NOVELS

  • WUTSIYAR RAKUMI 50

    _NO. 50_*……..Amaan ne ya fara farkawa, buɗe idanunsa yay a hankali bisa fuskar Ummukulsoom dake barcin wahala, hawaye duksun bushe…

    Read More »
  • WUTSIYAR RAKUMI 49

    _NO. 49_**_Bilyn Abdull ce????????_* …………Koda maman Ahmad ta maido Ummukulsoom sashensu basu iske Amaan ba, ita takuma ɗan mata gyara kafin…

    Read More »
  • WUTSIYAR RAKUMI 48

    _NO. 48_*……….Ummukulsoom ta daɗe tana barci kafin ALLAH ya bata ikon tashi, ta sauke ajiyar zuciya ganin babu Amaan a…

    Read More »
  • WUTSIYAR RAKUMI 47

    *_NO. 47_*………….Aunty Ummy ce tai Knocking glass ɗin motar da Yaa Amaan ke ciki har yanzu yanata aikinsa hankali kwance,…

    Read More »
  • WUTSIYAR RAKUMI 46

    *_NO. 46_*…………Sun isa wajen Mothers event ɗin daya gama ƙawatuwa, duk wanda ya kamata ya hallara ya iso, dama amare…

    Read More »
  • WUTSIYAR RAKUMI 45

    *_NO. 45_* …………Matso da fuskarsa yay daf da tata tamkar zai haɗe bakinsu, sai ya buso mata numfashinsa a kan…

    Read More »
  • WUTSIYAR RAKUMI 44

    *_NO. 44_* ……….Sai kusan ƙarfe ɗaya su Ummi suka dawo gidan, lokacin itama Bily ta tashi suna kicin suna haɗa…

    Read More »
  • WUTSIYAR RAKUMI 43

    *_NO. 43_* ……….A nutse yake sumbatarta, babu wani rawar jiki ko hanzari a tattare dashi. Duk mutsu-mutsun da take bai…

    Read More »
  • WUTSIYAR RAKUMI 42

    *_NO. 42_*……….Duk yanda taso ture tunani kar yay tasiri a ranta hakan ya gagara, har suka kwanta barci sukuku take,…

    Read More »
  • WUTSIYAR RAKUMI 41

    *_NO. 41_*……….Duk yanda za’a musalta halin da wannan ahali suka tsinci kansu a ɗan tsakanin nan ɓata lokacine. Kowannen su…

    Read More »
  • WUTSIYAR RAKUMI 40

    *_Bilyn Abdull ce????????_**_NO. 40_*……….Abba ya ajiyev wayar yana sauke numfashi, taajiyevxfaɗin akira Ummukulsoom ta shigo da Abdul-Waheed dake a ƙofar…

    Read More »
  • WUTSIYAR RAKUMI 39

    *_NO. 39_*……….Abdul-Waheed dai ya tafi yabar Ummukulsoom da nazari, gashi Bily ce abokiyar shawarar amma ta botsare mata, maman Ahmad…

    Read More »
  • WUTSIYAR RAKUMI 38

    *_NO. 38_*…………Ɗif wutar data haska falon ta ɗauke saboda tasowar hadarin daya gauraye garin, Ummukulsoom ta fisge hannunta jin ya…

    Read More »
  • WUTSIYAR RAKUMI 37

    *_NO 37_* ………Shiru yaki magana, itama kuma ta kasa koda motsi, wayar dai na ba kunnenta, kusan mintuna biyu sai…

    Read More »
  • WUTSIYAR RAKUMI 36

    *_NO 36_* ………..Tun da ga randa Amaan yazo gidan shan ruwa basu sake haɗuwa ba, ALLAH dai ya sota wajen da…

    Read More »
  • WUTSIYAR RAKUMI 35

    *_NO. 35_* ………..Tun daga wannan ranar abubuwa suka nemi rikicema Yaa Amaan, yay bala’in sakama Ummukulsoom ido, yayinda ita kuma…

    Read More »
Back to top button