ABUNDA KE BOYE COMPLETE HAUSA NOVEL

Beeba ta girgiza kai yayin da kirjinta ke dukan uku uku don tunda take bata tab’a ganin Ma’aruf ba sae a hoto sae kuma yau !don ko da akayi bikin Sumayya bata kasar sae dae friends dinsu dake ba da labarin kyawunshi……
Yar Dariya Sumayyar tayi sanna ta mike ta nufi Ma’aruf din tana fadin “Wallahi kawata gashin da ke kwance a kirjinshi shi yafi birgeni sae sajenshi ……Ke bari dae in dawo akwae chapter……” Amsar jikkar dake hannunshi tayi ya mika mata fuska a daure ba tare da ya kalli Kawarta ba
Kissi ta kai mashi a check dinshi sannan ta rugumeshi tana fad’in “I’ve Missed your warmety “Sake daure fuska yayi ya wuceta ……Itakam Beeba binshi tayi da kallo har suka rufo kofa sannan ta saki ajiyar zuciya tare da waro yan mitsi mitsin idanunta waje kafin ta dauki wayar Sumayya dake aje bisa hannun kujera tana dubawa ……
Suna Shiga daki ya watsa mata harara yana cire Coat dinshi !Murmushi tayi sannan ta bude fridge din dake cikin d’akin ta dauko hollandia ta zuba mashi a cup tana fad’in “Welcome Oga……”
Karba yayi ya kurba tare da zama saman kujera yana fadin “Me ke damunki ne Sumayya?
Bisa cinyarshi ta zauna tana fadin “Me nayi kuma Ya Ma’aruf”
Sae da lumshe ido sannan yace “Kin cika surutu Sumayya mara amfani sannan baki da sirrin mijinki Sumayya!menene na fad’awa K’awa irin wad’an nan maganganun?
Zunburo baki tayi tace “Laifine don na yaba k’yawun mijina a gaban kawata?
Girgiza kai yayi hadi da tabe baki yace “A’a ki cigaba”
Shiru tayi tana kissing wuyanshi !ya tureta a hankali yace “am Hungry……!
Nan da nan ta b’ata Fuska tana fad’in “Ai Laifin Madre ne sae da nace ta samo mana mai aiki amma shiru har yanzu bata samo ba kuma yau ko Lunch ba aiko mana dashi ba……Sae dae mu ci Cake da coke”
Wani wawan kallo ya watsa mata yace “Ke meye amfaninki “
Tayi Fari da idanu tace “Na Kula da Kai na tarairayeka kadae !idan an gama abinci nayi feeding dinka da hannuna……”
Tab’e Baki yayi yace “Amma ke bara ki iya dafawa ba?
Shiru tayi tana turo baki sannan tace “Amma Ya Ma’aruf na maka kama da matan dake girki dan Allah?
Girgiza mata kai yayi ya mike ya dauki Keys dinshi ya fita har lokacin Beeba na zaune inda suka barta tana ganinshi ta mike tana gyara siket dinta tace “Barka da fitowa Sir”
Kallo daya ya mata ya kauda kai ya fita tare da daga mata hannu dai dai lokacin Sumayya ta fito tana fadin “Sorry Beeba na barki ke kad’ae wallahi rikeni yayi wae dole sae yaji dumin jikina !Kinsan Ya Ma’aruf da soyayya kawae sae ya fara kissing dina…… yanzu ma da kyar na samu ya barni don sae da nace Ina Son ice cream sannan ya fita ya sawo man wallahi Beeba ya iya tattalin mace……”
Watsa mata harara Beeba tayi tana fad’in “Ke kau kinji dadinki kawata !Bara nazo na wuce gida !
Cikin Sauri Sumayya tace “A’a dan Allah ki bari ya dawo ki dauki course yarda ake bawa Amarya abinci ……”ta karashe maganar tana dariya kasa kasa
Uwar Harara Beeba ta sake mata ta k’asan ido tana yatsina fuska sannan ta fizgi handbag d’inta tayi gaba tana fad’in “Ina da aikin yi Baby ……”
HAJJA CE????
&
FEEDOHM????
???????? ABUNDA KE BOY’E……
《Almost True Life Story》
????????
????
© HASKE WRITER’S ASSO
Home of expert & perfect writer’s
*_NA_*
FEEDOHM????
&
K.A.S Precious HAJJA CE????
SADAUKARWA……
HAFSAT 《Ummana》
HAFSAT 《Miss Xoxo》
Da dukkan masu suna HAFSAT dake duniyarmu
Sakwan gaisuwa da godiya gareku masoya ABINDA KE B’OYE hak’ika bazamu iya lissafuku ba domin kunada yawa sosai sai dai muce Allah yabar kauna da soyayya????
