Labarai
-
AdminMarch 9, 2022Kotu Ta Ce Ba Wanda Ya Tursasa Abdulmalik Tanko Ya Ce Shi Ya Kashe Hanifa
Kotu ta yi watsi da ikirarin Abdulmalik Tanko ya yi cewa ba a cikin hayyacinsa ya fada mata cewa shi…
Read More » -
AdminMarch 7, 2022An sa ranar auren Lilin Baba da jaruma mai tasowa, Ummi Rahab
Yayin da mutane suke ta jita-jita da surutai akan cewa ‘yan fim ba sa auren junan su, Lilin Baba da…
Read More » -
AdminMarch 6, 2022babu wata alaƙa tsakanimu da Boko Haram Na dauki Bindiga don kare hakkin Fulani ‘yan uwana da aka takura mawa Bello Turji
Daga | Ahmad Aminu Kado, Bello Turji Yace , Sam su basu da wata aƙida ko ra’ayiin siyasa. Kawai sun…
Read More » -
AdminMarch 5, 2022Shahararren Dan Kwallon Kafa Clarence Seedorf Ya Musulunta
Tsohon shahararren dan wasan kwallon kafa dan kasar Netherlands, Clarence Seedorf, ya musulunta. Seedorf mai shekara 45, da kansa ya…
Read More » -
AdminMarch 5, 2022Ba Za Mu Iya Biyan Buƙatun ASUU Ba – Gwamnatin Tarayya
Rahotannin dake shigo mana daga birnin tarayya Abuja na bayyana cewar bayan alƙawurran da Gwamnatin Tarayya ta sha yi wa…
Read More » -
AdminMarch 4, 2022Yadda Wakilin Jaridar Aminiya Yayi Hira Gaba Da Gaba Da Bello Turji
Wakilin jaridar Aminiya da gidan talabijin na Trust TV, Abdul’aziz Abdul’aziz ya samu ganawa gaba da gaba da dan bindigar…
Read More » -
AdminMarch 4, 2022Gurguwar budurwa mai shekaru 70 ta ce saurayi danye shakaf mai shekaru 21 take so ta aura
Wata budurwa yar shekara 70, mai suna Genevieve ta bayyana muradin ta na auren saurayi mai shekaru 21Matar, wacce bata…
Read More » -
AdminMarch 3, 2022Ba A Cikin Hayyacina Na Yi Batutuwan Da Na Yi A Baya Ba —Abdulmalik Tanko
Abdulmalik Tanko, mutumin nan wanda ake tuhuma da kisan dalibarsa ya zargi jami’an tsaro da tilasta shi wajen bayyana batun…
Read More » -
AdminMarch 3, 2022Bidiyon Wata ‘Yar Najeriya Da Ta Gano Ashe ‘Yar Aikinta Gardi Ne Bayan Wata 3 Suna Tare
Wata ‘yar Najeriya ta dauki ‘yar aiki mace wacce ta kwashe watanni uku tana yi mata hidima, sai daga baya…
Read More » -
AdminMarch 2, 2022An Kashe Mana Sojoji 498 A Ukraine —Rasha
A karon farko mahukuntan Rasha sun tabbatar da cewa sojojin kasar 498 ne suka halaka tun bayan kaddamar da kutse…
Read More » -
AdminMarch 1, 2022Wannan Itace wacce ta kashe mijinta ta hanyar Burma Masa wuka a wuya
Ga Cikakken labarin abin yadda ya faru… Sunan ta Atika ‘yar Asalinta wani kauye ce a karamar hukumar Daura ta…
Read More » -
AdminMarch 1, 2022Kishi yasa wata matar aure ta kashe mijin ta har lahira a jihar Nasarawa
Wata matar aure mai suna Atika ta daɓa wa mijinta wuƙa har lahira a garin Mararraba dake ƙaramar hukumar Karu…
Read More » -
AdminFebruary 26, 2022Ku Daure Ku Zabe Ni A Matsayin Shugaban Nijeriya, Lafiya Ta Kalau, Inji Tinubu
Daga Sani BelloBature Jagoran jam’iyyar APC na kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ce yana da koshin lafiyar da zai…
Read More » -
AdminFebruary 26, 2022Najeriya Ta Bukaci Rasha Ta Janye Sojojinta Daga Ukraine
Gwamnatin Tarayya ta bukaci Rasha ta da gaggauta janye sojojinta da suka shiga kasar Ukraine da yaki. Ministan Harkokin Wajen…
Read More » -
AdminFebruary 24, 2022Taƙaitaccen bayani game da Yaƙin Duniya –Rikicin Russia da Ukraine da mu’amalarsu da sauran ƙasashe
Daga Mohiddeen Ahmad Yaƙin Duniya: Me Ka Sani Game da Ƙasashe? …taƙaitaccen bayani game da Yaƙin Duniya –Rikicin Russia da…
Read More » -
AdminFebruary 24, 2022KAICO: Wani Matashi A Jihar Gombe Ya Kashe Mahaifiyarsa Saboda Ta Yi Masa Nasiha Kan Ya Daina Shaye-shaye
Daga Comr Abba Sani Pantami A jiya Laraba, hukumar ‘yan sanda reshen jihar Gombe ta jera wasu mutum takwas da…
Read More »