AURAN WATA DAYAHAUSA NOVEL

AURAN WATA DAYA

A hankali ya furta masha Allah gsky Allah yayi halitta a wajannan

A jikinta taji kamar ana kallonta da kamar ta dago sai tayi tunanin daga ita sai sadeeq ne a gidan don haka tasan shine yake kallonta hakanne yasanya tasake maxewa ko dagowa takiyi ta nuna alamun batasan da xuwansa ba.

Sai da yakai kusan 3mns a haka sannan ya karaso parlour din ya xauna

Sai a lokacin ta dago tana murmushi tace yaya ina kwana?

Be amsaba sai wani hade rai dayayi yace ubanwa yabaki ixinin xama bb dankwali a gidannan?

Waigawa tayi gefenta alamun tanaso taga dawa yake magana sannan ta juyo tace

Oh wai dani kake

Bude baki kawai yayi yace

Eye wannan kuma wani salon iskancine dama akwai wani dan iskanne bayan nida ke acikin gidannan?

Saida ta kurbi tea dinda ke hannunta sannan tace

A’a gani nayi nidai na sanya dan kwali

Wannan dan iskan kyallen dakika xixara a goshi shine dankwalin ?

Bude baki tayi tana kallonsa harya dasa aya sannan tace

Nifa yaya banason takura yanda na saba a gidamu kenan don haka Bb yadda xa’ayi ka hanani abunda nakeso

Oh rashin kunyar taki kenan yau akaina xatayi aiki kenan?

Tukunna ma nan kinga yayi miki kama da gidanku?

Bb daya sai dai inkaji haushin ka daukeni ka maidani gidan ubana kamar yadda suka kawo maka ni, ta miki ta tattara kayanta datayi amfani dasu ta wuce kitchen.

Mamakine ya hanashi kwakkwaran motsi dama haka wannan yarinyar haka take ban sani ba?

Tabbas dole na koya mata hankali yafada yana cije lips dinsa na kasa yana karkada Kansa.

Tana fitowa daga kitchen kai tsaye ta wuce dakinta ta kwanta domin bacci tskeji ta saba indai ta tashi da asuba saita koma.

 

Xama yayi yarasa mema xeyi ga wata masifaffiyar yunwa dayakeji domin rabinsa da abinci tun jiya da yamma.

Ganin bashida wata mafutane ya sanyashi dauko wayarsa ya kira Abdul

Yana dagawa yace ango ango kana sha’aninka

Tsaki kawai sadeeq yayi yace kaga Malam banason shirme inkasan batsmin rai xakayi na kashe wayata

 

Owk sorry abokina inajinka meke faruwa naji kiranka da sassafe haka ko akwai matsala ne?

 

Uhm kai harka tambayeni matsala bayan kasan ita kanta matsalar ni da kaina na ajjets cikin gidana

Haba sadeeq khairat dince matsala karka manta yar uwarka ce ko wani kaji ya fada ai ka dauki mataki barekuma kai da kanka.

 

Uhm yarinyar ce sai a hankali ni banma san batada kunyaba sai yau

Dariya Abdul yayi yace ban gane batada kunyaba metayi maka?

Kwashe lbrn abinda ya faru yayi ya fada masa

Dry sadeeq yakuma shekewa da ita yace toh kaima ina ruwanka da shigarta wlh nasha fada maka kanason khairat amma kaki yarda kawai dabi’arka ta gadoce ta sanya kake karyata xcyr kah……

 

Kaga Malam dakata tunda ka fara wannan shirmen naka yanxu xaka batamin rai

Sonake ka fito ka rakani na samo abincin don wlh yunwa nakeji tun abincin da mukaci jiya har yanxu.

Haba sadeeq yunwa kuma ina khairat din?

Ina ruwanka inbaxaka fito bane na sani na tafi ni kadai.

Yi hkr kafito saimu hadu mu tafi

Owk kawai yace ya kashe wayar ya dauki key dinsa ya fice daga gidan.

 

 

 

*Neenat saif????????*
[12/18, 7:28 PM] ‪+234 701 918 7780‬: ????????????????????????????????????????????????????????????????

*AURAN WATA DAYA*

????????????????????????????????????????????????????????????????

 

*Written by neenat saif????????????????????????????????*

 

*Dedicated to my lovly fans???? ina gudiya da irin dumbin addu’arku gareni????????*

 

*Page 11*

 

Tunda ta kwanta ba ita ta tashiba sai misalin karfe 1:00 tana tashi ta dau wayarta ta duba taga lokaci a fili tace

Ya salam Ashe na dade ina bacci gashi tun safe bankira Momcy ba

Sai a lokacin ta tuna tun jiya dasu aisha suka tafi bata kira taba kuma itama Aisha bata kirata ba hakan yana nufin tayi fushi kenan.

