana kiwon shanu na mako biyu”
Da Zallar mamaki Lami蓷o ya tari numfashin Ar蓷o yace.
“Tayaya ne wannan 茩aramin yaron zai iya kiwon Nagge wajan guda 100?”
Murmushi Ar蓷o yayi yana mai jinjina kansa domin shi ka蓷ai yasan dalilin daya sanya yace haka,
Ba tare daya bada waccen amsar ba cikin bada umarni ya 茩ara cewa.
“Cire sumar nan yanzu wannan kuma shi ne hukumcin 蓳arawon madarar shanu, barin irin wannan a Rugar Mahinjo babban hatsari ne, domin cigaban faruwar hakan zai iya kawo da茩oshewar tattalin arzi茩in Fulani makiyaya, kunfi kowa sanin cewa wannan shanun sune arzi茩in dukkan wani 蓷an Rugar Mahinjo,
Da kuma madarar shanun muke samun ku蓷a蓷an kula da wasu dukkan Nagge da suke 茩ar茩ashin kulawar mu”

Cike da fahimta kowa na wajan yay na’am da maganar Ar蓷o, domin yay amfani da abu mafi suyiwa a zuciyar fulanin wato shanunsu,
Babu wani abu dake ba茩anta ran Fulani makiyaya irin nakastuwar shanunsu.

Lami蓷o ya jinjina kai tare da murmusawa, shi ka蓷ai shima yasan dalilin daya sanya Ar蓷o fa蓷in hakan,
Da 茩arfi kuma ya 茩ara jan sumar kan Julde wacce har yanzu ya kasa kama 茩arshen sumar sabida tsayin da gashin yake dashi,
Ganin yadda Julde take ihu tare da 茩o茩arin fisgewa zata gudu yasa Ar蓷on Rugar Mahinjo fa蓷in.

“茒aure shi, maza kawo igiya a 蓷aure wannan mugun irin”
Julde numfashinta ne ya kusa 蓷aukewa sabida sabon tashin hankali,
Ita burinta a yanzu ta koma wajan Yakumbonta bata san halin da yunwa ta sanya ta a halin yanzu ba,
Da rarrafe taja Jikinta ta shiga lalubar inda take jiyo muryar Ar蓷o, duk da cewa bata gani amma tana iya bin sautin Muryar mutum ta isa inda yake.

Tana zuwa wajan Ar蓷o ta rirri茩esa tare rushewar da wani irin raunataccen kuka mai tarwatsa zuciyar dukkan wani mai imani da kuma tausayi,
Kuka take wanda yake nuni da irin hali 茩unci da kuma takurar da take ciki,
Kuka take da dukkan 茩arfinta zuciyarta, kuka ne wanda yake nunawa duk wani Mutumin dake wajan irin halin yunwa da kuma 茩ishin da suke ciki ita da Yakumbo,
Kuka ne wanda yake nuni da halin 茩azantar da suke ciki domin rabonta da wanka a rayuwa harta manta,
Balle ai maganar gyaran jiki duk da cewa da fulanin daji irin su ba’a san so da haka ba.
Cikin muryar da kuka ya gama cin 茩arfinta tace.

“Kayi mini rai Ar蓷o, ka taimaki rayuka biyun da basu da wani mataimaki sai Allah, dan Allah kada ki cire min sumar kai ma, za’a min dariya kuma zan zama abin kallo da 茩yamata wajan mutanan Mahinjo,
Kaimin dukkan wani hukunci amma ka janye maganar cire min sumar kai, Ni macace ne, kada kuyi abinda zaku mai dani ta namiji,
Ban ta蓳a sata ba, yanzu halin yunwar da muke ciki ne yasa Ni fitowa neman abinda zan bawa Yakumbo,
Dan Allah Ar蓷o ki taimaka kada yunwa ta kashe shi, kada yunwa ya kashe Yakumbo, ka bani madarar ko ka蓷an ne na bashi yasha”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button