DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Faiz na fita ya saki ajiyan zuciya ya fiddo wayarshi sai Gaya yanzun it’s late in Nigeria so bai Kira kowa ba instead sai ya rubutawa dad dinshi message kaman Haka
“We arrived safely and are now in pavillion, my regards to everyone.. thanks” ya rubuta mashj, sau Kuma ya rubutawa bintu message telling her ya iso kuma ya fada Mata to take extra good care of herself and his baby, he also wrote
“Wnanan kudin don’t mind spending it all kafin in dawo… it’s all yours… enjoy and look more fat and elegant before I get back…” Ya tura Mata, fadin irin abubuwan dake faruwa wajen Nan is a watse of time, it’s like a whole world in one place, mall din wajen ya Shiga Yana Kallon elegant Kaya Dake wajen, he picked 4 shirt and 3 jeans for himself sai palm slippers guda daya da Kuma other shoe guda daya, Nan yaje aka mashi pill ya bada card dinshi Wanda it’s master and can shop anywhere in the world. Daga Nan akayi packaging aka bashi receipt ya tafi wajen da kayan tande tande suke ya sayi youghurt da chocolate ya hau litfer sai kofsr wajensu, he prays she’s alright now, which he knows it’s impossible, he is the only one with the key card so yasan she can’t do anyhow, Shiga ya tarda abunci yanda ya ajiyesu, kayan daya sayo ya ajiye ya nufi bakin kofar yace
“Na dawo…Baki ci abincin ba…hope you have prayed…” Ya fada Mata,kaman Kar tayi magana sai tace
“Ban san…kiblah…ba…” Ta fada mashi, wayarshi ya fiddo yayi searching ya fada Mata.
” Ki kalli wajen gadon…” Ya fada Mata, Nan tayi sallah ta koma ta kwanta, faiz wants to pray too Amma Kuma he couldn’t enter, komawa yayi ya zauna shima Bai ci abincin ba, he was quite for about an hour before ya sake komawa bakin kofsr, kaman ta tambayeta permission to enter sai Kuma yaga hakan it’s ok
“Zan shigo inyi wanka…hope you’re decent…” Ya fada Mata, banza tayi dashi feeling sleepy, tana cikin bargo Babu abinda kake ganin ajikin ta sai saman Kanta kadan, the room is so cool and she loves it, faiz sake maimaitawa yayi still ya ji Shuru kawai sai ya shjga dakin, ganinta tayi ta linke cikin blanket dake fari tas, tunda ya shjga dakin ya kalli wajen da take Bai sake kallonta ba ya wuce bathroom din, she closed her eyes so tightly kaman tana bacci, she’s totally uncomfortable, shi Kam faiz seeing her in same premises with him ya bashi total happiness, shi kou hakan kawai ya sameta ya isheshi, he can live with her like this for years especially yanzun da Babu the most annoying person wato Ahmed, ciki ya shjga maida kofar ya rufe yayi wanka, it’s so nice bathing where she bathed, it’s so nice using same soap she used, it’s so lovely using the same sponge she used,wani irin farin ciki yake, Yana gamawa yayi alwallah ya dauro towel ya fito, Bai kalleta ba ya fice, falo ya koma ya saka Kaya ya yayi sallah, youghurt Daya sayo ya Dan Sha ya kwanta Nan falo, kou kadan Bai samu bacci ba dukda he is exhausted, sai sake sake kawai yake, it’s like she’s close to him, wato gasu Nan cikin waje guda, shi baj San darajan so ba sai kanta, like he knows you love your parents and your family Amma sanin how tough love is sai da ya Fara son Amira ya gano ashe it’s so different, wato anything about that person makes you happy.
