AHUMAGGAH 15

Akwai gajiyarwa dan kuwa bata taba ganin murdadden gaye kamar shi ba
Da zai tafi Haka aka tsayar da magana cewa,khaldun na junnut ne and when the time is right za’a yi musu proper royal weding betrothal…
A yanzu junnut tana da phone number sa amma da shike kaamil ne ya saka mata awayan shiyasa bata taba dialing ba,
gashi tunda ta ganshi bata iya wani bacci mai kyau bata yi imagining din rayuwar aure ta da khaldun ba,hade da burirkan ta na nan gaba kuma sai take ga tafi kowace mace sa’a a duniya
Bayan kwana biyu da tafiyar su A kullum sai ta tambaye kamil taji ko khaldun yace wani abu akanta amma sai shiru.
Shikuwa khaldun yana sane da duk abunda take ciki,dan yana da wannan baiwar, iya kacin kure sa shine ka tafiyar da rayuwan ka batare da son nuna saika burge sa ba.
Shidai bai wani damu ya aje contact din ta a wayar sa ba,don tun aranar da suka bar kingdom din kowa sai ya koma inda ya fito sauran ayyukan sa su suka sha masa kai
kaamil din ne yakan tsula mata karyan cewa ai khldun yana kiranta baya samun ta ne shiyasa take jin sa shiru,a haka har ya sa ita da kanta ta neme shi a waya sau daya suka gaisa daga karshe ma Bai yi saving din ba
Aganin sa muddin wani abu ya taso masa na dole ya kira ta,a ta wajen kaamil yake sa ran samun hadin kanta basai ya sha wahala ba.
Haka rayuwa ta cigaba ma junnut da khaldun har Allah ya sa ta samu daman rike kasa wajen sa kewa da tunanin shi aranta.
Gradually son shi yayi mata zurfi
Amma Tunda tazo daga baya ta fahimci cewa duk hadin kaamil ne, babu ma Ko number ta a wayar sa sai itama ta dauko dabiun jan aji irin nasa dan abun ya ci mata rai bana wasa ba,duk abunda yayi itama irinsa zata masa,gashi zatayi ta korafi adan dole jahan khatun ta cire mata tsoron sa har ta samu bakin titsiye shi cikin magana
shikuwa wani bin mamakin ta ma yake sha,gaba daya ya lura da iya nuna zagewar ta akan maganan alkwarin auren dake tsakanin su shikuma sam baya son shirme
infact aranshi yafi son yaga yaso mace sosai badai macen tafi shi zagewa ba
So most time ib tana surutu sai dai yayi mata shiru har ta gaji ta kashe wayar
amma kuma idan tayi kwana biyu bata ji shi ba sai kaga ta kira layinsa koda kuwa bazai dauka ba.
A bangaren jahan Aarah kuwa babu yadda ta iya ne da biyayyar mijin nata amma tun bata san waye yarinyar da aka laka ma dantan ba taji abun sam bai mata ba.
Anything from dilshad khatuns kingdom awajen ta ba Alheri bane.
“Duk dama ance alkwari kawai akayi musu amma kusan kowani rana abun sai ya dame ta azuciyar ta.