DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Daga Nan barin inda suke sukayi suna dawo cikin pavillion, before su Shiga faiz yace su Shiga mall din kou zasuga abinda suke so, Babu musu Amira ta bishi, Nan ta Hadu da wasu beautiful boxes tace
“Nima I want to buy somethings….Ina son inyiwa lowa na gidanmu siyayya…har da Yaya Ismail da Yaya ahmed…Kuma I don’t know ynada zanyi…can you help me ka nunamin yanda zanyi inyi siyayya daga Nan?
.” Ta tambayeshi
“Ai wannan ba matsala bane…I will buy them…” Baj karasa ba tace
“Aa… wallahi if you keep buying me things I won’t come out with you again…” Ta fada mashi
“Why?..” ya tambayeta,
“Nidai aa…Wanda ka Saya min dazun ya Isa…na gode…” Ta amsa mashi
“Alright… yanzun yanda zaayi is… you shop with my card…in mun koma Nigeria sai kiyi min transferring kudina…”ya fadamata
“Wai Babu yanda zaayi kawai inyi shopping da kaina pls… abubuwan da Zan saya da yawa fa…I budgeted about 1.2 for my family shopping…” Dariya ya farayi wanda yasa ta daina magana
“You be big hajiya ooo…Kai…”ya fada Yana Dariya sai kace Bai da irin kudin da tayi mentioning
“Banda zolaya pls…am serious fa…”ta fada mashi
“Naji…kou kayan million goma Zaki Saya masu…buy from my account…in mun koma gida sai ki bani kudina… period…” Ya fada Mata, Nan sai Bata sake gardama ba, she asked him ya Tambayi kudin bag din as yayanta yace Yana son akwatin lefe, a Chan wajen su it’s about 170k na kudin Nigeria, tasan in ban din Nan Yana kasar Niger zaiyi tsada sosai, she have to break her budget don Saya mashi the best bag, biyu faiz ya Saya when she asked why did he buy two sai yace
“Who knows maybe in Kara aure soon…so let me buy so that in auren ya tashi I won’t have to buy again. .” ga dada Yana mikawa masu amsar kudi card dinshi
“Lallai… you talk kman ba few months back kayi aure ba….” Ya fada mashi
“Allah ya bawa masuyin biyu lokaci guda hakuri…” Ya amsa Mata. They spent lot of time outside before sukayi dakinsu, suna Shiga kowa ya Matsu ya Shiga bathroom ba kaman amira, she quickly rush inside while he waits for her a bakin gadon da take zaune, Sam bata San he followed ba because yawanci Yana falo, when she was done Bata Ida sauke abaya jikinta ba tana ta gyara undies dinta with her hot legs out ta bude kofar faiz dake zaune Yana jiran ta fito Yana ganinta ya zubawa legs dinta Ido, it’s like she have the hottest legs, da sauri Amira ta sauke rigar tana wayancewa
“Ashe…ka… shigo…” Ta fada making it look normal, dukda ta sauke Rigar ta Bai daina kallon leg dinta ba, ahankali ya daga Idanuwa ya kalleta yace
“Yeap…” Ya fada Yana mikewa, shima bathroom din ya Shiga ya Kama ruwa ta fito da alwallah.

Hajiya kadijatu tries layin bintu several times amma Bai Shiga, itama sai abun ya dameta, kasa zaune tayi ta kasa tsaye, fajz ya fada Mata she’s pregnant so she’s afraid something bad happened, gashi Bata son asirin danta ya tonu data aika wani cikin yaran gjdan suje gjdan su dawo, alhaji is very inquisitive and he will pressurise them to tell him inda suka je, tasan in har ya San bintu is in this town ba karamin matsala zaa samu ba, she knows har ita bazata tsira da mutuncin ta ba, lekawa tayi taga motar alhaji Bai Nan, da akwai wata sister mamanta dake cikin garin sai ta Kira alhaji, when he picked tayi mashi sallama ya amsa before tayi mashi karyar tanason taje tayi sister mum dinta barka da gajiya biki, hajiya kadijatu doesn’t go out much tunda Bata da kawaye cikin garin, she’s always indoor tana gudanar da Yan harkokin ta, alhaji knows Bata cika fita ba so he knows it’s important,
“Ok…” Ya amsa mata. Nan ta shirya ta shiga bangaren hajiya Fatima ta fada Mata she’s going out before ta Shiga Mota driving herself ta fice, kou da ta je gidan Kai tsaye maigadi yace ba kowa gidan, she even told him maman maigidance Amma sai ya like da ba kowa gidan as he was told to say, hajiya Kiran faiz tayi lokacin har ta idar da sallah yayi wanka ta fito ya sake Kaya, Yana ganin kiranta sai yayi Saurin dauka, Nan ta fada mashi ancw Bata gjdan, he asked to give the security waya, bshi tayi faiz ya fada mashi shine Kuma Ina matar shi, Yana jin uban Gidan shi ne yace
“Tana ciki saidai taja min kunne kou wa yazo Kar a Bari ya Shiga gidan…” Ya amsa wa faiz
“Tou malam Amma ai matar dake bakin gate din ba kowa bace sai uwata…kou har daita zaka Hana shjga gjdana?..”
