NOVELSUncategorized

INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 21-30

????21&22

NOT EDITED

Kalgo….washe gari d misalin karfe 8:30am mlm yafito dg d’akinsa yanufi dakin kuluwa dan jin dalilin kukan nah nah, yanayin sallama iftihal ta gansa da gudu ta fada jikinsa tana kuka ita yakaita gun yah ile d’in ta da da daddynta….kuma ita batashan koko”
      Cikin rarrashi yace ki nutsu zankaiki ,amma me kikeso kici?”cikin shagwaba ta ce ni tea da kwai zanci”
mlm yace to zauna gun innarki naje gun Idi mai shayi na karbo miki….kuluwa tazo ta karbeta sai rarrashinta take  yyinda mlm yafita..bbu jima yadawo da tea hade a farar Leda ,sai kwai soyayye d bread, nan kulawa ta juye mata a cup aka tasa mata gaba tafara cii..
Mlm yakalli kuluwa yace ALLAH Sarki daga gani y’ar gatace ita agidansu ,dan jiya nayi istahara akanta dan ina tsoron zama da Wanda bakason asalinsaba
to Alhmdllh gsky yadda nagani tana da masu kinta ,kuma komai dadewa zata koma gunsu gashi ko muntambayeta bata bamu amsa balle mu mayar d ita gun iyayenta.”
Kuluwa tace eh hkne gsky mucigaba da riketa tsakani d ALLAH har iyayenta su bayyanah ko?”
Mlm yace eh nima kuma zan dunga mata rubutu tadaina maganar wannan ile yake kowa?” Sbd hankalinta yakwanta ta inaso nasata ta ruka haddar alkur’ani mai girma d wasu littatafai na addini insha ALLAH dan inada burin yata tayi ilimi dan taimakon kanta,d y’ayanta d al’umma baki d’aya..
        Kuluwa tace gsky Mlm samun irinka sai antona.. murmushi yyi yace inaso ne duk ranar da iyayen yarinyar nan suka bayyana suka ganta suyi farinciki ,Susan zamanta ak’auye alkhairi ne gareta ,yyinda makiyanta suji haushi…”kafin kuluwa tayi mgn baffa babu yashigo tare d kanwarsu atine, bayan sunyi sallama suka gaisa atine ta rungume iftihal tana kukan farin ciki tace oh yaya ALLAH yabaka lallai mahakurci mawadaci ….inama,ace Nina haifeta(kasancewar ita bata tab’a haihuwa ba)
Mlm yace kada kidamu zaki samu kema….mutsu mutsu iftihal ta fara d sauri kuluwa ta karbeta had’e da cewa muje namiki wanka …baffa babu dke tsaye yyi tsaki yace hmmm wlh kubidai ahankali kada kuga dan Baku tab’a haihuwa ba kusangartata taje kuma ta Lalace..

     “Mlm yakatsesa dcewa ALLAH yakiyaye” atine tace ameen ,nan baffa habu yafice yanata surutai yyinda atine keta fira d mlm ta yaushe gamo…har aka gamama iftihal wanka aka shiryata cikin Riga d wando na gwanjo…atine sai yaba kyawunta take ,nan mlm yadauki iftihal suka koma soro gun karatu…duk mutanan mlm sai sakamata albarka akeyi ana tayasa murnar samun nah nah…

   ********
Hakafa rayuwa  tayita tafiya gunsu mommy tun suna zaton zaaga iftihal har suka hkru suka barwa ALLAH,duk gidan yyi bbu dadi ga masu son iftihal
Yyinda yah Suleiman yyi rama yyi baki ko abinci sai dole yakeci kullum yana like da photon iftihal yana kallo wani lokacin yyita kuka ,yakoma wani silent dashi mgn sai dole yakeyi baya fara’a ,baya dariya ko murmushi rabonshi dsu tun kafin iftihal ya bace kai kozaman gd bayayi dg dakinsa sa masjeed yake zuwa mafarki kuwa kullum sai yyi na iftihal dinsa.”
Yyinda yak’agara hutunsa yak’are yakoma skul kuma yyi alk’awari bazai sake dawowaba sai yaza cikakken soja inbadai ca’akamasaba iftihal ta dawoba tukum dan baiga amfanin xuwanshi gdn bbu itaba..
Mommy da daddy ma daurewa kawai sukeyi amma sundamu sosai g tausayin yah Suleiman dasukeyi ganin yanxun yadawo wani kala ba yadda suka sanshiba…””

Mm zulai ce zaune a parlour yyinda zubaida ke tsaye cikin shirin ta ,wai zataje part din su yah Suleiman ta gyara masa dakinsa..mm zulai tace kina Jina?”

“Tace eh”

Mm zulai tace ki nutsu sosai banda mgn da d’aga murya ahankali ki marairaice masa ki gyara masa dakin kullum kada kinuna kinajin tsoronsa  jidake kin gane?”

Zubaida tace eh dukda gabanta na fad’uwa ,mm zulai ta ce to kije saikindawo nan ta fice ta nufi part d’in su…

    Dakinsa taje ta murd’a taji abud’e,tura kanta tayi taje tacigaba d gyarawa…ak’arkashin bed taga photon iftihal d sauri ta d’auka ta yagashi gd hudu….bata ida k’arasawa ba taji anyimata wata damka’tana juyowa taga yah Suleiman idanun nan nasa sunyi jajir beyi wata wataba yadauketa d mari mai rai d lfy tuni ta kurma ihu iya k’arfin ta…tuni yaseer yajiyo ihunta dan yana dakinsa d gudu yaje yasanar d mm zulai bbu bata lokaci ta zo afusace tana kumfar baki ,yyinda yah Suleiman ko ajikinsa sbd zuciyarsa yafasa kawai takeyi sbd kawai an yaga masa pic na angel d’in sa…

Mm zulai ta wamkamasa mari har sau 2amma bedena dukan zubaidaba …tasake d’aga hannun taji muryar daddy afusace yana cewa wlh kika maresa sai nasaka yyimiki shegen duka tunda banida mutunci ,adedenan yah Suleiman yahankad’a zubaida yashige  toilet yarufe d k’arfi..

