NOVELSUncategorized
BARIKI NA FITO (BOOK 1) 19

*PAGE 19*
Kasa d’aukan wayan tayi, harya tsinke wani kiran ne ya kuma shiga cikin wayan, tsoran d’auka take sai take ganin kaman zaiga inda take, da sauri ta juya ta kalli alh madu dake kwance yana nishi kaman jakin Kano…..
Tace zan wuce yanzu
D’ago dakai yayi dakyar yace ki bari gobe mana, ko kin kwana ai babu abunda zai faru tunda kina jini.
Tace inada uzuri ne sai yasa kuma dole inje in aiwatar dashi, tana maganan ne cikin gadara
Alh madu yace ok ai kin iya tuki koh?
Tace eh Allah yasa motar akwai mai?
Yace akwai full tank ma, d’auko mata Leda yayi ya bata yace ga ayabarki kin barta acan baki tawo da ita ba, ya kara bata wani ledan yace ga tsarabanki.
Amsa tayi tana fad’in Kai shine ka kawo min? Tana maganan ne tare da bud’e ledan, ta d’auko ayaban roba d’aya tace ngd tare da maidawa suka fita tare.
Motar ta shiga wanda sit din motar duk Akwai Leda, key ta mata tana murmushi
Alh madu yace gskya bariki ya kamata kibar gidan da kike ki dawo nan inma bakya son nan zan baki wani gidan kiyi ta zaman ki zai f……
Tace mubar wannan maganan nan gaba za muyi zan tafi.
Yace OK
Fita tayi tana tuki cikin kwarewa, sakin motar take tana sharara gudu domin Alla Alla take taje gida danta kira Yarima, dan bata son ta kirashi yaji tana hanya.
Koda bariki ta karasa gida, rasa inda zatai parking din motar tayi, domin yau sati sai kid’a akeyi Wanda kwata kwata ta manta yau akeyin wasa, dan haka daka baya ta faka motar ta d’auki ledojin da alh madu ya bata tayi cikin d’akinta, tana shiga ta ajiye ledojin tare da doka ma Yarima kira, harya tsinke bai d’auka ba, d’an jinkirtawa tayi kozai kara kira amma taji shuru kara kira tayi ba’a d’aga ba dan haka ta Fara tunanin ko lafiya, haka ta zauna a d’aki taki fita wajan wasa domin Kar Yarima ya kira Kafin ta koma d’aki kuma ya tsinke, haka taita zama shuru shuru Yarima bai kiraba, gaba d’aya duk sai taji babu dad’i ko kadan nocking taji ana mata cikin murya irinta kasala tace Waye?
Muryan habib taji yana fad’in Waye in banda ni.
Tashi tayi ta bud’e Mai kofar
Shigowa yayi yana karema d’akin kallo kaman wanda yake neman wani abu, zama yayi tare da tabe baki yace oh Aina d’auka keda wani ne a d’akin kika rufe kofa nake jin muryan ki kaman an danneki.
Bariki tace kaji dashi ….
Fuska ya murtuke yace ke dawa?
Tace dakai mana
Yace Toh ai wannan rashin mutunci ne, mai yakai mace jinsin maza, gskya ban so, ke din shine ba zaki iya fad’a ba.
Tsaki tayi tare da fad’in kyaji dashi.
Habib yace in Kinje wani ya bata miki rai ai saiki sauke musu tun a can ba’a nan ba, ana magana kina wani bo’karewa kaman budurwa taga saurayi
Bariki tace ni bama wannan ba, Yarima ya kiraka kuwa?..
Yace na shiga uku an fasa aurena yace zai kirani ne? Maiya faru badai kin bata Abu ba?
Duk a tare ya jefo mata wannan tambayan.
Tace a’a naga kiranshi ne kuma na kira bai d’auka ba, gashi har yanzu bai kira ba.
Habib yace au Ashe fushin akan soyayya ne.
Tace kaman ya?
Yace bariki son Yarima ya dad’e da kamaki, har Abun yakai danya kira baki d’auka ba sannan kin kira bai d’auka ba abun ya dameki? Wannan Shi ake kira soyayya ….
Bariki shuru tayi tana d’an nazari, domin maganan habib yana neman sata cikin damuwa again ga rashin kiran Yarima ga habib yana son sata tunani….
