AHUMAGGAH 22

_*♡AHUMAGGAH????*_
_The love triangle_
_A nigerian historical fiction_
*WATTPAD SURAYYAHMS*_ _Brilliant writers association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence._
_Bismillahirrahmanirrahim._
_2⃣2⃣-Twilight♡_
Washe gari da safe da wani mugun zazzabi mai zafin gaske junnut ta farka babu kuma abunda take tsulawa sai hawaye
hilda ce a agefen ta tana feeling tempureturen ta tana masifa amma sam junnut bata kula ta ba
Ke tun bakiyi amfani da taimakon ba ma kinbi kin karaya,ure giving
This guy too much chance,innice ma basai naje wajen malamai akansa ba
Wallhy Ubansa kawai zanci….
Who is he,ba namiji bane?Ke kike bashi kanki …duk laifin ki ne,wayace miki ana bin namiji?
Gashi Tun jiya kike kuka sabida ance da wata aransa kuma bake ba
tsohon nan ya baki taimako anma kinki sassautawa sabida ke zuciya kike so and den kinsan yace bazaki samu ba,if u can, u better kill yrself now ooo danni wallhy na gaji da wannan haukar naki.
Cikin kukan junnut,ta dan mike tana kallon bakin ta tace hilda ashe bazaki gane abunda nake ji ba?wallhy im in deep pain
And regrets.
Zuciyar sa fa aka bani nikuma na yasar?
Da nasani keya ce,badon haka ba da ko kashi aka ban akace na hadiye ranar dana hadiye dan na mallake khaldun.
I love this guy so much kuma wallhy sai ya aure ni,kowacece shegiyar data ke ruda masa kai zata kyale min shi i wont share him koda uwata ce,and i wll storm on her life real bad inta