DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

A gida Nigeria Kam bintu have been a wonderful wife, she even lied to her friends that sunyi tafiya tare da hubby, kou gjdansu Basu San Tana cikin kasar Nan ba kawai don Kar ta tonawa mijinta asiri, he made it clear Bai son a San ba da ita ya tafi ba and she’s abiding by it, she told Mai gadi ya kulle gate kou anzo Kar ya bude and that’s what have been happening tunda ya tafi. She walks around the house, watch movies, do her chores with the help of her maids, hakan Nan yau she’s inquisitive, she’s becoming so anxious, she wants to know abinda faiz yake rubutawa Cikin diary da aka kawo masu, it’s sure something he doesn’t want her to know tunda Daya ganta sai ya maida ya rufe kawai with a smile on his face,she wonders what it is, she felt she wants to see it, mikewa tayi ta ajiye wayar hannunta tare da barin dakin da take zaune, she gently walks to the room inda wani part daga cikin zuciyar ta na fada Mata Banda binciken kayan Miji while the other says
“It’s not as if he will know…ai Bai ma kasar…” Bakin locker din ta zauna ta bude, it’s there, kaman ya maida ta rufe Kar ta bude Amma the feeling inside won’t let her,Haka ta saka hannu ta dauko, the first thing that make a little noise was her visa Daya Fadi Kan kafarta, she wasn’t too surprised as he told her tare akace su tafi, ajiye takardun tayi gefe sannan ta bude diary din praying it’s not something bad, it’s not something she will regret seeing, at this time she can just let it be Amma heart dinta won’t let her, page din farko data bude was madam Secretary in a very bold letters da kou makaho sai ya shafa ya jisu, Wannan words din suka saka wani abu a cikin ya ya danyi tsalle,. Hannunta na rawa ta bude second page Nan taga some like
“I love you but can’t tell you…Amma Zan fadawa diary Dina sakon dake zuciya ta…” Ta gani, ahankali ta Dora trembling hands dinta Kan bakinta
“How can I even say it since she belongs to my best friend…” Ta sake karanta cikin tashin hankali, hawaye ne ya Fara gangaro Mata as she read through what he wrote, it’s like ba faiZ ya rubuta su ba because Bata tabajin kalamai Haka daga gareshi ba Amma gashi on papers for someone else, she thinks she can control her pain and her anger Amma Ina she couldn’t, Ashe Daman Bata gan abun damuwa bane, that’s why she’s so good, so tolerating, wani irin Kara ta saki tana hawaye tana kuka,
“I love her… Her eyes…nose… height… body weight…shape… speech…makes me speechless…” Taga in some of the pages,
“She didn’t know she have changed me…saboda ke nake zuwa office…kawia don in kalleki…I reduced my drinking Habit just because of you…kou a wannan you’re such a huge blessing to me without you knowing it…” Bintu ta sake reading in tears, she really believes mace ta daina bincike kayan Miji for their own rest of mind don gashi tayi ruining komai nata in an instant, she always sees him as miskilin mutum that doesn’t like talking Amma she’s wrong, ita ce Bai so don Haka he won’t waste his time telling her anything, inda gidan wani zata gan Wannan rubutun she can swear on her life that he is not this one that writes it, inda Bata taba ganinshi Yana Rubutu cikin wnanan diary din she will say ba shj ya rubuta abinda ke ciki ba, hawayeta duk ya cika takardan hannunta, she was like Dana sanin auren wannan bawan Allah,
“Wayyo Hindu… kilan Dana hakura dashj da Allah ya bani mai Sona…. Wanda bazai ji Bakin cikin fada Mata he loves her ba like faiz,
Bata Shiga tashin hankali ba sai da taga tare sukayi tafiya, wato now suna tare a kasar waje, doing what?, She read how happy he is that zaiyi tafiya da ita, she saw the count down, she sees the excitement, sakin takardan tayi kasa ta Mike da saurinta ta Shiga dakin baccinta ta dauki wayarta dake Kan gado, Banda kukan bintu Babu abinda ke tashi, she took her phone with a trembling hands,