Habib yace wani uzurin Nasan ya ri’ke shi, amma Nasan ai bazai ga kiran bariki yaki d’auka ba.
Murmushi tayi tare da fad’in toh Allah dai yasa lafiya
Habib yace Ameen tare da janyo ledan dake gabanta Yana fad’in miye wannan kuma?
Bud’ewa yayi yaga ayaban roba da sauri ya saki sukai k’asa yace Mai zan gani? Namiji da suna Hajara
Bariki tace abunda idonki ya gani, ko kina sone in baki d’aya?
Habib yace inyi me dashi barni in mutu maza su kaini
Bariki tace inda nake sawa Kema nan zaki sa, tunda duk abu d’aya garemu.
Habib baki ya saki tare da fad’in, bana haka ance da tsohuwa tayi zina.
Bariki dariya tayi tare da fad’in kyaji dashi in banda son ganin gulma daka ganin abu a Leda sai a kama a bud’e ai gashi Kinga abunda bai dace ba.
Habib yace ah na gani kam wannan zandariya haka naga abu babba da karama Kala Kala, d’auko katuwar ciki yayi yana tabawa yace wannan ai sai takai ma mutum har cibiya
Bariki tace zo kisa mu gani
Habib yace wai miye haka ne? Naga ke burinki kiga tsiraicina? Toh niba haka nake ba, nono ne kina dashi ina dashi hq gareki shike garan, kowa yaga nasa mana, in banda sabon salon iskanci mutum saiya dinga harin na wani.
Bariki dariya tayi tace toh miye dan naga abun y’ar uwata mace, Aiba komai bane
Habib ya ri’ke kugu yace oh ni habiba yau naga takai na, bariki Wlh in baki fita hanyar tsiraicina ba zan Karta miki guguwan iskancin dake kaina.
Bariki tace oho dai koma dai miye in an isa a bud’e in gani
Habib yace bariki kodai Kema kin Fara neman mata ne? Naga kin d’age sai Kinga tsiraicina, toh inma kin Fara ni bana haka dan bana cin mata ni sai maza inji ayaba tana shiga tana fita
Bariki tace ta ina zata shiga tare da sakin dariya
Habib yace bariki Wlh zan Karta miki rashin mutuncin dake kaina yanzu,
Tace yakuri kawata, gobe yarima zai zo zamu gidan nan
Yace an gama kice mijinki zai zo gobe tare da sakin gud’a
Bariki tace au har ya zama mijina?
Habib yace insha Allah ai wannan a rubuce yake
Wani irin murmushi ta saki cikin jin dad’i Wanda bata san tayi ba, tace taya zan aureshi ba tare da wani matsala ba?
Habib yace Aina fad’a miki dattawa zamu samu, masu ruwan mutunci su zauna a matsayin iyayenki, Kinga Idan akai haka an wuce mataki na farko sannan sai a sami gida a anguwan kanawa irin dai na Talakawa a matsayin nan ne gidan ku.
Bariki tace toh Idan akai bincike fah? Kasan fah dole suyi bincike Wlh ban son a sami matsala
Habib yace ah da naga ni d’aya nake wannan Abun yanzu harda ke, gskya Yarima ya mamaye zuciyarki, karki damu nasan koda za’ayi bincike ta wajan sarkin anguwan za’ayi zan shirya komai
Bariki murmushi tayi tace Allah yasa Kar Abu ya kwabe dan Ina tsoro naga wannan Yariman kaman zaiyi bin kwakwafi.
Habib yace ai koma dai miye karki damu ni zan shirya komai Indai da kud’i ai an wuce wajan
Bariki tace hakane
Habib yace yau bazaki rawan bane?
Tace Wlh babu inda zani Kar in fita Yarima ya kirani.
Habib yace ah toh ni bari inje in dan karkad’a duwawu in girgije inji dad’in rayuwa, fita yayi
Ganin ya fita bariki yasa ta rufe kofarta tare da d’auko wayarta ta danna taga har yanzu Yarima bai kira ba, tunani ne Kala Kala suka cika ta tare da tambayan kanta kodai wani abu ne?
