AHUMAGGAH 19

She was very happy looking at all the gifts boxs din ta bude chokolates din ta zare daya ta jefa abakin ta tana taunawa,wani lumshe ido tayi cikin dadin rai ta kwantar dakanta ragwaf akan cushion tana famar shakar sabon yanayin da yanzu take ji aranta
.
Ya dade rabon ta data ji irin wannan farin cikin,wani siririn sautin hamdala ya kufce abakin ta
Cikin haka ya turo kofar ya shigo,.
Gyara zama tayi da sauri,yayi sallama da gefen ido ya kalle ta,.
Ita kuwa hannu ta dora kan kayan a sukuwane tana maida su park dinsu kamar maijin kunyan sa.
Garin sauri Daya daga cikin tedyn din ya subuce ya fado atare suka sa hannu zasu dauka sai goshin su ya bugi na juna..cikin yauki da kasala tace ouch
Toh Bai yi reacting ba
Dan kadan ta yamutsa fuska ta riko wajen ta na mulmulawa,shikuma ya dago da teddyn slowly zai furta mata sorry sai duka suka kalle teddy bear din atare suka sake ma juna murmushi
Nashi baiyi nisa ba,yayi shiru yana kallon nata,.jin kadam ta farga ta yi shiru tana dan kamewa
*****
Mika mata abun yayi ana mata wani irin kallon nitsuwa daf da ita ya zauna yace happy?
Cikin sanyin murya
Tace yess
Dan murmushi yyi a boye kafin yace Toh muje nakai ki,im going back now ya dan duba wrist dinsa alaman time dinsa .
babu musu ta shiga daukan kayan suka fita tana bayan sa,
Wayarta ne ya fara ringing sai ta kasa cirowa
Maimaikon ya karbe kayan dan ya bata daman daga wayar sai shi ya karbe wayan ya fito da shi daga purse din ta ya nuna mata caller
Yasmine ce.. Im sure thy are worrid basu san inda nake ba
Yace emm,ok lets go
Sai Suka shiga car din shidai bai bata wayar ba,sai dayayi five minutes a hannun sa yana driving dashi.
Isar su bakin eatery lounge suka samu wajen a kulle,bai bari ta sauka ba sanda ta kira taji inda suke.
Ashe maman dija,alhaja kafayat ne ta zo tun daga nigeria amma yanzu haka sun mata nisa sosai kuma bazasu dawo ba sai gobe.
Gashi da alama khal ma tafiya zaiyi,duk sai taji wani iri aranta tuni mood din ta ya sauya.
Shikam yana shiru yana studyn din ta,ya mata kallon so u will end up alone?!chan dai yace sai hostel kuma ko?karfe nawa kike da class go and get ready mana
Tace fa ba class bane dama games ne,…yace ok…shall we? Ba kunya ta gyada mashi kai sai ya fara tuka su suna yawo suna zaga garin london
batayi namakin yadda yasan wajaje ba tasan zai iya yuwa yashasha zuwa london.
Ita dai binsa da ido Take har yayi parking a wani hadadden first class Amusement park
bana zallan wasan yara ba harda abubuwan ban mamaki na tarihi,manyan namumin jeji da hallowens masu sa nishadi tsoro harda da barkwanci,wajen is just like a jurasic park
Tare suka shigo ciki yana dan gaba da ita tana gefen sa,Kalle kalle takeyi dan Tsaban nishadin data keji Har ta mance da tunanin meya kawo su nan shida ma yake cewa yanzu zai tafi ya barta
Sanda ya gama zagaye zageya da ita truout basu tsaya ba
wani abun inta gani ya kan bata sha’awa sai tayi ta kallo tana so ta tsaya amma tasan shi bazai tsaya ba dan haka ta shiga sight seeing sama sama
Tana bin bayan sa tana more each moment dake sanya ma zuciyan ta jin dadi
Wani step ya bi dasu A Chan Wani wajen chan sama inda babu hayaniya sosai, nan ya kaita suka tsaya dai dai kun mutane ne awajen da cameras suna daukan selfie,gaban su kuma wani dark blue ruwa ne yake soukowa daga tsakiyan wasu duwatsu biyu suna xuba awani huge glass pond ga manyan shark an killace aciki suna wasa
Wani kawateccen murmushi bahiyya take ita kadai tana dada kare ma sauran abubuwan dake wajen kallo
Its very amusing karfen dataga ana kamawa a tsaya shi ta rike itama tana kallon ta hankali kwance.
Shikuwa yana daga gefe,google dinsa sa ya mayar idanun sa yana kallon ta ita kadai duka hanneyen sa acikin aljihun su
A zuciyar ta ji take tun ranar data bar nigeria gaban jahan,bata sake ganin ranan da taji ta free cikin farinciki da sakewa ba kamar Yau
Haka kuwa ta shiga
Taba komai tana jin dadin ta tana murmushi,shidai bai motsa ba dan murmushin nata yake kallo yana entertaining zuciyar sa.
