NOVELSUncategorized

ALIYU GADANGA 9

*ALIYU GADANGA..!*

_(The Story of Young Soldier man)_

*Wattpad:Janafnancy12*
_Mallakar:Janafty????_

*DEDICATED TO MY MOMMAH…HAUWA S ZARIA(MMN USWAN)*

_Special gift to my Real Dota RAHMA????Ladingo yar mutan Niger_

*Intelligent Writers Association*✏


_*A big congratulation to u my Sisi of life AISHA ALTO..4Completing ur Special,Amarzing,Fantactis,Adorable and Educated Novel…GIRMAN KAI(Rawanin Tsiya) d Whole book is dedicated to me,JANAFTY…kai am out of Contol fa,don wannnan babbar kyautace wanda bazan taba mantawa da ita ba,Ina mika miki Hannun Jinjina ????Sisinah domin kin baje dukkan basiranki da Fikiranki wajen Tsara wannan Novel din,hakika kin Fadarkar damu bayan Tarin nishadi da masu karatu sukayi, kin kuma samu nasaran isar da sakonki cikin Hanya mai Sauki,ke Tadambance awajena,Hakika salonki na burgeni kuma yana Tafiya dani,ina rokon Allah yabaki ladan Fadakardamu dakikayi bayan ya duba kuran kuran dakikayi ya yafemiki Duniya da lahira..Kaunarki Araina bata da iyaka..Bazan gaji da fada ba,bakuma zanji kunyan maimaitawa ba Nagode sosai bisa karamcinki gareni My Sisi of life gabadaya shafin na yau mallakinki ne,na baki shi halak malak..Kisani ki kara sani AISHA ALTO KINA BURGENI*_????

*NOT EDITED*????

      *Chapter 9*

     

        “””Sati uku kenan da Tafiyar Aliyu gadanga ammh baizo gida ba,sai dai waya da sukeyi Shida goggo,ammh ba kullum ba saboda Tunda ya koma yazama yana keeping kansa busy baya zama sosai,akwai wasu bataliyan Sojoji da yake koyama Training ba

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button