Page *49-50*
Kafin ya dawo Sumayya ta kuma gyara jikinta na instating dana shafawa duk tayi tana zaune zaman jiranshi, yana shigowa hannun shi rik’e da ledoji guda uku yashigo yaganta daga ita sai pant da bra irin bikini d’in nan pink color suna had’a idanuwa yayi saurin d’auke kanshi ya shiga kitchen direct ya wuce coffee machine ya tsiyaya sannan yayi toasting bread ya d’ora saman plat, yana kokarin juye farfesun naman ragon da ya siya sai gata ta shigo k’irjin shi har bugawa yayi sabida yasan indai tayi wannan iskancin shigar toh tana buk’atar shi, shi kuma wahalar da yake shane yasa har tsoran ganinta yake a haka….,
“Welcome Oga my.” Sumayya ta fad’a bayan ta shigo cikin kitchen d’in tana lasar lips d’inta na sama tare da cizan na k’asan tana kashe mai ido d’aya.
Ta bayan shi ta ringume shi yayi saurin janye jikin shi daga nata yana yatsina fusa cikin sanyin muryar shi yace “please Sumy leave me along, na gaya miki am feeling hungry, kin kasa neman mun abinda zanci nazo ina had’awa ke kuma kina kokarin takura min please easy to me…”
Bata wani ji haushin maganar shi ba sai ma kokarin karb’an boul d’in hannunshi da take tana faman kashe mai ido,dole ba yadda zai yi ya bata suka k’arasa zuwa dining area ta ajiye mai. Zama yayi sai faman had’e rai yake amma tak’i yin zuciya sai ma zama tayi akan jinyar shi tana kwantowa jikin shi, cikin b’acin rai dama ga yinwa ya daka mata tsawa.
“Can you get up me Sumayya or easel..? ! baki ta turo mai bayan ta d’aga shi sannan taja one chear ta zauna tana shagwab’e mai fuska tamkar wata k’aramar baby.
Ganin ya fara ci ba tare da yayi mata tayi ba yasa itama ta koma kitchen ta d’akko spoon,dawowa tayi tasa suka ci tare still yak’i sakar bama fuska, “Oga my muje ka huta I know kaji a office sosai.” Sumayya ta fad’a tana karkad’a kafanta idanunta na kallon na Ma’aruf.
“No ! nagode ina da aikin da zanyi yanzu na office cos ina son komawa gwadabniya duba peitents d’in nan.” Yana gama fad’a yabar gurin tare da komawa bedroom. Kayan jikin shi ya cire ya zamana daga shi sai boxer da best Sumayya ta k’araso cikin salon jan hankali ya kauda kai tamkar be ganta ba harta k’arasa gurin shi tare da mak’alo shi ta baya.
“Dan Allah Sumayya ki….” Bata bari ya k’arasa magana ba tayi saurin zura bakinta cikin nashi domin feeling’s d’in jikinta yayi over sabida magungunan data narka daga fitarshi. Ma’aruf kam ba yadda zai yi dole ya biye mata sai dai yana mamakin yadda ita kwata-kwata bata gajiya da harkar ta zama tamkar wata zakanya irin wanda suka fito farautar nan.
Da kyar ya kwaci kanshi a gurinta bayan tun yanayi yana jin dad’i har abun ya fita a ranshi yayi shigewar shi bathroom, tsananin mamaki yasa shi kasa tunanin komai haka yaji brain d’in shi tayi d’if sabida yadda Sumy take.yana gamawa ya fito jikin shi d’aure da towel itakam tana kwance cikin blanket tana hangoshi taji tamkar basu yi komai ba, k’arasawa tayi gurin shi tare da rarumar shi cikin hanzari yayi saurin shiyawa yabar gidan sabida ya kasa gane inda jarabar Sumayya zata kaishi tamkar wani inji. A haka rayuwar su ta cigaba da tafiya Ma’aruf na kokarin ganin ya sauke duk wani hakkin sumayya dake kanshi……,
Bayan sati d’aya yana kwance yayi ruf da ciki,gaban shi kuma laptop ce yana aiki a ciki ya bada duk wani nutsuwar shi akai. Sumayya kwance a gefen shi duk ta kanainaye shi cikin rud’ani ta mik’e a rud’e tana toshe bakinta da gudu tayi hanyar toilet,be mik’e ba yabita da kallo tare da gir-gixa ya mai da hamkali wajan aikin shi. A hankali kunuwan shi suka dinga jiyo mai tana yinkurin amai baki d’aya ta gama gala b’aita yayi sarin zuwa tareda tallabo ta zuwa jikin shi,sosai ya tausaya mata hakan kuma ya tabbatar mai da cewar ciki ne da ita.