ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

ZAINABU ABU HAUSA NOVEL

ZAINABU ABU.
????????????
{metagwayen suna}.

   ????????????

WRITING & STORY BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.

DA SUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI, TSIRA DA AMINCI SU ƘARA TABBATA GA FIYAYYEN HALITTA S.A.W.

BANYI WANNAN LITTAFIN DAN CIN ZARAFIN KOWA BA NAYI SANE DOMIN FAƊAƘAR DA AL’UMMA.

EDITING BY DOCTOR MARYAMAH!!!.

BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

PAGE 1

____Da sallama tashiga gidan hajiya domin tanada kokarin ziyara yaya aliyu tatarar a Palo zaune akan kujera dasauri ta isa dakin oyoyo brother yaushe kazo yace mata “wlh nada ɗe da zuwa, gashi har yanzu babu hajiya babu alamarta.

Tashi tayi domin dora mai girki cemata yayi “hadamin black tea” nan ta shiga kitchen t dauko kayan kamshi ta haɗa mai takawo mai a cup tashi tayi sbda gida zata wuce yy aliyu yace “ki gaida umma nima ganinan zuwa amsamai tayi. t’

Bakin titi tanufa domin samun abin hawa.

me adai daita ne yayi parking kofar tangamemen gete ɗin gidan nasu kudinshi taciro a hand bag ɗinta inda tashiga gidan da sallama baba megadine yaketa jeramata sannu durƙusawa tayi tana gaisheshi domin hafsat batada girman kai.

Bedroom ɗinta ta wuce domin watsa ruwa kaya tahau cirewa sannan t shiga bathroom dinta dadu,a a bakinta tadaɗe tana wanka sannan tafito daure da tawul goge jikinta tayi kana ta nufi dressing mirror ta janyo kujera ta zauna.

simple make up tayi tadau ko doguwar riga pink me adon black stone se dankwalinta shima pink ɗakin umma ta wuce domin faɗa mata yaya aliyu yazo.

Nanta tarar da umma tana waya d abbanta fita tayi domin jiranta ji tayi umma na kwala mata kira da sauri taƙaraso umma tace “hafsat meya faru ne¿”
hafsat tace “am umma dama yy aliyu ne yazo.

nan umma tafara murna tace mata “zomu shiga kitchen domin yimai kayan tsara ba.

ummace tasa hafsat tayimata dambun nama ita kuma umma tafara haɗa mai kunun aya d kayan kamshi domin umma akwaita da iya girki.

Dankali tadauko bayan ta markaɗe aya tasa mata kankara fere dankalin tahauyi domin tasan bayacin abinci me nauyi.

sungama haɗa komai Sega karar motarshi nan parking yayi a parking space sannan yanufi cikin gidan.

Da sallama yashiga Inda yatarar da hafsat na jera abinci a dining table.

Momi ce tafito damurna sukafara gaisawa inda take tambayarshi nasir d Fatima.

FARKON LABARIN.

Hajiya tana zaune a zariya mijinta alhj aliyu yarasu tun shekaru biyar da suka wuce tana da yara biyu alhj Ibrahim se hj salma inda alhj Ibrahim y auri hj Hauwa,u Allah y albarkace su d aihuwar aliyu wato yaci sunan kakanshi inda yana shekara uku takuma aihuwar nasir , murna a gurinsu ba,a magana.

sedai ban bancin ra,ayi aliyu yafi nasir son talakawa shiko nasir be damu da kowa ba inda itakuma hajiya salma……✍????✍????✍????.

ZAINABU ABU.
????????????
{me tagwayen suna}.

        ????????????

WRITING & STORY BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.

EDITING BY DOCTOR MARYAMAH!!!.

BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/posts
arewawritersassociation@gmail.com
PAGE 2.

___Hjya salma tayi aure a zariya kusada hajiya amma tsakaninsu d rata, inda ta auri wani sha hararren Dan kasuwa watanta bakwai Allah yabata cikin hafsat kulawa sukebai wa cikinnan har Allah yasauketa lpy t haifi kyakyawar yarinya taci suna HAFSAT

Back to story

Hajiyace taji wayarta nata kuwa dauka tayi d sallama hafsat tafara fadin “wato hajiya baki dena fita yawon bako”¿
hajiya tace “to ina kan hanyar dawowa driver ya daukoni meya faru”¿

“yaya nasir ne yazo yada ɗe yana jiranki amma ya wuce gidanmu”.

“Toto ganinan zuwa”.

kashe wayar hafsat tayi.

