DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Amira that is trembling daukan youghurt Daya Bata taji amsa tayi ta Dan Sha kadan yanda bazai Gane ba, Nan taci Karo da chocolate, da sauri ta dauka ta bude ta cinye without wasting of time, tana cinyewa faiz ya dawo da abinda ya sayo, da sauri ta goge bakinta ta danne takardan chocolate din hannunta, Bai wani bi ta kanta ba ya Fara ajiye kayan Kan dining kasancewan Wanda ya zo ya tafi da places din
“Yanzun dai abinci sai hakuri…we have to manage until we see African spot here…” Ya fada Mata Yana ajiye kayan, sai da ya cike wajen Gam da ciye ciye. Yana gamawa ta Mike taka zuwa bakin wajen da yake sai tace
“Ina…iya dauka…in tafi ciki?…” Ta tambayeshi, kallonta yayi Yana tunanin ta Dan rame saboda saka Ido har ya gane ta rame,
“Aa… you eat here…or leave it…” Ya fada Mata atakaice Yana bude nadec yoghurt yana kafa kai,
“Pls..” ta fada kaman zatayi kuka
“Aa…tare zamuci…wato kullum kina yawon zuwa restaurant da ahmed ni Kuma bazaki ci abinci a gabana ba kou…tou wallahi sai dai yunwa ya kasheki…” Ya fada hankalin shi kwance
“Wallahi sai na fadawa alhaji…”
“Kin Dade…Baki fada mashi ba…” Ya fada hankalin shi kwance. Amira rasa yanda zatayi tayi, she can’t seat and face him tace zata ci abinci,
“Ka bar hada kanka da ahmed…” Ta fada cike da haushi tana ji kaman ta kwace abinda yake Sha ta shanye, Baki faiz ya tabe Yana Shan drink dinshi Yana lumshe idanuwa Alaman he is enjoying making her more hungry yace
“Daman Mana,….nafishi…ba daya maku ba..” ya amsa Mata
“Nidai…a wurina yafi…” Ta fada sounding angry
“Who is talking about you tou…” Ya fada Yana bude snack Daya sayo, Amira was burning, she’s hungry and starving, kaman daga sama ta kwaci drink guda faiz ya rike Mata hannu Gama, sai da ya Gama cinye biscuits daga bakinshi ya kalleta, sai da ya gama taunawa Yana lumshe idanuwa just to make her angry, he is eating it kaman it’s the most sweetest thing in the whole wide world,
“Drop it…” Ya fada Yana rike da hannunta dake rike da drink din, kaman Bata so ta ajiye sai ya saki hannunta yayinda ta fixge daga gareshi, hanyar ciki tayi yaba kaiwa bakin kofar taga bazata iya ba, dawowa tayi ta zauna Dariya faiz yayi yace
“Shegiya yunwa..” ya fada Yana dariya sosai

Alhamdullilah
2/19/21, 8:49 PM – Ummi Tandama: 38

Wannan maganar ta mugun Kular da Amira kawai sai ta Mike Tana tunanin in ma kashe ta yunwar zaiyi kawai ya kasheta shikenan tunda abun ya Zama na humiliation, tana mikewa yayi Saurin kaman hannunta yana cewa
“Am sorry pls…am joking pls…” Ya fada Mata, kokari fixge hannunta tayi tana cewa
“Dalla malam stop touching me…”ta fada cikin serious tsiwa
“Nifa dadina dake fushi… yanzun kou ciki kou  inyi forcing dinki…now choose…” Ya fada sounding very Angry and serious,
“Daman… it’s what you want to do…”ta fada Tana komawa ta zauna tare da fixge hannunta daga nashi, banza yayi daita looking how stubborn this girl is, wayar shi ne ya Fara Ringing, mikewa yayi kaman Bai so ya dauki wayar sai ya ga babanshi,
“Daddy…” Ya fada Yana Kallon wayar Amira ready tayi tana jiran yayi magana ta saki ihu ta fadawa alhaji abinda ke faruwa Amma duk smartness dinta faiz ya fita, he is way above her league, kawai kallonta yayi, rike wayar yayi Yana kallon wayar, sai ya kalli Amira yaga ta zuba mashi bakinta sai motsi yake, murmushi ya saki ya saka wayar a aljihunshi ya nufi kofar waje,
“Ka tsaya kayi wayar Nan Mana In ba tsoro ba…. wallahi sai na fadawa alhaji…I will tell him you kept your wife at home ka kawoni Nan kana bani wahala… wallahi sai kayi Dana sanin action dinka…” Ta fada like he is doing something great to her
“Wai ni me nayi maki…”
“You know what you did…” Ta amsa mashi face dinta kaman Bata taba Dariya ba, faiz dake jin alhaji na kiranshi for the second time Amma yaki yayi picking don in har alhaji yaji what really happened he is screwed, it’s a good thing da Amira ta San Yana tsoron ubanshi like no tomorrow,
“I did nothing…am helping you.. Baki San in aka har mace kaman ki without any protection mazansu saka maki Ido zasuyi…zasu dameki…they will give you lot is money and lure you to their bed…” Bai karasa ba tace
“Ai it’s non of your business…Bai dameka ba…”ta fada mashi cikin tsiwa
“Ode…” Ya fada Yana Saurin ficewa as alhaji is calling him for the thought time, Yana fita Amira dake zaune saurin binshi tayi da Sauri tana cewa
“Sir…ga danka…Nan yayi kidnapping Dina…” Ta fada da ihu tana binshi da gudu,, faiz har da gudu as he picked the calls, he prayed she doesn’t follow him don Kar tayi creating scene wajen Nan,  yana juyawa yaga Bata biyo Shi ba ta koma, gaisawa sukayi da alhaji inda ya fada mashi sun iso lafiya, Nan alhaji ya fada mashi ya bawa bintu waya zasu gaisa yace
“Daddy…suna ciki…ni na fito…” Yayi Mashi karya
“Amira fa…” alhaji ya sake asking Dinshi, shuru yayi Bai ce komai ba,har sai da alhaji ya maimaita tambayar yace
“Ai suna tare…duk lafiya Lau suke…” Ya sake fada mashi
“It’s alright…ka tuna zaku hadu da wayanda akayi assigning su nuna Maku all the important thing in the production..so ku samu good rest before then…” Alhaji ya fada mashi
“Ok dad…”
“And tell Amira to call me…” Yana fadin hakan faiz ya kashe wayarshi kaman Baiji abinda yace ba. Kashe wayar yayi gabaki daya ya maida cikin aljihunshi.

