DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Dama ta biyu
(Second chance)
💜🧡💚💙❤�

Zuwairat ummumaryam

1️⃣

Alhamdullilah alhamdullilah alhamdullilah,
Allah ya maidoni gareku, ummumaryam is back again and better, Ina Mai Mika godiyata ga rabbi Daya bani Daman dawowa gareku sisters and fams, sannan Ina godiyewa masu bani goyan baya dari bisa dari wayanda kou nace ma gaji da novel suke cewa in dawo, they always pull me back on my feet and make me do better, Allah ya saka da alkharinsa ya sadamu a aljanna, yanda kuke supporting Dina kuka son cigaba na rabbi yasa kuma ku samu masu baku goyan baya dari bisa dari, as human we all need someone to go higher, if you let people step on you to group insha Allah others will let you grow. Am back. Now let’s gets started💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾💃🏾

Wanna novel din na kudine, some people call me mama Allah yaisa lol, yes mana, it’s nothing for as long as on my right, don samun novel din Nan Zaki biya 500 ga account number 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu, in kin biya ki turawa 08106102727 screenshot din biyanki ta WhatsApp. Did you know why buying my novel is beneficial?, We got to save each others contact. Dan Allah ban da Katin waya, wallahi Kati namin yawa har in rasa yanda zanyi dashi, waynada Basu da account zasu iya badawa a saka masu ta POS, na yafe maku KU biya 400 saboda suma Yan POS suna charging nasu, in kin biya zaa Baki takardan shedan kin biya sai ki daukeshi picture ki Turo min. Kar kuce yayi tsada pls. It’s not easy and it’s my longest novel ever. Insha Allah you won’t regret buying. Masu son inyi saving numbers dinsu don ganin hajar da muke sayarwa wannan ce damanki. Nagode

Free page.
Read
Share
Thanks

Wani matashi ne kwance Kan makeken gado ya baje kanshi sai bacci yake har da munshari, yanda yake rungume da pillow din sai ka rantse his life depends on it, pillow biyu ne wajen both hands Dinshi, Wanda yayi sanking hannunshi ciki da kyau, he is so much enjoying the sleep don yanda ya ware legs ma abun kallo ne, the bedroom is huge with means he is sleeping in a big house,  duk kusan zanin gadon dake Kan gadon sun fita yayinda blanket din Kan gadon na kasa waje daban, sai ka rantse wani mini war akayi a bedroom din, kofar dakin aka bude wata babban mace ta shigo da sauri tana zaro idanuwa as she sees the person dake kwance kaman nothing in the world matters,
“Subhanallah…” Was abinda matar ta fada cikin matsanacin mamaki heading to the bed,
“Faiz!..”ta fada tana karasawa bakin gadon, kou motsawa Wanda aka Kira da faiz Bai Yi ba, slim white skin dinsh matar dake tsaye bakin gadon ta laftawa hannu but not in a very hard way but Dole zaiji shi a jikinshi as he looks so fragile, agigice saurayin ya  ce
“What…the …fuck!.!!.”ya fada Yana daga kanshi tare da bude idanuwanshi da suka mashi nauyi sosai, Id you see his eyes sai ki ranste garwashi aka saka a idonshi sabida yanda sukayi ja Suka shige ciki,
“Faiz…” Kirashi again tana kallon yanda ya Fara lumshe idanuwa Yana kokarin sake komawa bacci
“Wai…what!…” Saurayin ya fada face dinshi kaman zaiyi kuka,
“You’re very stupid… stand up and check what time is it…” Ta fada sounding so angry, saurayin sake bude idanuwa yayi Yana turo baki ya kalli bedside clock dake zaune gefen gadon da yake kwance, kurawa agogon Ido yayi kaman Bai gani sosai, Bayan ya kalla to his satisfaction yace
,”8..4…5…”ya fada Maganar na fita daga bakinshi kaman he is learning how to talk,
“8:45 and kana Nan kwance….why is it that baka son daukan single responsibility as the first son of this family….kou Dan twenties Basu abinda kakeyi…some of your mate are married…”Bata Karasa ba saurayin dake kwance ya ce
“And some…of your mate…are … dead…”ya fada Mata Kai tsaye,hannu ta sake lafta mashi ya saki Kara Yana direwa daga Kan gado from the other side with an erection that Bai da kunyar nunawa that is almost tearing out his shorts, Daman shi yasa yaki mikewa, inda ta bugeshi ya dinga shafawa Yana cewa
“Wai mutum Bai wuce duka wajenki…what the fuck!!!…” Ya fada Yana murza inda ta dokeshi, matar kallonshi tayi from head to toe tare dacewa
“What did I do to have such child…”ta fada tana juyawa as he was still standing sai faman Mika kawai take,
“Wallahi na baka minti goma ka shirya ka fito if not zaka ci ubanka…”ta fada tana kokarin ficewa daga dakin,
“Am I a super man da Zanyi wanka in shriya in 10 minutes?…”
“Ka tsaya Nan kana fadamin maganar banza… don’t go and do what I tell you….ka dai sai ubanka…tun dazun ta tafi office…so ka San abinda zai biyo baya…”ta fada tana ficewa daga dakin, kallonta yayi yace
“Beni….”ya fada yana murza face.

