ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

Washe gari
Misalin 11:15 na safe Jet 蓷in Abu Maleek ya sauka a Rugar Mahinjo a wani babban fili na musamman, kasancewar kuma ba wani babba bane jirgin.
Wani 茩arar saukar jirgin yaji da mamaki shida Sharefdeen da P.a 蓷insa suka 蓷aga kansu a hankali jirgin yake sauka, yana gama parking aka bu蓷e 茩ofa, Mai Babban 蓷aki ce a farko, sai Queen Roomana, Hadima Zubaida, Queen Ayoola, Shakiru, da Junaid da kuma Otun da Agba Akin.
Sosai Sharefddeen yay mamakin ganinsu, a hankali ya goge zufar dake yanko masa, duk da irin sanyin garin da kuma tarin ni’imar dake ke waye da rugar Mahinjo uwa uba ga babban ruwan wanda yaywa garin 茩awanya.
Gaba 蓷aya family Alaafi ne a wajan suna tsaka da kallon juna wata dad蓷ar Murya mai cike da haiba tace.
“Wow! What a beautiful family, barkanku da zuwa Rugar Mahinjo” da wani irin sauri Mai Babban 蓷aki da Queen Roomana suka juya tashin hankali, gigita, mamaki, ta’ajjuji ya saukarwa Queen cikin wani 蓷aga murya ta nuna mutumin tare da fa蓷in….

Allah ya sadamu da alkairan da suke wannan rana ta juma’a馃槏馃馃徎

Babu Edited am sorry!

SARAUTAR MARUBUTA
1/7/22, 15:56 – Buhainat馃槤: 91-92
“King Muhammad Jalal” wani Irin Harbawa zuciyar Ar蓷o tayi, da wani irin sauri ya sanya hannunsa tare da dafe kansa wanda yake sara masa ainun, wanda ya kejin tamkar zai rabe masa gida biyu ya zare daga gangar jikinsa baki 蓷aya.
Wani Irin zamewa yay tare da zama akan wani 茩asan bishiya yana sauke numfashi, cikin rashin fahimta da kuma rashin gane kan kalaman da suke fita daga cikin bakin Queen Roomana yake Binta da idanunsa wanda sukai jaa, gashi dai bai san wannan sunan ba ko ka蓷an, amma kiran suna ya haifar masa da wani irin tashin hankali har yana jin wani iri acikin zuciyarsa, A hankali yaja idanunsa ya rufe da sauri kuma ya bu蓷e saboda wani irin Flash back dake gilmawa ta cikin idanunsa 茩wa茩walwarsa na son tuna masa da wani irin shu蓷a蓷蓷an abu da suka shige daga cikin rawuyarsa..
Tsananin gigita da ganin Ar蓷o da Queen tayi ya sanya tai wani irin baya ta tafi Luuuu zata kifa, da wani irin sauri Abu Maleek ya zube a 茩asa ta fa蓷a a jikinsa a sume bata ko numafshi.
Wani irin tashin hankali Abu Maleek ya shiga abubuwan suke neman yi masa yawa, cikin wani irin sabon firgici ya shiga jijjiga Queen Roomana tare da fa蓷in “Mami! Mami!! Mami na!!” Amma ko motsi Queen Roomana ba tayi wani damuwa da 茩unci ne suka taro suka samu wajan zama a zuciyar Abu Maleek wanda tsananin damuwar da yay masa yawa ne ya sanya Numfashinsa fita da sauri tamkar zai bar gangar jikinsa cikin sauri ya shiga fa蓷in.

