AHUMAGGAH 6

Hey Am talking to u..ya dan daka min tsawa
A firgice na tashi na matsa baya,i mentally shouted my throat out tsaban kuka.
Sai ya dauke kafan nasa daya aje kan tebur ya mayar kasa ya kalle ni yana mai daga min girar sa alaman jiran amsa wanda ahalin yanzu kwata kwata bani da shi abaki na.
Da kyar na dago da mumunnan rawan murya nace Dan Allah kayi hakuri!!!
Yace hakuri??
Kinsan me kikayi min kuwa?
Are you mad, kashe ni zakiyi ko?…
Nace Nooo nooo
what the hell are you thinking. ..,
Kin san suwaye suke jirana?…and u just let me cancel a multi billion dolla meeting kuma kike cemin nayi hakuri?
sorry Is all what you gat huhn?
Abunda ya tsanan shi na ke iyayi wato girgiza masa kai,khaldun ya tsani yayi tambaya abashi amsa da gyada kai ko girgiza kai
Dan haka nw ma ranshi ya dada baci dani Cikin wata birkitaccen tsawa yace Me kika dauki kanki..?u ruined my uniforms, did you know that Ko duka zuri’ar ku aka hada bazaku iya siyan kaya na da kika bata ba?
Wai daga wani kauye aka dauko ki? I can see that Baki da manners Don’t you have a mum,ko bata koya miki aikata komai a nitse ba tare da kin bata shi bane.
She tot you how to ruing everything right? cikin bambami ya juya kansa baiko damu da kukan danakeyi ba
Nikuwa Sabida sunan mahaifiyata daya kira cikin maganan nashi yasa radadin azaban kuka ya dadu a kirji na
Silly brat,sai na koya miki hankali da kanki zaki ce kin sawwake aikin nan naki, ure just pestering me baki da wani amfanin komai.. idanun sa ya dada tsurawa akaina kamar zaice wani abu sani naji yace
very Stupid girl and u better say thank you .
Murya na rawa Thanks.
Thanks what
Na dade fashewa cikin kukan nace thank you sir.
Share wannan banzan hawayen naki da ba amfana ta da komai zasuyi ba….right now,ko na miki da kaina.
Da sauri na share ina kukan zuciya,jiki na duk rawa yake ban iya dago idanuna na kalle shi ba, don duk sanda mutum zai zage ni bana so ko acikin wasa ya hada da sunan iyaye na
I know im just an orpharn amma nasan yadda iyaye na suka tarbiyantar dani
Wayar sa ya dauka yayi kira inaji ya dada masife guards dinsa.
Sai da ya gama tsaf sannan yace nayi waje na bashi waje kar ya tatttaka ni.
Nayi sauri nafice masa adakin sa
Bansan me xanyi ba kuma dan haka na shiga daki na fada akan gado na fashe da kukan tsoro hr bacci ya dauke ni
Na tashi da murdawan ciki dan haka na fahimci cewa bana sallah amma dana je wanka sai naga jini bai sauko dayawa ba so ban saka wani pad ba
Zama nayi naci abinci,tsoro nake ji sosai musaman ta inda zan fara sake zuwa dakin sa yin wani abu.
Haka dai na daure na shiga kitchen da daddaren zan girka masa dinner.
Nanah A ne ta shigo ta dan min fada ta kuma bani hakuri tana ce min komai zai wuce kuma zan saba dashi.
Lura da ina dingishi yasa ta bani wani ointment akan idan nagama kafin nayi bacci sai na shafa.
Ina jera mashi abinci sai ga nana tace a daki zaki kai mashi..
I am sure kafar san ne ke damun sa har yanzu
Nima gashi ciki na sosai yake murdawa yana min kananun ciwo
Da abincin a tray na isa kofar dakin sa nayi knocking just few minutes ya bani izini sai na shigo
A tsaye na tarda shi
Muna hada ido na sauke kaina kasa.
