Our website is made possible by displaying online advertisements to our visitors. Please consider supporting us by whitelisting our website.
Loan

Jadawalin Mutanen Da Zasu Sami Rancen Kudi Daga Nirsal Bank

Ad

_____


 

Rance nirsal ya Kashi Gida uku

Rukuni na farko ya kasance

1,NMFB SALARY ADVANCE (SALAD)

Rance ne Wanda nirsal Microfinance zasu baiwa Ma’aikatan gwamnati Wanda ake biyan su albashi ta state or federal government

2, NMFB PETTY CASH NOW NOW
Rance ne Wanda za’abawa masu kananan sana’o’i ko wane irin kasuwanci Kakeyi zasu baka Rance kudade

3, NMFB SME LOAN
Shikuma wannan Rancen na masu kamfanonine ko masu manyan masana’antun Wanda sukayiwa kasuwancinsu register CAC Certificate duk Mai bukatar wannan Rance shima zai Samu

Wadannan sune jadawalin mutanen da nirsal zasu bawa Rance kudi ga duk Wanda ya ke da sha’awar karban wannan Rancen
Danna wajen da aka rubuta apply nirsal loan

APPLY NIRSAL LOAN

APPLY NIRSAL LOAN NON-INTEREST

 

Ad

_____

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button