ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

Ai weekend Lfy馃対馃馃徎
1/1/22, 19:00 – Aisha Adam: 75-76
mg’s skincare

Shin Ina matan suke馃棧锔忦煑o笍馃棧锔弇aza kuhanzarta kumatso kusa kuma kubani aran kunnuwanku domin sanin albishir dawannan shahararran company yazo muku dashi馃槂馃ぉ
Hakika tabbas duk macen data amsa sunanta bazataso afita b Koda da kwayar zarra domin hakane wannan shahararren company yazomuku da ingantattun hadaddun kayan gyaranjiki masu matukar gyara fata cikin kankanin lokaci batare da sunyima fata lahani ba domin kayan mg’s organic products ne bawai na bleaching ba zasu gyara ma mutum fatane yafiddomashi da ainihin natural beauty din mutum馃憣hakika duk wacce batayi anfani da kayan mg’s b anbarta acan karshen bayama kuwa domin Koda sabulunsu kadai kuka dana fatanku seya fita dasauran mata ballentana Kuma kuyi anfani da gbdy beauty kit dinsu wohoho wani abun baa mgn sewanda yajaraba shine zai tabbatar鉂o笍
Shin kinafama da
Pimples, black spot,sunburn, stretch mark,acne,black head, wrinkles,knuckles dama duk wani matsalan fata?
Shin fatanki tana tattarewane ko kinshafa cream yabatamiki jiki馃槴
Shin inamasu cewa sunjaraba Basu dace b bi’iznillah sister’s duk Wanda yayi using mg’s sai godiya domin Koda iya herbal whitening black soap din kikayi anfani dashi zakiga ynd fatanki zaiyi clear Yana walwali jikinki zeyi fresh kina glowing my dear bare Kuma ace set dinne gbdy 馃ga amare duk wnd yy using set dinnan baya bukatar kowani gyaranjiki domin yadda jikinki zekoma yazarce misali馃槝just start placing ur orders dearies DNT be left behind
Available product馃憞
Herbal whitening black soap:3k
Beauty kit:11k now 10k
Blacksoap/molato whitening soap:3500 now 3k
Bridal kit:20k now 18k
Muna maraba da masu siyan daya ko sari nd end of year sell gamasu bukatan soap akwai special discount dik wnd zesiya Kaya dg ynx zuwa January ga discounts Nan Asama kuduba
Chat
08062991549
Call 08064532391
Facebook: mg’s skincare
Instagram:glow_with_mgs
Do you guys wanna achieve that milky skin that turns head wherever you go馃ぉ
Then @mgs skincare gat you covered 馃挴
Now is time to glow馃槏
Pamper ur skin馃Φ
Shine like bride馃懓馃徎鈥嶁檧
Glow馃鈥嶁檧锔�

馃挴 tested nd trusted馃
Guarantee

SARAUTAR MARUBUTA

Yana sakin wani fitinannan nishi mai kama da qurnani,
gaba 蓷aya jikinsa tsuma yake ko ina da jikinsa rawa yake, hatta naman cikin jikinsa rawa yake,
lokacin guda 蓷aya tal da yaji da蓷in 蓷umin matarsa yaji sam bazai iya samun sukuni idan bata kusa dashi ba,
Wata 茩a茩茩arfar ajjiyar zuciya mai tafiya da numafashin Mutum ya sauke,
yana jin wasu irin fararan abu nayi masa yawo a Cikin idanunsa, ajjiyar zuciya ya 茩ara saukewa tare da 茩ara manna la蓳蓳ansa a fartar wuyanta ya shiga goga mata karan hancinsa.
Sanyi da kuma salon da yake,
mata ne ya haddasa lumshe idanunta wanda suka janye tare da rufewa ruf, a hankali kuma bakinta ya shiga rawa,
tana son furta wani abu amma ina tsoro da tarin gigita, fargaba,
al’ajabi, da kuma tarin ta ajjuji suka ha蓷u waje guda suka narkar mata da Zuciyarta,
Hakan yasa ta kasa furta komai sai rawa da.

