BANBANCIN KABILANOVELS

BANBANCIN KABILA COMPLETE

BANBANCIN KABILA COMPLETE HAUSA NOVEL

Haka suka ita emotional talks, har sukayi barci.

〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️

Su Abdallah Kuma, da suka isa masaukin su, Abdallah ya labarta ma Farouq komai, sai Farouq ya ce “ai wannan ake kira from frying pan to fire. From Fulani, to Hausa, and final choice Yoruba .Gaskiya kawu Dajjo na da aiki, dan sai hawan jini ya kama shi.”
“Ai ko harda heart attack”. Abdallah ya fada, suka tafa, suna dariya.

Daya gama waya, Farouq yace “aboki na kayi dace fa, ya kamata a sanar da ustaz kayi amarya yar yaren su”.
“Gaskiya kam, da Ismail yaji dadi sosai. Zan fada mai, amma sai bayan bikin ka”.
“Kawu Dajjo dai is in big trouble”. Farouq ya fada, “sosai ma”. Abdallah ya fada.

“Kai kuma Asim, dawa kake waya ne”? Farouq tambaye shi.
“Da love of my life Nafisa”.
“Kace kana waya da habibtyn mu Kawai”. Abdallah ya fada.
“Habibtyn ku kuma”? Asim ya tambaya.
“Ae, ai habibtyn Olami ce”.
“Gaskiya ne, three friends marrying three friends. Abun na mu na bada flavor”. Farouq ya fada.

Thanks for reading.

Comment
Like
& share

 ~Zeexee ce~ ????️????️????️

[8/30, 1:21 PM] Abokiyar Fight????????: ????????????????????????
????
BANBANCIN KABILA
(Short story)
????????????????????????
????

TAMBARI WRITER’S ASSOCIATION

????((Home of Expert and Talented writers, da tambarinmu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al’umah))

*T.W.A*

https://www.facebook.com/Tambari-writers-Association-106058867819812/

WRITTEN BY ZAYNAB (zeexee)

