DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

A gjdansu Amira Kuma gari na wayewa tayi aikinta as usual, wanka tayiwa danta ta shiryashi cikin daya daga cikin kayan da yayanta ya saya mashi, kayan da ta cire mashi ta wanke, tun jiya da yamma yayanta ya kawo Mata cream datayi order kasancewan cikin gari guda suke da Mai hadawa, da sauri ta Shiga bathroom bayab ta kulle kofarta don Kar yaron ya fita since she knows she’s going to spend some time in the bathroom scrubbing herself which so something data Dade batayi Irinshi ba, she so much Miss this, Bata sake Bata lokaci ba ta abrshi Nan zaune yana rike da toy dinshi Yana kuma binta da kallo, tana bude kofsr bathroom ya saki kuka Yana Mika Mata hannu, da sauri ta dawo gareshi tana cewa
“Haba Habibi…” Ta kirashi sunan da take kiranshi Amma fa ba a gaban kowa ba sai in suna tare, she shower him with lot of love and affection if suna tare, hakan yasa Bai da wata damuwa in har suna tare, he loves her so much don her face is the only face he sees very often, Bai San yawo kou zuwa wani wajen ba sai fita falo,
“Habiba na…Dan Allah.. kayi hakuri…inyi wanka don inyi Kyau…babanka ya kusa dawowa…” Ta fada tana Dan rike soft and tender cheek dinshi, kura Mata Ido yayi,
“Pls Kar kayi kuka… kaji Rabin Raina… yanzun Zan fito…sai inje kitchen in dauko maka breakfast Dinka…” Ta fada Tana kallon yanda ya kafe ta da idanuwa,
“Good Habibi…” Tafada tana kokarin Mikewa daga inda tayi bending a gabanshi saidai tana mikewa ya saki ihu again, Idanuwa tayi rolling tare da Dora hannu Kan goshinta .
“you won’t let me kou?…Bari in dauko maka breakfast Dinka…” Ta fada mashi kaman tana wani magana da babba, long hijab ta dauko ta juyo gareshi tana cewa
“Ka zauna Nan…Kar ka fito…” Ta fada mashi, tasan breakfast is ready and nata da nashi is waiting in the kitchen as usual, da sauri kaman walkiya ta wuce kitchen taga abincin su rufe gefe guda as usual, tray ta dauko tana jera masu cup of tea da Kuma plate of omlete da Kuma fried irish tana jin motsi bayanta tayi Saurin juyawa, kanwar ta ce Mai bi Mata, harara ta watsa Mata gami da jawa Amira tsoki tana magana kasa kasa, daji zaginta kawai take Amma kaman bataji ba ta bude fridge ta dauki ruwan da zasu Sha da danta Bata kou kula sister dinta ba as she knows in har tayi magana fada ya farka a tsakanin su her mother will surely call her names if not beat don Bata taba goyan bayanta nor matter what happens kou duk irin zagin da kannenta zasuyi Mata, inshort her mother is very happy da ta Zama abun kyama ga siblings dinta especially matan don alaman Suma bazasu koyi Hali irin nata ba,
“Yar iska kawai…karuwar gida…” Kanwarta ta fada Mata, it really hurts Amma she can’t say a single word, her hands are shaking ta samu ta maida fridge din Ta rufe ta wuce kanwar Tata
“Ai kawai ki bar Mana gida da shegen ki… just go because you have dragged the name of this family to mud sosai…” Ta fadawa Amira dake sauri don ta fita daga kitchen sink kafin ta sake jifarta da another hurtful words, Bata Kara wasting anymore seconds ba ta bar kitchen din, kafin ta isa dakinta sai ta Fara hawaye, tana kaiwa dakin ta ajiye abincin yaronta yayi Saurin zuwa wajen abinci, nashi ta ajiye mashi ya Fara ci yayinda ita Kuma ta koma gefe ta dinga kuka sosai, Yana cin abinci Yana kallonta, Irish daya ya dauko ya Mike daga inda yake zaune ya Mika Mata, amsa tayi tare da pretending ta saka a bakinta sanann ta ajiye gefe ta cigaba da kuka, she should have been strong by now amma no body get use to assault, assault from. Some one that in ba don circumstances ba Bai Kai ka level da class ba, assault from kanwar bayanka, it really hurts, tafi hour guda tana Abu guda sanann ta samu ta maida kofar ta kulle ta Shiga wanka don bayan yaci ya koshi ya Fara wasanshi abunshi. Bathroom ta shjga tayi scrubbing jikinta Amma data tuna zagin dazun sai tayi hawaye, ba kadan idanuwanta suka kumbura ba, she feels so much pain today, she have been strong Amma yau Kuma she’s feeling vulnerable,
“Haba… you have been through thick and thin… ba yanzun da wahalal ki ya kusa zuwa karshe kuam Zaki koma Haka?…pls be strong…” Ta fadawa kanta as she does time to time when ever the pain is taking over her, murmushi ta Saki with tears a face dinta. Cikin karfin Hali ta Gama duk abinda take cikin bathroom tafito daure da towel, lokacin yaronta yayi kacha kacha da dakin da kayan Wasa , Bata damuwa da hakan because what he does keeps her busy since its the only thing she have to do now, manta da aka hado Mata ta zauna ta mulka jikinta dashi ta saka doguwar Riga cikin wayanda take dasu tun tana amirarta, tana gamawa ta gyara inda yaron ya Bata, kou abinci Bata ci ba ta kwanta tare da Dora yaron Kan chest dinta kaman yanda takeyi in tana son yayi bacci, Kanshi ta dinga shafawa ahankali patting bayanshi ahankali har bacci ya daukeshi, Bata minti biyu Bata saki shesheska ba saboda kukan data Sha yau.

