NOVELSUncategorized

AHUMAGGAH 9

Gaba jahan din tayi sai nabi bayan ta da sauri Na bar big sis subaya da mutumin yana tambayar ta irin taya akayi na dawo sister su shi bai sani ba

Inaji take wasa da hankalin sa suna dariya bata gaya masa komai ba dai tace ai dan ya dade baizo bane shiyasa baisanni ba.

Nikam Asalin Site din jaahan naje nayi zamana dan ko kadan bana son hayaniyar kowa.

Sunan mutumin shahrul,he is a medical doctor dan gidan uwar gidan shugaban kasar Oman Best and childhood friend din khaldun sa’ood 

Tsaban amintakar su ne yasa shahrul yake yawan yin hutun sa a wajen 
Khaldun a camp har ya iya hausa sosai.

Amma tunda aiki da career ya raba su sai kowa yayi wuyan gani.

 As usaul Site din khaldun din subaya tayi da shi.

Khaldun was happy to see him amma bazaka gane hakan ba sabida yanayin sa.

Hira kawai sukeyi tsakanin su ayi larabci ayi turanci ayi hausa

Big sis dataga abun nasu nayi ne,kawai sai ta fita ta barsu ta dawo muka cigaba da hidimar mu wajen jahan.


Jahan is atill worried da maganan girkin da aikin da nake yi ma khaldun,nikuma naki ji sam

Sai da big sis subaya ta bata labarin cewa khaldun yafi cin abinci na fiye da yadda taga yake ci a ko ina kafin ta saduda 

 Chan bayan isha’i sadaat ya dawo suna tare da big sis
yau ma shi ya bata min raina

 I was not happy da big sis take cewa ai daya dawo gidan ni ya fara tambaya.

  Yanzu haka nasan anata tunanin tana murnan cewa mijin ta sadaat yana haka ne sabida ya gwada ya na son duk abun da take so.

Wai shin wani irin zuciya take da shi ne da bata ganin wannan tsarin nasa matsayin cin fuska?

A gaskiya bazan ji dadi ace miji na baida wani aikin yi sai maganan wata ba ko da kuwa sister nane..

Atleast there is limit,..not always…na sadaat yayi yawa har abun haushi.

Da wannan tunanin nake girki my face isnt looking so cool
Duk dama yau shigar hausawa nayi so na fito daban,atampa koriya shar riga da skirt tamin kyau sosai.

Godiyan Allah ma yau abinci dayawa zan dafa ma khaldun tunda bashi kadai bane Sai nasa araina yau kam bazan biye ma big sis ba bare ma na bada sadaat daman kallon fuska.

So i quickly made dinner,offal pper soup,crispy jollof rice na hada da soyayyen kaza sai na shirya simple brown yamballs mai shake da flake fish.
 Kunun gyada mai madara da mango juice as usual.

Toh nakai abincin dinning  amma banga ya fito ba

Sai da big sis ta zo dubawa ko nagama sai take cemin a dakin sa zanyi serving dinsu tunda bashi daya bane.

Tana tafiyar ta na kwashe abincin na je bakin kofar dakin nasa

I knocked for 20seconds sannan aka bani izini na shigo,Sake hade ido mukayi da shahrul saiya kau da kansa da sauri kamar bai gane ni ba nikuwa tsaf na kalle su duka.

Shi Ya sauya kaya zuwa wata tsadadiyar velvet engilan cow bow style baki da ja.

Shikuma khaldun sanye yake da wata hot pure white shirt wanda ake kira naked cashmiir ya dan matse kadan yana zaune gefen gadon shi ya wani bude button din rigar gaban faffdan kirjin sa half closed.

He looks sexy ni kaina da na dan yi gulman sa araina i was seriously tripping for him ban ma sani ba.

Dana gama gulma na Cikin ladabi na aje abincin agaban su nayi gaisuwa

Shahrul ne kawai ya amsa ni,cos tun da ya tambaye khaldun labari na yaki ya kula sa sai bai sake ba.

Ina kann zuzzuba abincin a faranti shahrul ya tambaye ni sunana,he is so cool na kanyi boyayyen murmushin da har bana amsa magana sai na aje plate na dan nitsu a hakan sai na dada burge sa shima

Ban lura ba ashw Khaldun  kallon mu yake har wayar sa yayi kara,na dade banji masifar sa ba sai yanzu gaba daya duk hankali na sai ya koma kansa har ban cika jiyo maganganun shahrul din bama.

