ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

Washe gari
Da safe tana zaune cikin wani ha蓷a蓷蓷an lace mai kyau sky blue yasha stones, sai 茩amshi take ta 茩ara yin wani fari na musamman 茩irjinta ya cika sosai, ta zama wata babbar mace idanunta akan system 蓷in Abu Maleek tana latsawa gaba 蓷aya hankalinta na kan system kafin ta 蓷ago kanta ta kalli T.v inda ake 茩ara fa蓷ar cewa 拼an fashin sun kashe mutane biyar a cikin babban bankin dake Norway, yayinda da duk suka kashe wata na’ura dake cikin bank, wani room 蓷aya yay saura wanda Manager ke ciki.
Kai tsaye kuma Julde ta 蓷auki Number manager ta fara Magana dashi cike da 茩warewa yake mata bayanin tsarin tsaron Na’urar da suke wajan wanda sune kawai suke aiki..
A hankali yana magana tana duba abu a haka tai connecting da cikin Wajan cikin nutsuwa da 茩warewa take komai harta samu ta kunna Cc t.v dake cikin bankin nan take photon 拼an fashin suka bayyana a t.v dai-dai lokacin Abu Maleek ya shigo yana zuwa ya sureta ya shiga juyi da ita.
Ma茩ale tayi tana dariya tace “Allah kaban tsoro” Murmushi Yay mata yana manna mata kiss a goshinta kafin tace “surprise” lips 蓷insa ta tsotsa tana shafa Sajansa tace “me mijina zaimin Surprised dashi wanda ya wuce yace yana sona” Murmushi Yay mata yana lasar fatar wuyanta yace “12 jirgin mu zai tashi zuwa Nigeria” wani irin ihu tayi ta rungomesa sosai tace “Wow! Thank you my king saura abu guda” lumshe idanunsa yay yana jin yadda take tsotsar lip’s 蓷insa ajjiyar zuciya ya sauke yace “Uhm Soon kafin ki haihu” zare ido tayi tace “苼allowaaaaa haihuwa fa” gira ya 蓷aga mata yace “eh 茩warai na fara jin sauyin da naji lokacin cikin Maleek is hardly idan babu jinina a mahaifarki” Shiru tayi kana tace “da nafi kowa farin ciki sosai kuwa” walking slowly ya shige bedroom da ita kafin ya nufi cikin bathroom still bakinsa na cikin nata, a hankali ya zare yace “Uhm ba zaki gane, And congratulations Kinyi saving rayuwar jama’a Thank you My Queen”
Sharp Sharp suka shirya cikin wasu ha蓷a蓷蓷un English wears tare da 蓷ura jacket ba茩in glass ya manna a idanunsa ita kuma tasa fari siriri glass duk wanda ya kallesu sai ya kuma gaba 蓷aya sunyi fari sosai kamar larabawa, a haka suka isa Airport ba jimawa jirginsu ya 蓷aga suna 蓳angaren vip, bayan su sanya waya a airplane ya shiga Camerar Wayarsa ta iphone 13 蓷insa ya fara yi masu wani ha蓷a蓷蓷an photo, wani tai kissing nasa wani tana kwance a 茩irjinsa wani suna kallon juna..
Lokacin da jirginsu ya sauka Benin Airport misalin 10 na dare ne bayan ya shiga mota saboda sunyi waya da Sharefddeen shi ka蓷ai yasan zuwansa, back seat ya shiga yana jiran Julde ta shigo jin shiru yasa ya bu蓷e 茩ofa zai le茩a dai-dai lokacin yaji saukar muryarta ta fasa wata gigitaccen ihu tana fa蓷in “Wayyoooo Cucuu, 苼allowaaaaa sun sace ni” da wani irin mugun sauri ya fito dai-dai lokacin da…..

SARAUTAR MARUBUTA
1/7/22, 08:36 – Buhainat馃槤: 89-90
Wata ba茩ar mota 茩irar Toyota Venza ta fita da gudu daga cikin Airport, Tashin hankali, ru蓷u, gigita, gaba 蓷aya ya taru ya ha蓷ewa Abu Maleek, wani irin jiri ne ya nemi 蓷aukan sa da sauri Aremo Sharefddeen ya sanya hannunsa ya tare da fa蓷in “Su waye wa蓷an nan 蓷in zaki?” Kasa magana Abu Maleek yay cikin tashin hankali ya zame hannunsa kai tsaye cikin motar ya shiga idanunsa tuni sun yi jaa saboda tashin hankali, duk jikinsa rawa yake, kafin Aremo Sharefddeen ya 茩arasa wajan motar Abu Maleek yaja motar da wani irin speed yabar Airport 蓷in, ganin haka yasa Aremo Sharefddeen kai tsaye ya 蓷auki Wayarsa, ransa a mugun 蓳ace domin duk abinda yake dauriya ne kawai, ganin ana son yi masa sakiyar da babu ruwa, ya rasa wanda yake masa shigar sauri a cikin al’amarin sa, kafin ya aiwatar da abu ya riga sa, wanne irin abu ne wannan ai shi ake kira da TUGGU BIYU.
Dailing number Benin Securities yay, suna 蓷auka ya shiga fa蓷a masu abinda yake faruwa tare da fa蓷in “Duk wasu tasha na abin hawa a rufe su now, Airport, tashar mota, tashar jirgin 茩asa, ya zama dai Kidnappers 蓷in no way to run dole a wannan daran a samu mana Queen Hawwa’u Julde, Mrs King Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal babu wasa ok” yana fa蓷in hakan ya kashe wayar.
Kai tsaye wajan Airport securities ya nufa fuska a matu茩ar ha蓷e yace.
“Me kukai kenan? Babu wani tsaro daman? Ace har cikin Airport Kidnappers su shigo su 蓷auki mutum amma baku sani ba? Kenan a haka kuka zama securities? U don’t even know your job? Damn it” ya fa蓷a yana share zufar data keto masa, 蓷aya daga cikin securities 蓷in ne ya kalli Aremo Sharefddeen cike da tsantsar Ladabi yace.
“Forgive us Aremo, an janye tunanin mu ne ta hanyar sanya Tia gas, al’amarin daya sanya muka shiga tashin hankali kenan, kusan gaba 蓷aya Securities 蓷in muka nufi wajan, yayinda Kidnappers 蓷in kuma sukai amfani da waccar 茩ofar ta baya wajan fitar da motar su” tsaki Aremo Sharefddeen yay kafin yace “A ina Cc t.v 蓷in ku yake, we have to check motar da number ta” gaba 蓷aya suka nufi wani babban sashe dake cikin Airport 蓷in.

