DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Amira told her dad about her traveling and he gave his hundred percent support, su nazifa da asiya sai listing abubuwan da suke so kawai suke,ita nazifa talks about nothing but kayan kitchen as she’s getting married soon, shi Kuma Ismail still talks about his kayan lefe, asiya Kuma Bata da abinda take so like kayan kwaliya and co, yanzun dai she have decided to buy lots of item ta kawo masu ta ruwa don taji jirgi na da tsada. She called alhaji and told him an Yarda so she’s going, he was happy, Nan ya Kira faiz ya fada mashi ya kawo passport din bintu zaayi Mata traveling paper, Babu musu ya dauketa cikin wayarshi yaje aka wanko mashi passport ya kaiwa dad dinshi, ta fadawa Amira itama ta kawo passport dinta and she also gave him, tun daga ranar da bintu ta bawa faiz blow job kusan kullum sai yace tayi mashi shi yayi Mata, the sex is aside, romance kawai suke. A bangaren shi da Amira Kuma kou gaidashi tayi Bai amsawa,the only thing he answers is her Salam shima don ya Zama Dole, ya maidata Bata da value at all, ya barwa zuciyar shi value dinta ,yaga telling her he is mad over her isn’t solving any problem instead it made it worst, Amira Kam sai ta dinga cewa
“Sai kace love dole ne…in nace bansonka sai wulakanci da shan mur?..” take fadawa kanta duk sanda ta fita daga office dinshi, he made it clear Bai da single feeling for her now, cikin bintu really made the feeling easy for him don Daya tuna da pregnancy dinta sai yaji sauki cikin ranshi, he is so burning for this girl, tafiyar su sauran kwana uku, data shigo gaidashi Bak amsa ba kawai sai cewa yayi
“Ki nemi someone that will take care of company in our absence…boss…” Ya fada Mata cikin iko da Isa not even looking at her, Amira da har zata fita daga office din juyowa tayi ta kalleshi taga yayi kaman bashi yayi magana ba, he isn’t looking at her, she stared directly at him taga ya daure face kaman bashi ba, dawowa tayi tace
“Ai wannan ba aiki na bane…Kuma am not the boss you’re… ” Ta fada itama tana daure face
“Then go do what I ask you to do…” Ya fada Mata atakaice,da sauri tace
“Sir…Wai ya zaayi ni in zabi Wanda zasu dauki ragaman kula da whole company for two whole weeks…ai gaskiya ni ban San Wanda ya kamata a bawa ba…” Ta fada, idanuwa ya daga ya kalleta staring as she talks with lots of guts and force, he is seeing total stubbornness in her, wato the only person she respect and talks nicely to is ahmed
“Are you shouting at me?..” ya Fada idanuwanshi cikin nata
“No sir…kawai dai I don’t know who to select…”
“Then ki zabi duk Wanda kike so… period…” Ya fada Mata atakaice, juyawa tayi a fusace har ta Kai Bakin kofar Amira that felt she needs to talk to him ta sake juyowa tace
“Am your assistant…kowa yasan the boss take the lead then the assistant follow sai wasu maaikatan subi baya…Amma baj yuwa komai kace inyi…in Kuma Ina tsone maka Ido ne kake min Kora da Hali let me know…sai in bar company din ka huta…” Ta fada cikin anger, fajz sake kallon how she talks hamma yayi tare da rolling idanuwa kaman Yana jin bacci yace
“What did you say?…ni Ina Ana nesa Dani akayi magana banji…if you want me to hear what you are saying come closer…sit in my front and shout… maybe I can understand…” Ya fada Mata sounding very calm, in da on normal basis tayi mashi wnanan magnar da ya Dade da firing dinta Amma wannan worker din tafi karfin shi, a Ido shine shugaba but she rule the company, itace keyin duk wani aiki, she have never complained about herself how he asked her to do this and that which are all his duties, amira wani irin kallon takaici take mashi, wato baiji abinda tace ba, .
