DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
2/19/21, 8:49 PM – Ummi Tandama: Assalamualaikum sisters,. Kunsan Ramadan is coming what are your plans to ease people’s suffering, kowa yasan halin da talaka ke shiga in Ana cikin azumi balle yanzun da rayuwa yayj tsanani, ga almajirai da in sun Kai azumi suna Neman abinda zasu ci, muna son mu ciyar da almajirai kou talatin ne kullum har azumi ya wuce in muna da Rai, ga masu son taimakawa zasu iya tura duk abinda Allah ya hore maku KU saka a wannan account number 0004148869
Jaiz
Yunusa Adamu
In kina saka Kuma kina son sanin abinda aka tara kiyi min magana da screenshot dinki insha Allah zamu bude group da zamuyi magana Kan abinda muka Tara before Ramadan da Kuma abinda zamu Saya, zaku gan duk abubuwan da zamuyi insha Allah. No amount is too little in helping others, duk abinda zamu ci a cikinmu na toilet ne Amma duk Wanda muka bawa mutane Yana jiranmu a Chan. Allah ya biyaku amin.

Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you’re welcome to buy from us.

37

Fajz tsayawa yayi ya kasa karasa inda take ya tsaya Yana kallon yanda take sharban kuka tana son Tara mashi jamaa, yasan any little noise from her might raise and alarm,
“Well Bari in har maki dakin…let me go and live on the street of Malaysia…” Ya fada Yana heading to the door
“Eh ka tafi…Babu yanda zaayi ni da Kai mu zauna daki guda…. it’s not happening…” Ta fada still crying out loud, tsayawa yayi ta kalleta yace
“Ok..ban zuwa koina…” Ya fada Yana komawa ya zauna abunshi, sake rushewa da kuka tayi feeling so much pain and agony, she wonder why he will even think she will let this be, Zama daki guda da Kato kaman shi, how will it be possible in the first place, she will rather die than live in The same room dashi,
“If am your sister…zaka yarda…in zauna daki da wani katon Allah?…” Ta fada cikin kuka, fajz was just looking at her as she’s becoming more tougher than he thought her to be
“If he is a responsible man ba matsala…”ya amsa Mata,
“Ba wani responsible… yanzun Nan shaidan ne na ukun mu…Dan Allah get me another room…kou da kuwa it’s the smallest of them…” Ta fada Still crying, shi abun mamaki was dazun she’s so weak,
“Wai an fada maki Nan Niger ne… everything here is expensive…kudin ba kadan bane…kou da chan daddy Bai amshi waje biyu ba…he collected one suite since he knows it will be accommodative…pls I beg you in the name of God…relax….nifa ba Dan iska bane da Zan Fara bibiyanki like ban taba sanin ya mace ba ..I will never of anything you don’t like… remember it’s just sati biyu and before you know it it’s over…” Ya fada Mata sounding very calm, Amira sakin jikinta kasa tayi ta nade kafs ta cigaba da kukan takaici, Wannan shi ake Kira da chakwakiya, ya zaayi ta zauna dashi, gashi suna wata uwa duniya ba someone close to home ba, faiz just keep watching how she’s crying, Kai ta Dora Kan gwiwa ta cigaba da kuka, he begged her to relax that if he misbehave with her ta Kai karar shi, sai da tayi Mai isanta ta Mike ta kama hanyar ciki, tana daf da shiga daki ta juyo da idanuwanta da suka kumbura ta kalli faiz dake binta da kallo tace
“Kar ka sake ka shigo Nan ciki… wallahi if you does zaj hadaka da alhaji…I will surely find way to communicate with him…” Ta fada tana goge face dinta
“Ai bathroom daya ne…Dole in shigo ai…Amma Kar ki damu…Baki matsala Dani…” Ya Fada with a smile, hararan haushi ta Watsa mashi, right now Bata San abinda yake so daga gareta ba, she knows he have the most beautiful wife then why all this drama, will alhaji book only one suite for them kou it’s his plan, dukda wajen da take is aljannar duniya tana cikin Bakin ciki, she’s so sad and feel so trapped. Faiz murmushi kawai ya saki Yana Mai jin Dadi, he is having a second thought about himself, about his plan, why not show her he is gentle man dukda he is a jackass, he will show the opposite of his initial thoughts, he will act decent and nice that will captivate her heart,
“It’s me and you baby.. ” ya fada, room service ya Kira Bayan yazo ya fada masu a kawo masu abinci but ya Zama veggies da Kuma fruits don yasan ba lallai su iya cin cooked food Dinsu ba, Wanda ya Kira yana komawa faiz ya mike, gefe daya Amira ta zauna tana tunanin how it’s going to be, she’s so afraid Kar ya afka Mata cikin dare, tana tsoron Kar dare yayi ya Fara Mata abinda yafi karfin ta because something bad might happen again,
“Ya Allah…see me through this…” Ta fada still crying, she wants to rest Amma how will she rest with katon namiji next to her, Mikewa tayi ta kalli kofsr Shiga falo ta duba if Yana da good security sai taga Lou karfi kasa sai ka balla kofar, it’s not thick it’s not heavy, it’s just modern, komawa tayi kasa ta zauna tana kuka ta gyangyadi,
“Kiyi wanka…kiyi sallah…when you are through ki fadamin…” Ya fada Mata, Idanuwa Amira ta daga ta watsawa wajen harara without saying anything, she’s so angry at this man, gani take yanda take jin haushin shi kou Habib Bata jiwa haushi haka, at least duk abinda sukayi da Habib is with her consent, Bai taba forcing kanshi kanta ba, kawia he decieved her with his sweet mouth and get the best part of her, shi Kam wannan Yana son using ikonshi da Kuma karfin shi ya moreta and she’s not going to let it happen without a fight, ance when it happened first it’s a mistake Amma in ya sake faruwa it’s stupidity.

Abincin aka kawo aka jera wajen cin abinci na mutum biyu, ya sake tsayawa Yana cewa
“An kawo abincin…Zan fita in nemi kayan sawa…I won’t stay long…if possible ki fito ki Fara ci…”ya fadamata, still Amira Bata amsa ba Amma Kuma ta jishi, ficewa yayi, Bayan kaman minti goma ta fito ya kalli abinda ke ajiye Kan dining, kou kadan tashin hankali bazai barta ba, she wish she can pray and sleep peacefully Amma how is that possible tunda ga shi Nan kusa, she use the moment to look around the suite looking at this aljannar duniya,. Komai looks elagant and classy, Bata taba tunanin she will be some place like this ba, Ajiyan zuciya ta saki tana cewa
“I have to be strong…if I do anyhow zai fi ganin weakness Dina…I will look normal and see what his intentions are,..” ta fadawa kanta Tana da sanda yace she have a dirty mind,bag dinta ta dauka ta koma ta ciki, she closed the door and went straight into the bathroom tayi wanka tanayi Tana sauri don Kar ya dawo Bata son ya zo ya tardata not dressed, the thought of her in the bathroom and him in the sitting room feels weird, alwallah tayi ta tafito Bayan ta saka Kaya daga bathroom don she entered da jallabiyar da take son sakawa da bra dinta sai innerwear, she came out dressed, cream kawai ta saka tana son sanin inda ne ikbla, wajen glass taje ta tsaya Tana kallon waje, it’s so beautiful as she watches the town from where she’s standing, rasa Wanda zata tambaya kibla tayi sannan ta Kuma gashi Bata son kou da kuwa faiz ya dawo ta Yi mashi magana.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button