Abu Maleek gudu kawai yake a motar yama kasa tantance inda yake cilla motar, murza string motar kawai yake, yayinda dad蓷an sautin Amon muryarta yake ratsa cikin dodon kunansa, ita 蓷in kawai yake gani yana kuma tuna tashin hankalin da zata shiga, yayinda kuma zuciyarsa ke tsayawa da aiki ta daina harbawa idan ya tuna cewa zasu iya kashe ta.
Da wani irin sauri ya 茩ara danna giyar motar ya kaita number 茩arshe, motar har wani tashi take saboda tsananin gudu, musamman daya kasance duk titin babu jama’a saboda duhun dare daya fara shiga sosai.
“You’re my life,my everything I love you so much my King Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal, I love you!” sune dad蓷an words 蓷in daya dawo cikin dodon kunansa sai ya zama kamar yanzu take fa蓷a masa, musamman da yaji wani fitinan 茩amshin Jikinta na ratsa masa cikin hancinsa, da wani irin sauri ya juya da nufin ya jawota jikinsa, amma babu ita babu labarin ta, idanunsa ya lumshe cikin wata iriyar Murya yace “Noting will happen to you Queen Hawwa’u, noting idan mijinki na raye” ya fa蓷i hakan yana sauke wani irin numfashi 茩arar da motar tayi yasa ya bu蓷e idanunsa kafin yay wani yun茩uri tuni motar yaje ya daki wani dutse babban wannan sabon al’amarin da kuma tashin hankalin da Abu Maleek ya shiga, ya ha蓷u yaywa zuciyarsa yawa hakan yasa nan take Numfashinsa ya tsaya da aiki!.
A wannan daran aka kulle dukkan wasu tashoshi da suke a garin Benin duk wata 茩ofa ta shiga garin Benin da fitar ta Securities ne ta ko ina, wasu securities 蓷in ma bana garin bane a daran suka sauka, wasu kuma suka zama private investigator, da kuma masu fararan kaya suna shiga cikin jama’a da gari ya waye, ko ina ya 蓷auki labarin Kidnapping 蓷in da akai na matar sarkin Yaruba Sarkin Benin wato Sarki Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal.

A can 蓳angaren Kidnappers 蓷in kuwa, daman a shirye suke a cikin motar su, tun kafin jirgin su Abu Maleek ya sauka a airport 蓷in, ana announcement cewa jirgin ya sauka suka shirya, akan idannunsu Abu Maleek ya shiga mota a hankali ita kuma take tafiya tana gab da 茩arasawa motar takalmin 茩afarta ya gur蓷e, kasancewar hill ne sosai, ta sunkuya da niyyar gyarawa wata ha蓷a蓷蓷iyar mota tazu wajanta kafin tai magana su 蓷auke ta cak zuwa cikin motar su, hakan yasa cikin tashin hankali ya bu蓷e baki ta shiga kwarara wa Abu Maleek kira.
Suna shigar da ita suka danna mata powder wacce take jikin hanky 蓷in su, nan take idanunsa suka shiga rufewa wani irin bacci mai kama da suma ya 蓷auke ta, kai tsaye sauka sukai daga kan titi suka nausa cikin jeji, tafiya sukai mai tsayi har kusan a suba, kafin su kawo wata ga蓳ar ruwa, jirgin ruwa ne masu yawa wasu na tafiya wasu kuma suna tsaye, wajan wani ma dai-dai ci wani daga cikin su wanda ya ta rufe fuskarsa ne ya 蓷auki Julde ya sanyata cikin ruwan, kana a hankali suka shiga suka wajan su biyar suna shiga jirgin ya fara tafiya, basu isa 茩arshen ruwan ba sai wajan 12 na safiya, suna isa suka samu wasu Fulani wanda suka rufe fuska suma, transfer Julde sukai daga hannunsu zuwa wajan Fulanin su kuma suka juya ta cikin ruwan, a bisa wani amalake suka 蓷ura Julde kana suka nausa cikin jeji suka fara tafiya babu tsayawa.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button