ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ABU MALEEK COMPLETE

ABU MALEEK COMPLETE HAUSA NOVEL

” 賷丕賲賳 賱丕 賷爻鬲丨賷 賲賳 賲爻兀賱鬲賴 賷乇噩賶 賵賱丕貙丕賱毓睾賵 廿賱丕 賲賳 賯亘賱丞貙 兀爻賰賵丕 廿賱賷賰 賲丕賱丕 賷禺睾賶 毓賱賷賰貙 賵兀賷丕賲 賲丕賱丕 賷毓馗賲 毓賱賷賰貙 氐賱賶 毓賱賶 賲丨賲丿 賵丌賱賶 賲丨賲丿”
Itace addu’ar neman mafita da samu sukuni da Abu Maleek yake ta maimaita wa a zuciyarsa, a hankali kuma ya sauke Ajjiyar zuciya.
Cikin rashin fahimtar zan can Ar蓷o yace “what the you mean by that, and who are you ban san ki ba, ban san waye ke ba i don’t have any son a wannan duniyar sai 蓷ana Barkido, Barkido come out”
Ya fa蓷a yana 蓷aga murya tare da tafe kansa dake masa bala’in ciwo, da sauri Barkido da Lami蓷o da suke cikin buka suka fito hannunsu 蓷auke da wasu manyan bindiga, kallonsu yay sosai yace.
“Ku 蓷auko garon nan ku fito dashi ko kame wan shan mutum kafin Oga yazo” da sauri Barkido ya nufi wajan Abu Maleek kullum da ba茩in cikin dukan da yay masa yake kwana yake tashi.
Kafin ya 蓷auke sa Queen Roomana tayi saurin fa蓷in.
“Kada ka kuskure kata 蓳ashi, idan yana son kama shi ya zo ka masa da kanshi yazo ka kashe da kansa, amma babu wani 蓷a da kake dashi aduniya face Jalaluldeen da Khaleluddeen”
A wannan karan Ar蓷o ji yay bazai iya jure wa ba da sauri ya juya ya shige cikin bukkar tare da rufewa.
Queen Ayoola kowa mutuwar tsaye tayi, ta kasa fahimtar komai da ake fa蓷a.
Barkido kuwa tsayawa yay yana kallon Abu Maleek wanda shima kallonsa yake kafin cikin 蓷aga murya yace..
“Hannu Umbani, yadda kazo har Rugar mu ka 蓷auke min mata gashi ta dalilinka ta dawo har inda nake, kuma tunda nai sha’awar ta dole burina ya cika akan ta, dalilin rashin auranta da banyi yasa har yanzu na kasa samun sukuni bana Shau茩in ko wacce mace sai ita, kuma ina maka albishirin da cewa sai dai gangara jikinka ta bar nan badai kai ba”
Cikin sauri Abu Maleek ya nufi wajan Barkido kafin ya 茩arasa Barkido ya juya da gudu ya nufi gefen cikin wani daji.
Hakan yasa cikin azama Abu Maleek ya 蓷aga 茩afa zai bisa da sauri Sharefddeen ya ri茩esa yace.
“Kwantar da hankalinka Abu Maleek mubi waccen hanyar za muje har inda ya 蓳oye maka Queen Hawwa’u” yana fa蓷in haka yay gaba da sauri Abu ya juya zai tafi saukar muryar da yaji ya sashi tsaya.
Yayinda Sharefddeen kuma ya kasa juyawa saboda tashin hankali da kuma ru蓷ani.
A hankali Bola ke sakkowa daga strains 蓷in benen bayanta kuma Adams ne, daman tunda suka zo wajan suna ciki suna jiran lokacin bayyanar su yayi ne,
Murmushi tayi tace.
“Surprised ko? Kana mamaki wacce kasa wu茩a ka kashe da hannunka tana raye ko?”
Kasa motsawa Sharefddeen yay saboda mamaki yana sakkowa hannunta dafe da cikinta tace.
“Ba wannan ne abin mamakin ba, abun mamakin a gareka yadda a kullum kake son nuna cewa na Allah ne kai, Allahamdulillah naji da蓷i dama kasance a raye, jin da蓷i na Shine bayyana gaskiya da zanyi wacce ta jima a 蓳oye, kayi amfani dani ta hanyar da kake so, ka yaudari rayuwarta saboda kawai bani da gata, ina Cikin halin maraici da kuma neman alhalin da zasu maye gurbin iyaye na, amma ne watsi da damata ta hanyar banzar hu蓷u bar da kake min a kullum” Shiru tayi lokacin da wani hawaye yake sakko mata cikin share yawa tace.
