DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Alhamdullilah
2/21/21, 3:36 PM – Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.
39
The look on her face says it all, da akwai irin look din fargaba da Kuma tsoro Kan face dinta, faiz was just looking at the color on her face, daga heavy lashes dinta tayi ta kalleshi for good one second ta sauke idanuwanta as he stares at her, he sees yanda hannunta ke Dan rawa,
“Hello…” Hajiya ta fada as she hears her silent, tamkar she’s not on the call anymore
“Mamana…nayi Missing dinku…” Ta fada voice dinta na rawa
‘”ai mu mukayi missing dinki….bamu hours bamu nemi layinki ba…sam bai Shiga…I even told ahmed ya samomin number matar boss dinki kou nata ya shjga…” hajiya ta fada Tana sauri like she have been waiting for her call for very long,
“Ai…da…layinshi…nake Kiran ki…”Amira ta fada don Kar maganar mummy dinta yayi nisa ya tona Mata asiri, she’s sweating dukda sanyin ac dake dakin, kawai the fear of her boss knowing she’s a mother out of wedlock yasa Yan cikinta na kadawa, not because she’s afraid kou wani Abu Amma kawai in ya sani he might see her less of a person, his parents that loves and adores her might change their minds, she knows Daman the issue of love is nothing but she doesn’t want to loose the respect they have for her, tasan ba kowa zai gane what happened to her ba, they won’t ask what happened kawai Sai dai suyi judging dinta, wasu Kuma kou sun tambayeta they won’t believe what she will tell them.
“Allah sarki…my ya Chan din…ya abunda ya Kai ki…” Hajiya fada Mata daga chan bangaren
“Mummyna… lafiya Lau…ya kowa da kowa…”
“Suna lafiya..”ta amsa Mata Bata Karasa ba nazifa ta shigo dakin ta rike da Nasir tana cewa
“Mummy bani inyi magana da sister… ” Ta fada tana amsar wayar daga hannun hajiya, Nan Amira da duk ta sha jinin jikinta saboda yanda duk sanda ta daga idanuwa sai sun hada Ido da faiz, faiz ya Dora hannu Kan chest dinshi sai kallonta yake, he just can’t wait to Gama waya yaji who is the father of Nasir don already he knows she’s the mother, he won’t have care because ance she’s his mamman don yasan Yara suna iya Kiran Yan uwansu wayanda suke so da suna kala kala, Amma the look and how she’s sweating shows him otherwise wise, she’s so nervous, right now he is thinking of he should talk about it or let it be Amma kawai he will ask her who she got married to and why Suka rabu, ahankali ta zare hannunshi daga chest dinshi ya Yi tagumi Yana kallonta, watch her try to talk and look ok like she does always, Haka Nan he feels wannan Habib the is the one she got married to, Haka Nan Baiyi tunanin it’s in illegal way ba, Yana ganin an makawa nasir tace
“Hello…habi..bi…” Ta fada calmly voice dinta na rawa sosai, kokarin mikewa tayi yayi Mata Ido alaman ta koma ta zauna,
“Mam…man.. ” ya fada calmly, hearing his voice really gladden her heart, lumshe idanuwa tayi tare da Dora hannunta Daya Kan chest dinta in a very slow way, wato talking to him gets to her heart, it’s like he is the only person she wants to speak with, Sam Bata da daman magana dashi kaman yanda take so amma the stare is huge and she can’t handle it, she can’t say much with him
“My Habibi…” Ta fada trying to sound normal, faiz Kam kou kifta Ido Baiyi
“Naam…” Ya amsa Mata in a very calm voice
‘”ya school…” Ta tambayeshi, Daman yaron Bai iya magana sosai ba ba don komai ba sai don yanda ya tashi Babu yara kusa dashi
“Lapiya…” Ya amsa Mata cikin kalaman shi da Bai fita sosai Wanda she understands everything he said since she saw how it started
“Nayi missing Dinka…sosai…Zan sayo maka kayan dadi…kaji kou…” Ta fada with a smile on her face feeling so nervous and happy
“Tou…”
“Kuma ka dinga karatu…Banda damun mummy…kaji…” Ta sake fada mashi
“Tou…” Ya sake amsa Mata, waya sukayi briefly sukayi sallama, she promised to call again and again, tana kashe wayar ta ajiye a Kan table dake tsakanin su ta tare dacewa
“Nagode..” with a smile like nothing happened ta Mike praying he shouldn’t say anything kawai sai faiz da ya kasa controlling kanshi yace
“Wai daman…he is… your son?