Abun da zan iya tunawa shine naji yace zaiyi mana sati agidan 

Yadda na zuba ma khaldun din aka na zuba ma Shahrul kuma Ina wajen suka fara cin abincin Khaldun baice mana uffan ba

Shahrul was awwed,shi mamaki ma yake dayaga na tsaya agafe suna cin abinci,bai san wai aiki na bane hakan

 Aransa Sai ya shiga tausaya min har da kokarin sa wajen sani a cikin hirar su,a wasa yace ma khaldun im such a great cook shikam daga yau wannan abincin zan nayi masa.

Watoh shi fresh brown yamball mai flaked fish din ya burge sa sosai.

Khaldun kam tsaki yayi,dan ma ya bani haushi sai yaki cin yam balls din ya tsame offals da jollof din yaci 

Shahrul kuwa yana ta yaba ni,nima yake kawai nake iyayi bana cewa uffan.

So i packed the plates bayan sun gama..kitchen na nufa ina kan wanke wanke sai ga big sis

Na dan kalle ta sai naga kamar bata wani jin dadi?

Nace big sis….
Tace baahi har yanzu baki gama bane?
Kinsan darling bazai barni ba inbaki zo ba

Wani boyayyn ajiyan zuciya na sauke Nadan yi kafin na tsame hannu na a kumfa na fuskance ta

Big sis kiyi hakuri..kinsan su biyu ne,the other one.. he eats slow dole na jira shi..cikin kissa sai na dan yamutsa fuska na dafa kai,

Tace whats wrong kin gaji ko!

Nace ah’a kawai kaina kemin ciwo

Tace uhh ok am so sorry..to bar wannan abun kije za akawo miki magani yanzu.

Da haka muka rabu ta tura ni daki naje nati kwanciyata nikaina bansan ya suka kare da mijin ta ba.

Haka dai na samu wannan saran nakanbi duk wani hanyar da zan ki sam na hadu da sadaat don na lura Acikin masu min shisshigi har gwara ma abokin khaldun wato shahrul

 shikam he is just a nice person babu wani attachement sai nake bashi girman sa sosai.

Most time idan naje serving dinsu ya dinga yabo na kenan duk dama abokin shi ya sha nuna masa baiya son hakan dayake min.

A dayan bangaren kuwa kwana biyu sadaat hankalin shi yayi mugun tashi da baya samun gani na.

Ga big sis ma ta dan shiga busy da aikin ta kwana biyu baya ko samun wanda zai ji labari na awajen sa.

Ita ceo ne na business companies din cosmetics guda uku wanda suka kasance natane na gashin kanta.

Haka kawai sadat Sai ya yi fushi irin fushin munafurcin nan wanda daga shi sai zuciyar sa suka sani…

Nikuwa tun ranar da khaldun suka fito wajen jahan tare da abokin sa shahrul Naji irin bakaken maganan da sadat ke jefa masa akan yaki accepting dina a matsayin sister sai na fahimci kishi da tsana ne a zuciyar sadat game da khaldun.

Arayuwar sa Komai da biyu yake yi its obvios yana fama da haushin nafi bada lokaci na ma khaldun agidan ne fiye da kowa 

Sadaat shiyayi sanadiyar har shahrul ya gane cewa ni adopted child ne.

Hakan yasa naji na dada tsanan halayen sa.

Da sassafen ranan asabar  ana gobe shahrul zai tafi,har nayi serving dinsu break fast na fito 
Kenan daga kitchen sai naji tahowar mutum akan stairs baima lura da ni ba

Ina daga kasa ne shi kuma yana saukowa so
Tun daga kan arniyar black sport canvas dake kafar sa na soma kure kallo na har na iso fuskan sa da saura kadan facing cap dinsa ya rufe.

Shi kadai ne awajen kuma Yayi matikar kyau All in black theme adidas sport wears ko wayar sa bai dauko ba.

Badge din rigar da jan logo haka ma jikin canvas din akwai jan logo 

Gefe na rabe dan nasan ko ya ganni bazai ce min uffan ba.

But i was wrong,ji nayi ya bani oder 2 glasses of mango juice da pancake sai ya fita.

 kitchen din na nufa na fara kwaba pancake ina soyawa,sai ga big sis itama sanye da pink sport wear..

