ABUNDA KE BOYE COMPLETE HAUSA NOVEL

“Ya isah toh yanzu dai komai ya riga ya wuce sannan kuma kai Ma’aruf ya kamata yau kasan matsalar dake damun matar ka wanda ba kowa ya jawoba sai ita kanta dan haka Hafsa (Madre) sai ki fad’a mai yaji…”
Da sauri Sumayya ta turo baki tare da cewa,
“Gaskiya abba a fara cewa waccan yarinyar ta tashi wannan zancen sirrina ne be kamata ace wannan gajar taji ba gaskiya..”
Dukan su aka kalleta da sauri, K’arama tayi saurin janye Amir daga kan cinyar ta kwantar dashi tayi akan carpet tana kokarin tashi tabar wajan jikinta har rawa yake yi abba yayi saurin dakatar da ita ta hanyar cewa.
“Zauna kema Hafsat domin kema yanzu kin zama ta cikin gidan kuma kema yana da kyau kiji abinda ya faru da ita dan kema ki guji abinda ya jazamata shiga cikin matsalar… !“
Komawa K’arama tayi ta zauna yayin da Sumayya keta cika tana batsewa anan Madre ta sanarwa da Ma’aruf cewar Sumayya na fama da vaginal cancer da sauri Ma’aruf ya tashi yana kallonsu cikin wani irin yanayi tare da furta Kalmar “innalillahi wa’innailaihir raji’un how…?!” Madre ta d’ora da cewa,
“Sanadin shan magunguna barkatai nayi fad’an nayi nasihar babu abinda banyiwa Sumayya ba akan shan maganin matan da takeyi amma yarinyar na tayi kunnan shegu bata yadda ba tafi yadda dasu Beeba da shawarwarin su gashinan ga inda suka jefata yau ina yanzu ina Beeba da Kausar suke? Amsar itace basa nan ke kuma gaki an barki cikin matsala da shiga cikin ha’u’ila’in rayuwa..”
Sai a time d’in Sumayya taji kukan gaske yazo mata hakan yasa ta dinga yinshi baji ba gani, kusa da ita Ma’aruf ya matsa yana kallonta amma ita ta kasa had’a idanuwa dashi shi kanshi yasan yana sonta d’abu’unta da halayanta ne bayaso tun a baya gashi yanzu taje tajawa kanta matsala cikin tsananin tausayi ya bud’i baki yace.
“I am so sorry Sumayya, nasan duk abinda kika yi dan nine kike yi but ban tab’a cewa bana sonki ba sannan nasha gaya miki cewar bana son kina shan wad’annan abubuwan amma kin kasa ganewa gashi yanzu ya ja miki muguwar matsala Sumayya yanzu meye mafita ah?!”
Rintsa ido tayi hawayen na sirarowa akan hanuwan Ma’aruf, a hankali ya fara shafar kanta yana jin tausayinta har cikin jinin shi. K’arama kuwa kauda kai tayi tanajin wani abu na yawo a cikin jikinta uwa uba zuciyarta, kallon Abba Ma’aruf yayi tare da cewa,
“Abba zan kaita asibiti zan nemi asibiti acan chaina insha Allahu zata warke ta samu lafiya.”
Kuma rik’eta yayi gaba d’aya tausayin ta ya kamashi dan yasan tana sonshi sosai, Maman hindu ce ta kalleshi cikin jimami tace,
“Hmm Ma’aruf kenan wannan ciwon fa na Sumayya sai dai Allah kawai amma cuta kam tariga ta cuci kanta dan tayiwa rayuwarta illah karma kasha wani wahala kabarta ai tare zamu tafi tunda komeye ita tajawa kanta… !“
Cewa yayi “A’a Mamah Sumayya har yanzu matatace kuma hakk’ina ne na samar mata lafiya dan haka yanzu addu’ar ku kawai muke buk’ata..”
Duka suka amsa da amin tare da sanya misha albarka Sumy kuwa ji tayi kaunar shi ta kuma narke mata a cikin zuciya ta kuma makalewa a jikin a hankali ba tare da kowa ya gani ba K’arama ta sulale ta gudu d’aki sai bayan yaga Sumayya ta dena kuka sannan ya b’anb’areta a jikin shi ya zauna ganin bega K’arama ba yasa shi sakin sassanyan murmushi cikin ranshi ya furta cewar “Mata kenan.” Amma a fili gyara zama yayi suka fara tattaunawar yadda tafiyar zata kasance duk da rabin hankalin Ma’aruf yana wajan new sahibar shi.
Mik’ewa Abba yayi ya wuce bedroom d’inshi nan itama Madre tabi bayanshi, kallon Sumayya Mamah tayi sannan ta mik’e tare da cewa,
“Biyo ni Sumayya ina son magana dake.”