Shima Ahmed breakfast kawai yayi ya Kira Ismail da ya kaiwa Amira waya sai yafada mashi ya fita zuwa office Amma zuwa karfe biyu zai dawo gida, shidai he feels Bai ganin zai iya hakuri har karfe biyu kafin yaje ganinta, around karfe goma ya fita daga gidansu, the first thing he did was to go to the NGO office inda yayi applying to see if he is lucky and alhamdullilah he got the job, wani irin farin ciki yaji ya mamayeshi, an fada masu zasuyi resuming office ranar Monday and today is Thursday, mum dinshi da dad dinshi ya Kira ya Fada masu he got the job cikin matsanacin farin ciki suka dingayi as they know it’s a huge job, daga office din Bai dawo gida ba ya wuce wata plaza dake Nan cikin gari, Nan ya samu wata waya Yar 30k itel ya Saya da mtn sim ya saka cikin Leda sai Kuma wasu kayan Malaki da Kuma toys na Yara ya nufi gidansu Amira.

Thanks
1/5/21, 8:16 PM – Ummi Tandama: 7💛💙💚💜🧡
Damata biyu
(Second chance)
❤💜💜💚💙�

Zuwairat ummumaryam

7️⃣

Wajen karfe 11 yazo gidan, parking yayi a inda suke parking motoci ya fito rike da Leda hannunshi, bangaren mamansu Amira ya nufa, Yana shjga falon ya tarda mamansu Amira da kannen Amira nazifa da asiya, nazifa ce Mai biyawa Amira shekara uku ne tsakanin su Amma zaginta take Babu ji ba gani, sai asiya ke biwa nazifa itama Bata rangwantawa Amira sai kananan yaran gidan wayanda suna son Wasa Da Dan amira baby Nasir Amma kou kadan baa barinsu, suna ganinshi duk suka saki faraa especially asiya tana cewa
“Yaya… yaushe kazo…” Ta fada, banza yayi daita ya durkusa Yana gaida mamansu, amsawa tayi with a very friendly smile Kan face dinta,
“Yaya inata magana…” Juyawa yayi ya kalleta before yace
“Ai joya ni na ganki…Amma sam Baki ganni ba saboda kina fada Kan yaro Mai kunnen Kashi…” Ya fada Mata atakaice, shuru asiya tayi trying to remember, she remembered jiya an kirata ta Kira nazifa ta dauki dan, don ita kowa na gidan yasan Bata daukan wanann yaron Bata tabashi, she have made it clear that bazata taba abun kazanta ba, if you see her duk kou 18 years Bata Kai ba, hakan yasa data fito Bata lura dashi ba,
“Ayya…Yaya… Wallahi ban ganka ba…” Bai Bari ta karasa ba yace
“Ai ni na ganki…”yafada not smiling at her,
“Yaya tsaraba ce ka kawo Mana…”inji nazifa dake zaune tana kallonshi
“Aa…sakon Ismail ne…”ya fada Mata atakaice, kallon asiya yayi yace
“Ina Amira…”ya tambayeta Kai tsaye, shuru tayi tare da daure face ta kauda kanta gefe not even looking at him, dukansu Basu wani kalleshi ba,
“This girl have suffered…” Ya fada cikin ranshi
“Ke!…Hala you’re deaf…” Ya fada Yana kallon yanda ta juya mashi Kai,
“Yaya bata San inda take ba ai….shi yasa tayi shuru.. ” nazifa ta amsa mashi atakaice, wani irin tsoki yaja ya nufi hanyar dakinta as daman suna da wnanan freedom din a family dinsu,
“Kilan Yaya Bai San abun kunyar datayi ba…shi yasa yake dokin ganinta….” Inji asiya,mamansu dai Bata ce kala ba tana zaune kanta kasa, duk yanda take farin ciki in har ta tuna da zancen Amira sai ranta yayu Baki wulik, in ta tuna da irin abun kunyar datayi sai ta ji komai na duniya ya isheta, she knows nobody will blame her for what she’s feeling right now, yarka ta fari, your first daughter that you have lots of dreams and wishes for, the daughter that in har zaka gan abun gayu sai.ka Saya Mata, the daughter that in kayan kitchen zaka gani latest Zaka Saya Mata ba don komai ba sai don since she’s the first daughter you want komai nata ya fita daban Dana kowa, the daughter that in zata tambayeka kudi kou nawa ne muddin she tells her what she will do with it zata Bata, mutane suna son autansu Amma ita she’s In love with her first daughter, Amira is her favorite, she sees her self In her don in Tana zaginta sai tace
“Da bakinki kaman nawa…” Tasan Amira is her carbon copy, ta jawota a jiki sosai that they can discuss sensitive issues Amma Saidaii she’s totally wrong about her, another that is killing her is in har da yayi abu na nadama as a mother Dole zaka sani, Sam Bata gan nadama tattare daita ba, even when she finally said she was raped tasan it’s a pure lie, ita dai gata Nan, happiness ya fita daga rayuwar ta ever since the incident, she wonders if mijinta Yana da damuwa Kan abinda ya faru don always he will say Kar ta damu kanta don mutum Bai Isa ya tsallake kaddaran shi ba, sanann damuwa Kan abinda Allah ya tsara is like asking feeling shi wnada yayi sanadiyar faruwar hakan Bai San abinda yake ba, kawai Yana fada Mata she should relax and pray for her Allah ya kawo daidai da mitin daya da zai ce zai aureta a Haka ta tafi gidan mijinta ta bar gidan dukda she feels da wuya in ba dai wani tsoho zaizo ya aureta ba she feels babu wani saurayi from a responsible home zsi zo ta aureta don she knows bazata taba yarda her Ismail yace zai je ya auri lady with a bastard child ba. Ahankali ta Mike ta bar masu falon ta koma ciki.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button