DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Hajiya spend lokaci sosai tana bawa bintu hakuri sannan daga baya ta tafi, amma a cikin ran bintu nothing have changed, she have no single intention of staying. Raka hajiya tayi har ta Shiga Mota aka bude Mata gate ta fita, she promised hajiya to turn on her phone don hajiya ta fada Mata she will be calling to check on her and tana shjga ciki ta kunna wayarta Amma Kuma Bata ga irin Kiran da faiz zaiyi Mata da zata dauka ba, da duk yanda take fushi dashi Daya Kirata zata dauka, Kuma Daya ce Mata hello duk bakin cikin da take ciki zai gushe she have never ignore, Amma yau after talking to him she hates him, muryar shi that always sounds like sugar sounds sour today Sam Bai Yi Mata Dadi kaman before ba, she’s over him and right now she won’t mind aborting this pregnancy, Bata son komai nashi, mikewa tayi ta dauki diary din da ta bar a falo ta dawo.daki ta Kara budewa tana karantawa in bit by bit don da farko tsallake ta dinga Yi, she really wants him out if her brain so the more she reads the more she hates him. Sis da ta Kai karshen karatun ta sake bugun Cikinta da karfi tanacewa
“Wallahi ban baihuwar ka…kaje chan wacce take so ta haifeka…” Ta fada hitting her tummy so hard kaman it’s not part of her own body, the more she hits herself the more pain take Shiga Amma it’s just for a seconds sai ta daina ciwon cikin, kawai she wants blood to gush out of her, Bata son haihuwa da Wanda farin cikin shi is someone else not her.
Bayan faiz yayi sallah ishai ya fita, few minutes later ya dawo rike da leathers Wanda Babu Miami ciki sai kayan tande tande da Kuma malaki, tunda suka dawo Amira Bata sake fitowa ba tana ciki, tana sallah ishai ta kwnata cikin jallabiya getting ready to sleep, taji yace gobe ma zasu fita so she wants to have enough rest, Tana cikin blanket ta kwnata faiz ya shigo dakin,
” Haka mukayi dake?…” Ya fada Yana tsaye Bakin gadon, da sauri Amira ta Mike zaune don tsayuwarshi a gaban gadon is so uncomfortable, it’s like husband and wife having a conversation, deep down Tana tunanin in ya afka Mata yanzun sai yayi nasara kanta because ba karfinsu Daya ba, Kura mata Ido yayi Yana tunanin if he just fall on her yanzun and make her his spiritually what will happen,
“Me nayi…” Ta sake repeating questions dinta as he stands there sending serious fear into her,
“Have.. you forgotten…the rules…” Ya tambayeta Yana magana kaman he is finding it difficult to talk,
“Which rules Kuma…I did all… you said…” Ta fada tana kallonshi from second to second tana kallon yanda yayi mata tsaye a Kai,
“Ai nace zamu zauna a falo tare bacci kawai Zaki dinga shigowa kina Yi…” Ya fada Mata
“Ai baccin nake ji…” Ta amsa mashi.
“Aa…ban yards ba…”
“Da gaske…I always sleep early…” Ta amsa mashi Tana karya
“Ni aa…ki tashi muje fslo… let’s watch movies together… you won’t sleep sai na fara Jin bacci… it’s part of the deal…” Ya fada mata, Dan marairacewa tayi tana cewa
“Bacci nake ji…” Ta fada tana hamma karya don yayi tunanin gaskiya take Fadi
“Kinsan if you don’t want me to carry you…” Ai Bai Ida ba tayi Saurin sauka daga Kan gado ta raba ta gefenshi ta wuce, binta ya dingayi da kallo feeling some how, kawai Yana tunanin why not yayi sex daita kawai maybe everything will be alright in his life, yasan most guys get rid of girls they screw maybe he can get rid of her a wuce wajen tunda ta zame mashi annoba, sai da ta Dade da fita shima yabi bayanta, yazo ya tardata ta zauna Kan kujera ta Dora pillow Kam kafarta tare da zubawa TV ido, Haka Nan ta dinga Jin faduwar gaba tana duk aduar daya so cikin ranta, right now her stubbornness won’t help or solve any matters, she will be an obidient lady har su rabi da wanna bawan Allah lafiya. Yana fitowa ya mika mata robar popcorn guda daya ya dauki daya, da akwai Dan distance tsakanin su but he keeps staring at her, kawai Yana tunanin she’s the cause of his problem right now, yasan inda Babu ita he won’t be like this and bintu won’t be threatening him,