Kwanciya tayi dan tana fashin sallah, tunanin maganan habib take da yake ce mata soyayyan Yarima ya kamata, ido ta lumshe tana tuna haduwanta da Yarima murmushi taita saki lokaci d’aya tace gskya Yarima ya had’u, amma hakan bashi bane yake nuni da ina sonshi ba, toh mai yasa kika damu dashi Sosai haka duk wannan maganan tana yinta ne cikin zuciyarta. Jin karan wayanta alaman kira yasa ta tashi da sauri ta d’auka…
Ganin Sunan Hon salis yasa ta saki tsaki dan a zaton ta Yariman ta ne, sai kuma taga akasin haka
Har wayan ya tsinke bata d’auka ba, wani kiran ne ya kuma shigowa, d’auka tayi tare da fad’in hello
Yace bariki manya, bariki ganinki sai anyi Sa’a inma an ganki sai kinso ki zauna.
Murmushi tayi Mai kama da Ya’ke tace ya akayi?
Yace lafiya just call to say hi
Tace nagode ya abuja hope komai lafiya?
Yace lafiya sai dai I miss dat ur sexy body nd ur swt hq
Murmushi tayi tare da fad’in dama Nasan kiran kenan
Yace Toh bariki Kece ai saida haka, kin San Allah ya miki baiwa Sosai, kullum Indai mutum zai ciki ruwa zuba yake baki da bushewan hq kina da ni’ima Sosai gskya Kinji dad’i kyanshi ai mutum ya sameki ya killace ki waje d’aya, yaita cinki shi d’aya
Murmushi tayi tare da fad’in bariki ba haka take ba, inda ina bukatar hakan da baka cini ba.
Yace hakane, yaushe zan ganki ne?
Tace yaushe nabar abuja? Kai Hon salis kaima fah kana da jaraba
Yace haba bariki kina zuwa fah kika wuce kema kin San banji wani dad’i Sosai ba, inda so samu ne mu zauna harna sati d’aya ko biyu Ina baki ayaba Kinga ai in kika min haka zan gamsu Sosai
Tace uhm Toh yanzu dai zan kwanta inna samu lokaci Zanzo.
Yace godiya nake sai na jiki tare da kashe wayan
Bariki shuru shuru Yarima bai kirata ba, abun ya d’aure Mata kai tayi mugun shiga damuwa kodai an gayama Yarima wani abu ne? Kai Anya kuwa? Mai yasa Bai d’auki wayata ba Mai yasa bai kuma kirani ba? Anya ba’a sami wasu y’an iskan da suka fad’ama Yarima ko ita wacece ba? Inko hakanne tasan Yarima har abada ya barta tashi tayi ta Fara sintiri a d’aki kaman wata soja Mai parade, mai yasa ban fad’a mishi koni wacece ba tun Farko Mai yasa na mishi karya? Gaba d’aya ta kasa sukuni sai kaiwa da komawa takeyi.
Jin karan wayanta tayi alaman sa’ko ya shigo dan haka da sauri ta d’auka taga Yarima ne ga abunda yace…..
Baby are you still awake?
Da sauri tayi mishi reply da yes am awake.
Ko minti d’aya ba’ayi ba sai ga kiran yarima ya shigo wayan ta, da sauri ta d’auka tare dayin sallama
Amsawa yayi da fad’in my princess sorry u call me bana kusa
Wani irin kishi taji hala yana can wajan wacce zai aura, wata zuciyar ce tace Aiba a nan take ba ajiyan zuciya ta sauke tare da fad’in eyya babu komai, tace ya shirye shiryen biki
Murmushi yayi yace Alhmdlh muna tayi, Kema ya kamata kizo ki tayani
Ranta taji yana mata zafi, wato shi har murna yake zaiyi aure, harda wani inzo in taya shi, Toni miye matsayi na a……
Katse mata tunani yayi da fad’in ya naji kinyi shuru, hope lafiya?
Tace uhm Ina jinka
Yace OK ya shirye shiryen Walima? Ina fatan kin Fara inviting friends dinki koh?
Tace a’a ai kace in jira kazo mu tsara komai, dama ina jira ne kazo muyi magana ni nafi son a fasa Walima din I…
Yace OK as you wish good night, naga kaman u r tired so go nd rest gobe zan aiko miki da sa’ko tunda bakya son yin Walima din so basai nazo ba take care yana fad’in haka ya kashe wayan….
Bariki sororo tayi tana kallon wayan tana mamaki, mai Yarima ke nufi kodai yayi fushi ne?????
~MARYAM OBAM~