MARUBUCIYAR

-RAYUWAR HUSNA

-MAHAKURCI MAWADACI (2020)

```Dedicating this page to my Sally????????????????????????????????. Love you unlimitedly. Can't wait to come back to BH, mu yi plan din mu????????????????```

1️⃣7️⃣&1️⃣8️⃣

“Gaskiya ne, 3-3. Amma nawa combination din yafi naku bada flavour”. Abdallah ya fada dreamly.
“Toh! Sannu Mallam. Kai da naka combination din zai ja ma best kawun mu heart attack, shi ne zaka wani ce kana ne best combination?
Tab ai acikin dukan mu, nawa ne best nothing to complain about, kaga cousin dita ce, so ba mai mun complain”. Farouq ya fada.
“Dan Allah mallam park well. Naka ai family ne, ba Ku da probs, bai ma kamata ace kuna da matsala ba. Amma kunga nawa is the best. Nifa ba dangi komai, amma ba complain, kawai dai garin mu ba daya bane”. Asim ya fada.
“Toh dukan ku mun shuru. Nawa combination din is the best, saboda na nuna ni cikakan dan Nigeria ne mai kishin kasan sa, ku kuma kun nuna you are selfish, dukan ku yaren ku daya”. Ya fada yana yatsina fuska.
“Ba selfish ba, selsardine ne. Kai da zaka ja ma tsohon familyn mu ciwo, inya mutu saboda kai, toh sai mun kai ka court”. Asim ya fada.
“Wallahi kam, kawai haka ka sa ma best tsohon mu ciwo”. Farouq ma ya fada.
“Ya dade bai yi ciwon ba. Na san zasu rako amarya, at least za suyi kwana 2, kun ga in aka kai ta gobe maybe by 4 sun isa, jibi su dan tsaya da ita, kaga jibin nan, zanyi convincing din ta muje gidan fav sis adda Fadi”. Ya fada dreamly.
“Gaskiya ne, abun yayi kamari. Allah ya sanya alheri”. Farouq ya fada.
“Amin”. Abdallah ya amsa.
“Kun ga muyi barci fa, gobe is gonna be a big day”. Farouq ya fada.
“Gaskiya kam”. Asim ya fada.

〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️

Da suka tashi, suka yi sallah, nan aka fara shiri, gidan su Nabila cike da mutani kala kala, da family, da abokan arziki, sun zo taya murna. Gashi first auren da za’ayi kenan a gidan su Nabila, so anyi mugun cika.

Nabila ta sha kyau sosai, akayi dressing din ta cikin wani lace mai mugun tsada, ga kyau. Su Olamide ma suka sa nasu suma mai kyau, ko yau dinma Olamide taki yin makeup, ba yanda baayi da ita ba, hatta Ummin Nabila, taki wai ita bata so. Amma kuma hajja Nafisa, tasha makeup, kuma yayi fitting din ta sosai.

By 10 aka sa lokacin daurin aure, a masjid din dake kusa da gidan su.

Suma can, su Abdallah, da sauran manyan family din, suka shirya, by 9:30am, suka bar hotel din, suka kama hanyan anguwan su Nabila.

Abun ba wuya, har an daura auren Farouq Ismail Ardo, da Nabila Muhammad Ardo bisa sadaki 100,000 naira. Ana gama daura aure, Farouq bai ma bari sun bar masjid din ba, ya kira Nabila, yace "Bila'am, Allah yayi yau kin zama tawa, kin zama matar Farouq". Yana gama fada, ya kashe wayar, anan kuma tasa wayar a speaker, su Olamide naji suka fara ihu, ita kuma Nabila ta fashe da kuka. Su kuma suna ta mata dariya, su Nafisa harda kwaso shoki. 

Tana cikin kuka, suka fara jin muryar maza, suna gaisuwa, ana amsawa. Da shike dukan su family ne, Farouq bai wani ji kunya ba, sai dariyan da ma yake. Sanan yana ta rarraba ido ko zai ga amaryar sa, amma bai ganta ako ina ba. Sai wata cousin din su tace “you are making it obvious brother, tana dakin ta”. Ta fada yanda su biyu kawai zasu ji.
“Kai! Salma, akwai ki da sa ido. Hope dai bata kuka”? Ya tambaya.
“You shall see for yourself in kuka isa dakin”. Salma ta fada.

Da suka gama gaishe gaishe, Farouq da Asim da Abdallah, sai kuma Salma dake gaba, suna biye da ita a baya, suka je dakin Nabila.
Suna isa bakin kofan dakin, Salma ta yi sallama, suka amsa, sanan ta fara shiga, tace masu ga ango da abokanan sa, su kimsa. So da suka ji haka, kowa ya kimsa jikin sa, sannan suka ce tace su shigo, sai ta leko waje inda suke tace masu bismillah, su shigo.
Suka shiga da sallama, Nabila ta sauke kanta a kasa, itama Olamide ta sukar da kan ta, wai ita me kunya.
Da suka ga yanda Farouq ke kallon Nabila, suma suka tashi sumie, suka bar dakin harda abokanan sa.
Suna fita, Asim ya kira sunan Nafisa, ta amsa, nan suka fara hira, ita kuma Olamide, suna fita, ta rike hannu Safina, su ka bar wajan, suka tafi dakin Safina. Shi kuma Abdallah yana ta neman ta, sai Nafisa ta ce “ai ka makara, saboda habibty is faster than you think, ta bar wajan nan amma nasan bazata wuci dakin Safina ba”.
“Okay, ki dan kira mun ita mana, ta same ni a compound”. Abdallah ya fada.
“Kai baka ganin tana tare dani bane”? Asim ya tambaya.
“Am sorry please, dan Allah bari ta kira mun ita please man”. Abdallah ya fada yana taping din kafadan sa.
“Baka da case auta”. Asim ya fada.

