NOVELSUncategorized

BARIKI NA FITO (BOOK 2) 3

BOOK 2
                     PAGE 3
A DUNIYA BABU ABUNDA YAKAI KYAUTATA MA IYAYE DAD’I, WASU SUNA FATAN DAMA IYAYENSU NA RAYE DA SUNGA GATA, WASU HAR KUKA SUKE SUNA FAD’IN SAIDA SUKA ZAMA WANI ABU GASHI IYAYENSU BASA RAYE, AMMA KAI KE NAKU IYAYEN

SUNA RAYE BABU ABUN WULAKANTAWA SAI SU,???????? IYAYE SU SUKA KAWO MU DUNIYA MUSAMMAN UWA MAHAIFIYA DATA D’AUKI CIKIN MU TSAWON WATA TARA TAITA FAMA DA LAULAYIN CIKI YAU CIWO GOBE LAFIYA, BATA TABA TUNANIN CEWA ZATA ZUBAR DA CIKIN BA DANTA HUTA DA WANNAN CIWON LAULAYIN BA, ITA BURINTA KAZO DUNIYA SHINE BABBAN FATAN TA D’ANTA YAZO CIKIN KOSHIN LFY, HAKA MAHAIFI TUNDA KAZO KOMAI SHI YAKE SIYA MAKA NAJIN DAD’IN RAYUWA YA BIYA MAKA KARATU IN BAKA DA LFY YAITA FAMA DAN YA SAMO KUD’IN MAGANI, MAMANKA HANKALINTA YA TASHI HAR SAI KA SAMI LFY WANDA A LOKACIN INDA ZA’A FADA MA MAHAIFIYARKA ANA SON RAYUWARTA DANKA SAMU LFY WLH A IRIN SOYAYYAR DA UWA TAKE MA D’ANTA ZATA IYA RASA RANTA DAN D’ANTA YA SAMU LFY…..  AMMA KASH KAI KUMA A DUNIYA BABU WANDA KA RAINA BAKA GANIN KIMARSU KAMAN IYAYENKA???????????? WLH DUK WANDA YA WULAKANTA IYAYENSA YAYI ASARAN DUNIYA DA LAHIRA, SANNAN ABUNDA KAMA IYAYENKA KAIMA INKA HAIFA HAKA NAKA YARAN ZA SUYI MAKA, DUK DUNIYA IYAYENKA SUNFI SONKA SO NA GASKIYA BABU ZAMBA….

