AHUMAGGAH 17

Duj inda muka billi yana nan,tamkar wanda yake kallon duk abunda nakeyi atv
Haka naje hutun da zimman zamu shirya da big sis
Sai dai hakan baiyu ba sakamakon big sis bata da wani buri face na amsa ma mijin ta sadat cewazan bar hostel zuwa inda ta zaba min.
Nikuma nasan muddin na amince tawa ta kare babu abunda zai hana shi raping dina and i can neva risk it.
Shidai bai cika sa baki in tana min magana ba amma idan suka je daki,har kuka yakan sata tsaban bakaken maganan.
Sai daya sa ta yarda cewa ina da taurin kai da raini,ga wani sabon kalaman dayake ce mata
Wai na samu waje ne shiyasa nake bude mata ido
Achan kuma Da muka binciki gidan a london dasu dija mun tabbatar da cewa gidan ma na wani tsohon abokin sa ne dan iskan gaske kuma duk ya san masu lura da wajen.
Basai am fada min ba nasan tarko mai girma zai shirya min muddin nace zan koma gidan da zama and i just cant risk it.
Hutu na sam bai min dadi ba, i have to choose between faranta ma big sis rai and her husbands evil desires towards me ..
Finally ranar da zan koma second session big sis har 16thbirday party ta hada min tmna kexe raini duk dan na saduda na ce na amince zan bar hostel
Ba don naso ba na bata kunya.
Haka muka rabu this time basu ma raka ni ba.
Daga nan Time to time zata kira ko na kira ta,sadat da yaga dai ina da taurin kai alaman bazan saduda ba sai ya sa karfi wajen bata ni a zuciyar big sis yanzu
Sai ya nuna cewa ai yana bincakawa yaga silar taurarewa na shi yana zargin a schl din ake zuga ni
To Dan fitar da muke yi shoping da shakatawa da su jasmine duk yabi ya hada mata cewa ai angaya masa maza kawai muka sa agaba and he alwys manipulate her with lies and proofs
Tun lokacin Kusan kowani wayar da zamuyi da big sis sai ta min fada sosai Har abun ya fara affecting dina
Ba tantama big sis tafi yarda da maganan sadat akan na kowa arayuwar ta,hakan kuwa yana dada kashe min kwarin giwan tona masa asiri awajen ta
To this time da naga khadija ta bude dan karamin eatry lounge mai dauke da coffe shop tana saida nigerian dishes dasauran su sai nima nace zan dena zuwa hutu saudi arabia kwata kwata
Ban neme su shawara ba I have to call jahan direct dan na samu cikakken permision mai karfi kafin na samu daman zama da khadijan sosai
Abun yayi ma big sis zafi aranta,bawai dan aikin danake so din na ,damuwar ta shine wai har nice zanyi tunanin yin 8months ban dawo gidan ta ba.
Hakan kuwa rayuwar mu ta cigaba,yanzu big sis gani take na waye ne bata isa ta gaya min naji ba
And then she was
Regreting why she was too cool at first.
Nikuwa wani bin har kuka nake yi tsaban yadda nake jin kewar ta
A raina.
Amma Haka na daure na fita sha’anin su
Duk rayuwa ta a london na fara yin shi bana zuwa ko ina hutu
Na koyi abubuwa dayawa awajeja daban daban
Musamman al’adun yan nigeria da irie iren abincin su har da tsarin rayuwr su,
A Sanadiyar dija nasan wasu yan mata da yan maza dayawa daga nan Bayan su jasmine da dijan kuma Ina da abokai daban daban acikin turawa both side of my life Alhamdullhi.
A Yanzu ina daf da shiga 17yrs Idona ya bude sosai,babu abunda ban sani ba game da rayuwa.
Wani abun idan aka min sai na hada da radadin rashin iyaye na nayi ta kuka har sai naji sauki
But that dosnt stop me from living my life!
Follow#Surayyahms
*Masha Allah wanga shafi naku ne sisters and momies na ZINNE SMART novel grp tsaban dadin hirar safen ku kan ahumaggah yasa dole abaku tukuicin shafi i really have fun with ur coments ga ma’ana ga abun dariya lysm????,ina team masoyina khaldun, saood,Aaban,oya su wangale baki next page jirgin mu agidan sa zai sauka????.*
SHARE post With ur friends????