Jikinta yake teeths 蓷in ta suna ha蓷ewa waje guda suna bada wani sauti gab!! gab!! Da Sauri ta sanya hannunta ta ri茩e shoulder 蓷insa tana cije lips 蓷inta,
lokacin da taji saukar softness lips 蓷insa a saman fatar wuyanta yana mata wani sihirtaccen tsotsa yana sauke mata zazzafan iskar bakinsa mai 蓷umi sosai,
Abu Maleek wani irin rawa tsokar jikinsa keyi ga wani karkarwa da fatar jikinsa keyi a lokacin guda,
wata jan numfashi yay yana 茩ara cusa fuskarsa a 茩irjinta yana sha茩ar dad蓷an 茩amshin turaren Al’ajabu dake tashi a jikinta, wanda yake neman zautar dashi,
Julde ji tayi sam ba zata iya jurewa abubuwa sunyi mata bala’in rawa,
ga wani abu dake tsarga mata tun daga tsakiyar tafin 茩afarta zuwa ma蓷igar kanta,
wani kuka ne mai 茩arfi ya 茩wance mata, wanda ya sanya Driven saurin taka burki,
shi kansa bazai jure halin da uban gidansa yake ciki ba, balle kuma wacce ake wa,
gefen titi ya samu a hankali yay parking,
kana ya bu蓷e 茩ofa ya fita tare da rufe masu 茩ofar,
jin yadda take kuka numfashinta keyin sama yasa Abu Maleek zaro kansa dake cikin hijab 蓷inta,
da sauri kuma ya sanya hannunsa tare da cire Hijab 蓷in yay cilli dashi waje guda,
idanunsa ya raunace wanda suka cika da wani irin abu kafin a hankali kuma ya sanya hannunsa ya 蓷auke ta cak ya azata bisa cinyarsa,
cikin tsoron Ballowo 蓷inta, ta bu蓷e baki da 茩yar tana jan numfashi tace “Dan Allah ka rabu dani,
I’m scared kada naje kamin ciki” narkakkun kuma fitinannun idanunsa ya bu蓷e akan yana binta da wani irin sihirtaccen kallo,
kamar zai cinyeta a hankali ya sauke Ajjiyar zuciya yana maida numfashi a taushashe kuma a kasalance ya bu蓷e hannayensa,
a hankali yay Unzipping rigar sa,
faffa蓷an 茩irjinsa ya bayyana ta sauri ya kifa fuskarta a 茩irjinta tare da maida hannunsa ya rungome ta sosai yana sakin wani ajjiyar zuciya wacce take tawowa tun daga 茩asan zuciyarsa zuwa bakinsa, a hankali ya 茩ara matseta sosai,
Julde wani irin rawa Jikinta ya fara domin ko a baya bai yi mata irin wannan ri茩on ba,
Hakan yasa numafashin ta fara fita da sauri kanta yay mata nauyin gaske,
a hankali A.m ya shiga sauke mata numafashin sa a saman fuskarta, kafin ya manna bakinsa a kunanta ya shiga tura tongue 蓷insa ciki yana lasar fatar kunanta,
cikin wata raunatacciyar murya mai 蓷auke da tarin bu茩atuwa yace.

“Calm down Ilyhemm, magana za muyi ok”
Ya fa蓷a yana 蓷an sakar mata cizo ka蓷an,
irin cizon nan mai tafiya da dukkan tunanin mutum, ya tafi dashi wani waje nada ban!.
Cikin rawar murya tace.
“To ka sake ni mana, wallahi numafashi na zai 蓷auke”
Idanunsa ya ware sosai akan cikin wani fitananan sabon Shau茩i mai tafiya da kuzarin Mutum da nutsuwarsa baki 蓷aya yace.
“No!! I can’t idan na barki mutuwa zan,
dan Allah kada ki kashe mijin wata Kinji”
Ya fa蓷a yana shafo saman 茩irjinta yana mai 茩ara shigar da ita,
dole bata tasu ba ta sauke kanta a tsakiyar 茩irjinsa, Abu Maleek a wahalartaccen numafashi mai zafi ya sauke,
a hankali ya sanya hannunsa a saman glass 蓷in door 蓷in ya 茩wan茩wasa,
da sauri Driven ya dawo tare da bu蓷e murfin motar ya shiga,
key yay mata yaja motar da gudu kai tsaye Herangtunet Boutique Hotel Norway ya nufa dasu.

A can cikin Alaafin kowa dai-dai wannan lokacin, Queen Roomana ce zaune ita da Hadima Zubaida,
a hankali kuma Queen Roomana tace.
“Sai yaushe zanci gaba da 蓳oye Khaleluddeen? Sai yaushe ne zan Bayyana sa matsayin 蓷a kuma tsatson Late King Tunde Muhammad Jalal? Na fara gajiya Zubaida Ni a wahalarce ke da kike rainonsa a wahale, shi kansa Khaleluddeen ya gigice yake,
yana son zama dolo kamar Zaki,
saboda rashin ganin mutane da ba yayi,
Na gaji bazan jure ganin Khaleluddeen a haka,
nayi juriya lokacin Jalaluldeen ina 蓷auke kai kamar bana gani, amma yanzu ba zan iya ina tunanin lokacin yayi da kowa zai fahimci gskyr abinda yake 蓳oye” a gigice Hadina Zubaida tace
“A’a uwar 蓷aki na, a kullum ina mara maki baya akan 蓳oye gskyr waye JALALULDEEN TUNDE MUHAMMAD JALAL,
saboda ma茩iya da kuma tarin magauta amma a yanzu bazan goya maki bayan,
ki fa蓷i Gsky ba”
Hawaye ne ya sakko daga kan 茩uncin ta kafin tace.
“Sai yaushe ne hawaye ne zasu tsaya Zubaida?? Mene yasa zamuci gaba da 蓳oye gsky akan Zaki? Ina jin tsoron Kada 蓷an dana haifa da cikina yazo yana tsanata akan wannan 苼oyayyan Sirrin dana ke 蓳oyewa a kansa I’m scared”
ajjiyar zuciya Hadima Zubaida ta sauke kafin tace
“ina tunanin komai yazo 茩arshe, yanzu idan kika fa蓷i wani abu yazo dai-dai yake da tunzura magautan Abu Maleek, sun fimu yawa haka kuma basu san ko su waye ba, duk abinda zaki zaifi kyau a barshi har zuwa lokacin da Abu Maleek zai dawo”
Lumshe idanunta tayi a hankali kuma ta bu蓷e lokacin da Adams yake fa蓷in.
“Mami kina bani mamakin yadda kike tunanin Abu Maleek zai dawo,
and ta tambaye ki babu a dadi akan wannan yaron who is he? Amma Kinyi ignored 蓷ina”
Kallonsa Queen Roomana tayi cike da mamaki fuska a ha蓷e tace..
“Adams kace zaki bazai dawo ba? Me Zaki yay kaka har haka ne? Ka tsan zallar so da kuma 茩aunar dake tsakanin uwa da 蓷an ta kuwa?”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button