..” ya fada sounding normal with no single tune of jugdement a voice dinshi, right now he is feeling kou Yara goma gareta it won’t change his feelings for her, it’s stronger than anything, Amira dake kokarin mikewa kamewa tayi while she sit back tace
“What?…”ta fada sounding ok
“You heard me..” ya amsa Mata
“Nasir… danki ne?…no wonder you made him your next of kin…” Bai karasa ba Amira tace
“Why will you say that…” Ta fada cikin serious karfin Hali that take someone like her da ta Gama ganin rayuwa to say
“He said mamman…” Bai karasa ba kawai sai cewa tayi
“So… shikenan… because he said… mamman…sai kace he is my son?..” ta fada cikin dakewa da Kuma wayewa irin ta wacce taga rayuwa, he saw pure lies in her eyes Amma he won’t insist don Bai son Bata wannan daman closeness da yake dashi daita,
“Oh…am sorry then…. kawai sai nayi tunanin he is your son… anyway wannan ai ha wani Abu bane…” Ya fada cikin wayewa
“He is not…kanina…ne….kawai…sanda…aka haifeshi…” Ya fada sounding so calm, thinking of a perfect lie in an instant
“Mummy… became sick…so ni nayi rainon shi…Kuma na yayeshi…” This lie really got to faiz that he almost believes her Amma Kuma he is someone da ya iya bincike da kyau, he will surely get to know, he knows masu gadin gida knows alot about their bosses,
“Wayyo…Dole ya kiraki da mama…Daman Ana samun irin wannan…shakuwan a tsakanin siblings…ba kaman karamin ciki…nidai am not so close to our auta…”ya fada Yana Dariya, wani irin sanyi Amira taji cikin ranta as he seem to believe what she told him, actually not because of him but because of his family, shi mutunci Madara ne and nor matter what Kar ka Bari ya zube don Bai taba kwasuwa, tana tsoron mutunci ta ya zube a idon alhaji haruna and Hajiya kadijatu, she knows she’s fake Amma Sam bata son su sani, she wants to be real to them
“Why…” Ta fada sounding calm
“Bai jin magana…ga barna…ga surutu…I hate all this habit…” Ya fada Yana Dariya, Dan Dariya itama tayi tace
‘”hmmm it’s like baka son Yara kou…don most of those habit you mentioned halin Yara ne…” Ta fada mashi sounding a bit Free with him
‘”ni din?.. chabdin…Ina da son Yara sosai…ask bintu zata fada maki…Ina kaunar Yara… just can’t wait Mai sunan daddy kou mommy yayi arriving…” Ya fada with glittering in his eyes
“Allah ya kawota kou shi lafiya…”
“Amin…kinsan you will help be select things…like unisex din Yara…da kayan Wasa… since we’re here inyi shopping in ture kawai…” Ya fada Mata
“So soon?..” ta fada knowing Basu Dade da aure ba
“Yes Mana…ba lallai inyi tafiya kafin ta haihu ba…so it’s better I do it now…hope Zaki taimaka min…” Ya fada yana kallonta trying not to look at her the wrong way yanda she will feel at home with him
“Me zai Hana…I love buying things…” Amira da Daman zaman kadaici ya isheta and she’s glad to he having petty conversation with him ta amsa mashi
“Very good… Yanzun dai kinsan very soon zamu hadu da wayan Nan mutanen…so me zai Hana ki shiga ki Dan shirya mu tafi mall din Nan…ki zabi something to wear to our outings tunda suna da beautiful Kaya da zaiyi suiting dinki…”ya fada with a smile, ahankali ta girgiza mashi Kai before tace
“Aa…Kar ka damu…” Bata Karasa ba yace
“Ai ya Zama Dole in damu…and did I tell you it’s part of the rules that bazakiyi min gardama ba…now go…” Ya fada cikin Wasa
“Nidai aa…”
‘”I insist…if not bazaki sake using wayata ba…” Ya fada Mata, ai Bai karasa ba kawai ta Mike ta Shiga ciki, if you see yanda faiz ya Dan sake face Sai kace ba shi bane, he is so lost in thought in Just a second, kawai the thought of what she said hit him hard, right now Bai sani ba if he is her son or not Amma Kuma he feels he is wani heart Kuma na fada mashi he’s not, shi dai kawai zaiyi bincike
“Nawa for you ooo wetin be your own sef… kanayi kaman she have accepted your love…” Ya fadawa kanshi cikin zuciyar shi.
Amira Kam tana Shiga ta saki ajiyan zuciya feeling free da asirinta Bai tonu ba
“Am sorry…I denied you… it’s situation…” Ta fada cikin ranta tana daukan something to cover her head, har ga Allah Bata son ya Saya Mata komai Amma ya nuna Mata Bai son gardama.