锖嶏粺锘犢戀庯滑購锘①戀� 锖囐愶户賾賽锘� 锘嬞庯簰賿锖忥粰賻貙 锖嶏簯賿锘� 锘嬞庯簰賿锖愶粰賻貙 锖嶏簯賿锘� 锖冑庯唬賻锖樫愶粴賻貙 锘з庯簬锖毁愶淮賻锖樫愶徊 锖戀愶淮賻锖愶粰賻貙 锘Y庯簬锖劫� 锘撡愶徊賾賻 锖Y忥粶賿锘べ忥粴賻貙 锘嬞庯邯賿锘澷� 锘撡愶徊賾賻 锘椯庯粈賻锖庯簠購锘欃庁� 锖冑庯撼賿锖勝庯粺購锘氋� 锖戀愶粶購锘炠戀� 锖嶏撼賿锘①� 锘忥划賻 锘熧庯粴賻 锖迟庯护賾賻锘促掞簴賻 锖戀愶华賽 锘з庯粩賿锖促庯粴賻貙 锖冑庯画賿 锖冑庯户賿锖百庯粺賿锖樫庯华購 锘撡愶徊 锘涃愶簶賻锖庯簯賽锘氋庁� 锖冑庯画賿 锘嬞庯粻賾賻锘べ掞簶賻锘� 锖冑庯海賻锖嬶簫 锘Y愶沪賿 锖з庯粻賿锘樫愶粴賻貙 锖冑庯画賽 锖嶏撼賿锖樫庯簞賿锖涃庯寒賿锖曎� 锖戀愶华賽 锘撡愶徊 锘嬞愶粻賿锘①� 锖嶏粺賿锘愘庯淮賿锖愘� 锘嬞愶花賿锖庯粰賻貙 锖冑庯互賿 锖椯庯籂賿锘屬庯粸賻 锖嶏粺賿锘樫忥寒賿锖侊互賻 锖庯簯賽锘达粖賻 锘椯庯粻賿锖捹愶徊貙 锘庯户購锘涵賻 锖毁庯邯賿锖愶槐貙 锘庯簾賻锘犢庯簬锖€賻 锖Y忥喊賿锘з愶徊貙 锘庯韩賻锘庯簬锖徺� 锘庯护賾賽锘测€�*
Allahumma inniy 鈥楢bduka ibn Abdika ibn Amatika, Naasiyatiy biyadika, maadin fiyya hukmuka, 鈥榓dlun fiyya Qadaa鈥檜ka, as鈥檃luka bikulli ismin huwa Laka sammaita bihi nafsaka, au anzaltahu fiy kitaabika, au 鈥榓llamtahu ahadan min khalqika, au ista鈥檚arta bihi fiy ilmil gaibi 鈥榠ndaka an taj鈥檃lal Qur鈥檃na rabiy鈥檃 Qalbiy, wa nuura Sadriy wa jala鈥檃 huzniy wa zihaaba hammiy

Addu’ar yaye damuwa da tafiya da 茩uncin zuciya, addu’ar da dukkan yadda zuciyar mutum yakai da 蓷aukan zafi da kuma toshe wa saboda tsananin damuwa ita ka蓷ai ya wadatar ta tafi maka da dukkan damuwar dake ma茩ale a cikin zuciyarka.

