Labarai
-
AdminMarch 17, 2022Ina Mai Neman Gafarar Ku Kan Matsalar Wahalan Man Fetur
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya nemi gafarar ’yan Najeriya kan yadda karancin man fetur din da aka jima ana fama…
Read More » -
AdminMarch 16, 2022Ban Yi Kalaman Batsa Ba: Sheikh Aminu Daurawa Ya Mayar Da Martani Tare DA Yafewa Yarinyar Da Ta Zage Shi
Idan kwanakin baya malam aminu daurawa yayi wani wa azi wanda dalilin wa azin aka samu wata ta fito tayi…
Read More » -
AdminMarch 16, 2022Gwamnatin Kano ta Umarci Sheikh Musa Asadussunnah ya janye kalaman sa na barazanar kisa ga Nafisa Ishaq
Kwamishinan addini na Jahar Kano ƙarƙashin jagorancin gwamnatin Dr. Abdullahi Umar Ganduje Dr. Tahir Baba Impossible yayi bayani a madadin…
Read More » -
AdminMarch 16, 2022Wani Boka Ya Cinye Wa Wani N1.3 Da Sunan Zai Masa Asiri Ya Samu N500m
Wani boka mai suna Alhaji Bala ya damfari wani dan kasuwa, Salisu Adamu N1.3m a Jihar Adamawa bayan ya yi…
Read More » -
AdminMarch 16, 20222023:; Ina Mai Rokon PDP Ta Sake Bani Daman Tsayawa Takara
Labarin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya sanar da…
Read More » -
AdminMarch 15, 2022Wata Budurwa Tasha Guba Saboda Saurayin Ta Ya Rabu Da Ita
Wata matashiya mai shekara 24 duniya da ke unguwar Sabuwar Gandu a birnin Kano, ta yi yunkurin shan guba don…
Read More » -
AdminMarch 15, 2022Yadda Jaruma Maryam Yahaya Tasha Zazzafar Wanka Wajen Dinar Tsohon Saurayinta, Abubakar Bashir Mai Shadda
A shekaran jiya ne aka daura auren producer bashir mai shadda da jaruma Hassana Muhd inda jaruman masana’antar Kannywood da…
Read More » -
AdminMarch 15, 2022Mutane sun Yi Zanga-Zangar Tsadar Burodi A Sudan
Dubban mutane a Sudan sun ci gaba da gudanar zanga-zangar nuna adawa da karin farashin kudin Burodi a kasar. Zanga-zangar…
Read More » -
AdminMarch 14, 2022Hotuna:; Su Maryan Yahaya Ansha Kyau Kalli Wassu Zafafan Hotuna
Masha allah jaruma maryam yahaya jikin ta yanata dawowa tabi ta mulmule sai kyau take abunta. Tin dawowar jarumar sai…
Read More » -
AdminMarch 14, 2022Yadda Matar Abba Kyari Ta Sume A Kotu
Matar shahararren dan sanda, DCP Abba Kyari, da ke fuskantar zargin fataucin hodar Iblis ta yanke jiki ta fadi a…
Read More » -
AdminMarch 13, 2022Buhari Yayi Gargaɗi Ga Shugabanni Jam’iyar Apc Dasu Daina sa’in’sa A Tsakanin Su
Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya yi gargaɗi ga shugabanni da ƴan jam’iyar APC da su daina nuna wa juna yatsa…
Read More » -
AdminMarch 12, 2022Mun Ci Amanar ‘Yan Najeriya A Yi Gaggawar Kai Mu Kurkuku – Kazaure
Tsohon Ministan Aiyuka, Ambasada Ibrahim Musa Kazaure ya ce ya kamata Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari ya kama shi da sauran…
Read More » -
AdminMarch 11, 2022Mustapha Naburaska Ya ýanta Fursunoni 33 Tarar Da Ake Binsu
Shahararren dan wasan barkwanci, Mustapha Badamasi, wanda aka fi sani da Naburaska, ya biya wa fursunoni 33 da ake tsare…
Read More » -
AdminMarch 10, 2022Yadda Zaka Sayi 1.2Gb A 150, 350Mb A 50 A Layin Mtn
Assalamu alaikum yan uwa barkan ku da wara haka da fatan kuna lafiya. Kamar yadda muka saba kawo muku garabasa…
Read More » -
AdminMarch 10, 2022Mataimakin Gwamnan Kebbi Ya Sha Da Kyar A Harin ’Yan Bindiga
Mataimakin Gwamnan Jihar Kebbi, Kanar Sama’ila Yombe Dabai (murabus), ya tsallake rijiya da baya, a lokacin da ’yan bindiga suka…
Read More » -
AdminMarch 10, 2022Na Goga Wa Maza 120 Cutar Kanjamau – Wata Budurwa
Wata budurwa ‘yar Najeriya ta bayyana yawan mutanen da ta shafa wa cutar kanjamau bayan ta gano tana da cuta…
Read More »