ABUNDA KE BOYE COMPLETE HAUSA NOVEL

“Uncle for..for..for what….?!”
A hankali cikin hikima yana zame mata rigar jikinta yace,
“Hafsat for your……”
Tayi saurin rufe mai baki da gashin kanta wanda yake a tsefe tayi parking d’inshi…..
FEEDOHM????
&
HAJJA CE????
???????? ABUNDA KE B’OYE……
《Almost True Life Story》
????????
????
© HASKE WRITER’S ASSO
Home of expert & perfect writer’s
*_NA_*
FEEDOHM????
&
K.A.S.Precious HAJJA CE????
*SADAUKARWA……*
HAFSAT 《Ummana》
HAFSAT 《Miss Xoxo》
Da dukkan masu suna HAFSAT dake duniyarmu
Page *88*
Lumshe Ido tayi tana k’arbar sak’on ninshi sam bata yi k’ok’arin hanashi abunda yake niyyar aikatawa ba tunda tasan illar abun sae da jikinta dake k’yarma sosae…Mintina kad’an ya dauka yana tsotsar bakinta yayin da ya kasa tsayar da hannunshi guri d’aya a hankali ya janye daga jikinta ya koma gefe guda ya kwanta yana mayar da lumfashi!kamar an tsikareshi ya mike ya fad”a toilet ya fito da alwalarshi sannan ya dubeta ido a lumshe yace “Shiga kiyo alwala Hafsatu”
Ba tare da ta kalleshi ba ta mike ta shige tayo alwalar kamar yarda ya bukata sannan ta fito ta iske har ya shinfid’a masu abun sallah binsa tayi sukayi raka’a biyu sannan ya sallame tare da mata addu’a kafin ya mike ya kama hannunta ya zaunar da ita gefen gado fita yayi ya dawo dauke da cup din ruwan zafi a hannunshi da plate dake dauke da naman kaza da kwae dafaffe ko’ina ya samosu oho…Har lokacin idonta na k’asa ta kasa d’agowa bare ta kalleshi wata irin masifar kunyarshi ta hanata sukuni…
Zama yayi bisa sofa yana kallonta a hankali yace “Ga abinci kinji Hafsatu…!
Murya k’asa k’asa tace “Uncle munyi dinner “
Hannunta ya kamo yana murzawa yace “Na sani Hafsatu ina so ki ci wannan ne “
Sam bata son ta mashi gardama don haka ta dauki cup din ruwan zafin tasha kadan tare da kwae ta aje wanda ta rage ya dauka ya sha ya mike ya mayar da sauran kitchen sannan ya dawo ya shiga toilet yayo wanka ya dade tsaye gaban mirrow yana shafe shafe kamar mace ba tare da ya kalleta ba sannan ya saka kayan bacci ya kullo kofa ya dawo ya zauna gefenta…
Hannunta ya kama ya had’e da nashi murya k’asa k’asa ya mata nasiha sosai mai ratsa jiki tare da fad’a mata hakkokin miji akan matarshi tare da tambayarta wasu abubuwa akan addininta duk da yana da tabbacin tasan wasu !bai samu matsala ba tunda dai dai gwargwado ta bashi amsa gamsashshiya!cikin wayau ya jata jikinshi sannan ya kwanta bisa gadon tare da murginata k’asanshi…
Wasu bak’onnin lamurra ya fara gabatar mata cikin natsuwa da hankali…Lumshe ido tayi tana k’arbar sak’on ninshi ba tare da ta furta ko da kalma d’aya ba!A Hankali ya tafiyar da ita har ya samu abunda yake bukata ba tare da ya cutar da ita ba !duk da ta ji zafi hakan bai saka ta masa ihu ba sosae. Ta nuna jarumta had ya mayar da ita cikakkiyar mace kamar kowa, addu’a kam ta shata tare da albarka…
Da Asuba ya d’ad’e yana kallonta yana murmushi shi kad’ai kafin yayi kissing lips dinta ya mike ya shiga toilet ruwan zafi ya sakarwa kanshi yana jin wani farin ciki da natsuwa na ratsashi tabbas tun da yake bai taba samun gamsuwa irin wadda ya samu gurin Hafsatu ba ko dan ita bata tab’a shan wani magani da niyar ya k’ara mata ni’ima akan wadda Allah ya bata ba?tabbas Natural beauty ce babu had’i bare algusur a tare da ita…Ya dade sannan ya fito ya zira jallabiya ya k’ara lullubeta da bargo ya bud’e kofar da sauri ya fita zuwa masallaci…
A Hankali ta bud’e idonta tare da janye bargon ta sauko da kafafunta kamar mai koyon tafiya ta shige toilet!cikin ruwan pure ruwan zafi ta shiga ta zauna ta runtse idonta ruwan na ratsata sosae…Ma’aruf kam ana gama sallar ko addu’a ba’a gama ba ya taso sauri kawae yake kar ta tashi bai koma ba, yana shiga dakin ya ga wayam babu ita karar ruwan da yaji a toilet ya tabbatar mashi da tana ciki murmushi ya saki a hankali ya k’arasa bakin toilet d’in yana knocking…
Duk da tana jinshi ta masa banza don bata ga abunda zai mata ba …A Hankali yace “Lemme help you Hafsatu”
Banza ta masa ta cigaba da wankanta ganin ba bud’ewa zatayi ba ya sashi fita ya shiga d’akin Sumayya bisa gado ya isketa tana baccinta hankali kwance yayin da Udutti ke kasan bed din ko ba’a fad’a mashi ba yasan fadowa tayi, ya duk’a ya dauketa ya mayar da ita bisa gadon sannan ya matsa a hankali yaja yatsan kafar Sumayya…Da sauri ta dube ido tana hamma ba tare da ta rufe da hannunta ba kallonshi tayi sama da kasa tare da bud’e hanci tana shakar kamshin sabulun da yayi wanka dashi, harara ta sakar mashi tace ” Wankan me kayi da asuba?