“A yau zan fa蓷a maku Wacece ni da kuma illar da nayi wa wannan ahlin naku, mummunan Abu Maleek” dafe kai Abu Maleek yay wai akansa duk ake wannan masifar da tashin hankali, akan sarauta? Akan Shegiyar kujerar da bai damu da ita ba sam, wacce kalar rayuwa ce wannan ace wanda ka yarda dashi ka amince masa shine zaici mutumcin ka? Shine zai yaudare ka yaci zarafin ka?? Wai Sharefddeen saya bambanta shi fiye da Adams shine yake shirin tarwatsa farin cikin sa?
Murmushi Bola tayi kafin tane waje ta zauna, yayinda kuma kusan gaba 蓷aya Fulanin rugar Mahinjo suka ke waye su Abu Maleek, Junaid daman tunda Barkido ya tafi wajan nan ya mara masa baya da gudu.
Share wani Hawayen tayi tace.
“Kamar yadda kuka sani Sunan Bola,Nima 蓷aya ce daga cikin 茩abilar ku, na rasa iyaye na ne ta hanyar tasarin mota, wannan dalilin ya sanya Sharefddeen ya 蓷auke ni zuwa Alaafi a zummar Hadima,Wannan lokacin ban san hawaye Jalaluldeen ba, Shakiru kawai nake gani da Adams sai Sharefddeen, wata rana na fito da daddare ana ruwan sama sai kawai naji an ri茩e ni tsananin tashin hankali yasa na gasa fahimtar waye? Bana fahimta sai ji nai kawai an cire min kaya a nan wajan aka keta min haddi na, nayi kuka sosai kamar raina zai fita musamman dana tabbatar cewa ba kowa yay min hakan ba sai Sharefddeen, wanda ya taimake ni, bayan sati biyu da hakan at the same time ana saka da ruwan sama na 茩ara fitowa cikin dare, na zauna a inda na saba zama, babu jimawa Sharefddeen yazo ya fara kissing 蓷ina, yana 茩o茩arin kwanciya dani ne yaji sahun tafiya alamar wani zai zo, babu jimawa naga wani matashiyar saurayi mai 茩arancin shekaru,Amma ya girman sosai da sosai, hannunsa dafe da kansa dake zubar da jini, 茩yak茩yawa ne ajin farko ban ta蓳a ganin Mutum kamarsa ba, da idanunsa ya tsare ni ya kasa tafiya sai yatsuna fuska yake yana lumshe idanunsa, ga wani jini da yake 茩ara zubu masa, sosai nai mamakin ganin yana zuwa kai na, gan gane komai ba naji ya shiga jikina, ji nai a lokacin tamkar wani 蓷a namiji bai ta蓳a shiga ta ba, saboda girman halittar Jalaluldeen! Yana kammala abinda yake kuma naji ya fashe da wani irin gigitaccen kuka mai ratsa zuciya kafin a hankali ya mi茩e cikin 茩asa da murya yace “Am sorry ki yafe min dan Allah” yana fa蓷in haka yay gaba abinsa daga wannan ranar kuma ban sake ganinsa ba, sai bayan wasu shekaru naji ance baya ma gari a kuma can inda yake yana fama da zazza蓳i da ciwon kai, bayan shekara guda lokacin Jalaluldeen shekarun 17 da hakan na fahimci ina da ciki sosai na shiga tashin hankali mara misaltuwa kai tsaye na fa蓷awa Sharefddeen sosai naga yana farin ciki, uhm mamaki tashin hankali da kuma abin al’ajabi gwajin farko da akai min ya tabbatar da cewa ina da cikin kuma bana kowa bane face na..

馃槀馃檰馃従鈥嶁檧锔� Jama’a naga tarin comments jiya musamman Nrml grp 蓷ina, Vip kuna bani dariya tabbas zan sanya ku a wa茩ar littafin TSINTACCIYA馃槏

SARAUTAR MARUBUTA
1/9/22, 07:49 – Buhainat馃槤: 93-94
“Sharefddeen” a wani mugun sauri ki蓷ima gigita tashin hankali, al’ajabi da Zallar mamaki ha蓷i da ta’ajjujin Alamarin su duka mutanan wajan suka 蓷aga kai suna Kallonta, hatta Abu Maleek sai daya kalleta with much surprise ga wani shock da yaji ya kama shi.