Har na aje abincin baice min komai ba,sai ya juya ya shiga bathrum nikuma na rusuna na shiga serving din kowanne kalar abinci a plate
Ko kaiwa hannu sau uku banyi ba jiki na ya hau rawa,serving poon dakansa ya sace ya fadi Wani mugun murdawan ciki take ya dunkule ni da kyar na mike na zauna akan lallausan farar kujeran sa ina juyayi
Nishi nake saukewa slowly har na dan nitsu,daga nan cikin minti biyar naji saukowar dumi mai yawa ta cikin pants dina Abu kamar wasa na dan janye na duba,jinin period din ne ya fara zuba har gashi yayi staining masa kan cushion dinsa sosai.
Wani mugun faduwar gaba naji,oh Allah na wannan mutumin zaice da shi na tashi yau,after runing his shirt da safe yanzu jini na ya zuba masa akan cushion?
What shud i do now,sai na mike tsaye a rude,hasbiyallah its showing jinin ya nuna clearly,kafin na ce zan share har nayi waje
Sai Kyat naji alaman bude kofar sa i have no choice dan haka da sauri na koma a zauna akan jini
Ko kallo na sau biyu baiyi ba,amma daga yadda yake miko min harara nasan banyi dai dai ba dana zauna masa akan cushion.
Nima cijewa nayi na basar,duk hnkali na baijiki na,zafin ciwon cikin ma na dena kulawa
Tunanin yadda zan masa bayani nakeyi,duk na rikita kaina. .
Yana daga plates din zai fara ci, na fara kuka…sai naga ya aje spoon dinsa ya kalle ni.
Dan Allah kayi hakuri.
Tsaban rawan da jiki na keyi sai abun ya bashi mamaki
Ikon Allah What is this nonsense? Will you Get out..ya kafe ni da ido
Sai na dena kukan Nayi masa shiru na rike ciki na
Ina jin jinin na dada bulbula,hawaye na suka fara razana shi
I think saboda hakan ne bai sake min magana ba ya tsaya dai yana lura da motsi na gashi na kime sam sam bana so na tashi bare yaga jini
Cikin kankanin lokaci ya fahinci ciki na ne matsala
Sai naga ya aje plates din ya tashi tsaye.
Get up…dah inda yake ya furta
Girgiza kai na nayi nace dan Allah kayi hakuri
U can’t get up?
Na gyada kai cikin sabon kuka nace yes sir am soryy sir
Ciki na kemin ciwo.
Sai yayi shiruuu yana ta kallo na ina kuka,it took him a while kafin ya gane asalin abunda nake ciki
Komawa bakin gadon sa yayi ya zauna ya na latsa waya.
In not less than 10minutes muna zaune,sai mukaji knocking abakin door,toh da kansa
Naga ya tashi ya bude nidai banga wanda yazo ba har ya juyo,
Batare da ya kalle ni ba ya aje min wani park akusa dani,sai ya juya ya fita ya barni adakin nasa.
Kallo kawai nabi closed door din kafin na daure na bude park din
Wanda sanitary pad ne aciki da white cotton pants,har cikin raina naji kunyar hakan but i know have to do quick tun kafin ya dawo na shiga uku.
Da kyar na tattara komai na goge wajen na shiga bathrum dinsa na wanke jiki na na saka sabun pant da pad din,bansan ya zanyi ba sai na daura towel dinsa akan kayan jiki na na fito’..
He is still not around bai dawo ba hakan ya bani dama na shige da gudu na koma daki na
Kayan kawai na sauya na kwanta dan kuwa sosai ciki na ya balle da azababben ciwon har ji nake kamar mutuwa zanyi.
After 1hr,idanuna sunyo luiii nayi lagwas kamar an tsoma akuya a ruwan sanyi
Bansan anshigo ba ma bare na gane ko waye ne,ji nayi an dan taba goshi na alaman ana feeling tempureture na wni nishi na sake sai naji mutum ya zauna agefe dani!
Its khaldun,i can feel his scent and warmth dan haka naki na bude ido na kalle shi da kyau
Kallo na yake yi his face isnt showing any emotion.
Bansan ko ya gane halin danake ciki bane ko bai gane ba all i know is har nayi bacci yana zaune awajen yana duba ni,bansan kuma yaushe ya fita ba.
#follow SURAYYAHMS
COMENTS And
SHARE WITH OTHERS????