A kunyance Nafisa ta bar wajan, ta je dakin Safina, ta samu Olamide da Safina na daukan hoto. Sai taje kusa da ita, tace “kema fa kin san dole fa sai yayi magana dake, amma kika gudu ko”? Nafisa ta tambaye ta tana daga gira.
“Ke ni fa bana son ana yawan hiran nan fa, bazaka san lokacin da mutum zai fita a ran ka ba”. Olamide ta fada.
“Toh! Aunty waye kuma wannan”. Safina ta tambayi no one in particular.
“Wani ne, baki san shi ba, amma zaki zo ki san shi”. Nafisa ta fada, sannan ta juya hankalin ta kan Olamide tace “haba habibty, wulakanci ba kyau. Just for some minutes, kafun su koma, please now”. Nafisa ta fada.
“Ohoooo, wallahi bana son damuwa. Amma muje toh”. Ta fada tana zumburo baki.
“Kai habibty, please kar ki fita ahaka, put a little smile on your face”. Nafisa ta fada tana mata puppy face.
“Naji, muje” Olamide ta fada.
“Nima zani”. Safina ta fada.
“A’a”. Suka hada baki.
“Dan Allah mana”.
“A’a”. Suka kara fada, sannan suka bar dakin, suka je compound, suka gan su awajan hutawa a cikin compound. Olamide ta koma bayan Nafisa, ta buya, sai Nafisa ta juya, tace “dan Allah habibty banda yaranta. Muje please”.
“Kunya nake ji fa”.
“A’a kunyo, da kuke hira jiya kina fadan maganganu baki sani ba”. Nafisa ta fada.
“Toh muje”. Ta fada tana wani hada rai.

Da suka isa wajan, Olamide ta zauna a gaban Abdallah, itama Nafisa ta zauna agaban Asim. Nan suka fara hira.

“Haba Olami, kin san fa zan maki magana, amma shi ne kika bar wajan ko”? Abdallah ya fada.
“Bahaka bane”. Olamide ta fada kan ta a sunkuye.
“Toh meye Olamin auta”. Ya fada yana murmushi.
“Babu”. Ta fada still kan ta a sunkuye.
“Akwai aiki, indai haka zaki dinga yi”. Abdallah ya fada. Ita ko tayi shuru bata fadi komai ba.
“Hmm so how was your night”.? Abdallah ya tambaya
“Fyn alhamdulilah, yours”? Olamide ta fada.
“It was fyn alhamdulilah too, but I kept dreaming about you over and over again, and even when I woke up today, you were on my mind, ana daurin auren nan, ji nake kaman na mu ake daurawa. Gaskiya a ranan namu, ban san yanda zan yi ba, dan sai kowa ya san Fa’iza ta zama mata a dakin Abdallah. I can’t just stop thinking about you. Crazy right, daga haduwan mu jiya, har ace na fara irin tunanin nan, but I want you to know that ina son ki so fisabilillah, kuma baa matsayin budurwa nake son ki ba, instead ina son ki a matsayin mata ta ta sunnah, ina son ki zama uwar yaya na, I want to get old with you, I want our love to be till jannah, where there is no death, where love and happiness exist without any test, where life is everlasting. All I want is your love and trust, and also your cooperation, then everything will go well. Kuma nima In Sha Allah I will love you, trust you, and give you the care and affection you need”. Abdallah ya fada.
“Kai! Let’s take baby steps please, you are just talking, iyayen mu ma basu san we are both in a relationship ba, ka fada ma iyayen ka, nima zan sanar wa mahaifiya ta, duk abun da suka ce, sannan we will know if to take it forward or not, because gaskiya bazan so ace na baka zuciya ta ba, at the end kuma inzo ina regretting ba, dan gaskiya my heart have been broken so many times, even without the relationship going forward, it’s either a week or days, saboda bamu kai conclusion ba, amma ni kuma na riga na sa rai”. Olamide ta fada.
“It’s okay with me, amma ina son ki sani, hakan ba zai faru ba In Sha Allah, ina son ki yarda da ni”. Abdallah ya fada.
“Allah yasa” Olamide ta fada tana murmushi.
“Amma kuma ina son ki Sani, this life comes along with a lot of challenges, so zamu dinga samun sabani, dan zaman rayuwa zo mu zauna zo mu saba ne. Kuma ina son in haka ta faru, kar ki ce zaki bar ni, kuma nima bazan bar ki ba, instead muyi sorting out din problem din mu kin ji qalbin Abdallah”. Abdallah ya fada.
“Qalbi kuma, har na zama zuciyar ka?
Anyways, In Sha Allah I will, kuma nima zan so ka so ni so na gaskiya, so tsakanin ka da Allah, kar kayi wasa da zuciya ta, saboda zuciya akwai rauni, ni kuma ina da saurin yarda, gashi ina fara son mutum, I love them with my whole heart, shi yasa I get heartbroken, even when the person am in love with don’t know, am found of having one sided love”. Olamide ta fada.
“Kar ki damu, baza ayi hakan ba, saboda you are my first love, kuma have never had a one sided love like you deed, and I hate the fact that you have had that, amma ina son ki sani In Sha Allahu, I will give you the love you need, da har zaki manta da one sided loves din da kika yi. Su kuma da suka sa kika yi one side love, ina son ki san sun yi asara, saboda sunyi missing din innocent and pure love din ki”. Abdallah ya fada.
“Toh Allah yasa”.
“Amin Abdallah’s qalbi”.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button