Mm zulai ta ja zubaida tana tijara ,daddy kuwa kota Kansu bebiba dan mm zulai ta fara kaisa bango,pic d’in da ke yage yakallah yaga iftihal ce ,sai yaji hawaye tuni yagane zubaida ce ta yaga pic din shine yah Suleiman yyi mata duka

Yau Yakama Sunday kuma yaune yah Suleiman Yakima skul cikin kunci d damuwa dukda iyayensa sun masa nasiha mai Shiga rai hakadai Yakima da alwashin bazai dawoba sai yazama soja…

Gaba d’aya Rayuwar gdn sai tayi bbu dadi gun su mommy da daddy, dan haka satin yah Suleiman2  da tafiya daddy ya yankarmusu biza shida 2 mommyd d Muhammad dan yyi karatunsa acan suka tafi Wanda said a suka tafi sannan su Ummi d abbu suka sanidan sunsan in sun fad’a kafin su tafi zasu hana…Ummi har kuka tayi yyinda suka bar Usman gun Ummi …

***** ****** ******
Bangarensu iftihal kuwa mlm yaci gaba da mata rubutu tuni ta manta da wani yah ile, gata kula,tsabta duka iftihal nasumi sosai gunsu,komai yimata suke na gata iya karfin su ,yyinda mlm yacigaba d karantar d ita alk’ani tanayin hadda agunsa ,sannan suka sakata primary din kauyen,kasan Cewar iftihal tun gd tana nursery 2 tuni tafi kowa ne yaro kokari dan dama tanada hazak’a gakuma kuluwa na koya mata wani abun dan itama tayi boko ..

Gefe guda kuwa baffa habu najin haushin shagwabawar d mlm kewa nah nah wani lokacin yyi mgn wani lokacin yyi shiru ana haka ALLAH yabawa kuluwa ciki ,kada kuso kuga murna gun mlm.nan tahaifi y’ar ta mace aka saka  mata hauwa’u sunan kuluwar sai suka rika kiranta d Jidda ,nah nah wato iftihal tayi murna sosai d samun k’anwa datayi,nan kuluwa taci gaba d kula dasu tsakani d ALLAH bbu bambanci ,kuma har yanxun basu taba fad’awa kowaba cewa nah nah ba yarsu bace…

duk Wanda yaga iftihal bazaice wai akauye take rayuwaba sbd irin kuladatake samu gun iyayen ruk’onta..

gashi har yanxun shagwabarta na nan intana yima mlm yyita aikin rarrashinta ,koshi ko inna kuluwa,yyinda iftihal keji d k’anwarta Jidda sosai kuma sun shaky d juna…

BAYAN SHEKARA 8

Share ….

????????mmn fareesace✍????✍????[3/19, 6:08 AM] Itz B Y ebrerheem:AWESOME WRITER’S ASSO

(palace of excitation and pleasant writer’s)

   INA TARE DA ITA !
????????????????????????????????
     (bansan ita bace)
????????????????????????????????

Story & written by mmn fareesa

????23&24

NOT EDITED

BAYAN SHEKARA 8
Abubuwa da yawa sun faru inda har yah Suleiman yakammala karatunsa yazama soja yanxun yakoma captain Suleiman befi 2month da dawowaba gd amma fa tunanin angel insa na makale azuciyarsa dashi yake kwana dashi yake tashi.”
    Yyinda tsantsar kyawunsa,kwarjininsa suka sake bayyana ajikinsa saidai fa fuskar nan tasa any time atamke take babu yawan mgn ko dariya d murmushi ,tunda yadawo gdn zubaida ta rud’e ganin yadda yakara haduwa duk d ada tana ganin yah Yusuf yahad’e karshe alokacin d yah Suleiman baya gd amma koda yadawo tagansa saitaga duk gdn bbu kamarsa tuni ta Lula aduniyar sonsa.”
Tunda yadawo gdn yaji bbu dadi sbd mommy basa gidn hakadai yadaure jin ance ai sunkusa dawowa dan yaga abbu yasaka anrushe part din du ana gyara ga kuma wasu part 2agidan sabbi da akayi Wanda ada bbu su.
      Duk yadda zubaida keson yah Suleiman yakulata abun yaci tura dan dg inta gaidasa yace lfy atakaice to bazai sake mata mgn ba ko wannan takuratan dayakeyi da to yanxun yadai na kuma yalura yanxun yah Yusuf na hukuntasu.”
Ita kuwa zubaida yanxun tafima tsoron yah Yusuf akan yah Suleiman dan mugun saka ido yake akanta ko anguwa zata said a izininsa inkuwa mm zulai ta ce dole taje ,inhar taje yyi binkice yagano hakan hmmm ranar sai yamata dukan datayi zazzabi”.
Shiyasa take bala’in tsoronsa.dan yanxun taxa ma cikakkiyar budurwa shekararta 18da wani abu yyinda yah Yusuf yake dan26 yaseer24 yah usman20 sai yah Habib 22 Habiba 16 Fatima d Rukayya 14 da wani abu shikuwa yah Suleiman yanxun 29-30yake..

1 2 3 4 5Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button