A haka har basu hankara ba lokaci ya tafi sosai,daf da lokacin azahar suka bar wajen suka kama hanyar gidan nasa.
To a lokacin Dukan su suna jin yunwa,amma babu wanda ya iya furtawa aranta ita kuwa tana mugun jin sha’awar yin masa girki amma sai taga yana shirin kaisu wajen cin abinci ..
Da kyar ma ta iya taro karfin yin korfi tace masa ah a,
Ita ta fiso tayi da kanta
Suna tafiya,sai ya basar cikin jan aji da son samun cikaken amincewar ta yace mata a ina kenan zatayi girkin,sai ta sunkuyar dakai cikin yauki bata amsa ba tace ai girkin bazai dade ba
So da suka kai wani store A hankali ta furta,can i pls,..bai kalle ta ba dai yayi parking shima ya fita ya nufi wani dan karamin masjid kusa da street din dake gefe da su,ita kuma sai tayi sauri ta shiga store din ta siya duk abunda zata bukata,Babu wani kudin a purse din ta sai ta biya da katin bankin ta
vegies din kawai ta riko duk sauran abunda take bukata riki riki aka biyo ta dashi har gaban motar sa,sun iso jikin mota dai dai shima yana dawo kenan sai suka nufi gidan nashi ,basu dai cika magana ba amma Aranshi bakaramin zumudin jiran abunda zata dafa musu yake yi
He dint even cancel his flight dan har yanzu baisan meya nane masa kafa ya ke kuma sa zuciyar sa rashin jin ya tafi ya barta ba
In da yaga ta dan sake ranta a presence dinsa sai take bashi tausayi sosai, aransa ji yake kamar akwai abunda ke damun ta,he feels like ba jin dadi take yi a london din ba
Kallon ta kawai yake dan gaba daya ya rasa ya zaiyi ya gano asalin damuwar ta dayake ta harsashe aransa,gashi bai cika son bada kansa haka kawai ba kawai sai ya basar ya shiga binta da ido yana lura da ita sosai dan kuwa ko tari tayi sai ya motsa ya gani.
Yana daga zaune akan gadon ta aje kayan one by one tana deban su a hankali Ta nufi kitchen din mai kama da alaman ba ataba girki aciki ba ta hau shirya abinci
Bayan vegies komai a pack dinsa yake dan haka ta dauko bowl ta juye boneless chicken ta barbaje shi,Gishiri ta fara barbadawa kafin ta xuba red chilli powder
dan kadan ta sa turmeric,magi ginger, garlic paste da coriander powder sai ta sa hannu ta juya su sosai sai da komai yabi jikin
Daga nan ta debi flour da corn powder spoon biyu kowanne ta bada akai ta juya suka motsu,kafin ta fasa danyen kwai akai mai gaba daya ta kara motsawa,da suka hadu sai ta bi jikin su da man butter tayi marinating for 4minutes.
mai tasa akan Akan Fryn pan yayi zafi sannan ta juye su acikk ta fara deep fryng inda wani azababben qamshi mai dadi ya bule lungu da sako a gidan
Gogar ya kasa zama waje guda,yasha ruwan gora yafi sau biyar karshe ma fita yyi ya tsaya daga waje,dan kuwa wani sabon kwakuma mai cizo qamshin
Yake yi wa hanjin cikin sa.
After 10minutes of fryng ta rage wuta low ta barshi,da komai ya soyu yayi golden brown sai tayi serving dinsa direct a deep hollow bowl gaba daya ta daura akan serving tray
Bata wani damu da dauko drink ba dan
Already tayi amfani da I cup of cocunut milk,pack din frozen sliced pineappl vanillah extract da ayaba guda biyu duka ta hada ta markade su sukayi laushi Suka bada abunda ake kira pina colada smoothie..
Komai tsaf ta shirya shi
Da ta fito daga kitchen din Baya nan,sai ta aje White dishe din ta koma ta fito da smoothie
To tana fitowan ne suka hade ido dashi ya dan leko daga bakin door
“Food is already tafada tana boye silly smiles,ya amsa da ok yana dan kau da kai yana matsewa kamar ba zumudi ke dawainiya da shi ba.
Akan cushion din ya zauna,yana dada kara ma dan uban abincin kallo
Ga qamshi ga kyaun gani,he just tot that ko bahiyyar sa bata iya komai a duniya ba ta iya wannan ire iren girkin to lallai zata gama da kowa lpya.
#SURAYYHMS
How did u like my surprise???? i won my contex babu wanda ya canko ko,to Happy wekends lovelies 10,00coments for this chppy its long, its aromatic.
Sadaukarwa ma Mrs maryam sa’eed mamn khairy,
Da duka memebers na SURAYYAHMs novels …love u fisabillahi.