Kamar saukar aradu yaji tambayarta to me ya shafeta da wankanshi a hankali yace “Don nayi wanka da asuba sae na fad’a maki dalili Sumayya?ko da bana wanka a duniya bai kamata ki man wannan tambayar ba bare kin san kullun idan na tashi sae nayi wanka “
Turo baki tayi ta mike ta fad’a toilet ta barshi tsaye, a sanyaye ya lullube su Udutti sannan ya fita ya koma d’akin K’arama bisa pray mat ya isketa ta d’aga hannu tana addu’a ya k’arasa kusa da ita ya tsugunna har sae da ta karashe addu’ar sannan suka shafa tare…
Murmushi ya sakar mata ta mayar masa da martani sannan ta mike ta linke praymat din ta cire hijab din tare da duk’awa har k’asa tace “Good morning Uncle…!
Hannunshi biyu ya daura saman shoulder inta ya d’agota ya had’eta da jikinshi cikin rad’a yace “How’re you?
Bata amsa ba sae dae janye jikinta da tayi ta taka a hankali ta yaye bedsheet din gadon ta nufi toilet dashi saurin bin bayanta yayi ya k’arbe yana jefa mata hararar wasa ya dauketa cak ya mayar da ita saman gadon ya saka duka hannayenshi ya danneta kamar k’aramar yarinya yana fad’in “Sleep…”
Murmshi tayi idonta a lumshe ba tare da tace komae ba wani irin farinciki take ji wanda tunda take bata tab’a tunanin samun irinshi ba …rabin jikinta ya danne yana leken fuskarta tare da kissing wuyanta…Hannu ta saka ta tureshi ta gyara kwanciyarta shi kam mikewa yayi ya shiga toilet ya wanke bedsheet din sannan ya koma kitchen yana k’ok’arin had’a masu break don ya tabbata ko sama da k’asa zata had’u Sumayya bara ta tab’a had’a masu ba bare ma ta fahimci abunda ke faruwa…
Irish ya soya masu da kwai sai ruwan zafi da ya had’a sannan ya leka d’akin Sumayya don ya tadata ta shirya saboda karfe 9 zasu tafi amma gaban mirrow ya isketa tana kwance kanta da mamaki ya kalleta yace “Meye haka Sumayya?Ya baki shirya ba kin tsaya tsifar kai bayan kinsan tafiya zamuyi?
B’ata Fuska tayi tace ” Ba wanka zanyi ba ai ..
“Bangane ba?ya tambaya a hankali
Sama da kasa ta kalleshi wani irin kishi na fizgarta tace “Kaya kawae zan sake nace”
Bai ce mata komae ba ya girgiza kai tare da matsawa kusa da Udutti ya kama hannunta ba tare da ya mata magana ba ya nufi d’akin K’arama da ita yana shiga ya wuce toilet ya had’a mata ruwan wanka zai mata da sauri K’arama ta mike ta bi bayanshi tana fad’in “Uncle barshi na mata…”
Kallonta yayi dauke da murmushi yace “Barta kin ji Hafsatu kiji da jikinki..”
Udutti tace “Papa ka bar Aunty ta man !yauwa jiya na dawo inata knocking amma kak’i bud’e man ko papa?me kukayi?
Kallon juna sukayi sannan K’arama ta fita toilet din da sauri binta da kallo yayi tare da girgiza kai yana bala’in son mace mai kunya a rayuwarshi…Sae da ya mata wankan sannan ya d’aukota ya maidata d’akin Sumayya ya dawo ya shiga kitchen ya dauko break din da ya had’a ya dawo d’akin K’arama dashi!Kwance ya isketa tana kallon sama ya k’arasa ya aje plate din a sofa sannan ya zauna bakin gadon yana kallonta a hankali ya kira sunanta “Hafsatu…!