Wanann shine faiz, the first son of alhaji haruna, alhaji haruna is a business man with different businesses all over the world,  Yana da Mata biyu,. His first wife is bafulatana wacce duk yaranta biyar Mata me Wanda yanzun duk sunyi aure sai Yan kananun yayanta maza biyu making Total of Seven children, sai Kuma abokiyar Zamanta wqto hajiya kadijatu, she’s a Yoruba woman da ya aura lokacin auren shi da first wife dinshi Bai Dade ba don lokacin yaran hajiya Fatima uku, family dinshi Basu hanashi ba auren kadijatu ba as she’s from a prominent home in ibadan, itace da kyar parent dinta suka yarda ta aureshi ba don komai ba sai don Yana wata Mara Kuma Mata is his own language, her people was afraid of abinda zai iya faruwa, Amma luckily tunda Allah yasa ta auri alhaji haruna Basu taba samun matsala da abokiyar Zamanta ba, cikin gida guda suke amma sai sun gan dama zasu gan juna, kowacce na da Yan aikinta da kuma space dinta, yaransu suna Zama lafiya da juna as kadijatu first son is faiz who is now 34, sai kanneshi Mata biyu wayanda yanzun suna gidan mazajen su da yaran su sai Kuma autansu namiji wanda yanzun he is 18 years of age,  yaran hajiya kadijatu 4 sai yarsj hajiya Fatima is 7, a zahirance zamamsu is good Amma a boye hajiya Fatima  is in pain saboda Bata da babban da namiji that will take care of her husband’s affair tunda she’s the first wife, tana kallon yanda alhaji haruna ke dankawa faiz company dinshi Amma har ga Allah she never did anything bad saidai she’s not happy about it and Bata taba nunawa ba, she will laugh and smile and make joke at him duk sanda ya shigo bangaren ta dukda tunda ya dawo daga abroad ya rage shigowa kaman kafin ya tafi, ita Kuma hajiya kadijatu tana bakin cikin yanda her first son is acting weird and stupid, shi ba yaro bane but kullum he behaves like he is a child, tasan Allah ya bashi dama sosai daya Zama first son din alhaji haruna Amma Sam shi faiz doesn’t care, he will go to office duk sanda yaso, at times Bai Zama zai tafi ya bar office ya tafi yawonshi da friends, she thought she knows him Amma da akwai habit da Bata sani ba game dashi, he drinks sosai Wanda karatu a kasar waje ya ja mashi ya maida shi Shan giya kaman yanda it’s common a chan, he dares not take it in public a gidan kou a Nigeria but bedroom Dinshi cike take da kayan  Sha kala kala, he is so much in love with drinking Kuma Bai San ranar da zai daina ba as he is getting addicted to it,   in ya shanye kwalba sai ya kaiwa Mai gadi ya bashi kwalban ya je ya yarda Kuma ya fada mashi he should let anyone know about his drinking habit, kullim in zai fita zai bashi kwalban daya Sha jiya ya Kara mashi da kudi just to buy his silence, gashi Dan gata don kallon days zaka mashi kasan Bai San wahala ba, Yana iya zuwa office ya kulle kofa ya dinga bacci har illah Masha Allah, he is so hot tempered that Abu kadan workers zasuyi yace Masu
“You’re fired…”, Bai daukan nonsense dukda shi kanshi ba hankali ya isheshi ba, kou yaran kanneshi tsoron shi suke don if a Child come  close to inda yake zaice
“If you don’t move nayi ball da Kai zaka samu babanka a Duk inda yake…”yake fadawa niece and nephews dinshi na both jikokin mamashi da Kuma na abokiyar zaman mamanshi, gidan is very huge that kusan duk weekend jikokin gidan suna gidan at Times da iyayensu wani lokacin Kuma  su kadai aka kawowa su hadu a compound su dinga Wasa to da faiz ya shigo gida sun Gama Wasa, Yana parking zai  fito ya nufi inda suke Wasa yace
“If I hear pim again I will slaughter all of you and feed it to the dogs…” Sai ta nuna masu inda police dogs dinsu suke,sai kaga Yara sunyi Simi Simi sun bar wajen kowa ya koma bangaren kakanshi, su Kuma kakan da sun gan yaran sun San faiz ya dawo gida. They all wonder why he is like this,at times sai mum dinshi ta dinga cewa don’t worry kaima zakayi aure kayi Yara, kou rike maka su banyi, sai ya daga kafada yace ba sai an kawo su ba?, Yake amsa nata atakaice, one thing da Basu sani ba is if ya tsaya suna Wanan gudun yayinda ya zo sai ya dinga Dariya Amma fa sai ta tabbatar Basu ganshi ba, shi dai yasan he doesn’t hate anything Amma fa Bai daukan yaro, irin ace ya dawo ya ga nephews kou niece dinshi duk yanda zaayi dressing yaro yayi Kyau Bai taba daukanka iyaka ya Dan taba maka check yace