Amira will sleep for about 10 minutes and zata firgita ta tashi, it’s so hectic, tsoro Bai barinta, gani take zai fado Mata, she couldn’t relax her nerves, baccinta rabi da rabi har wajen karfe biyu, she was becoming very hungry as the last time she eat was in Ethiopia, shima ba abun kirki taji ba, cikinta na rumbling, she tries to be ok Amma she isn’t, ahankali ta sauka daga Kan gado ta nufi bathroom ta bude tap din Tasha ruwa Amma she’s not ok, how will she go outside to inda yake alhalin she warned him not to come to inda takez it’s not possible, Haka ta zauna bakin gado, har lokacin sallah tayi sallah, tana cikin sallah ya shigo gabanta ya dinga faduwa, before ta gama azkar ta tashi har ya fice, abincin jiya Babu Wanda yaci cikinsu, she was in destress, all she’s praying for is ya kirata yace an kawo breakfast Amma shuru he didn’t, wato shi yunwa daban take, Bai da sabo kou sanin ne mace ce or namiji, it’s like her body is asking for more because of her situation na tsoro, Mikewa tayi ta dage ta hade Rai ta fito falo, she was walking like a thief, faiz na sallah ya koma bacci, the couch is comfortable since it’s soft saidai Bai da abun rufa and the room is cool, ya kudundune kanshi cikin jikinshi making himself warm by the heat from his own body, kaman mayya ta Fara hango abincin da ake Kan dining din mutum biyu, Kallon shi tayi taga idanuwanshi rufe ruf Bata San tana taka falon ya Farka but refuse to open his eyes ba, you know kana feeling when someone is looking at you kou da kuwa you’re not watching, he feels she’s looking at him, yaji kafarta kadan walking towards the dining, murmushi ya kusa kufce mashi Amma sai ya danne baiyi ba, ahankali ya bude Ido ya hangeta ta duka zata dauki plate din,
“Shegiya yunwa…” Ya fada cikin ranshi Yana dariyar mugunta cikin ranshi, he knows she will surely feel hungry don a tarayyarsu daga jiya zuwa yanzun Bai gan taci wani Abu kirki ba
“Yunwa Mai saka respect…” Ya sake fada still laughing in his thoughts, Amira Batayi wasting time ba ta ta bude plate daya don ganin abinda ke cikinshi, she was praying kar plate din yayi Kara Because Bata son ya ganta at all, Yana budewa taga kayan lambu da Bata San wasu ba, Dan juyawa tayi sai Suka hada Ido,
“Ki.. barsu..” ya fada Mata Yana mikewa zaune tare da Dora extra elegant legs dinshi kasa, mikewa yayi Yana gyaran Rigar jikinshi ya tafiya zuwa inda wayar hotel yake don Kiran room service, Amira da wani irin kunya ya kamata mikewa tsaye tayi ta tsaya gefe guda looking at the window and the beautiful morning sunshine, Bai Bata lokaci ba ya Kira room service, sai da ya gama ya kalleta ta harde hannu a chest staying close to the Windows, youghurt Daya Sha ya rage ya Mika Mata Yana cew
“Gashi ki Fara da wannan kafin a kawo Mana breakfast…” Ya fada Mata, jikinta sai rawa kawai yake she prays Bai ganin yanda jikinta ke rawa, she’s Among mutanen da Basu da jumurin yunwa, she doesn’t eat much but eat constantly,
“Barshi….” Ta fada Mashi praying he will force her to take it amma sai ya maida ya ajiye without saying anything, Zama yayi room service yazo with menu din breakfast dinsu, dubawa yayi tare da ticking abunda yake so ya Mike ya bawa Amira Yana cewa
“Ki zabi abinda kike son ci..” ya fada Mata, Babu musu ta amsa, kawai he is imagining hugging her from the back with her hair on her back while the watch the sun together, Bata da komai kanta kawai she wanted to have something to eat, kaman Bata so ta amshi menu din Tana dubawa, tana gani ta yamutse face as the only thing she knows on the list is tea Amma duk sauran abubuwa Bata sanshi ba, faiz saw the look on her face,Dan daga lashes dinta tayi ta kalleshi,
“In tayaki zabane.. ” ya tambayeta, shuru tayi still thinking, she doesn’t want to talk to him at all Amma at long last itace a wahale
“Baa..iya samjn…wani abun…” Ta fada voice dinta na rawa sosai tare da hannunta dake rike da menu din,
“Kaman me Kikeso…” Ya tambayeta shima voice dinshi calm
“Wallahi ban sani ba…kawai…ban San… komai cikin takardan ba…” Ta fada tana Dan Dora slender hand dinta Kan tummy dinta that is rumbling kaman baa bashi abinci for years ba, juyawa faiz yayi ga Wanda ya kawo menu yace a barshi kawai har da nashi, sai da mutumin yafita ya dauki key card tare da master card dinshi yafita, Yana tafiya Yana Dan Dariya remembering how he caught her, mall Dinsu ya Shiga Yana Neman something good, Bai son cin anything that’s cooked a kasar waje because you might end up eating something bad sai dai Nan zai fi sauki as it’s a Muslim country. Biscuits ya dauka kala kala tare da juice masu kyau, duk abinda zai dauka sai ya duba jikinshi yaga what they’re made of, ciko Leda yayi da Kaya har da ruwan Sha.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button