Labarai
Rahotanni na nuni da cewa matuka mashinnan adaidaita Sahu zasu tsunduma yajin aiki a Jihar Kano.

Rahotanni na nuni da cewa matuka mashinnan adaidaita Sahu zasu tsunduma yajin aiki a Jihar Kano.

Matakin na zuwa bayan da Gwamnatin Kano ta fitar da sanarwar cewa akwai tinunan data haramtawa masu adaidaita Sahun bi.
Sabo da motocin Bas bas da Gwamnatin ta samar zasu fara aiki a wadannan hanyoyi da aka hanasu bi.