“Cute…” If Kuma yaron yayi kokarin matsowa kusa dashi sai yayi Saurin matsawa baya tare dacewa
“Come on step back!..” sai fada Yana daga kafa gefe guda. Idanuwanshi lumshe Ya dinga budesu Yana takawa zuwa bathroom dinshi, to my surprise da akwai fridge cikin bathroom dinshi, ahankali ya nufi wajen ya bude Naga Babu komai sai su expensive alcohol wayanda kwalban kawai abun kallo ne, one empty one ya dauko ya maida fridge din ya kulle before ya dauki Wanda ya fiddo ya bude ya Kai bakinshi yayi zuke Wanda ya rage ciki da Bai fi digo daya ba ya ajiye kwalban Kan fridge din, wanka yayi ya wanke kanshi da wasu irin expensive soap wanda kamshin su Basu misaltuwa,  Yana gamawa ya wanke bakinshi yayi spraying expensive mouth perfume Wanda shi yake using nobody will know what happens, shi yasa duk gidansu babu Wanda yasan he is into drinking Kuma Bai Sha da Rana sai in zai kwanta, thus is among the reason why he doesn’t want to get married, shi Sam Bai son takura dukda he loves his cousin sister kaman yanda itama take haukan sonshi, Amma gani yake in har ya aureta asirinshi na abinda yake zai tonu yayinda yana ganub he can’t just do without drinking, in Ana maganar perfection Bai saka Kanshi don yasan he is not perfect at all, he is  not Among the perfect guys and he doesn’t care, Yana da saukar alquran cikin kanshi Amma the devil have taken the special part of him, several times zai kwashe giyan cikin fridge dinshi kaf ya zubda Amma Bai kwana biyu sai ya Kara sayo wasu, it feels he can’t control it, yasan most evil come through drinking, if Yasha giya Bai Kara sanin what he is doing don it happens when he was schooling abroad and the next day he woke up to see himself naked with almost four girls in his bed, har yau Bai San how it happened ba, sai if he is the one that naked himself and them ba kou su sukayi mashi ba Because bazai taba manta how hurt his whole joint is ba especially his waist, he can’t really remember what happened but he feels he was drugged don he asked and Google if someone can have sex without any idea and the reply was no saidai if he was drugged, yasan that’s what happened because his whole body wasn’t really working but this dick was, yasan if his manhood wasn’t working there’s no way da zai gan sperm like da tummy dinshi da Kuma bedsheets dinshi in several places, yasan what happened wouldn’t have happened if har ba giya Yasha ba, yasan hada mashi Baki abokan shi na chan zasuyi as he shows them shi sex is not something he wants to have sai after he is married su Kuma Suka ce sex is something you have  on a daily basis to loosen up your waist and lower abdomen, yasan wnanan argument din yasa sukayi mashi hakan because he told them he have never been with a woman, kou kadan Bai wau Bai shaawar Mata ba Amma shi matansu are so expose to the world Kuma Bai San over expose woman, he loves Nigeria girls that hide all their body shapes and figure in Hijab, he would have been in sex if har a gida yake don Yana da curiosity Kan yanda jikinsu yake Amma Matan turawa have nothing to offer him as he is always disgust by their skin color. He hate the tarn skin, Bayan abjnda sukayi mashi he have to go for test don yaga Bai da wani disease kou infection and he was so lucky nothing hakan yasa ya daina Sha in public place instead sai Gama komai yayi ibadan shi Sannan ya hau gado Yasha ya zauna Nan har bacci ya daukeshi. He left all the evil friends that led him to drinking in the first place and also led him to loose his virginity,Bayan ya Gama daga bathroom wannan kwalban ya ya dauko ya ajiye Kan gadonshi yayinda shi Kuma Yana shiryawa don zuwa office,deep down yana aduar Allah yasa dad dinshi Bai je nashi site da yake controlling ba don yasan he is in trouble, it’s not as if  he is afraid of what might happen but he is indeed afraid of his humiliation, sai mashi rashin mutuncin kou a gaban waye, sai fada mashi magana kou a gaban waye, it’s the only thing he is afraid of, baison ayi humiliating dinshi at all and tunda dad dinshi ya gane it is what get to him sai ya maida hakan abun yin shi, Bai Kara Bata lokaci ba ya dauki wata Leda ya saka wannan kwalban ciki before ya saka cikin bag dake dauke da laptop dinshi da wasu essential ya fesa kanshi da perfume ya fito cikin suit Wanda ya amshi jikinshi da kyau, he is so handsome don farin shi na dad dinshi ne and face dinshi na mum dinshi ba  Kaman idanuwa, the eyes is something else, he have had many compliments for the eyes sai yace
