DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Amira na ciki duk ta damu, kou Wanda aka Kai sambisa Bai kaita Shiga damuwa ba, it’s like being so helpless, she’s so lonely Nan, mikewa tayi sanye da doguwar rigar dake jikinta yayinda ta daure gashin kanta wajs guda, tana jin Ana Malaysia Amma gashi tazo she didn’t enjoy it, she have never step out tunda ta Shiga wanna dakin, jiya he told her driver Daya kawota yazo if she wants ta shirya su fita yawpn ganin gari Amma sai tayi banza dashi, not because Bata so but because she knows how maza suke , she already learn Alot about them, all you need to is give them an inch and surely they will take a while mile, tasan inda da farko tayi tsayin daka Kan Habib da he won’t dare ruin her like this, right now she wants to go out with him and spend lot is time together having fun Amma at the end what will happen, they live in the same room Kuma Yana iya daukan wasanta as she wants something, she’s a sensitive Lady and anything can happen, she wants to watch the movie he always laugh at in the night don wani lokacin takan ji dariyar shi daga inda take, Amma at the end me zai biyo baya, she’s trying to reserve herself from another mess up, tasan na miji da zaran kq saki jiki dashi abinda zasu nema next in to take a look at your pant, she can’t let that nonsense happen ever again, gashi she wants to start shopping for her family tunda tasan before she knows it it will be time to go back home, komawa tayi ta zauna looking disturbed, kou minti biyar Batayi zaune ba ta Mike deciding to talk to him, shi ma yafi ta girman ego da pride don duk takamar ta yafita, he won’t even look at her side balle yaga depression, shi Kuma he always look kaman he is having the fun of his life, duk sanda zai shiga wanka sai ki ganshi looking so happy not knowing he is broken inside, he is a very good pretender. Hanyar falo ta nufa tana gyara gashinta da hannunta, kofsr da is always close ta bude ahankali ta fito staying a bakin kofar, faiz dake zaune taji ta fito Kuma tana tsaye a bakin kofar Amma juyawa baiyi ba Balle ya kalli wajen, Sallama Amira tayi mashi cikin sanyimurya ya Dan juya ya kalleta with a face that is as hard as rock ya amsa, she didn’t hear him answer Amma taga bakinshi yayi motsi, sai da tayi karfin Hali tace
“Sir…pls…taimako…nake so…” Ta fada kanta kasa, sake juyowa Faiz yayi ya kalleta ya dauke kanshi without saying a word,she doubt if he will accept to give her his phone don fave dinshi Babu walwala at all,
“Kaji…”ta fada mashi
“Naji…” Ya amaa Mata atakaice
“Wai….waya nake son…ka aramin…in Kira gida…I am home sick pls…” Ta fada kaman zatayi kuka, kallon wayar shi dake gefe yayi ya dauka ya Fara dailing number ahmed, sai da yayi picking faiz yace
“Ahmed… sorry ban samu ganinta ba tukun…when I Ido zan kiraka..” yafada Yana kallon Amira dake Kallon shi idanuwansu cikin each other, ahmed na m kokarin cewa
“Wai ba same place kuke ba?…” Kawai sai faiz ya kashe wayarshi,
“What were you saying?…” Faiz ya Tambayi Amira da kanta ke kasa thinking this guy is really annoying, she feels like smashing him with something,
“Nace… dan Allah….ka taimaka min da waya…”. Bata Karasa ba yace
“Ban badawa…na karfi ne…ki kwata…” Ya fada Yana Mika Mata wayar looking into her eyes,,
“Gashi ki kwata Mana…” Ya fada Mata stretching wayar a gabanta wishing she will dare take it now,
“Aa…ba sai na kwata ba…alfarma nake nema…pls…am begging you…” Ta fada kaman zatayi kuka
“Oh ashe kina neman alfarma ne…tou ban badawa….ai Nima you always turn me down…tunda na San ki Babu abinda na taba tambayar ki kikayi min…so Nima am turning you down…” Ya fada Yana Ajiye wayar Kam kujeran da yake zaune,
“Am sorry…in bazaka bani ba…ka taimaka min…ka koya min how I can use my phone….” Bata Karasa ba yace
“Why…saboda ki Kira daddy ki fada mashi we live in the same room?…or saboda ki Kira Rabin ranki…ki Kai karata?..”
“Wallahi aa…I want to speak to nasir…” Ta fada out of control, she shouldn’t have called him
“I want to speak to my family…nayi missing dinsu…ban taba barin gida for good two days ba…pls..” tafada trying not to cry, shi dai ya lura this Nasir is very important to her, yaga she added him as her next if Kin and now he is the one she’s missing most,
“Wai who is Nasir…” Ya tambayeta, Shuru tayi regretting why she called his name instead of using general term of family,
“Kinga in har Ina maki magana Baki amsa Mani I won’t give my phone… inshort ki zauna…” Ya fada Mata, da sauri ta zauna opposite to him,
“Yauwa…waye Nasir…” Ya fada yna gyara zamanshi
“Kanina ne…” Ta amsa mashi calmly,
“Oh…shine… wannan Yaron Dana gani a hospital Mai Kama dake?..” ya tambayeta, kanta kasa ta daga mashi Kai alaman eh,
“Amma kina ji da wannan kanin naki…shine kikayi making your next of kin kou?..” ya tambayeta feeling happy they’re having conversations for the first time since they arrived here.
