DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Assalamu alaikum suna na maryam nasir wacce aka fi sani d GOLDEN COLLECTIONS MUNA SAYAR DA ATAMFOFI,BEAUTIFUL ABAYA,KAYAN KITCHEN, NIGHT WEARS AKAN FARASHI ME SAUKI INA ZAUNE A KANO MUNA AIKA KAYA KO INA,MUNA DA GLOWING SOAP,D WHITENING CREAM, MUNA SAYAR D SHOWER PERFUME MUNYI BONANZA DUK WANDA YA SIYI TURAREN WANKA DAYA ZAMU BASHI NA JIKI KYAUTA zaku iya samunmu a wannan number 👉ðŸ»07030664010 😊😊
Alhamdullilah
2/23/21, 8:51 AM – Ummi Tandama: Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you’re welcome to buy from us.
42
Faiz was so happy and excited she mentioned this name, he is so honored she says it, he wants to hear about it, Zama ya gyara Yana kallonta yanda Amira ta Dora hannu daya Kan goshinta tana murza wajen ahankali, she doesn’t know why she even mentioned his name in the first place, kawai Haka Nan it’s relaxing and he nice to talk to, da akwai mutanan da Haka Nan you feel free with, she feels free with him,
“Me…yayi maki pls…”faiz ya fada Daya gan Tana ta murza goshinta nonstop,
“Ban…son…maganar….”ta fada about to break down, faiz ajiye container din popcorn dinshi yayi ya Mike ya koma kusa daita Yana cewa
“Am sorry…pls…tell me… Wallahi I can make him pay…”ya fada Mata Yana zaune kusa daita, kanta kasa ta Dan daga Idanuwa da suka sauya kala tace
“Ban…son maganr…shi…I shouldn’t have said anything about him…” Ta fada kaman zatayi kuka, daka ji yanda take magana kasan she’s trying not to cry, she’s trying so hard to be ok and strong,
“Pls…tell me…take me as your friend…I want to know…” Faiz ya fada cikin very low voice, sake daga Idanuwa tayi ya kalleshi, she wants to tell him, but how, what will she tell him because she can’t tell him that this guy took advantage of her for years, get her pregnant and dump her, ta Gama mashi karyar Nasir is her brother and now she should Burst her own bubble,
“Kawai…he… betrayed me….ya hanani soyayya da…kowa… we loved each other…we share things…” Da sauri faiz da duk jikin shi ke rawa yace
“What sort of things?..” ya tambayeta sounding so inquisitive,
“Everything…” Ta amsa mashi bakinta na kyarma,
“Did he sleep with you…” Faiz ya fada sounding so anxious of the next word that would come out of her mouth, his heart is almost jumping right now, it’s like waiting to hear someone pronounce your death warrant,
“No…” Ta amsa mashi sounding firm, ajiyan zuciya faiz ya saki tare da Dora hannu Kan zuciyar shi yace
“Thank God…” Ya fada in a very huge relief, murmushi Amira ta saki ta kalle shi sai yaga tears a face dinta, yanda yace thank God ya nuna cewa if he knows what Habib did to her bazai dauki hakan ba, he won’t endured it, that’s why Ahmed is her only choice,
“Har naji Sanyi cikin raina…but wait…why are you crying…” Faiz ya fada Yana kallon ta, her head is down and tears keep rolling on her face down to her hands dake nadde Kan legs dinta,
“He…went abroad yayi karatunshi…I waited for him…” Ta fada tana kuka wishing tana iya kuka ta samu saukin abinda take ji, she just pray someday tayi Dariya Kam wannan abun, ance something that made you cry will surely make you laugh someday Amma she doubt if abinda Habib yayi Mata will ever make her laugh,
“Go on…” Faiz ya fada as he thinks he knows what happened next but wants to hear from the horses mouth,
“He came back… looking good… handsome… classy…sai Kuma yace…ban dace dashi ba…” Ta fada Yana hawaye, Dariya faiZ ya farayi Yana cewa
“Bastard…wato ke Baki dace dashi ba…funny…” Ta fada Yana Dan Dariya,
“Gaskiya Bai da hankali if har yana ganin ke Baki Kai ajinshi ba…ni har ya bani tausayi wallahi…”
“Aa…nice abun tausayi… because it wasn’t just a relationship… it’s a sexual affair..he impregnated me…and dump me…” Amira dake hawaye ta fada cikin ranta,
“Pls I beg you stop crying because of that…ni bangan abun kuka Nan ba…I know you loved him…Kuma yanzun Allah ya baki wani…kou ince wasu…”ya fada Mata
“Yes…am trying to tell you…wani hanin baiwa ce… lokacin my world crashed…Amman yanzun alhamdullilah…. that’s why kake ganin ban son yiwa ahmed partner a relationship… because he is my everything…” Tana Fara Wannan maganar faiz ya mike ya koma wajen shi, kou kadan Bai son Tana kawo maganar ahmed in suna Magana, duk yanda yake jin Dadi data Kira Ahmed sai yaji wani bakin ciki ya taso mashi, Yana komawa wajen shi yace
“Allah ya kyauta.
Bayan sati guda.
Bintu have changed from that elegant beauty to someone else, ta rame sosai tayi duhu, kullum cikin kuka take, Bata wuni Bata karanta diary din like sau uku kou hudu ba har ta hardashe wasu abubuwan daga ciki, inda she can do without reading it da abun zai zo Mata da sauki but now she can’t do without reading it, the more she reads the more she hates him, ya bar Mata message da calls Amma she never picked any of his calls likewise bata replying messages dinshi that he says nothing but telling her he is sorry that he loves her ta yafe mashi tayi mashi magana, tasna it’s all lies kilan ya Gama da Madam secretary dinshi and wants to come back to her, Babu abinda za fada Mata that will make sense to her because ya riga ya nuna Mata Bai sonta, yanda ta dinga murna zuwa kasar waje tare daita is among abunda ke Kona Mata Rai, wato ita ba mutum bace, she sees no reason to forgive him, data kunna data zataga ya tura Mata message tare da picture Yana nuna Mata kayan babies da yake tsaye Amma kou a jikinta, she even know hardly cikin ya zaune as kullum cikin matsanacin ciwon Mara take, if ta kalli message da yake Mata sai ta Fara sabon kuka tana tunanin inda Haka yake Mata before now da bazata Shiga damuwa ba sosai because she knows Yana sonta, amma kaf wayarta Bata da single message of love from him sai ita da take ganin Wanda take tura mashi, Amma yanzun he wants to show he she’s important just because she’s crying his baby. Right now ta kwashe dukan kayanta dake cikin closet din Gidan ta maida cikin bags dinta, duk kayanta kitchen dinta ta maidasu cikin kwalin su sai ta bar very few da zasu Yi amfani dashi, Babu abinda take ci sai dai masu aiki su dafa abinda suke so suci, she only take tea shima don Yana liquid, she’s going to use his own diary against him on har yace Bai sakinta, she made the family see reason with her, tunda har ta kasa hakuri despite all the begging from hajiya kadijatu then she knows she won’t forgive,. Tunda take Bata taba jin mutum ya fita ranta kaman faiz ba, in ta kwanta da dare sai ta dinga tunanin suna Chan suna dirzar kansu tunda Daman masoya ne.