AHUMAGGAH 17

A wannan lokacin ji nayi na loosing duk respect din da ke tsakanina dashi
Ciikin tsawartawa mai zafi Nace masa bai isa ba Ni Zan kaita asibiti kuma wallhy sai na fada
Wani dariyar yamin,yace shikenan ki kaita mana,im every where my darling,ashe kauyancin ki zaisa ki rasa big sis dinki yau ma kuwa…and
I will surely come for the burial.
Kinga kin saukaka mana maganan auren mu
Nace stop it,
Shima daka min tsawar yayi cikin barazana yace muddin nace zan cigaba da taurin kai sai ya koya min hankali ta inda bazan manta ba
Yace min shi baya neman abu a hanashi ..nima dan dole saina so shi
Kuma wai shi dama ba son big sis yakeyi ba idan ta mutu ba damuwar sa bane har da cewa,idan na yarda ina son ta rayu a duniya kuma cikkn farincikin to kar na yadda na kure shi.
Kukan haushi takaici mamaki da tsinkewar zuciya kawai nakeyi bance mishi komai ba ma katse wayar na koma jikin big sis inata cigaba da kukan cikin kona rai.
Da kyar na mike na kira ambulance aka fitar ta da ita,wani familiar doct ne ya duba ta of couse ya dada tabbatar min food poison ne.
Duk dama nasan ba yi na bane na birkice but I was seriously regreting meya sa ban yi recording last call din mu
ban daddara ba na same doctor
I asked him for proof ko zan iya amfani da shi nayi ma big sis bayani amma sai ya shiga min bayanan karya yace min ai normal allergy ne kar na damu.
…i dint even know that bakin su daya da sadaat.
Sanda big sis tawarware muka koma gida,sai nayi shiru ban dago wani magana ba sabida bani da proof mai karfi ga tsoro na duk ya koma kan yanayin jikin nata
Amma washe garin ranar da ta gaya min ai doctorn ma nashi ne sai na fahimci duk bakin su daya.
Kawai sai na fara takatsantsan,ban ce komai ba kam amma har yanzu ban saduda akan sanar da big sis ba.
But the more i try the more mugayen halayen sadaat masu ban tsoro ke bayya min,he is a devil
Sam sam mutumin baida mutunci
Cikin kwanaki gaba daya nasan sirrin sa har da dalilin sa na auren big sis,kaina y dda daukar zafi tabbataccen proof ko wani shaida nake nema har yanzu amma Allah bai bani sa’a ba.
Har kowa ya dena gane min acikin gidan kuma tsaban tsanan sadat na dena saukowa cin abinci duk wani walwla na yanke ma kowa
I stay disconected harta fannin bigsis ko hira take min bancika amsawa ba,dan tausayin ta saura kiris yasa zuciya ta ta buga
Gaba daya tsoron maza sai ya shiga raina,lallai SO kan iya zamowa MAKAMIN CUTA.
Idan muka rabu a daki ko kitchen Kullum sai naje daki nayi ta kuka cos i pity her alot.
Kullum innayi zuciya zan fada anyhow Sai na rasa ta yadda zan bullo mata,har big sis ta soma damuwa akan sauyin data ke gani a tattarre dani
I started looking pale kamar wacce take da cikin fari
Idan tace zata fada ma jahan sai nace mata ah’ah Kawai banajin dadi ne
Big sis ta kaini asibiti yakai sau hudu ana ce mata lpyta kalau
End of holiday yazo zan tafi london,sai tace zasu bi ni,banyi musu ba sabida naga yadda ta damu dani sosai.
muna isa hotel muka kwana akan washe gari zanje hostel,na fito kenan ina dada tattara kaya na sai naji sadaat yana ce ma big sis gidan yayi kyau kawai su kaini yanzu.
Araina Nace what?
I know he wanted me out of the hostel dan ya samu hanyar xuwa a sace har yana tsora ta ni har ya samu galaba akaina
Hawaye ne suka sauko min sai na share ina dada tabbatar da hakan daga cikin zancen su
Ai ina ji yanace ma Big sis sign…
Da sauri Nafito a hargitse cikin kakarin sautin kuka nace big sis..
Sai duka suka dago suka kalle ni,she noticed how i squaze my face kamar mai shirin yi kuka
Dan haka Tsaye ta mike cikin masifa tace wai meye ne matsalan kike ta damun kanki bazakai fada kowa na???
