Labarai
Yafi mijina dadi shi yasa nake bashi kaina duk sanda yakeso


Wata ‘yar Najeriya mai suna Mama Purity da aka samu tana kwana da makwabcinta da suka yi aure, ta bayyana cewa ta yi hakan ne saboda ta gano makwabcin ya fi mijinta dadi.

Mama Purity ta kuma bayyana cewa tana taimaka wa makwabcin “mai kirki” da aikin gida a madadin biyan kuɗi.
Papa Basiru, makwabcin da aka bayyana, shi ma ya yarda ya kwana da matar, duk da ya ce matarsa ta fi Mama Purity dadi.