Wani kukan ne ya kuma kwance mata hakan yasa ga shiga rera kayanta ganin kukan ba mai 茩arewa bane yasa, Queen Roomana fa蓷in “ba lokaci kuka bane wannan, lokacin bayyanar da gaskiya ne komai 蓷acin ta muna jinki” hawayen idanunta ta goge kafin tace.
“Sosai Sharefddeen yay farin ciki da samun cikin babu damuwar komai a ransa cikin jin da蓷i ya same ni a 蓷aki na yace..
“Naji da蓷i wannan cikin sosai dear” da mamaki na kallesa nace “cikin shegen kaji da蓷in sa? Bayan kasan babu kyau kuma haramun ne? Mene yasa baka samar da cikin ta hanyar halak ba sai ta haramun? Yanzu fa cikin shege ne a jikina” Murmushi Yay a wannan lokacin kafin yace “Eh cikin shege ne,amma yanzu zamu samar masa da nagartaccen uba, kuma halattacce” cikin sakin baki nace “As how?” Mi茩ewa tsaye yay yace “na da蓷e da sanin idan har Jalaluldeen yana raye babu ni babu hawa kujerar mulki, idan har aka bawa Jalaluldeen wannan cikin a zummar 蓷an sa tabbas soon or later dole zan zama King of Kanzaf lallai wannan haka yake” mi茩ewa tsaye nima nayi kafin nace “akan mene zaka 蓷ura masa abinda baiji ba kuma bai gani ba? Akan mene zance cikin Jalaluldeen ne bayan kasan ba nasa bane?” Murmushi Yay kafin yace “ina mamakin rashin wayonki dear, idan kika haihu ya tabbatar cikin shege ne a jikinki wannan hukuncin Zaman gidan kurkukun Alaafi zama irin na har abada 蓷in nan, sannan baki isa kice nawa bane,idan kuma kin amince ni da kaina zan tabbatar cewa kin zama matar Jalaluldeen, kinga nan gama kece Queen of Kanzaf, yayinda ni kuma zan sa duk yadda nayi na kashe Jalaluldeen nasan babu wanda zai gaji Wannan kujerar a lokacin sai abinda zaki haifa, abinda kika haifa kuma mallakin Sharefddeen ne, daga nan sai kiyi idda na aure ki that all” a wannan lokacin fuskar Jalaluldeen kawai nake gani a idanu na, ba tare da wani tunani ba na amince.
Kai tsaye kuma wata rana naje har sashin Mai Babban 蓷aki ina kuka kamar raina zai fita, kai tsaye na shaida mata abinda yake faruwa, sosai tai mamaki kafin tace “Ikon Allah kuma cikin bai bayyana ba sai a lokacin?” Da sauri Sharefddeen daya shigo yace “Kafin tazo wajanki sai da nayi mata tambayar nan kuma akaje asibiti likitoci sun tabbatar cikin kwanciya yay sai yanzu ya samu damar tashi” to banyi mamakin yadda Mai Babban 蓷aki tai saurin amincewa ba, saboda Sharefdeen ya rufe bakin kowa sai abinda yace, kai tsaye kuma Oumuu-Ayman cikin damuwa da tashin hankali ta kira Salimerh akan ta kira mata Zaki anjima ana kira kafin ya 蓷auka, yana 蓷agawa Oumuu-Ayman tace “zaki da gaske wani abu ya ta蓳a ha蓷aka da Hadima Bola?” Shiru yay cikin halin zazza蓳i da rashin kuzari yace “Eh Oumuu na, I’m sorry” Shiru tayi tana jin wani hawaye na saukar mata kafin tace “To ka kyauta yanzu haka ciki ne da ita kuma cikin ka” bu蓷e baki yay zai ce wani abu Oumuu ta kashe kira..
A haka Abu Maleek na can Madrid King Tunde Muhammad Jalal ya aura masa ni wanda har kawo yanzu babu abinda ya ta蓳a shiga tsakani na dashi” Shiru tayi tana sauke ajjiyar zuciya yayinda Abu Maleek kawai yake kallonta yana jin wata sabuwar tsanarta na 茩ara shigarsa a hankali tace.