Amira na komawa tayi amfani da daman ta Fara cin abinda ke gabanta kafin ya gama waya ya dawo ya hanata ci, she eat and drink but in a Hurry, in kaga yanda take cin snacks da drink din sai ka rantse ta shekara Bata ci ba, she’s the type that doesn’t need much to be ok, kou good minti biyar batayi ba ta Mike da wasu a hannunta ta shige ciki ta maida kofar ta rufe

Bayan kwana uku.

Zamansu tamkar zaman manja da doya sunki diluting, the only thing that bring them together is abinci shima ba don komai ba sai don he is using absolute force kanta, daga Nan shikenan, zata koma ciki she won’t come out again until next meal, she sees Bai da wani serious matsala like disturbing with things she doesn’t want, kou dakin zai shiga sai yayi magana dukda she won’t reply, she won’t talk to him sai ya Zama Dole, the only thing dake Bata  haushi is yanda yake fitowa daga bathroom sanye da robe duk chest dinshi waje. Amma Banda Wannan Bai Shiga tsabgar ta itama Bata Shiga nashi, right now she’s home sick, she wants to speak to her family especially Nasir, she have never been this way ffrom him tunda ta haifeshi, aikin Nan it’s the only thing that started their separation and now she’s here, duk ta rasa yanda zatayi ta kirasu, gashi her Bata iya waya da phone dinta,she have been trying Amma it’s not going, she heard faiz Yana waya da bintu, dazun da safe, she wants to ask him if zai Bata waya ta Kira gida, yau akace zasu fita Amma sai karfe 12 na agogon su, tana daki duk ta damu yayinda shi Kuma faiz yake falo kwance Kan couch Yana kallo series da ake nunawa he is not a fan of it Sai sai he needs it right now, Haka Nan ya damu ya samu kebewa daita Amma it’s not even worth it, right now he is feeling bad for not coming da bintu, tasan inda daita yazo he won’t be feeling so much loneliness Haka, she’s so close but yet she seem so far away, wato don’t neglect what you have because of what you want, he was thinking zasu dinga fira suna labari Amma she seem so tough for him, she’s so stubborn, Bai taba ganin stubborn lady kaman Amira ba, gashi da swag dinshi da class Amma tana bashi tough time. She won’t even sit in the same room with him for good ten minutes, tana gama cin abinci zata koma ciki, wayarshi ne ya fara Ringing to his surprise sai yaga ahmed, wani irin tsoki yaja yaba ajiye wayar,
“Shege maye…duk ka kame zuciyar Yar mutane…” Ya fada Yana Dane hannunshi Kan chest dinshi daga inda yake kwance, Yana ji har wayar ta gama Ringing ya sake Kira, this time picking yayi ya saka wayar a loud speaker tare dayi mashj sallama kaman Bai son Magana, amsawa Ahmed yayi Before ya Kara dacewa
“Yan Malaysia Ina gaisuwa…ya kuke ya chan…” Ya fada mashi
“Duk… alhamdullilah..” fajz ya amsa mashi atakaice
“Ya abinda ya kaiku hope it’s successful…”inji ahmed
“Bamu Fara ba tukun…” Fajz ya sake amsa mashi
“Har yanzun…Ashe Baku Fara ba…sai yaushe…” Ahmed ya sake asking Dinshi
“Gaskiya I don’t know yet…gamu Nan dai…”
“Wai…Ashe zaku Dade kenan…pls I can i speak to Amira…” Ahmed Bai Karasa ba yace
“Ka Kira layinta Mana…am not close to inda take…”
“Haba omo Yoruba…kadai San inda layinta na Shiga I won’t bother you kou…I am missing her like ta shekara Bata Nigeria…pls I want to talk to her…” Inji ahmed cikin damuwa
“Ai sai ka jira sai naje inda take sai in kiraka…” Ya fada mashi
“Yauwa nagode sosai…when should I expect the call…”
“Anytime…” Faiz ya amsa mashi Yana kashe wayarshi. Mikewa zaune tayi ta dafe goshinshi looking so restless, wato see his naked wire cikin daki but he won’t dare touch her and to make it worst her boyfriend is calling him ya Bata waya
“This life no balance at all…” Ya furtawa Kanshi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button