“Help me thank the creator” Yana fita Bai wuce koina ba sai bangaren mamanshi, Yana zuwa falo Mai aikinsu ta gaidashi yayi kaman Bai ganta ba Balle ya amsa,in Kuma Bata gaidashi ba yace wato she have grown wings da Bata gaidashi, she’s already use to that so Dole kullum ta gaida shi,. Kou ya amsa kou Bai amsa ba ta gaidashi. Bedroom din mum dinshi ta wuce ta tarda mum dinshi zaune a Kan kujeran dining dake cikin bedroom dinta, kou taji motsinshi Bata daga Kai ba Balle ta kalleshi as she knows he is the one as the scent of his perfume say it all,.
“Iyami…”ya fada Yana karasowa kusa daita yaga kou daga Kai Bata Yi ta kalleshi ba, she looks so angry, zagayawa yayi side din da face dinta yake yaga ta daure face sosai sai cewa yayi
“Subhanallah…this old man must have gotten on your nerves…” Ya fada dukda yasan he is the one, tsoki taja ta dauke kanta daga side dinshi tana kauda kanta gefe guda alaman she doesn’t want to see him, sake komawa other side din yayi yace
“Hala nine…” Ya fada Yana kallon yanda ta dinga kallonshi from head to toe in a very disgusting way yace
“Iyami am sorry…haba mummyna… what did I do to warrant this pls…” Ya fada Yana ajiye briefcase dake hannunshi,
“Why are you doing this to me…why is it that Kama son ka maidani laughing stock cikin dangin mahaifin ka…. despite kasan ni bare ce cikinsu…. you know many of these people think we don’t deserve what we get but Allah have given it to us…Amma sam baka San darajan hakan ba…” Ta fada kaman zatayi kuka
“Toufa…ni me nayi Kuma…what did I ever do to you people that komai sai kunga laifi na… Is it my fault that Ina bacci Mai nauyi… ” Bai karasa ba tace
“Dalla kayimin shuru… your problem is that you never see reasons….Ana nuna maka gabas kana nuna yamma…now tell me is this the right time to go to office?…” Ta fada Yana nuna mashi agogon lokacin goma sauran kadan,
“Your father da shi ya nemi kudinshi har yau Bai taba kaiwa karfe takwas Kan gado ba sai Kai.. kasan that man doesn’t talk nonsense…if care is not taken zai iya korar ka daga company din in yaso sai ka samu Daman bacci da kyau….” Bata karasa ba ya daga shoulder tare dacewa
“Who cares….a barni inyi practicing field Dina….am not into company….am an engineer a barni inyi aikin da Raina keso…” Takalmin kafarta ta cire ta wulla mashi ya kauce Yana cewa
“Ai gaskiya ce …Bai yuwa ku dunkule ni inda banso….”
“It’s not about your field it’s about your laziness…ya zaayi saurayi ya dinga bacci Kan gado har garin Allah bless a waye….baka San what Allah have given you ba shi yasa kake Wasa da daman ka… sallah asuba ma in ba tadaka akayi ba you won’t do it…why are you like this…why kakeson a dingayi min Dariya…”ta fada mashi sounding very Angry at him, abinda take hangowa daban abinda shi yake hangowa daban, she hates this attitude of I don’t care nashi,. In banda rashin hankali Ina zai samu aikin engineer da zai saka the whole head and not mere worker, Ina zai samu aikin engineer that will give him luxury da huge money kaman aikin da yake yanzun Amma Sam danta Bai maida hankali and I hurt her to see him play with opportunity,. He is behaving incompetent and alhaji yayi reacting it’s going to be very bad don always Yana kawo Mata complain din cewa her son is not serious with his job Wai Yana yin anyhow the company money Sannan Bai damu da what goes in and out of the office ba, duk Sanda zai kai ziyara wanna site din sai yaga abinda Bai so,
“Nidai yanzun Ina breakfast Dina…” Ya fada hankalin shi kwance unlike mum dinshi that look so disturb
“Baayi ba…” Ta amsa mashi atakaice, briefcase dinshi ya dauka Yana cewa
“Ok then…in that case am still running late don sai na je nayi breakfast cikin gari before in wuce Wanan godforsaken place din call office…” Ya fada Yana heading out of the room Yana gyara tie dinshi,
“Dan ubanka don’t threaten me with that… it’s your life ba nawa ba….iyawere…” Ta fada mashi da karfi sanann ta dafa goshinta looking so restless, .

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page