“Daga nan sai wasan ya sauya, domin Sharefddeen ya dawo min ne kullum yana kwanciya dani a haka na samu wani cikin amma yace a zubar, bayan nan ya kawo min fuskar Hadima Zubaida akan yana son na dinga shiga ina jiyo masa komai dake faruwa, a nan naji labarin cewa wai za’a ce Maleek ya mutu saboda masu san ganin bayansa, wanda nima ban san su ba, Ni da kai na na 蓷auki waya mai vedio da fuskar Hadima Zubaida sannan na kawo nace gayamin akai, dalilin daya sanya aka kulle Hadima Zubaida kenan, dab da Abu Maleek zai dawo kuma Sharefddeen ya kawo garin meriz yace aiki zai dashi, a cikin Abincin da Hadima Zubaida take kaiwa King Tunde Muhammad Jalal aka zuba Garin meriz 蓷in, hakan yasa ya fara jinya sosai, batun auran Zaki da Kubraahh kuma dalilin rashin kasancewa da Abu Maleek ba yayi dani sai ake tunanin idan har aka aura masa mace mai ilimi zata iya janye hankalinsa, hakan yasa aka aura masa Kubraahh without his permission, ban san yaushe ne Abu Maleek ya samu ciwon juyewar tunani ba, amma ina da tabbacin dukan da akai masa aka shine ya jawo faruwar hakan, Soyayyar Abu Maleek ta fara a Zuciyata tun lokacin daya kira Oumuu-Ayman a waya na 蓷auka naji muryarsa yadda yake zuba mata shagwa蓳a, lokacin Oumuu na wajan Queen Roomana wacce aka bawa wani abu abinci Allah dai ya rufa asiri bata mutu ba, na samu Sharefddeen akan zan fa蓷i gaskiya saboda yace lokacin yay da zance wannan 蓷an bana Abu Maleek bane, dalilin da yasa ya caka min wu茩a kenan”
Wani sabon kuka ne ya kwance mata bayan ta gama bayanin, Shakiru ne ya jinjina kai kafin yace “Ikon Allah! To yaya akai kika kasance a raye?” Kafin tayi magana Adams yace “Akan ido na Sharefddeen ya 蓷auke ta zuwa Cikin 茩arshen Alaafi, jinin dana gani kuma ya 蓷aga min hankali sosai matu茩a, a hankali a 蓳oye nake binsa har ya ajjiye ta, yana barin wajan naje na 蓷auke ta na kaita asibiti a nan take zama ana kula da ita kullum kuma ina zuwa wajanta, yau kuma bayan munshirya zamu taho nan naga ya dace azo da ita duk da bata gama warkewa ba”
Shiru kawai wajan ya 蓷auka kafin aji kuma Bola ta saki 茩ara tare da fa蓷in “Wayyoooo Abu Maleek bayanka” da wani irin sauri Shakiru ya ri茩e hannun Sharefddeen mai 蓷auke da wu茩a yana niyyar cakawa Abu Maleek a tsakiyar kansa.
Mur蓷e hannunsa Shakiru yay nan suka fara kokawa cikin rashin Sa’a kuma wu茩ar ta goce tare da shigewa Marar Sharefddeen,wata iriyar Razananiyyar 茩ara ya saki yana dafe mara saboda wu茩ar akan J 蓷insa ta sauka.
Kuka Queen Ayoola ta sauke tana yadda zani tare da 蓷ura hannu a ka.
Dai-dai lokacin ne kuma Junaid ya 茩arasu wajan 蓷auke ta Julde wacce take a sume saboda gigita.
Da sauri Abu Maleek ya mi茩e tare da nufar Junaid yana zuwa ya kar蓳e ta tare da rungome ta a jikinsa, kai tsaye wajan wata ciyawa ya nufa da sauri kuma Jon wuro yay wajan Abu Maleek yana zuwa ya kwantar da ita ya shiga shafa mata ruwan yana fa蓷in.
“Wake up Queen Hawwa’u, open your eyes bu蓷e idanunki nine your Cucuu, 苼allowaaaaa 蓷inki Open your eyes”
Ajjiyar zuciya mai 茩arfi ta sauke dalilin ruwan sanyin daya shafa mata a fuska, tana Ganin ta fa蓷a jikinsa tare da rungumesa tana sakin kuka tare da shi蓷ewa.
Bayanta ya shiga bugawa a hankali kafin cikin 茩asa da murya yace.
