Bakar Inuwa
BAKAR INUWA 18

Wannan shine ya wanke su M. Dauda wajen hakimi da sarki, sai dai ga jama’ar gari sun Æ™ara gaba wajen Æ™ananun magana musamman da akaita dawo da zancen abinda Raudha tayi da kuma dalilin rabuwar Asabe da M. Dauda É—in da ba’a wani jima ba. Kafin kace kwabo zance yaje bakin Æ´an jarida da yanar gizo harya fara yawo………..✍