Habib salati ya saki tare da tafa hannu yana fad’in na shiga uku an fasa aurena, bariki mai zan gani haka??…..  Oh ni habiba yau ga bariki na kuka akan namiji wanda maza ke binta Tana musu iskanci……  Amma dai gaskiya bokan yarima ya iya aiki…..
Bariki sauri tayi ta share hawayen fuskanta tare da fad’in babu wani boka, sone kawai Ina son Yarima, bazaka gane irin sonda nake mishi ba Wlh habib in……
Ke dakata miye kuma wani habib y’ar A din da zaki sa kice habiba shine bazaki iya ba? Gskya banso Wlh bariki Ina miki kawaici ban son in nuna miki koni wacece kar nan gaba azo bincike zanyi aure ki fad’a mugun abu a kaina inda badan tunanin haka da nakeyi ba Aida na dad’e da Karta miki rashin mutunci Wlh, karki kara kirana da wani habib dan ba sunana bane in bazaki cemin habiba ba, kice min y’an mata…..
Bariki ta Katse shi tare da fad’in Allah ya kyauta…..
Habib yace na gaba…. Dan wannan ya riga ya faru ni Wlh kin bata min rai
Bariki tace Allah ya baki hakuri Kinga tashi kije ki siyo mana abunda za muci yunwa nake ji….
Habib yace in zaki tashi ki tashi mu fita gaba d’aya zaifi mana
Tace inna fita muka had’u da Yarima fah?
Habib yace taya zaku had’u Bayan bai san gidan ba
Bariki tace na tura mishi address ai, amma Bari in tashi muje sai muhau keke napep Kar muje a mota ya ganni Ina tuki
Habib yace da an bani tashi muje
Tashi tayi tasa hijab tare da kallon iyayenta na bariki tace ni zan fita sai mun dawo ga kayan abinci nan in zaku dafa, kud’i ta dauko ta basu sannan ta fita
*****
Yarima bacci yake Sosai
Gimbiya zinatu kam tunda ta fita falo taci abinci ta koshi ta kwanta akan kujeran falon ta Fara chatting ita da gimbiya Amina……
Gimbiya Amina tace Kinga komai ya tafi dai dai dan haka saiki daina tsoro saiki cika alkawari koh?
Gimbiya zinatu ta bata amsa da fad’in karki damu my love dole In cika miki alkawari ai kin nuna min kina sona tsakani da Allah, tunda gashi ta dalilinki ansa ana min kallon budurwa Wanda nida kaina na zubar da budurcina cikin rashin sani…..
Gimbiya Amina tace Kai zinatu ai kinfi kowa iya aikata barna, kawai ki sami yatsa ki dinga turawa cikin hq, da candle ai dole ki zubda budurci
Gimbiya zinatu tace Kedai bari ai rashin sanin abunda zai jawo min yasa nayi hakan, kuma Wlh sha’awa yaja min, Wai ace aure da zakayi baka da zabi sai an zaba maka, ni duk cikin masu zuwa neman aurena babu wanda zan yarda in had’a jiki dashi dan basu min ba, sai yasa nake biya ma kaina bukata da yatsa ta ko Kindle da ayabar roba da naje China na siya karama a zato na babu abunda zaiyi ashe shine ma worst din zai kara bud’ani, saida kuraje suka daman Dr tazo tana dubani tace infection ne nan na mata bayanin komai tare da ja mata kunne Kar inji a bakin kowa, na nuna mata ayabar roban, tace min wlh zai iya sa in rasa budurcina  har ta tabbatar min a lokacin nama rasa domin saka Kindle da yatsa uwa uba ga ayabar roba, na tsorata Sosai a lokacin tun daka ranan na daina ashe ban tsira ba na riga na rasa har abada ba tare da wani namiji ya sanni ba…..
Gimbiya Amina ta bata amsa da fad’in Hmmm Allah ya kyauta, sai yasa ni nake Mai gaba d’ayan budurci dai Nasan na rasa gwara Inci gaba tunda bazai dawo ba
Gimbiya zinatu tace my love yanzu in bikin ki yazo ya zakiyi? Koda yake Nasan zaki shirya komai tunda Nima gashi kin taimaka min
Gimbiya Amina tace ai dole in taimaka miki tunda ina sonki, komai zan iyayi miki
Gimbiya zinatu tace hakane nima very soon zan biyaki abunda kika min….. Ltr Bari inje in duba Yarima inga ya yake ciki…..  Tana tura mata ta tashi tabar wajan dan zuwa d’aki taga wani hali Yarima ke ciki.
Koda ta shiga bacci taga yanayi murmushi tayi tare da fita tabar d’akin Tana fad’in ai gwara kayi baccin Dan inka kira Dr zai gane kasha wani abu, shikenan asiri na ya taunu in shiga uku
Yarima bashi ya farka ba sai wajan 5, da salati ya tashi, yaji duk jikinshi yayi weak amma haka Ya daure yayi toilet yayi wanka, bayan yayi wanka yaji karfi a jikinshi, agogon dake manne a bangon d’akin ya kalla yaga 5:06 da sauri ya koma toilet yayi alwala tare da fad’in wani irin bacci nayi haka?
Sallah Yarima yayi azahar da la’asar Bayan ya sallame  yasa wata farar shadda tare dasa ba’kin hula yayi kyau Sosai sai gashi ya fito falo gimbiyar na kwance akan kujera tana danna waya….
Jin motsin mutum tare da kamshin Yarima yasa ta tashi da sauri ganinshi tayi cikin shiri…..
Kallonta yayi tare da fad’in where is my phone?
Ganin jikin nashi ya watsake yasa tace Bari in d’auko maka, sama ta haura Jim kad’an sai gata da wayoyin Yarima, bashi tayi ya amsa …..
Tare dayin gaba ya fara tafiya…
Da sauri tace Yarima Ina zaka? Ga abinci a dinning…
Yace Nop am not hungry yana fad’in haka yayi gaba abunshi domin babu inda yake son zuwa sai kaduna wajan Zainab domin yasan yanzu tana can tana tunanin ko lfya may be ma tayi fushi dashi koda ya fita fadawa suka zube suna Mai gaisuwa tare dayi mishi kirari, ganin yayi gaba yasa suka tashi suka bishi direct wajan motocinshi ya nufa tare da shiga wacce ake fita dashi in zasu fita amsan key din yayi tare da fad’a ma fadawanshi bana bukatar ku biyoni yana fad’in haka ya tada motar yayi gaba abunshi