Ajje wayar tayi tana fadin bari nayi sallah na kimtsa duk xan kiraku.

Tashi tayi tayi wanka tayi alwala tafito ta shimfuda sallaya tayi sallah tana idarwa ta mike tashirya kanta cikin wata hadadditar atamfa da akayi mata dinkin riga da siket suka kama mata jiki, abinka da mace mai diri sai kayan sukayi kamar ajikinta aka dinkasu, ta feshe jikinta da turare sannan tayi simple makeup ta daura dan kwali.

Ita kanta sai da ta tsaya ta karewa kanta kallo tabbas tasan cewar tayi matukar kyau dimin ita kyakkyawace uwa uba kuma ga xubin halitta da Allah ya bata godiya tayi ga Allah daya bata wannan baiwa ta kyau dakuma kyawun halitta.

Jikinta ne yayi sanyi lokacin data tuna da sadeeq tmby tashiga yiwa kanta wadda tasan baxata samu amsarta ba sai abakin sadeeq din.

Shin wai meyasa yaya baya sona? Shin banida kyawun da’biane?ko bani daga cikin irin matanda kowane cikakken namiji yakeda burin ya mallaka ne?

 

Hawaye taji ya fara taruwa a idonta tayi saurin kauda tunanin da takeyi ta dauki wayarta ta sakko parlour kasa ta kunna TV ta nemi kujera ta xauna.

Wayarta ta dauko ta fara kiran Momcy suka gaisa har dasu sageer da rahama, sannan momcy ta kuma yimata nasiha da tayi hkr da duk abunda xata tadda a gidanta domin shi aure Dan hakuri ne mussammam ma dai irin nata,suna gama wayar ta kira dady da tunda aka kawota basuyi wayaba.

Yana dagawa suka gaisa a shagwabe tace dady tunda aka kawoni baka kirani kaji lpy tah ba sai Momcy ce kawai ta kirani

Banda abunki mamana ai kinsan kina raina kuma ina tmbyr mom dinki kuma gashi ke kin kira ai

Uhm Dady kenan ai yaxama dole na kiraku mu gaisa tunda nasan saina jima kafin na ganku ta fada kamar xatayi kuka.

A’a banda kuka mamana kinji

Toh Dady

.shima saida yakuma yimata nasiha sannan sukayi sallama

Yunwa tafara ji tace kai yaseen baxan iya girki ba yanxu barinaje na dauko hollandia kawai nasha nayi girki da daddare.

Kitchen ta nufa ta dauko hollandia mai sanyi hadi da cup sannan tadawo parlour ta xauna ta tsiyaya ta fara sha.

Tunawa tayi xata kira aisha ta dauko wayar da niyyar kiran ta turo kofar da akayi ne hadi da sallama ya katseta daga abinda xatayi.

Sadeeq ne ya shigo a ciki ta amsa mai sallama ya karaso ta xauna akan kujerar dake kallon tata.

Ko kallonsa bata kuma yiba ta maida hankalinta ga TV din data kunna.

A hankali ya juyo ya saci kallonta a xuciyarsa yace

Wai meyasa wannan yarinyar kowace irin shiga tayi kyau take yarinya kamar aljana.

Murmushi yayi a fili a xuciyar sa kuma yace barina latsata kawai.

Juyowa yayi yace mata

Ke wai a sakarci irin naki da yarinta haka kikaga ana tarbar miji inya dawo?

 

Kallon sa tayi shekeke da mamaki tace toh ina mijin yake?

Murmushi yayi yace kin manta lokacin da dubban jama’a suka taru suka shaida aurena dake a bainan nasi?

Ohh wannan ai sunane agurinsu ne yake aure amma tsakanina da kai Bb wannan maganar kafi kowa sani.

 

Dariya ya sheke da ita yace yarinya kinaso kina kawai kasuwa ki daina wani basarwa kawai kiyi biyayya tunda Bb Wanda lya sani na lallaba na xauna dake kafin na auro wacce ta dace dani.

Mtssss wani mugun tsaki taja tace ai baxaka burgeniba sainaga yau dinnan ka shigo da dai dai da kai nikuma ka sallame ni.

Ni kikewa tsaki ya fada yana hade rai

Uhm aina ba baba na bane kai kuma ba miji ba bare kaci wannan darajar ni xanyi kokari naga nayi hkr xama da kai xuwa lokacin da dibar mana amma fa wlh a iya lokacinnan vaxan iya jurar rainin hankaliba, matukar ka rakani to nima saina rama.

Ni kike gayawa magana hk?

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button