ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

Zame 茩afafuwansa Ar蓷o yayi yana 茩ara kallon 茩yakkyawar fuskar Julde wacce take masa kama da wata halitta,
Kallon JULDEN kuma na 茩ara ta fasa zuciyarsa, yana san yashi tuno da wani shu蓷蓷a蓷an tarihi wanda tuno sa a yanzu dai-dai yake da bugawa zuciyarsa,
Cikin 蓳acin rai yasa 茩afa tare da hanka蓷e Julde wacce ta kasance bera a Rugar Mahinjo bata da kowa sai Yakumbo da Madibbo,
Da sauri kuma Lami蓷o yazo ya fisgi gashin kanta ya fara janta jikin wata bukka,
Gaba 蓷aya mutanan Mahinjo suka mara masa baya domin suma a lokacin cike zuciyoyinsu suke da tsanar Julde wacce take shirin ganin bayan tattalin arzi茩in su,.
Wani tsuhu kowa tuni ya koma gefe ya kuka wiwi, sabida a jikin shanuwarsa Julde ta tatsi nono, gashin Naggen tana da 蓷auke da tsohun ciki wannan dalili ya 茩ara tayarwa da tsohun hankali a tunaninsa shike nan Julde ta kashe masa abinda yake cikin shanuwarsa.

Cikin rashin Imani ha蓷i da rashin tausayi, Lami蓷o ya fara zubawa Julde ruwa mai sanyin a tsakiyar kanta tare da 蓷aukan wani abu mai kama da sabulu ya shiga goga mata akai,
Cikin rashin Sa’a sabulun ya fara shiga cikin nakasassun Idanunta,
Wani kalar ihu da kurnani Julde ta fara wanda sabida tsabar kuka ko muryarta ba’a ji.
Wata duguwar aska Lami蓷o ya 蓷auka sabu tass da ita sai she茩i take, ya kafa askar a gaban 茩wantaccen sumar dake gaban goshinta, tunda ya 蓷ura askar bai dire ba sai daya zabtare gaba 蓷aya rabin sumar kan.

*ABU_MALEEK IS NOT FREE BOOK, IT'S 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616, 瞥AN NIGER SUYI MAGANA TA WANNAN NUMBER 84506476*

A can cikin Bukkar su Julde kowa, Yakumbo wani kalar numfashi take,
Gaba 蓷aya ta galabaita takai munzalin da idan Numfashin ya fita baya dawowa, a hankali ta bu蓷e bakinta ta shiga kiran sunan Julde tana fa蓷in.

“Hai kizo nan, kizo na fa蓷a maki wata magana kafin Ubangiji ya 蓷auki raina, Julde!! Julde!! Julde!!!….” Kafin ta 茩ara cewa komai numfashinta ya fara fisga ta shiga mi茩ewa domin babu komai Cikinta rabon da suci abinci ita da Julde har sun manta sabida zafin talaucin da suke ciki.

Shin su ba 拼an garin bane? Ko kuma dai basu da kiwo ko guda 蓷aya ne wanda za suyi ta茩ama dashi suma a matsayin su na Fulani makiyaya?
Ko kuma dai akwai wani dalili daya sanya su cikin wannan halin?
Tabbas ruwa baya tsami banza..

Salati Yakumbo ta fara kumfa na fita ta cikin bakinta hannunta ri茩e da wani abu wanda take sakinsa, a dai-dai lokacin da Lami蓷o ya gama yiwa Julde aski tass ya zamana ko jaririn da aka haifa yau ya fita sumar kai nesa ba kusa ba,
A kuma dai-dai lokacin ne Ubangiji ya amshi ran Yakumbon Julde, wanda ta tafi lahira ne cike da burin fa蓷awa Julde wata muhimmiyar magana Amma Ubangiji ya fita sanin komai dake cikin wannan duniyar mai cike da ru蓷ani da kuma tashin hankali,
A kuma wannan lokacin ne Madibbo yake can cikin daji yana ha茩a rami da kuma 蓳oye wani muhimmin abu, hakan ta sanya bai san abinda yake faruwa cikin Rugar Mahinjo ba.

A can Madrid kowa yau ya kasance weekend, wato ranar daya kasance hutu ga dukkan wasu ma’aikatan gwamnati,
11 dai-dai na safiyar lahadi wato Sunday, A.m ya shiga bu蓷e nauyayyen idanunsa wanda suke cike da tarin bacci da kuma gajiya,
Tunda ya bu蓷e idanunsa yaga duhu daga cikin bedroom 蓷in sabida kashe hasken 蓷akin da yay ya maida idanunsa ya rufe,
A hankali kuma cike da tarin gajiya da kuma ciwon da kansa yake masa a 拼an kwanakin nan,
Ya sanya hannunsa tare da 蓷urawa a tsakiyar goshinsa yana murzawa a hankali sabida zufar da yaji tana tsastsafo masa,
A wannan lokacin tunani ne yake ta ziyartar 茩wa茩walwarsa,
Wanda Yawan tunanin yake 茩ara haddasa juyewar tunaninsa a koda yaushe,
Abunka da mara cikakken lafiya, wanda hankali irin na sauran mutana ne bai gama ratsa shi ba.

