NOVELSUncategorized

AHUMAGGAH 8

Cikin wata kafurar jeep kirar jaguar ake tuka mu 

Dan dole na na koyi surutu dan kuwa subaya is quiet intresting and jovial…


Tun da muka dawo Gidan shiru,tana dakin ta tana shirye shiryen tarban mijin ta nima ina daki na ina damar tausasa kaina domin har yanzu zuciyata tana dauke da fargaban abubuwan dake faruwa dani wani bin sai naga kamarr duk karya ne

But I have no choice than to accept my new life this way.

Wanka nayi irin yadda big sis ta koya min 

My choice of body wash was makari,honey,goat milk set nivea,da wasu set of papaya scrub banda ma hand wash feet wash knuckle da under arm and pits
Wasu abun ma bansan su ba.

And My hair was going milk and egg sets both shampoos and conditioners
,wani handle din zakaga an shake su da zallan ogarnics wasu kuma irin su
himalaya sets ne And little of revlon da oriflame.

Kirji na daure da baby pink towel na fito na yi yan shafe shafe na

Ban fara lura da jyaun na ba sabida tunanin khaldun sa’ood ya cike min kirji na.
  
Simple mermaid
Gown nasa sabo daga shoping stuff din da mukayi dazu

Kalar ja da baki ne dan haka dana tufke pony tail dina sai na lullube shi da bakin turban cap


At Around 5.45 pm na fito zan nufi site din khaldun 

Taku nake dayan biyu ina jin dadin jiki na kwasam sai nayi tuntube kamar zan fada naci da baki naji an riko ni a hanzarce

Wani lumshe ido nayi Kirji na saida ya buga dana dago thinking and wishing ina bude ido zanga khaldun amma  sai naga wani halittar daban

Da uban sauri na kwace hannu na
Shikuwa mutumin ya sakankance ya zuba min hadadden idanun shi akan surar jiki na baya ko kiftawa


A kadaddafe na bude baki Nace sorrry, na juya zan haura bansake kallon sa ba…

Da alaman ya sume dan kuwa sautin takalmi na ne ya fargan da shi Da Har zai yi magana sai Charaf big sis subaya ta shigo ta iske shi.

  Da saurin ta cikin fara’a ta rungume shi tana cewa baby is back,sai na juya kadan ,naga dai yana wani jajjan aji 

Suna gaisawa,basai an fada min ba na gane mijin ta ne

Inaji yana ce mata who is this?
Yana nuna ni.

Subaya batayi kasa a gwiwa ba ta Kwalla min kira
Dan dole na sake dawowa gaban su

Wani shu’umin kallon kurel da gayen kemin yasa kaina ya daure Bai daga idanun sa ba har sanda subaya ta riko hannuna na zuwa gaban sa da kyau

Tace this is bahiyyatul noor..
My new sister ka tuna?wanda na gaya maka a phone

Uhhhhhh…yess yace adan dakile daga ji kasan bai ma saurare ta da kyau lokacin datake gaya masan bane
Ita kuwa sai da ta sake ware masa bayanai akaina har sanda ya gamsu

Sai yamin murmushi Yace ure welcome to the family..nace thanks
 ..ya fada min sunanan sa  barister sadaat adeel

Ba yabo ba fallasa nayi murmushi.
I was not comfotable dai na yi excusing dinsu na nufi part din khaldun

Dinner na shiga hada mashi,still thinking of yadda mijin big sis yayi ta kallo na dazu
Toh shikuma haka yake!l?

Kaina na bi da kallo “Ko dai laifi nane dana sa shaped gown, kowa dai yasan mermaid gown na nuna shape din mace sosai So I started regreting

Da nasan dressing din baiyi dace da na wanda za’ayi ma kallon mutunci ba da bazan sa ba.

A wanni fannin kuma i was kind of happy hala tunda yau nasa kayan da  wannan kyakwar mijin big sis din ya rude maybe i will get to catch khaldun’s attention

Bansan meyasa ba har cikin raina nake jin tsananin bukatar sanin matsayi na a zuciyar khaldun sa’ood.
#follow #SURAYYAHMS

SHARE SHARE WITH OTHERS

Previous page 1 2

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button