“Eh shine…” Ta amsa mashi just waiting for him to hand over his phone, shuru yayi Yana kallonta for some time before yace
“Well if har kina son…in baki wayata…da akwai rules… should I list them?..” ya tambayeta, shuru tayi ta daga Kai tana Kallon shi thinking what the rules could be,
“In fada koy inyi shuru…” Ya sake asking dinta, kai ta daga mashi alaman ya fada
“Tam…na Daya…if Kika Kira gida…or Kika Kira daddy… you won’t tell him anything about here….sai game da abinda ya kawo mu kawai?…deal?..” ahankali ta daga mashi Kai tace
“Deal…” Don already she knows he is fucking afraid of his dad Kuma hada su fada won’t solve anything and hajiya kadijatu won’t like that
“Swear..” ya fada kaman wani karamin yaro
“I swear..” ta amsa mashi with a smile saboda how he is sounding
“With Allah of course…” ta amsa mashi,
“Then say it completely…” Inji faiz, hannu ta Dan Dora Kan bakinta tace
“Wallahi tallahi I won’t tell anyone…bazan zubdawa kaina mutunci ba ai…” Ta fada mashi sounding real Kuma da gaske take don tasna in ta fadawa wani they spent their time on Malaysia living a same room Babu Wanda zai yarda Babu abinda ta faru tsakanin su dukda Bata San abinda zai Faru kafin su tafi ba,
“Wonderful…now second part of the rules…” Kallonshi tayi alaman da akwai saura Kuma?
“Kina jina?..” ya tambayeta
“Eh…” Ta amsa mashi
“Sai kin yarda…daga yau…zaki dinga Zama duk inda nake…zamu fita tare… zamu je places tare…we will have fun…we will spend lot of time together… sannan bazaki dinta Zama bedroom ba sai if zakiyi bacci or Zaki Shiga bathroom…deal?..” ya tambayeta, shuru tayi thinking of what spending so much time with this guy Means,
“Kou Baki son wayar” faiz that is praying she say yes ya fada Mata
“Na yarda…deal…” Ta amsa mashi
“Swear again…” Ya sake fada Mata
“Wallahi tallahi…” Ta fada mashi, mikewa yayi ya daka tsalle tare da ihu Yana cewa
“Yauwa babe… yanzun muka so Malaysia…” Ya fada jumping like a baby, she just wondered if this is her arrogant boss or someone else, he is totally behaving so childish, Yana tsaye ya mika Mata hannu yaha Cewa
‘”welcome to Malaysia ma’am…” Ta fada with his hand stretch in her front, tana Dan murmushi ta kalli hannunshi ta kalleshi,
“Pls ma’am…” Ya fada Mata, Babu musu ta Dora hannunta cikin nashi, Dan rike hannun yayi ya saki Yana cewa
‘”nawa ooo…” Ya fada Yana komawa ya zauna tare da daukan wayar, mika mata yayi tare dacewa
“Gashi….Amma Kia zauna Nan kiyi wayar…” Ya fada Mata, marairacewa tayi tare dacewa
“No pls…aa…” Ta fada
“No…gabana zakiyi wayar…Haka Nan kije ki Kira Ahmed da wayata?..” ya fada kaman small boy,
“Wallahi ban kiranshi…I swear…” Ta fada sounding free with him, kawai sai ya makala Mata kafada Yana cewa
“Nidai no….kawai ki Kira Nan gabana…In Kuma bazaki Kira ba…Babu deal…” Ya fada Mata, ba don ta so ba tace
“Ok… shikenan… ba komai…na yarda…” Ta fada praying they didn’t say anything about her past,
“Good…” Ya fada Yana Mika Mata yawar da sauri ta amsa, gani tayi Bata iya operating wayar ba tace
“Pls ka saka min number mamana…ban iya latsa iPhone ba…”ta fada mashi
“Ya kamata a Saya Maki iPhone Kam…kina assistant dina kina fama da Android Baki iya using Apple ba…” Ya fada Yana Shiga wajen digits din, Nan ya Mika Mata wayar, murmushi kawai take feeling happy and at the same time feeling hot from inside taja aduar Kar Nasir yace Mata mamman kaman yanda yake ce Mata, tana Gama saka number tayi dailing ta kafa a kunne tare da jiran ya Fara Ringing,, chan after some time sai ta fara Ringing, daga Idanuwa tayi ta kalli faiz daya kafeta da idanuwa looking at this natural beauty, Bata da single makeup face dinta but she looks so elegant and perfect, her lips, eyes, nose, inshort Bai gan makusa tattare daita ba, chan after sometime da Fara Ringing sai mom dinta tayi picking da sallama, faiz Kan hear her loud and clear
“Mummy…. it’s me….nice Amira…” Ta fada cikin so much excitement, daga Chan Bangaren hajiya that have missed her tare da Yan family suna ta trying number ta Bai Shiga duk sun damu ta Fara cewa
“Nazifa asiya…kuzo…ga Amira ta Kira…” Ta fada cikin so much happiness
“Amira…layinki Bai shiga.we have been trying…jiya Nasir yani yayi Yana Kiran mamman…” Wannan maganar yasa ta daga idanuwa ta kalli faiZ, he heard that too
“Mamman..” ya furta under his breath,hajiya da murna yayi Mata yawa sake cewa tayi
“Ku kawo min Nasir ku fada mashi ga mamman shi ta Kira ya sakar min Mara inyi fitsari…”