DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Assalamu alaikum suna na maryam nasir wacce aka fi sani d GOLDEN COLLECTIONS MUNA SAYAR DA ATAMFOFI,BEAUTIFUL ABAYA,KAYAN KITCHEN, NIGHT WEARS AKAN FARASHI ME SAUKI INA ZAUNE A KANO MUNA AIKA KAYA KO INA,MUNA DA GLOWING SOAP,D WHITENING CREAM, MUNA SAYAR D SHOWER PERFUME MUNYI BONANZA DUK WANDA YA SIYI TURAREN WANKA DAYA ZAMU BASHI NA JIKI KYAUTA zaku iya samunmu a wannan number 👉🏻07030664010 😊😊

Alhamdullilah


2/23/21, 8:51 AM – Ummi Tandama: Wannan novel na kudine, in Baki biya kudin karatu ba Kar ki karanta, In Kuma Kika karanta na biyoki 500, ga wayanda suke son biyan kudin karatu Zaki iya tura
“500 zuwa 0024878383 stanbic zuwairat haladu nuhu sai ki tura screenshot dinki ta WhatsApp a wannan number 08106102727. Kar wacce ta biyoni daga baya da Bayanin Baki San na kudi bane, ban hanaki karantawa ba Amma in kin karanta kisan kin karanta Allah yaisa.
Duk wacce ta fidda novel Dina da hannunta ban yafe mata ba.

Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you’re welcome to buy from us.

41

.