Gimbiya kam ita a halin yanzu bata damu da fitan Yarima ba tunda bai gane ita ba virgin bace farin ciki ne fal cikinta kiran gimbiya Amina tayi tare da fad’a mata ta shigo dan Allah Yarima ya fita
***
Bariki na zaune ita da habib wajan cin abinci, bariki dai ci kawai take amma ba dad’in abincin take jiba, dan gaba d’aya bata jin dad’in komai a bakinta, burinta kawai taji yarima ya kirata……. 
Shi kam habib ci yake cikin jin dad’i da kwanciyan hankali, ganin bariki bata ci yasa ya tabe baki tare da fad’in iska na wahalar damai kayan kara, ni Wlh yanda nake dinnan banga saurayin da zaisa in dinga shiga wannan halin ba , haba bariki dan Allah kici abinci mu tashi mu tafi kin San yau akwai wasa zamu gwaggwaje duwai
Bariki tace Kai gskya ba tare zamu koma ba, dan Yarima yace min zaizo kuma na tabbata zaizo…
Habib yace kince wayarshi a kashe? Taya zaizo Kinga in zaki tashi ki tashi muje yanzu karfe nawa da har kike tunanin zai zo dan Allah tashi muje yau y’an nishad’i aka kira Wasan zaiyi dad’i yau.
Bariki tace uhm nifa yanzu kasan ban cika…….
Habib yace miye wani ka? Waye ka Ina mace akan wani dalili zaki dinga kaini jinsin da ba nawa ba ? Gskya banso yana maganan yana bata fuska…..
Zatai magana karan da wayarta ya farayi yasa hankalinta yayi wajan wayar tare da d’auka da sauri dan taga Sunan Yarima ne akan screen din wayar…. Tasa a kunnanta tare dayin sallama
Amsawa yayi har tana jiyo ajiyan zuciyarshi alaman yaji dad’i data d’auka yace my princess Ina gab da gidanku plz ki zauna da Phne dinki dan bazan gane ba ko kisa wani yazo bakin titi ya tawo dani
Tace ok bari habib yazo muna tare shima yazo tayani murna mumma fita amso Abu ne yanzu zamu dawo saiya tsaya ya jiraka
Yace OK tare da fad’in saina karaso
Bariki kallon habib tayi tace Yarima na hanya muyi sauri zaka tsaya a titi ku karaso gidan tare
Habib yace oh ni habiba yanzu Ina gansamemiyar budurwa in tsaya a bakin titi sai kace na fito good evening, tabe baki yayi tare da fad’in hakanan zanyi hakuri in tsaya tunda Yarima ne zai zo, zadai kisa y’an Maza suyi ta kallo na
Bariki dai bata ce komai ba tayi gaba ganin haka shima ya bita kud’in abincin ta biya sannan suka fita suka hau keke napep direct u/kanawa sukayi inda aka sauke habib a bakin titi ita kuma aka karasa da ita
Koda suka isa ta biya kud’in Keken tayi cikin gidan inda taci Sa’a duka iyayen bariki din data samo suna nan harda namijin yana zaune yana kallo zama tayi ta musu bayanin Yarima yana nan tafe, ta kalli mahaifin nata na Bariki Mlm musa tace dan Allah kayi komai yanda na fad’a ma ban son a sami matsala
Mlm musa yace baki da damuwa zainabu daka yanzu Ina son ki dinga cemin Abba ita kuma ya nuna Uwar bariki ta Karya yace ita kuma ki dinga ce mata Umma dan Kar mutane su gane kin San  Gidan akwai mutane, sannan Idan Yarima din yazo ya tafi akwai wasu shawarwari da zan baki
Bariki tace hakane Abba ngd…..  Suna cikin haka saiga habib ya shigo yana fad’in tashi kije yana waje yana jiranki
Tashi bariki tayi ta feshe jikinta da turare sannan ta kalli habib tace karka manta kayi komai yanda muka tsara
Habib yace babu damuwa komai zai tafi dai dai amma ki daina cemin kai kice min ki
Bariki dai fita tayi tunda ta fito idon Yarima Aliyu yake kanta ya rasa wani irin so yake mata da baya ji baya gani, tabbas yana son zainab wanda Abunda yasa yake kara Sonta harda irin shigar mutuncin da takeyi komai nata a rufe, ba irin y’an matan yanzu ba da suke  nuna tsiraici a waje ba a gniñsu hakan shine Wayewa koyin haKan shi zaisa su sami mazajan aure,Wanda duk wani namiji mai kishi bazai auri macen dake fito da tsiraici waje ba sai dai yayi lalata da ita inma kikai shigan mutunci mutumin banza shakkar yi miki magana zaiyi dan baiga fuska ba domin yana yin shigarki zai bashi tsoro, duk namiji mai kishi bazai auri mace Mai fidda tsiraici waje ba, mace Mai tallan kanta waje ba….. Zuwan bariki ne ya Katse mishi tunani
Da sallama ta shigo cikin motar tare da rufe kofar motar,
Amsawa Yarima yayi tare da fad’in my princess Barka da yamma? Ya taro?
A hankali tace Alhmdlh tare da fad’in ya amarya?
Murmushi yayi tare da fad’in amarya tana lafiya.
Bariki ta d’anji haushi amma saita dake dan karya gane tana kishi
Yace nasan my princess ta gaji yau Sosai
Cikin ranta tace uhm maza kenan, Allah kadai yasan irin abunda yayi  da matarshi Kafin yazo nan amma yazo yana mata dad’in baki yanzu…..
Karan wayanta ne ya Katseta kallon wayar tayi taga Alh madu ne da sauri ta kashe karan, tare da tunawa yace Mata yau zai zo,
idon Yarima na kanta yace pick your call
Kafin tayi magana wani kiran ya shigo kallon Yarima tayi taga shima ita yake kallo, kara kashe wayan tayi karan ya d’auke…..  Hannu ya bata alaman ta bashi Phne din
Gabanta taji ya fad’i, sai tayi kaman bata ga hannun ba
Duk abunda takeyi idon Yarima na kanta murmushi yayi tare da fad’in Zainab mai kike boyewa bani phone dinki……
plz kuyi min hakuri ba kullum zan dinga muku posting ba saboda wani dalili amma inna sami lokaci zan dinga kokari Inayi kullum din
MARYAM OBAM

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button