Tunanin Mami, da kuma kuma matar data zame masa tamkar uwa yake a wannan lokacin yake, yaya suke? Meke faruwa dasu babu abinda ya sani,
Sosai yake son zuwa gare su koda ace bazai zauna tare dasu ba,
Wata lafiyayyiyar ajjiyar zuciya ya sauke yana mai ganganro da hannunsa zuwa tsakiyar 茩irjinsa wanda yake 蓷auke da kwantacciyar suma,
Mai kyau da tsari,
Fuskarsa, bugawar zuciyarsa ce ta tsananta da sauri ya sanya hannunsa a saitin 茩irjinsa yan kwa蓳e fuska tare da marai-raice wa, kamar 茩aramin yaro,
Cike da tsoro ya 茩ara bu蓷e idanunsa ya shiga rarraba su a cikin tafkeken bedroom 蓷in nasa,
A sanyaye ya bu蓷e 茩yak茩yawan la蓳蓳ansa wanda suke fresh so pink damn cute and softness, cikin can 茩asan ma茩oshinsa yace.
“Ya Rabbi! How can that be possible?,
Mene yasa ya kejin tsoro da kuma fargaba ne?”
Ya shiga yiwa kansa tambayar can kuma yasa hannu ya 蓷an matse kansa a fili cikin slow voice 蓷in nan nasa mai narkar da zuciya cike da tarin shagwa蓳a yace.

“You’re mad Abu_maleek” zare ido yay sosai tare da pouting kansa da finger yace.
“What? Mad me? No!!! No!!! I’m not ni ba mahaukaci ba and never na zama mahaukaci”
Ya 茩are magana tana tsotsar la蓳蓳ansa,
茒an juyawa yay ka蓷an yana lumshe idanunsa sabida motsin da yaji a gefensa ana yaye duvet 蓷in jikinsa, Sweet ce take yaye masa duvet 蓷in, farar mage 茩yak茩yawa gata 茩atuwar gaske rainon madara,
Ganinta yasa ya 蓷an yi Murmushi har sai da dimples 蓷insa ya luma tare da bayyanar teeths gave 蓷insa kana ya sanya hannunsa ya 蓷auke ta cak yana shafa kanta yace.

“Mrng sweet, how was your night?”
Ya tambaye ta yana kissing goshinta, tare da rungome ta sosai ya shiga sauke ajjiyar zuciya, domin bashi da wani wanda zai magana dashi ta fahimta har ya fahimci maganar tasa a tunaninsa sama da magensa,
Yana sonta sosai, domin idan bata da lafiya sam bashi da walwala,
Kowa yana amsa sunan sa dana mahaifinsa amma shi madadin haka sai ake kiransa da sunan wani can daban, sunan da bai san lokacin daya fara ba shi dai ya riski kansa a ciki ne.
Ware idanunsa yay yana ya mutsa fuska yace.

“O’ohhh yunwa sweet lemme freshen up”
Ya fa蓷a yana sakinta da sauri ta sauka daga jikinsa kai tsaye shima ya mi茩e sai lokacin 茩yakkyawar halittar jikinsa ta 茩ara bayyana kana ganin Abu_maleek kansa cewa give of Allah bawai haka kawai ya kasance a duniya ba,
Akwai tarin 茩addarori a tare da shi.

Kai tsaye bathroom ya shige yana zuwa ya sakarwa kansa shower, duk da cewa yau gashin akwai sanyi sosai ga snow da take ta zuba.
Ruwan shower na sauka a jikinsa yana sakin ajjiyar zuciya yana gamawa yay brush kana ya nufi mirror’n dake bathroom 蓷in gigice kuma yay baya da sauri sabida idanunsa da suka sauka akan.

*ABU_MALEEK NA KU茒I NE, IT'S 500 VIA 0116886423 SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616 瞥AN NIGER SUYI MAGANA TA WANNAN NUMBER 84506476*