“Aa ranka shi Dade ayi hakuri…” Ta fada Yana budewa hajiya gate, Nan Hajiya ta Shiga ciki aka maida gate aka rufe, rabonta da gidan tunda aka gama gini faiz ya kawota ta gani nothing have changed sai flowers da Kuma few new touches, falon farko ta isa aka kaita big falon, she sits and was looking at the beauty of the room Daya Sha kyau har ya gaji, Daya daga cikin masu aikinta tace a kirawo bintu.
Tunda bintu tagan rubutun faiz Bata sake dawowa daidai ba, tunda safe ta gani Amma har yanzun Bata daina kuka ba, it’s so hurt you love someone who doesn’t love you, someone who doesn’t value you, ance kazantar da baka gani ba sunanshi safta, tasan he doesn’t love her and she’s ok with it tunda Bata San wata ya mace a rayuwar shi ba Amma sanin he loves someone into pieces is something she can’t withstand, yarinyar da aka aika kiranta na zuwa bakin kofar bedroom dinta ta dinga kwala sallama, bintu amsaawa take Amma yarinyar Bata ji as voice dinta ya dishe sosai, she have to stand up tazo bakin kofar with a swollen eyes ta bude, yarinyar couldn’t look directly at as she sees a different person Kan wacce ta sani, yanayin ta ya sauya sosai, Kam yarinyar kasa tace
“Anty…kinyi…bakuwa…” Yarinyar ta fada Mata, bintu was angry at Mai gadi for opening her gate for someone despite all the warnings,
“Waye?.. ta tambayeta cikin muryar da Bai fita sosai,
“Wallahi Nima ban Santa ba…” Yarinyar ta amsa Mata, ahankali ta koma ciki wondering who it is, dukda she doesn’t want to hide the pain in her she doesn’t want anyone to know she’s in Nigeria, Bata son abinda zai sa a Bata mashi Amma she’s ready ita da kanta ta wulakanta shi don she’s done with this marriage, Yana dawowa zata amshi takardan ta, yanzun ma she’s feeling ta tafi gida kawai but wants to keep his stupid secret, the thought of both of them having fun ya tsaya Mata a Rai, wato kana da Miji Bai San darajan ka ba sai na wasu, bathroom ta shjga ta wanke face dinta ta ta dauro dankwali ta nufo falo, ai tana ganin iyami zaune ta rugo da gudu ta fada Kan kafarta ta fara sabon kuka, hajiya was so shocked to see her eyes like this, she knows she’s in serious pain, seeing This woman really helps, she’s the person she wants to see but is afraid don Kar ta Tona mashi asiri, kanta hajiya ta shafa tana Jin yanda take kuka kou fkta Bai Yi, she feels her pain dukda Bata San exactly what happened ba,
“Dear…pls…meye…” Hajiya ta fada after like 5 minutes of her listening to her cry, tana tambaya bintu da kou magana Bata iyayi ta mike da Sauri ta Shiga dakin da diary din yake ta dauko ta dawo ta mikawa hajiya, amsa hajiya tayi yayinda bintu ta koma ya zauna gaban hajiya ta Dora kanta Kan kafar hajiya ta cigaba da kukan Bakin ciki, hajiya na dubawa ta gano now she knows,
“Subhanallah…” Hajiya ta fada cikin damuwa pretending she doesn’t know anything about this,
“Iyami…tafiya…zanyi….ban…” Hannu hajiya ta Dora Mata Kan bakinta tana cewa
“No dear…Babu inda Zaki….”hajiya Bata karasa ba Bintu tace
“Iyami…am sorry…so sorry…but…u can’t endure this….da akwai limitations to what man can take….Amma wallahi wallahi na hakura da faiz…ban iya Zama dashi tunda Bai Sona…”
“No dear…yana sonki…inda Bai sonki…ba zai dameni inzo in gan what the problem is ba…” Hajiya ta fada cikin rarrashinta
“No iyami…not with what …i read today…he can never love me…ita yake so..and suna chan tare…”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button