“Don’t worry…zanyi aure soon… you won’t be seeing me anymore balle ka guma min…” Ta fada mashj sounding so pissed off, faiz was staring at her and her last statement is so annoying, wato shi kishi daban ne, he feels so hot hearing her said it, it’s as if she said it to annoy him and she wins face dinshi yayi jajir lokaci guda
“Kiyi aure Mana….sai…me…kanki farau…aure…” Ya fada stammering kaman bashi ba,
“Yes ba kaina farau ba . But at least I won’t be abused doing things am not suppose to..”tafada mashi tare da murguda Baki ta juya, relaxing faiZ yayi Yana juyawa cikin kujeran dayake, he have this mimick look on his face, irin kallon dake nuna don’t worry we will meet soon,
“Ki murguda bakin da kyau… it’s your turn…mine will be soon…” Ya fada Mata Yana Mata wani irin kallo, sake juyowa tayi ta sake murguda da kyau yanda zai gani da kyau with a stubborn look, murmushi ya sakar Mata tare dayi Mata alaman kiss da bakin shi, ficewa tayi daga office din ya saki Dariya
“Zaki San baki da wayau…am a man and you’re an attractive woman…don’t worry…” Ya fada Mata. Tun daga wannan ranar Bata sake mashi magana ba sabida haushin shi, kou ranar batayi as he said ba, she refused to do what he said and he did it himself, shima Bai sake damuwa daita ba, kullum sai ta fadawa diary sirrin zuciyar shi and he is counting down in the diary, kullum sai ya rubuta so so days to go to Malaysia.
Sai da fajz ya sa bintu tayi mishi duk list din baby wears data sani Wanda both male and female babies suke iya using, she’s just laughing telling him ya bari shi Nan gaba kadan Amma yaki, Wai he wants the best clothes for his baby, Ana gobe zasu tafi ya je family house dinshi, hajiya kadijatu ta sake ja mashi kunne like Never before Kan Kar ya sake yayi anything stupid shi Kuma yace he won’t do anything stupid kawia he wants to prove his love to her.
Itama Amira was so counting days to her flight to Malaysia, Ana goge ma batayi bacci ba, alhaji paid all the bills da abincin da zasu ci da komai sai Kuma extra money of 500k to her Wanda aka maida irin kudinsu na chan, right now she feels duk duniya no job will pay kaman wand takeyi yanzun, ahmed yazo sun Sha Hira for hours before yayi Mata bankwana don flight dinsu is 11am and bazai iya meeting up ba, he told he to take very good care of her self, cikin compound dinsu suke a cikin motarshi Amma sai da ta Danyi hugging dinshi tare dayi mashi kiss a cheek dinshi, he just smile knowing yau Kam sai ya koma gidan jiya because her body feels so good, one thing he knows is duk yanda kake tsoron Allah Bai yuwa a barka da Amira baka shiga damuwa ba, at times baiyi blaming Habib for having her kawia he blamed him for breaking her heart.
Wace gsri tun karfe goma nazifa ta rakata airport Tana sanye da doguwar riga jallabiya Mai tsadan gaske, she looks so nervous and it’s written all over her face.
Faiz Kam Yana gida sai da ya Rubuta
“Dear diary am going wish me luck
..pray I don’t misbehave…am going to miss you my loyal friend…the only friend I can share my feeling with… bye see you in the next two weeks insha Allah…” Ya rubuta ya Ajiye international passport din bintu ciki ya ajiye cikin locker without even locking it ya tafi wajen bintu, he really warned her not to step out of the house for any reason in the world, she wanted to drive him to the airport Amma sai yace Bai son tana tuki, kawai Bai son taje airport ta hadu da amira har ta gane they’re traveling together, kawai bankwana sukayi ya tafi, taxi ya samu ya kaishi airport, Daman Bai bar gida ba sai dying minutes, sanda ya zo an Gama tantance Amira, he was among the last person to be checked, kou bag guda baj dauka ba, daga shi dai wallet Mai dauke da ATM cards dinshi as his father also gave him 750k for him and bintu excluding kudin hotel, Amira wonders why Bata gan boss dinta da matarshi ba, as she steps into the plane ssi da ta lumshe idanuwa ta saki ajiyan zuciya Sannan ta wuce seat dinta, Zama tayi Bata Dade ba next person dake kusa daita shima ya shigo, kaman daga sama said ga faiz sanye da glasses ya shigo looking more handsome than ever, Amira da ta ganshi Dan lekawa tayi to see his wife sai taga he is the only one no wife, Dan kasa yayi da glasses dinshi ya kalleta yace
“Someone is surprised…”