Bansan sanda na zo jikin ta ina murmushi ba don kuwa ko kai ka kawo kushel duniya kaganta kasan ta hadu 

Ina zakije Haka?… You look so beauttfl sis i was exited sai nayi mata maganan kamar yadda take min in tana yaba ni

Kwabe fuska tayi jocklingly amused bata kula ni ba ta bi kan table din da kallo tace wai shi Aaban(angel)
bazai barki kisha iska bane?
Jiki fa kullum a kitchen,bahiyyah meyasa bazaki ce ma mum aikin ya isa haka ba?

 Kallon salon da tayi maganan nayi nabita da murmushi
I knew this is not her word zai iya yuwa shawaran da mijin ta yake bata kenan so that na bar zuwa wajen khaldun sood.

Nace karki damu big sis…
Ina de basket ball court zakije?
I wll join you in 10 minutes

Tace ok ta dan shafa kaina tayi murmushi tayi waje.


A wajen kuma Khaldun da shahrul sune a katon luxurios basket ball court dake kusa da wata katoton Aqua maria pool suna game dinsu cike da nuna jarumta Suna ta hirarraki

Shahrul sport  wears na kamfanin nike yasa all white shikam ya cire cap dinsa ba kamar  khaldun ba..

Shi saood Kallo daya zaka  masa ka fahimci Training din sojoji na jinin sa he is so full of energy ga kwarjini kamar dan sarkin aljanu..

  To da sassafen ma sadaat sun gamu da shahrul khadum bai sani ba kuma anan sadat ya san cewa zasuyi sport din

Shigar sa gida sai yace ma subayah itama ta shirya suje suyi wasa.

Murna take ta yi duk ta dauka ko duk romantic treat ne bata san don zunzurutun neman maganan khaldun yayi hakan ba.

Haka suka fito sunyi kyau acikin shirin su,kallo daya khaldun ya masu ya kau dakai ya cigaba da dribbling da ball kamar bai san da zuwan su ba

 shahrul kam tsayawa yayi ya dinga ma subaya dariya yana tsokanan ta. 

Tunanin meye Khaldun din yake oho sai ball din ya kufce a  hanun sa charaf sadaat ya chafke ya kuma bishi da dariyar mugun ta

Tsaki mai sauti yaja suka dago ido Wani banzan kallo suka watsa ma juna 

Tare da sauke miskilin murmushi  sadaat din ya buga masa ball din a kirji yace masa 

“Lets play …

Tsaki khaldun yayi,he got pissed …am out  ..ya furta cikin wuya zai juya ya bar wajen

Wait…Subaya ce ta taro sa cikin wasa waiit wait Khaldun.. ..
Sai ta maraice fuska tace afraid?
Toh shikenan Am going to be in ur team Aaban pleasssse let play..ta dada marairaice mashi

Haushi take bashi musamman daya lura indai akan mijin ta ne toh ko taga ya daure fuska sai ta daga kanta tayi kaman bata san ma yanayi ba..

Haka dai ya amince.

Team khaldun  and subaya da  team shahrul and saadat.

Nikam ina ciki ina hada masa oder sa bansan me ake ciki ba.

Wasa ne mai zafi ya fara wakana

Musamman tsakanin khaldun da sadaat domin kuwa karfi suke gwada ma juna Har An ture subaya a kasa yafi sau a kirga sai kawai ta ja gefe tayi shiru tana lura da su.

She dont really like their hidden hatred.
Amma ya ta iya khaldun kusan kowa ma ba so yake ba.

 Tayi nisa cikin tunanin kawai sai na katse ta,tray ne a hannu na na cinnamon flavoured pancake da 2 glass of mango juice  .

Subaya tayi min murmushi na mata alaman bari na aje tray din nazo…

Dan wulgawar da nayi gaban su sai sadaat ya ganni a yunkurin farko da gangan ya sa elbow  ya buge shahrul a hanci fa wani irin mummunan bugu har sai da ya fadi a kasa yayi kara.

“Shah”…khaldun ya furta da sauri yayi kansa yana duba shi ransa ya dada hadewa kamar wanda zai tashi ya rama masa

Big sis itama ta taho tana tambayar sa are you ok?

Sadaat din sai ya sa fuska kamar bai sani ba ne yayi hakan sai ya shiga ce ma shahrul
Im sorry dude..

Nidai Tsaye nayi da farantin,ina kallon ikon Allah 

Nasan dai shahrul ya basar da zafin dayake ji ne don kar  khaldun yace zaiyi reacting..

Shikuwa khal Sai yace masa su shiga gida kawai amma haka shahrul yaki fir yace kawai suyi wasan ai he is ok..

Previous page 1 2 3Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button