BANBANCIN KABILANOVELS

BANBANCIN KABILA COMPLETE

BANBANCIN KABILA COMPLETE HAUSA NOVEL

DanAllah kuyi hakuri da kuka ji ni two days shuru, I was kind of busy ne, shi yasa, amma am back now????????????????????????.

Thanks for reading and always been patient, zeexee loves you guys 75, 50, 100%????????????????.

 ~Zeexee ce~ ????️????️????️

[8/30, 1:21 PM] Abokiyar Fight????????: ????????????????????????
????
BANBANCIN KABILA
(Short story)
????????????????????????
????

TAMBARI WRITER’S ASSOCIATION

????(( Home of Expert and Telented writers, da tambarin mu muke tafe domin kawo gyara da cigaban Al’umah))

*T.W.A*

WRITTEN BY ZAYNAB (zeexee)

MARUBUCIYAR

-RAYUWAR HUSNA

  • MAHAKURCI MAWADACI (2020)

4️⃣1️⃣&4️⃣2️⃣

Bismillah

Bayan sati biyu, kowa ya dawo, gidan mummy ya cika jif, it was a complete home.

Around 5:pm, Olamide da Farida suna daki, suna hira, sai wayar Olamide ya fara ringing.
“Duba mun wake kira na.” Olamide ta fada.
“It’s yaya Abdallah. Amma bakin ce yau bazaki yi picking din calls ba?” Farida ta tambaye ta.
“Meya dame ki, bani abu na, kuma ki fita.” Olamide ta fada.
Farida ta mika mata.
“Toh ki fita.” Olamide ta fada tana nuna mata hanyar kofa da hannu.
“Ni kam bazan sa kunni a conversation din ku ba, just please let me stay.” Farida ta fada tana mata puppy face.

Olamide taja tsaki, sannan ta daga wayar.
“Assalamu alaikum!”
“Waalaikumus salaam Olami.” Abdallah ya fada.
“Toh ya kake, har ka dawo daga wurin aiki ne?” Ta tambaye shi.
“Lafiya kalau, ke fa?
Na dawo fa, amma na bi na gaji wallahi.” Abdallah ya fada.
“Nima lafiya. Allah sarki, sorry. Wannan aikin na ku is very stressful wallahi.” Olamide ta fada.
“Bari kawai qalbin Abdallah, aikin is very very stressful.” Abdallah ya fada yana mika kaman tana ganin shi.
“Allah sarki ifemi, may Allah make it easy for us all.” Olamide ta fada.
“Amin amin yide’am. Kina cikin mutani ne?” Abdallah ya tambaye ta.
“A’a, nida Farida ne kawai, ya aka yi?” Olamide ta tambaye shi.
“Daman akwai wani magana mai mahinmaci da nake son muyi ne, kuma I will need your full attention. So in ba damuwa, ina son ya zamanto ke kadai ce, so that zaki bani full attention din ki.” Abdallah ya fada stressed.
“Okay toh.” Ta fada, sannan tama Farida signal da hannu ta fita.
Rai abace, bakin nan a zungure, ta fita.
“Toh am alone. Amma lafiya kuwa?” Ta tambaye shi.
“Lafiya ba lafiya.” Abdallah ya fada.
“Ni kam ifemi ka daina tsoratar dani.” Ta fada hankali a tashe.
“Karki tsorata please, wannan maganan da zan maki, na fahimta ne, zan so mu fahimci juna ne.” Abdallah ya fada yana shafa kai.
“Dole na tsorata ai, the way you are talking is not pleasing at all. But anyways ina jin ka.” Olamide ta fada.
“Toh ki kwantar da hankalin ki.” Ya fada.
“Toh naji. Me kake son ka fada.” Olamide ta fada.
Sanda yayi wani irin numfashi, kafun ya ce “Olami, kin san this is the first time din da irin abu haka zai faru a familyn mu kenan, kaf cikin familyn mu, mutum daya ce kawai ba bafulatana ba, matar kawu Dajjo kenan, amma ita ma she is from the North. Amma namu is different, we come from different parts, so it’s really hard to come to a conclusion.” Ya na son ya cigaba, Olamide ta katse shi.
“What do you mean, just go straight to the point please.” Ta fada muryar ta na rawa, kana ji ma, zaka san a tsorace take.
“It’s really hard for my parent, kafun ma akai ga Uncle dina. Harga Allah, ina son ki, kuma so fisabilillah. Kuma wallahi bazan iya son wata ya mace kaman yanzda nake son ki ba.” Ya kara shuru.
“Just go straight to the point please.” Olamide ta fada.

〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️

“I have made my decision and that’s final. Zan hada ka da yar Alhaji Madaki ne. Kuma I don’t want to hear anything about that yoruba girl again.” Abba ya fada yana huci.
“Allah sarki umma ta ki sa baki mana, kar ki bari a cutar dani mana, danAllah ki ba Abba hakuri.” Abdallah ya fada da hawaye a fuskan sa.
“Me kake son in fada ne?
Me kake son in fada. Kai da aka baka chance, amma kayi misusing din chance din ka?
In ma tambaye ka, wai mata sun kare ne a arewa?” Umma ta tambaye shi.
“Allah sarki umma, ita ta zauna mun, ai ta ma fi wasu yan arewan natsuwa.” Abdallah ya fada.
“I can see you are sick. Abban ku ya riga ya yanke decision, kuma bani da ja akan decision din sa. Then kar ma ka fada ma yayyin ka, saboda zaku bata lokacin ku ne.” Umma ta fada.
“Ka tashi ka fita mun kafun in maka abun da baza ka ji dadi ba.” Abba ya fada.

Jiki a sanye ya tashi ya bar wajan, ya koma dakin sa.
“Wato shikenan zasu raba ni da masoyiya ta, yanzu kam kasancewa na da masoyiya ta ba tabbas”.

Daman bai yi asr ba, sai ya shiga toilet, ya yo alwala, sannan yazo yayi sallah. Ya dade akan sallaya yana addu’a, Allah ya kawo mai mafita.

Daya gama addu’a, ya ninke sallayan, yasa a mazauin sa, sa ya zauna akan sofa, ya fara tunanin mafita, sai wani idea ya shigo masa, ya dauki wayar sa, ya kira Olamide, to him that will be the best decision to make.

〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️

“To be sincerely speaking, su Abba are still having doubt, har yanzu basu yarda ba, kin san irin haka bai taba faruwa a familyn mu ba, so suna doubting akan decision din su.” Abdallah ya fada.
“Atakaice dai basu sona ko?” Olamide ta fada da hawaye a idon ta.
“Ba haka bane, waye zai ki ki a rayuwar nan, ai ke abun so ce. Kawai dai suna kan tunani ne. Gashi kin san babban familyn mu kaf ma nada nasa matsalan, so sai sun shirya sosai.” Abdallah ya fada.
“Toh naji. Amma why am I not believing these, ina ji kaman karya kake mun, ina ji kaman sun ce basu so na ne, and you are just covering up.” Olamide ta fada.
” So you don’t trust me, what is the use of a relationship without trust ?” Abdallah ya tambayi Olamide rai abace.
“Nifa bance I don’t trust you ba, amma ina ji ne kaman you ain’t saying the truth. Amma ba komai, kayi hakuri in na bata maka rai.”
“Sai anjima.” Abdallah ya fada, ya kashe kiran.

Jiki a sanye, Olamide ta kalli wayar ta, wasu zafafan hawaye suka fito mata.
Tayi kuka ta gode ma Allah. Abdallah bai taba fushi da ita ba, amma yau yayi, gashi kuma to be sincerely speaking, with the way he is talking, kasan karya yake, he is trying to cover up.

Ana cikin haka, lokacin sallah yayi, ta tashi ta shiga toilet ta yo alwala, ita ma Farida ta shigo, ita ma taje tayi alwala.
Tana son ta tsokane ta, taga yana yin ta, sai tayi shuru, tasan ba lafiya.

〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️〰️

Frustration ya kama Abdallah, sai yaji ma baya son yin magana da kowa. Shi dai yasan a yanayin yanzu kam, da kyar idan zasu yi aure da Olamide. Gashi baya son saba ma iyayen sa, amma a yanda yake son Mide, hanya bazai saba masu ba?

He was feeling very frustrated that he could do anything at this moment. Sai hawaye yake shar Shar kaman karamin yaro. Who said men don’t cry?
Men do cry, but not in front of people, they are also humans, they have hearts.

Ana cikin haka, lokacin sallah yayi, ya shiga yayi alwala, yana gamawa, ya fita ya tafi masjid shi kadai, yaki jiran Abba.
Da Abba ya fito, yayi knocking din kofar sa, ya ji shuru, sai ya bude kofar, yaga baya nan, ya jijjga kan sa, yace “wato dan na hana sa yarinyar nan, shi ne yaki tafiya da ni masjid ko?
Hmm kar ma ya bari in sa next week ayi auren nan.” Abba ya fada. A fusace ya bar wajan, ya ce “zamu gamu ai.”

Da suka dawo daga masjid, Abdallah ya shige dakin sa, ya rufe dakin sa.
Daman daya fito daga masjid, bai jira Abba ba. So da Abba ya jira ya jira, sai ya koma gida. Yana shiga, yayi sallama, Umma ta amsa mai, ya ce “ina Abdallah?” Ya fada ran sa a bace.
“Na ji shigowan sa, kaman ya wuce dakin sa. Lafiya?” Umma ta tambaya.
“Ba lafiya. Ba lafiya saboda Abdallah ya raina ni, Abdallah ya maida ni dan sa, ya manta ni na haife sa. Amma kar ya manta, decision na hannu na ne, I can do and undo in this house. Wallahil azim, inya bani haushi, sai ayi auren sa da yarinyar nan next week Friday.” Abba ya fada yana huci.
Aiko Umma na jin haka, ta tashi daga saman kujeran da take zaune a fusace, ta je dakin Abdallah, ta fara knocking.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button