“Am sorry na kasa kulawa take kiyi hqr kinji ko?” Ajjiyar zuciya ta 茩ara saukewa wata masifaffiyar yunwa ta keji a hankali tace.
“Cucuu” fuskarta ya tallafo baki 蓷aya ya manna a fuskarsa yana sauke wani wahalallan numfashi, cikin natsuwa da kuma da蓷in da yake ratsa shi ya manna bakinsa a saman goshinta ya mana mata halattacciyar sumbata a tsakiyar goshin yana shafa kanta a hankali kuma yake sauke ajjiyar zuciya, cikin nutsuwa yayi 茩asa da hannunsa zuwa 茩asan rigarta tafin hannunsa ya kifa a saman lafaffan cikinta ya murza ka蓷an yana shafawa dai-dai kunanta yana wura mata wata dad蓷ar iska yace.
“Wunya ko My Queen?”
Idanunta ta Lumshe kafin a hankali ta sanya hannunta a fuskarsa tana shafawa zuwa saman 茩wantaccen sajansa cikin 茩asa da murya irinta wanda suka sha wahala tace.
“Cikina juyawa yake, wunya na keji sosai” juyawa yay a hankali ganin babu kowa Jon wuro ya tafi yasa cikin sauri ya manna bakinsa a nata, ta sauri tana sauke ajjiyar zuciya taja tongue 蓷insa ta shiga kissing nasa tana sauke numfashi, kwana biyun da ba tayi da mijinta ba yasa tasha wahala bata bacci sam, zare bakinsa yay wani irin kwa蓳e fuska tayi tare na shagwa蓳e masa, wani irin Murmushi Yay mata mai tsayawa a zuciya yace.
“Sorry My Queen bana son zurmewa na sakar maki ragama ta matsala za’a samu”
Murmushi tai masa tace “Ina sonka, Ana Uhibbukaaaaaa, I love You” wani irin lumshe idanunsa yay yana jin wani da蓷i na musamman yana ratsa shi, 蓳ata fuska tayi tare dasa hannu ta daki 茩irjinsa ri茩e hannunta yay yana Rungome ta yace.
“Auchhhiiii zaki fasa min 茩irjin rungome ki fa”
Hawaye ne ya zuba mata da sauri ya ha蓷iye dariyarsa saboda jin kukanta cikin kulawa ya 蓷ura fuskarsa a nata, bakinsa dai-dai nata, hancinsa a kan nata suna sha茩ar 茩amshin junansu yace “ohh! Stop cry nine ko?” Turo baki tayi wanda ya samu shigewa cikin nasa da sauri kuma ta zare tace “Uhm! Uhm to bakai bane ba kace kana so na ba, har yanzu babu soyayya ta a ranka” tsora mata idanunsa yay yana ganin yadda duk ta shagwa蓳e masa kamar 茩aramin yarinya, a hankali ya 茩ara shigar da ita cikin jikinsa yana wata nutsuwa na shigarsa cikin wata kamilalliyar Muryarsa mai matu茩ar da蓷i da kwantar da hankali yace.
“Da Jalaluldeen da dukkan abinda ya mallaka aka naki ne Mrs Jalaluldeen, bare kuma wata zuciya Ni 茩aunar nake ba sonki ba, don mind me kinji” baki ta tura gaba tana lumshe idanunta wanda suke cike da bacci da gajiya tace “to ai ba kace i love You ba” gira ya 蓷aga mata yana lumshe idanunsa just like she did yace “to a special place nake fa蓷a, kina ganin nan sai ihu kowa masifa na cinsa” zamewa tayi daga cikinsa zata fara buga 茩afa da birgima da sauri ya 蓷auke ta tare da yin sama da ita tace.
“Mi yidi ma (Fulatanci) Nya Raina (Barbanci) Mo nife re (Yarbanci) A hurum gi n’anya (Inyamuranci) I love you Hawwa’u! Jalaluldeen Tunde Muhammad Jalal loves you Naa…nahh, Abu Maleek na Sonki, Zakin Oumuu-Ayman na 茩aunar ki, 茦aunar 蓷an gidan Mami never end, I promised to protect you till my last breath Naa.. nahhhh, I promise to stand by you ina sonki ki daina tunani ok” wani irin kalar numfashi tayi tana rungomesa sosai kafin a hankali ta zame daga jikinsa tana ri茩e ciki.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button