Ba musu ta mik’e dan yanzu kam jikinta yayi sanyi sai yanzu take nadama suna shiga Ma’aruf ya mik’e ya nufi hanyar d’akin su K’arama dan yana kyautata zaton nan ta shiga, aikuwa zaune ya hangota a gefen gado tana wasa da zaran da aka sargafe mata hannu dashi tana ganin shi tayi saurin mik’ewa tsaye tare da zaro idanuwa tana kuma kallon kofar da yake shigowa, cikin rawar murya tace.
“Un.. Un.. Uncle…!”
Yana karasawa wajanta tana yin baya dan bata son ya tab’ata Sumayya ta shigo a kuma ji mata rauni, sai da ta dangana da jikin wardrobe tana kwalalo mai idon yayi murmushi tare da sakata a tsakiya bayan yasa hannuwan shi ajikin wardrobe d’in, kasan cewar ba hijjab a jikinta ya sanya shi ganin yadda zuciyarta ke bugawa har na shanunta ke harbawa suma yayi murmushi tare da kafe ta da nashi idon, tsawan lokaci suna a haka can K’arama ta fara kokarin zamewa k’asa shima yayi saurin tarota tare da k’ara jinginata a jikin wardrobe d’in sannu a hankali ya zura harshensa cikin bakinta, da hannu d’aya me lafiyar K’arama ta dinga dukan shi amma ko gezau har sai da yayi son ranshi sannan ya cire gani yayi idanuwanta a runtse.
Hannunta yaja suka zauna a bakin gado still idanunta a rufe tak’i bud’ewa, ji tayi yana matsa mata yatsu tare da fad’in.
“Hafsat do you love me?!”
K’ara rufe ido tayi nan da nan jikinta ya hau rawa, sake maimaita mata kalmar yayi baki na rawa K’arama tace.
“Nidai Uncle ba ruwa na tsoro nake ji dan Allah kayi hakuri wallahi aun….”
Bata k’arasa ba taji hannunshi a cikin rigar ta, saurin ware idanuwa tayi tare da zaro su tana kallon Ma’aruf Wanda yake kashe ta da wani fitinannan kallo wanda yasa dole tayi shiru ta kasa cewa komai kafin wani lokacin ta fita a hayyacin ta sai wani irin nishi da take yi mai…”
Muryar Udutti ce da suka jiyo alamun zata shigo tana cewa,
“Aunty me kyau! Aunty me kyau Lil Mommahn papa bari ki gani.”
Shine dalilin da yasa Ma’aruf saurin mik’ewa tsaye yana faman sosa gemu ya kalli kofar nan Udutti ta shigo yayin da K’arama ta juya baya idanuwanta a lumshe, kugu Udutti ta rik’e tana kallon Ma’aruf tace,
“Papa kaga kayan da Mamah ta kawo min masu kyau..”
Karb’a yayi yana d’agawa tare da furta mata,
“Woww! Looking so good, yayi kyau toh ina na aunty me kyau ko babu ita a rabon?!”
“Kai lalala papa bari naje na karb’o mata nata akwai kaya da yawa a gurin Mamah.”
Tana fad’a ta juya da guda shi kuma dama jira yake yayi saurin komawa wajan gadon, d’agota ya kuma yi ya kara manna bakinsu guri d’aya tsawan lokaci kafin ya barta yayi saurin ficewa daga d’akin domin jin shi yayi ya fad’a cikin wani yanayi marar musaltuwa, yayin da itama K’arama ya barta cikin wani irin bad moment…
Cikin ‘yan kwanaki Ma’aruf ya kammala yi musu boking na tafiya asibiti dashi da Madre da Sumayya sai Bassam, bayan sun kammala shirin tafiya ne ana gobe zasu tafi da daddare Ma’aruf ya samu K’arama a d’aki suna game ita da Udutti dan lokacin an cire mata zaran tana iya d’aga hannun yayi motsi,
“Udutti oya jeki wajan Madre ki zauna zanyi magana da auntyn ki.”
Ba musu ta mik’e ta fita tana waigensu, tana fita yayi saurin rufe kofar tare da komawa wajan da K’arama take tana mai kallon mamaki.
“Yah? Ko baki ganeni bane kike kallona?!”
Kai ta girgiza cos ta kasa magana babban tashin hankalinta rufe kofar da yayi ko me zai mata oho. Janyota yayi tana faman nok’ewa sai da ya kaita gado sannan ya kalleta cikin wani mugun yanayi taji muryar shi k’asa-k’asa yace,
“Please Hafsat help me…help me kinji?!”
Tashin hankali iya tashin hankali K’arama ta kalleshi cikin tsoro tace,