Hajiya have to pretend she didn’t know
“What!…” Ta fada sounding so Angry kaman Bata San tare suka tafi ba,
“Wallahi iyami….ki karanta…how happy…he is….kou ni…Daya..aureni…Bai samu …farin ciki Haka ba…sai ita…tunda mukayi aure….sau biyu kawai…wani Abu ya shjga… tsakanin mu…” Ta fada sounding so tired and out of control, she didn’t know when she said that, kawai the pain is much and she’s letting it out  completely,  sam bata basan ta she’s saying this much ba,   she never think she will say this to anyone don ba damuwa tayi da Harkan sex dashi ba tunda wahala take Sha Amma sanin he enjoys being with another more than her feels bad,
“Sau…biyu…” Hajiya ta fada sounding unbelievable, she didn’t know about this,
“Oh my dear… you have endured alot…Amma kiyi hakuri…Allah na tare da Mai hakuri…Kuma insha Allah zanyi maganinshi…” Ta fada tana shafawa bintu dake kuka kaman ranta xai fita , Kai bintu ta girgiza Mata tana cewa
“Aa…in dai don ni ..ne Kar ki fada mashi komai…nasan Bai Sona…Kuma nothing will change that…kawai…ki barshi ya dawo ya bani takardata…” Bintu ta sake fada Mata
“Haba dear…ban sanki da Haka ba…I know you to be an obidient child…pls…Kar kice ya Baki takardan ki… you know it’s Haram…”
“Iyami…bazan …iya Zama dashi ba tunda ga zahari Yana da wacce yake so….Kar in zauna in tauye mashi hakki…pls…Kar kice nayi maki gardama…” Ta fada cikin kukan da Babu hawaye, hajiya tasna this girl have tried don kou itace she won’t say, not with what she read, what with the pure love he poured for his madam Secretary, ita kanta abin ya Bata haushi, she just wondered why he will be writing such nonsense, why zai dinga irin wanna Rubutu alhalin Yana da Mata, he is so selfish to make it all about Amira while he loves bintu too, before Yana cewa Bai wani damu daita ba but he is wrong, damuwa data ji a voice dinshi is enough to proof he loves her,
“Kinsan da akwai mutanan da in suna son Abu sosai it will feel like it’s not love…they will behave kaman Bai damu dake ba…Amma you’re very important to them…Haka faiz yake…kou da ya rubuta a takarda cewa Yana son Amira believe me he loves you More…as am speaking to you Yana Chan yana jiran yajj what’s wrong with you…he called me several times Yana cewa ya kiraki Baki dagawa…. that shows you’re special and he loves you…” Tana magana bintu tana girgiza kai, Sam she doesn’t believe her, any love and affection he have is not hers but for his child, it’s all because of his baby tunda wannan for sure she knows Yana son cikinshi amma ba ita ba,
“He is doing it for this…” Ta fada Tana nuna mata cikinta
“My dear believe me…faiz Yana sonkin… haukan shi ne kawai bazai barshi ba…at times people don’t value what they have Sai kaga suna vakueing what they don’t have…sai in abunda suke dashi ya gushe suke gane cewa it’s important to them… wallahi Yana sonki… and please na Baki support ki nuna mashi fushin ki…Amma don’t ask for takardan ki….he may give it to you Kuma abun zai dameshi don kou yanzun ma he is depressed…”hajiya ta fada Mata tamkar she’s talking to her own daughter, ita dai bintu have made up her mind to leave him for good so duk advise da hajiya ke Bata ya kasance Mata waste of time, hajiya begged her to stay Amma sai tayi Shuru alaman no, hajiya tana cikin Magana faiz dake chan ya hakimce Kan kujera Yana jiran mum dinshi ya fada mashj what happened to her that she’s ignoring his call,
“Kin gani kou …he is calling…Kuma Bari kiji…” Hajiya ta fada Tana latsa wayar tare da saka a handsfree don bintu taji what faiz will say Amma deep down bintu isn’t convinced, ita dai she’s not staying, har yanzun tana karanta abinda ta gani cikin zuciyar ta, da ta zauna ya auro Amira a maidata bora a cikin gidan it’s better ta rufawa kanta asiri ta bar masu gjdan, Ana picking faiz da duk ya damu yace
“Iyami…have you seen her…what happened to her pls…” Ya fada cikin damuwa, this is how it is when something that have never happened happens,
“Gata…ka… tambayeta…da kanka…mara mutunci…” Hajiya ta fada, bintu kauda Kai tayi gefe alaman she won’t talk to him
“Iyami…ni… Kuma…what did I do…” Ya fada sounding disturbed
“Me nayi Mata…lafiya Lau muka rabu daita…” Ya fada ya kasa gano what he did,
“Sakon daka bar Mata cikin dairy Dinka ta karanta… thank you sosai for being Mara hankali…wato da Amira kuka bar kasar kenan…” Hajiya ta fada mashi, faiz ji yayi Bai ji dadi hakan ba Sam, he knows what he have been writing in there yasan in har ta gan all his write up then da akwai matsala ba kadan, he said lots of crazy things in there, that diary is his other world where he feels free to say anything he wants to say,
“Iyami…ai…daddy…ya aikemu tare…. we’re not here…on any mission sai maganar cigaban company…Dan Allah Bata wayar…””ya fada cikin sanyimurya,
“Wallahi Ina Nan Ina jiranka…zaka ci ubanka…” Hajiya ta fada don ta faranta bintu Rai Amma tasan Babu yanda zatayi da wnanan Dan iskan Mara hankali,
“Dear gashi…kuyi magana…” Hajiya ta fada, fajz Kam Bai San what he will tell her to make this right ba, it’s a huge mistake leaving that diary without hiding it, she’s so sweet and obedient he didn’t thank she will check on it, Bai San how to. Make it right ba Amma she’s part of him, har ga Allah ba Wai he is going crazy for her ba Amma Kuma she’s his wife and ya Zama Dole ya damu in har Tana cikin damuwa, kou dabba ka ajiye you feel for it balle mutum, mutum din ma irin bintu,
“Pls ki amsa Mana…” Faiz yaji hajiya tana fadawa Bintu, Daman yasan masu hakuri Basu iya fushi ba and right now be is expecting the worst from her saidsi he prays nothing happens to his baby
“Iyami…I don’t… want to talk to him…” Ya fada kanta gefe, har cikin ranta ba yanga take mashi ba, kawai she doesn’t want to speak to him at all, bata son abinda zai hada ta dashi har abadan
“Am sorry… it’s not what you think pls…” Fajz ya fada,she heard it loud and clear and Sam Bata gamsu da maganar shi ba,
“Bazan Maki karya ba I love Amira….and I love you too…pls I beg you don’t judge me for my own destiny don bazan iya sauya shi ba…” Fajz ya sake fada Mata,
“Wallahi bintu I pray several times Allah ya sa ke kadai Zan so Amma sai it’s not possible bintu…Allah didn’t answer my prayer…I don’t know why Amma wallahi in Babu bake a rayuwa ta I will never be complete…” Faiz ya fada har Cikin ranshi
“No… she’s your happiness..the one you wake up for…the one that change you from who you were to who you are now… it’s not comparable…Allah ya maidoka…lafiya…ka bani…takarda ta…I won’t…go home now… because zai Zama kaman na hada ka da daddy…” Bintu that couldn’t listen to more of his lies to amsa mashi ad wayar na Kan kafarta, hajiya dai tayi shuru tana sauraron su, she feels this her pain, abun yayi Mata zafi sosai, tasan faiz is in sane for Amira but he loves bintu too, kawia son da yakewa Amira yafi wnada yakewa bintu that’s all
“In na sakeki in zuana da wa…Amira bazata aureni ba because her her heart belongs to ahmed…she told me that herself…” Faiz ya fada sounding so bitter right now, this whole thing is turning out bad for him, ba Haka yayi planning ba, he didn’t plan to get rid of bintu, kawia da farko Bai so auren ba Amma Kuma sai daga Baya yaga she’s the best wife material, yasan kou Amira won’t show her anything when it comes to komai na rayuwa,
“In na rabu dake ai tawa ta Kare…pls don’t say… that…”yna cikin Magana bintu ta katse waysr as she doesn’t want to speak to him Kuma in ba don hajiya ba she won’t speak to him har ya dawo gida ya Bata takardan ta.
Amira Kam Tana ciki Bata San abunda ake ba, kawai dai she sees weakness in him and hakan ya nuna Mata he is so much inlove with his wife. Ana kashe wayar faiz Bai sake Kira ba ya zauna tare da tagumi, duk Bai jin Dadi ad right now he is feeling sick, yanda yaji muryar bintu alone shows him she’s broken to the core.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button