“Na hakura….na yafe….na hakura…Daman…rabon wannan cikin…ne ya Shigo Dani….” Ta fada tana tunanin who to call, right now she doesn’t want to speak to him, kou da he is the last man on Earth ta hakura, wato in da ya aureta sai ya dinga pretending he loves both of them while he dies for Amira inside,
“Am stupid…I saw how he keeps watching her video…ashe fadan da yake…an yi advertisement without his knowledge is kishi…” Ta fada cikin kuka tana rike da wayarta, kawai kin Kiran kowa tayi ta kwanta Tana kuka, duk son da takewa faiz gushewa yayi, not because he is having a relationship but because gata halal dinshi Amma he prefers to take another out instead of her, another da ba halal dinshi ba, tana son Kiran iyami but what will she tell her, Kar ya Zama iyami Bata San ba tare suka tafi ba, dukda she’s hurt Bata son tona mashi asiri, Bata son yin abinda zai hadashi da parents Dinshi tunda tasan yanda halinsu yake. That’s how much she loves this guy that is dying for another,she cries and cries and cries. Her eyes was pouring no more tear Amma Bata daina kuka ba,. Idanuwanta sun kafe Babu sauran hawaye Amma zuciyar ta Bai daina kuka ba, she’s someone that Bata fushi Amma in tayi Sam abun Bai kyau. Kwanciya tayi tana tunanin what they’re doing right now, tana tunanin abinda sukeyi at this moment, sai Kuma take tunanin shin suna sex, is he sleeping with her that he doesn’t desire his halal wife
“Kaicona…” Ta fada tana hadiye Dan saliva dake cikin bakinta, bakinta ya bushe ba kadan ba. Right now kou cikin bataso, she hit her stomach several times tana cewa
“Ban so…Daman sonka/ki yasa ake San nunamin kulawa…tou yanzun ba so…get out of my body…I want you no more…” Ta fada tana kuka Sosai with no single tears in her eyes, yanda bakinta ya bushe har wnai fari Fari yayi kaman kayi wata Baka samu ruwan Sha ba.

A Malaysia bayab fitansu faiz Basu dawo ba wnada zai daukesu yazo, he bought her beautiful 8 abayas, tana cewa yayi yawa Amma kou a jikinshi, sai da ya Gama da nata ya dauki guda 8 for bintu too, it feels so good doing this, wato shi so daban ne, walking side to side daita ya saka shi farin ciki. Bayan motar Mai daukansu ya ajiye kayan da ya Saya suka tafi. Kou good two hours basuyi spending ba, it’s so annoying that abinda zaa koya masu in sati biyu is something that zaa iya Yi masu in two days, yau kwakwan kawai aka nuna masu, sai dogon Bayanin that Amira finds it annoying but still have to write down, she sees those people as very lazy people, suna Kan hanyar komawa ta kalli faiz tace
“Gaskiya ni da cikin kwana biyu akayi Mana training din Nan yafi…Amma ji fa… yanzun wannan dogon surutu da suka dinga Mana is about kwakwan kawai…” Ta fada yayinda take zaune a Bayan Mota kusa dashi, dadiya yayi yace
“It’s introduction to kwakwa…”ya fada Yana dariya
“Wallahi gwanin ban haushi…” Ta amsa mashi, suna Dan Hira suka koma hotel, daga nan aka kawo masu Kaya daki, he told her zasu fita and she didn’t argue, she loves the dress she’s wearing, before su fita ya dauki wayarshi Yana Neman layin bintu as duk yau basuyi magana ba, he wants to speak to her Amma Daya Kira sai Bata dauka ba, he called only once and didn’t call again, fita sukayi, they ate out together, it was fun, ta saki jiki dashi as she sees itace zata Sha wahala da wannan daure face da take mashi, she’s free today, shi Kuma faiz was a little bit disturbed as tsakanin shi da bintu Bai taba bar Mata miss call Bata kirashi ba, In ya kirata sau Daya she will keep calling until he picks Amma yau sai gashi Bata Kira ba and it calls for concern, wayarshi ya sake dauka ya kirata sai ba daga ba again,
“Ranki zai baci kam…” Ya fada under his breatth
“Who…” Amira that is walking besides him ta tambayeshi
“My wife…Wai duk yau inata kiranta Bata dagawa…don ta raina min hankali..” ya amsa Mata sounding disturbed.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button