Yaya nasir yacika cikinshi d abinci a gidan umma sannan yayi musu sallama ummace tami ƙa masa jakun kuna masu kyau guda biyu data kanwarshi Fatima data momynshi godiya yashiga yimata sannan yakira hafsat t kwaso kaya a bayan motarshi takawowa umma.

Gidan hajiya yawuce inda yasameta tanata cin farfesun kifi da sallama yashiga ya gaidata amsawa tayi tana maraba da megidan kirki yamutsa fuska yayi kamar wani mace yace “ina kika jene nazo bansa meki ba”¿

hja tace “wlh dan makociyata ne bbu lpy shine nasa driver yakaini”.

“OK am nizan tafi ga wannan godia tayimai sannan ta bashi tsaraba nan take gayamai yafaɗawa momy suna da biki a kauyen kano wato dan baure amsawa yayi sbda befiya son yawan magana ba.

Aliyu ya isa gida lpy inda kowa ke tafaman yi masa maraba dawowa sbda nasir bayanan miƙawa momy kayan tsarabar d su umma sukayi yayi snn yamika mata n hajiya murna sukayi sosai inda Fatima ta hango kayan makeup ne aciki masu kyau nan fa tayi bedroom dinta mikewa yayi zuwa dakinshi domin watsa ruwa tunawa yayi da sakon hajiya nan yafara neman number momy dauka tayi yake faɗa mata sakon hja, Fatima na kusa da ita tanaji tafara murna dan tana son zuwa kauye kodan cin drya kashe wayar yayi ya cigaba da uzurin gabanshi.

faty ɗakinta takoma ta lalubi number hafsat nan fa take gayamata maganar biki kuma bikin du_du_du saura kuwana ɗaya ana biyun zasu tafi ranar alhamis daurin aure juma,a murna suke sosai inda hafsat sukayi sallama d fatyma.

Shirye shirye suke fatyma ta haɗa kayan dilka na amarya d turaruka acewarta shine gudun mawarta itako hafsat kayanta tazaɓo sababi Wanda bata sawa dasu hijabai masu kyau domin baiwa amarya.

Washe gari fatyma na hango a motar yaya nasir sbda tursa sashi da dady yayi domin ya kawota zariya gurin hajiya.

fushi yake sosai driven yake kamar zetashi sama fatyma ko chatting take gudunshi ko ajikinta sbda yayannata se a slow.

sun isa lpy inda ta lalubi number hafsat take gayawa hafasat ta iso tsalle hafsat tadoka sannan tace my sister tafiyarmu t tabbata masha Allah.

washe gari ummace d hafsat drivernsu yakawosu fatyma na hangosu tafara murna inda taje tarungume umma cikin gidan suka dunguma sunata hira da hja nan a kashigar da kayansu bayan mota sukayiwa umma sallama suka shiga mota se dan baure.

sun sauka lpy inda fatyma tayi mmakin kauyen akwai wutar lantarki.

nan iyya ta tarbesu domin gidan yafara cika da yan biki.

Wani ɗaki aka kaisu me tabarma d gadon kasa d katifa a shinfiɗe a kai.

Abinci iyya takawo musu shinkafa da miya nan iyya takira nasiba d zainabu suzo su gaida hja nasiba amarya se yanga ake fuskarnan tasha duge duge ABU ce tace “iyya munyi Bakin turawane sbda naga kamar basujin yarenmu”.

hja CE tace wato uwata haryanzu baki dena kinjin naki bako¿…….✍????

More comments more typing.

For comment only
0814 179 9224

Mom Islam ce✍????✍????.
More comments more typing.

Mom Islam CE!!!.

ZAINABU ABU.
????????????
{me tagwayen suna}.

      ????????????

WRITING & STORY BY ZAINAB HABEEB {MOM ISLAM}.

EDITING BY DOCTOR MARYAMAH!!!.”

BISIMILLAHEER RAHMANIR RAHEEM.


AREWA WRITER’S ASSOCIATION


????{Arewa ginshiƙin al’ummah}????


https://www.facebook.com/104534761033461/postsarewawritersassociation@gmail.com

PAGE 3.

___Shirye shiye akeyi domin yau juma,a, fatima ce tasaka a kirawo mata amarya nasiba bbu musu tazo nan Fatima tahau fito da kayan dilka da turaruka aikuwa nasiba tau zazzaro idanuwa itadai batasan me wannan ba.

Kwaɓawa Fatima tayi ta umarceta akan tacire kayan jikinta tabar zani daurin kirji wuli wuli tafara sbda ƴan birni basu da gaskiya maganar da hafsat tayine yadawo da ita daga tunani cemata tayi “nasiba amarya”.

1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15Next page

Leave a Reply

Back to top button