1/1/22, 18:59 – Aisha Adam: 馃寛馃寛馃寛馃寛
ABU_MALEEK
馃寛馃寛馃寛馃寛

   NIMCYLUV

BOOK 1
PAGE 11-12

     *INA MARA BA DA WANDA ZA'A TALLATAWA HAJARSA (BUSINESS)*

Ba茩in zanan dake saman 茩irjinsa, zuwa 茩asan cibiyar sa, gaba 蓷aya zanan wanda akai da ba茩in abu ya mamaye ilayin farar fatar cikinsa,
Sai ya zamana kamar anyi masa zanan Tattoo ne,
A duk lokacin daya bu蓷e idanunsa yaga zanan sai yaji zuciyarsa ta halba tare da buga masa da 茩arfi,
Yana samun kansa cikin ru蓷u ha蓷i da fargaba,bai san lokacin da zanan ya kasance a jikinsa ba,
Shi dai ya bu蓷e idanunsa yaga zanan,
Menene shi? Wane yay masa gaba 蓷aya bashi da masiyyar komai,
Amma yana ji a ransa Tabbas akwai 苼oyayyan abu game da wannan zanan,
Shiyasa baya ta蓳a bari wani ya gani,
Duk da cewa baya son zafi da kuma manyan kaya amma yana 茩o茩arin ainun wajan ganin ya bawa zanan kariya,
Lumshe idanunsa yay tare da cafko la蓳蓳ensa na 茩asa wanda ya gama ji茩ewa da ruwa ya shiga tsotsa tare da cijawa,
茦uri yaywa zanan da gajiyayyun idanunsa masu kaifi da sanya mutum cikin firgici,
Shi kansa a wannan lokacin yana son ya fahimci zanan menene? Amma duk yadda yakai dan son fahimta baya gane komai na jikin zanan,
Sai kuma ba茩in zanan ya 茩ara haska farar jikinsa, ya zama kamar wani adoo ne a jikin masa musamman shi da yake tare da turawa,
Cikin nutsuwa ha蓷i da kamewa ya mi茩a hannunsa tare da 蓷aukan bathrobe ya sanya jikinsa tare da covering 茩irjinsa sosai,
Idanunsa a lumshe lashes 蓷in nan zara-zara, sai 蓷igar da ruwa suke ga girar a cike ba茩a sosai da ita.
Yana fitowa ya nufi dressing mirror yana daga tsaye ya 蓷auki wani lotion mai kyau da 茩amshi ya shafa, sabida garin sosai yake da sanyi,
Yana gamawa ya 蓷auki body spray ya fesa saman fatarsa,
Sai kuma ya 蓷auki handrayer ya shiga gyara sumar kansa, ya shafa oil a 茩wantaccen sajansa,
Nan da nan kyau da kuma haibarsa ha蓷i da cikar zatinsa suka bayyana yay wani mugun kyau like takeaway,
Wata red 蓷in Armless ya 蓷auka wacce take da zip daga gaba amma yay unzipping rigar, sai hula red daya 蓷auka ya sanya saman sumar kan nasa,
Ta rufe iya saman gashin banda wanda ya kwanta can 茩asan wuyansa,
Yasubuhanallah! A.m ya zama wani damn cute are extremely 蓷in nan,
Long wando sleeves ya sanya wanda ya kasance blue black,
Yana gamawa ya juya walking slowly ya nufi Parlo hannayensa sanye duk cikin aljihu, duk da cewa sanyin bai damunsa amma yana jin yadda tsigar jikinsa ke tashi,
A Parlo ya samu sweet kwance saman 3seater tana bacci duk ta cure waje guda,
Tattausan Murmushi ya saki wanda iya saman la蓳蓳ansa ne kawai, gently kuma ya nufi wajan deep freezer 蓷in dake Parlon ya 蓷auki zallar madarar shanu mai 蓷an zafi kasancewar yau setting 蓷in freezer,
Yana 蓷aukan madarar shanun ya cire tankar Inibi guda 蓷aya a hankali cike takun 茩asaita ya juya ya zauna kusa da kitty 蓷insa.
Da蓷i da gar蓷in madarar ya haddasa masa rufewar idanuna ba tare daya shirya ba, sosai yake son madarar shanu tana 茩ara masa kuzari musamman idan ta kasance zallar ba ha蓷i.
Idanunsa ya rufe sabida mur蓷awar da cikinsa yay, a hankali ya shafa cikinsa wanda ya kusan ha蓷ewa da bayansa,
Daga can outside kowa wanda maid 蓷in hotel 蓷in ce ta shiga danna blet 蓷in door 蓷in tana jiran permission,
Ta蓳e baki yay kana ya Marai-raice fuska kamar wanda aka tilastawa magana yace.
“Come in”
Tuni daman ya bu蓷e da remote a hankali take turo table breakfast 蓷in nasa,
Ko inda take bai kalla ba, sai rufe idanunsa da yay ya ha蓷e rai sosai,
茦asa tayi da kanta tace.
“Sir! Breakfast is ready”
Shiru yay mata ita kuma ganin hakan ya sanya ta 茩ara maimaita wa idanunsa a rufe yace.
“Out”
Da sauri ta juya zata fita Murya can 茩asa yace.
“Come and pick your jagwalgwalo”
Yana fa蓷in haka ya mi茩e tare sanya hannunsa ya 蓷auki sweet kai tsaye art room 蓷insa ya shiga,
Ya 蓷auki pen da different colors a hankali ya fara zanan idanunsa a lumshe a haka yake zanan,
Yana gamawa ya bu蓷e idanunsa dai-dai lokacin sweet ta farka 茩uri yaywa zanan yana kwa蓳e fuska ya 蓷auki sweet ya rungome tare da fa蓷in.
“What I’m did? Mace na zana ko namiji? Why kai babu gashi but 茩irji yay the same dana mace mai…,”
Da sauri ya shiru yana 茩ara kallon zanan shikam duk sanda ya rufe idanunsa yay zanan abinda yake zanawa kenan ya rasa wacce kalar halitta ce macace ko namiji kullum kuma idanun a rufe suke mikewi yayi tare da rungome sweet wacce take 茩ara shigewa jikinsa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button