“Wai wane Tasha ake hot movies . ” Faiz ya Yi breaking silence din Yana daukan remote, tana Kai popcorn bakinta tace
“Ni ban kallo…so ban sani ba…” Ta amsa feeling very weird as sitting in same room with this guy at this time is bad,
“Me yasa…” Ya fada ya a searching channels din,
“Haka nan…” Ta amsa mashi, Bai sake cewa komai ba ya Shiga wata Tasha yaga Ana wani movie jumanji, tsayawa yayi Yana kallon the funny act of Kelvin Hart, ajiye remote din yayi shima ya bude nashi popcorn din,
“Kou ki tambayeni how bintu is…” Ya fada
“Am sorry…abun Yana Raina…”ta fada tana juyawa ta kalleshi before adding
“Wai what happened to her…” Ta tambayeshi,
“Hmmm asirina ya tonu…” Ya fada putting popcorn bakinshi,
“Wane asiri?..” Amira ta tambayeshi tana paying all her attention on him, shuru yayi Yana tunanin ya fada Mata why she’s angry at him, he feels kou ya fada Mata it won’t change anything, it’s confirm that she doesn’t want any relationship with him, why should he stup so low again, ya fada Mata Yana sonta ba sau Daya ba Amma she’s not taking him serious, he feels yafi karfin abunda take mashi,
“What secret…” Amira ta katse mashi tunani because Batason ta ganshi tana tunani, it gives her dirty thought, sai ta dinga ganin kilan he is thinking of yanda zaiyi Mata ne, kallonta yayi yace
“Da…akwai abinda ta gano game Dani…and the thing is abun is not so serious…to the person I wrote it for…”ya fada Mata Yana Dan taunar abinda ke bakinshi, Amira Kallon shi tayi, kaman tayi shuru sai Kuma taga that won’t he fair,
“Pls…if you don’t mind may I know what it is?..” ta sake fada sounding so normal kaman she’s having a conversation with a female friend, it’s part of abinda ke Bata mashi Rai, she talks to him with no single affection kou care, yanda take kashe voice in tana magana da Ahmed is something he wishes she will give him kou da kuwa sau Daya ne, kallonta ya tsaya yayi for a moment kawia sai yace
“It doesn’t matter…I just pray she’s ok before in dawo gida…” Ya fada Mata atakaice Yana Dan hade Rai
“Ok…am sorry am intruding…” Ta fada mashi tana maida duban ta ga kallon dake magana
“Kinsan.. it’s about a girl…I love her so much Amma ban iya fada Mata…so I decided to be putting my feeling in written…now she have seen it…” Faiz ya fada kaman an fixgi maganar daga bakinshi, idanuwa Amira ta zaro don she didn’t think he is talking about her don har ta fara tunanin this guy is a Casanova that sai yace Yana son wannan Yana son wancan, this is the real reason she can never take him serious
“That’s bad…” Amira ta fada before tayi adding
“Ka fada Mata she’s the only one Babu wata….”Bata karasa ba yace
“Even when she saw everything?…she saw how I pour my whole heart out on a paper… right now wani irin haushi nake ji…I feel so much anger that I feel like doing something stupid…kawai kana son mutum shi Yana son wani…wata tana sonka Mai kana son wata… ” Ya fada cikin wani irin murya Yana kallon ta kasan Ido, Amira Shuru tayi har sai da ya Kai karshen maganar shi tace
“Hmmm doing something stupid won’t really help… remember when I try tohe has kill myself?… yanzun ina godiya ga Allah I didn’t die…don yanzun na San wani hanin baiwa ce…” Ta fada so sounding calm remembering what she went through a lokacin, faiz was looking at her Bai kou blinking
“At times zakaji kaman…the world is coming to an end…komai naka yayi tsaye…ka nemi happiness ka rasa…duk jin dadinka ya gushe…but I believe something good will come our way…” Amira ta fada sounding so strong as she have experienced all she have mentioned, idanuwa fajz ya lumshe yace
“Even if baka samu abinda kakeso ba?…” Ya tambayeta shima tamkar he is speaking to a friend who he trusts
“Sosai…I didn’t get what I want…and still gani Nan …am happy…now…” Ta fada voice dinta na Dan rawa,
“Pls…take me as a friend….tell me…what it is….” Ya fada Yana kallon yanda yanayin ta ya sauya, Amira that feels so empty all of a sudden ta daga idanuwanta ta kalleshi before tace
“Habib…”