A hankali ya dinga sauke ajjiyar zuciya yana 茩ara girgiza Queen Roomana tare da 蓷an bubbuga kumatun ta, ganin hakan ya sanya Sharefddeen da sauri ya nufi inda yake hangen ruwa kwance, yana zuwa ya sanya hannunsa a cikin 拼ar 茩aramar 茩oramar ya 蓷ebo ruwan da sauri ya 茩arasu wajan ya zuba mata a saman fuskarta, wata sassanyar Ajjiyar zuciya mai nauyi ta sauke hakan yasa Abu Maleek ri茩e ta ya shiga fa蓷in “Mami what happened to you? Mene yay maki” girgiza kai kawa Queen Roomana take kafin ta zabura da sauri tana 茩ara nuna Ar蓷o da yake zaune cikin irin mawuyacin hali, sai dafe kansa yake.
Mai Babban 蓷aki tun kallon farko da tayiwa Ar蓷o taji wata iriyar mummunar fa蓷uwar gaba ta riskesa, duk yadda takai da daure abun gagara tayi, gashi dai babu kamannin amma tsantsar nutsuwa da kuma 茩yakkyawar lafazin sa ya riga daya bayyana waye shi.
Jiki a matu茩ar sanyaye ta zame a wajan tare da kifa fuskarta a saman cinyoyinta, ganin hakan yasa Hadima Zubaida 茩arasawa wajanta da sauri tana ri茩e ta.
Tashin hankalin data shiga itama ba’a magana Tabbas wannan Ar蓷o ne, amma yaci ace Ar蓷on rugar su yafi haka tsuma da kuma manyan ta waye wannan 蓷in? Ar蓷o ne ko kuma wa ne?..
Kwacewa Queen Roomana tayi daga hannun Abu Maleek ta nufi wajan Ar蓷o tana fa蓷in.
“Shine, wallahi shine Innalillahi wa’inna ilaihir raji’un wacce kalar rana nake gani ni Roomana? Wanne irin tsuhun abune yake shirin bayyana, Ubangiji ka sanya abinda nake gani a yanzu ya tabbata a zahiri, da Tabbas zanfi kowa farin ciki, zanji da蓷i Ubangiji ya amshi addu’a na ya dubi Zaki mai 蓷ura masa zama Maraya gaba da baya ba, Subuhanallah!”
Sai kuma Numfashinta ya 茩ara 蓷aukewa ta 茩ara sumewa a wajan.
Cikin tashin hankali Ar蓷o ya mi茩e yana jin jiri na kwasarsa ya wani irin jan numfashi mai kama da shi蓷ewa, cikin wani irin firgitaccen sabon yanayi yace..
“What is this please? Hhh kai ba kai kawai akace kazo a madadin ku蓷in fansar matar ka ba? To Meye ne kazo mana da wannan mutanan” cikin 蓳acin rai da goshewar hankali Abu Maleek ya nufi wajan Ar蓷o yana zuwa, ya 蓷aga hannu ya sha茩e wuyan Ar蓷o idanunsa na fitowa yace.
“Ina Matana? Where is she eh? Idan nine ba gani ba? Ka basu ita su tafi can Benin ni kuma gani duk abinda kuke so ya watar dani” ambatar sunan Benin ya sanya Ar蓷o yaji zuciyarsa ta 茩ara bugawa wanda 茩arfin sautin bugun dai da ya sanya ya runtse idanunsa ji kake “Dammmm!!” Sautin da zuciyarsa ke badawa kenan.
Hannu Abu Maleek ya 茩ara sanyawa zai sha茩e wuyan Ar蓷o, wani 茩yak茩yawan mari yaji an sauke masa a saman kamilalliyar fuskarsa mai 蓷auke da tsantsar tashin hankali, da wani irin sauri ya sake wuyan Ar蓷o tare da juyawa domin yaga me marin, Queen Roomana ya gani tsaye Idanunta fal hawaye, bakinsa na rawa ya bu蓷e zai magana ta 茩ara sauke masa wani irin mari ji kake “Tassss” runtse idanunsa Yay sosai, bawai dan yaji zafin marin bane a’a tsantsar mamaki da ta’ajjuji ne yasa yay Hakan, idanunsa ya bu蓷e wanda tuni suka cika da hawaye yace.
“Mami Matata? What i have done to you matana suka 蓷auke wacce take tsananin bu茩atar kulawa na, Matata mai 蓷auke da gudan jini na Mami”
Cikin 蓷aga Murya tace.
“Abeg shut up and leave from here kaji”
Wani irin kallonta yay lokacin da hawaye yake saukar masa cikin zafin da zuciyarsa yake masa yace “na tafi? Na bar matan tawa a nan a wajan Wannan azzalumin duk muguntar da sukai mata na baya bai isa ba sai sun kashe ta? Wallahi if anything happens to my wife uhm!”
Ya jinjina kansa kallonsa Ar蓷o yay, domin shi yama kasa fahimtar wace matar tasa, domin tunda aka kawo Yarinyar da idanunsa bai ganta ba, haka kuma sosai yay mamakin ganin Abu Maleek acikin Rugar nasu a karo na biyu.
Fuskarsa Queen Roomana a ha蓷e still hawaye na bin fuskarta tace.
“Akan matarka zaka 蓷aga hannu ka daki Mahaifinka? Ka daki mutumin daya salwantar da rayuwarsa akan rayuwarka ta inganta, akan mace zaka manta tsantson daka fito daga jikinsa? Ko da baka sanshi ba jini da 茩wayar halitta za suyi maka jagora zuwa ga mahaifin ka? Jalaluldeen this is your father your real father”
Gaba 蓷aya mutanan wajan, Queen Ayoola, Shakiru, Sharefddeen, Junaid, Otun da Agba Akin, suka juya a wani irin razane saboda jin abinda Queen Roomana take fa蓷i, Mai Babban 蓷aki da Hadima Zubaida daman sun san kwanan zan can, kawai suna mamakin Yadda za’ai ace wannan shine Muhammad Jalal? How? Yaya akai hakan ya kasance, mutumin da duniya ta shaida mutuwarsa, mutumin da ko gawarsa ba’a samu ba sai toka, wanne irin curarran al’amari ne wannan? Wata iriyar Mummunar fa蓷uwar ne ya riski Sharefddeen idan ya kashe Tunde Muhammad Jalal kenan ya kashe mahaifinsa da kansa ba mahaifin Abu Maleek ba? Yaya akai Mahaifinka yake amfani da sunan Muhammad Jalal?
Abu Maleek kasa motsi yay sai jikinsa da ya 蓷auki 蓳ari tashin hankali tsantsa ya bayyana a saman fuskarsa, yama kasa cewa komai sai sulalewa yay a wajan ya zauna idanunsa cike fal da hawaye, kansa gaba 蓷aya ya juye baya fahimtar komai, baya gane yaran baki 蓷aya, Tayaya Ar蓷on rugar Mahinjo zai zama mahaifinsa, mene ya sanya babu wanda ya ta蓳a cewa Daddy ba shine mahaifinsa ba? Kansa ya 蓷aure zuciyarsa ta toshe ya zama kamar wani statue mafita kawai yake neman cikin sauke ajjiyar zuciya a can kuma cikin ransa ya shiga fa蓷in.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button