Nace gida zaki kama min? Tare da sauke ajiyan zuciya Tace eh
Big sis dan Allah kiyi hakuri Ni dai wallhy bazan zauna ko ina basai hostel
Tace mene?
No dear u have to
sai ta taho tana magana tana kokarin kawomin catalog din gidan hannu na take shirin kamawa tace kinga gidan kuwa yana da kyau zaki ji dadi
U wll be very comfotable u see!
Ta damka min
Nikuwa ko duba banyi ba nayi jefa da shi na dada fashewa da kuka” ni dai bana so..hostel nake so
A dame ta riko ni tace bahiiya lpya kuwa talk to me?
bance komai ba na fada Jikin ta ina shishgewa cikin salon naci da shagwaba
” ni dai hostel nake so big sis,inayi har ina bubuga kafa ta da kasa
Haushi kamar zai kashe sadat Sai ga gogan ya dalla mata harara yana mata alaman irin ai ita ta bata ni dan haka ta tsawatar min
Ita kuwa big sis tausayi na take ji gaba daya kanta ya fara daurewa da strange behaviours dina
Ga sadaat ya sata agaba da mugun kallon alaman dole kawai ta sa ni na amince
Karshe dai big sis ta dago ni tana rarrashi na tamkar jaririyar da batasan bakin nonon uwa ba har nayi sanyi na dena sheshekar a nitse tace baahhi..pls ki zauna anan din kinga har munyi booking.
Inyaso next year sai ki koma hostel dinki
Tun kan ta gama na kwace jiki na anata nace nooo big sis
In sai na fita hostel to Ni wallhy acire ni a schl din,haka kawai na tsinci kaina na da mata bori da kukkuni
Cike da taurin kai ba turje,naki sam
Har sadaat ya ja mata tsaki ya fice.
Yin haka dayayi sai ta rude Nan ita ma tafara min surutu tana cewa kingani ko
Yau har kin bata ma sadaat rai wai meke damun ki
Nace nidai bana so,keep quiet tadaka min wani tsawar for the first time sanda na razana
Tace bazaki zauna a hostel ba thats final,..zai lklhata tace min kimin shiru ko da wasa..yyaa ina maki magana kina min musu..just go park ur things im taking u there..
Righg now ta dasa zare min ido
Wani kukan na fashe mata dashi murya na rawa har naji na tunxira zan gaya mata dalila na
Ina nacewa bigg sis….ta jawo ni cikin fushi da karfi kuma rai abace tace
right now bahi.
Inda ta damke nin har na min zafi,Dauke kai nayi cikin kuka na shiga dakin na sa lock,na sulale bakin door na cigaba da kuka na
Duk tana jina cos sosai nadaga mata hankali
Almost 1hr tayi tana buga wa na futo amma sam naki ranar Ni banji dadi ba itama haka
Nidai Ban taba mata rashin kunyar da nayi mata yau ba
Haka har tayi fushi suka bar london ban kula ta ba,sai da nayi two weeks naji ance ta zo wani city kusa da mu
Ko da na tashi zuwa wajen ta sai na dauki su khadija da jasmine muka je,sabida su big sis ta kulani na kuma lura cewa sosai sadat ya zuga sis subaya akan abunda nayi mata ranar.
Nadai bata hakuri amma bata sake min fuska ba har muka rabu na nadawo hostel zuciyata bai min dadi ba
I love big sis very much,amma cikin kwanakin sadat sosai ya nuna mata cewa tayi kuskuren sakalta ni da kulawar ta.
Semester gaba daya banda jahan Aarah dake kira na banajin dadin kowa
Sai Ana daf zan dawo hutu sai gogan ya kirani cikin dare Yana cewa muddin ban amince na fita hostel don yana xuwa waje na ba sai ya sa subaya ta tsane ni na har abada,tun in mayar masa har fargaba ya fi karfin zuciya ta
Kuka nake tayi da wayar akunne na
hade da yadda sis subaya ta dauke min wuta kwana biyun sai barazanan sa sosai ya taba ni
khadija ce ta raba ni da wayan ta rungume ni tana rareashi ban iya gaya musu komai ba sai washe gari.
Toh Duk iya dabaru da tunani suma sunyi amma sai dai sharrin sadat gaba daya ya fi karfin mu