DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

A Malaysia Kam Amira da faiz are getting close by the day, da akwai halin da mutum zai dingayi da zai dauke maka hankali, faiz have been a total gentle man that he caption small part of her heart, she will laugh freely with him, have a discussion with him, sit late night gisting with him, the good part is kou kadan baiyi yunkurin tabata kou wani Abu ba, Bai da wani bad character, he let her speak to her parents everyday, sunyi shopping kaman hauka, they both Kaya over 3 million duk from his account Amma Kuma she will surely give him back his money kou yaso kou yaki, kayan da suka Saya yayi yawa sosai that the person taking care of them yace a saka a sea shipment Amma yace Lou nawa ne ta sama zaa kawo Mashi that bazai iya jira wata uku ba, kullum suna fita don yin abinda ya kawosu Amma Kuma shi wannan Bai daukan good hours biyu sai su shiga gari su cigaba da harkokin su, duk inda zaa gansu sai kayi tunanin couple ne,, he have her pictures kala kala Amma Bata sani ba, zaiyi kaman Yana latsa waya Amma Kuma ita yake capturing,  the only thing that is weghing him down right now is bintu, Yana damuwa kanta sosai Amma Kuma Zama tare da Amira na Saurin yaye mashi damuwa, she’s becoming so friendly with him, yanda take Dariya kusa dashi gives him happiness, har Dan shagwaba take shima yayi duk su dinga dariya,ita da Amira tana tunanin it’s not good to judge book by it’s cover, he behaves bad Amma Kuma he isn’t bad, in yaga Abu sai yace it will fit her duk yanda zataki sai ya saya mata, ya sayi Kayan baby kaman hauka Kuma baa Gama saye ba don yau ma bayab sun Gama abinda kawo su suka sake cigaba da shopping dinsu, yau bangaren kayan bacci da Kuma inners Amira ta leka, suna dab da Shiga ta juyo tace
“Now… you wait here…in na Gama…kazo ka biya kudin…”ta fada mashi har da nuna shi da yatsa, Dariya yayi yace
“Amma kin rainmin hankali…Haka Nan sai inzo In tsaya Nan Kama Mai gadi…abeg shift make I pass…”ya fada Mata Yana neman bangajeta ya wuce, Dariya ta farayi tace
“Kayi wajenka daban inyi nawa daban…” Ta fada mashj tana biye dashi
“Kafata kafarki…now let’s go…” Ya fada mata, Nan suka Shiga katon wurin da Babu abinda ke da akwai sai kayan bacci, panties, underwears na maza da Mata, it’s so beautiful, Amira Bata taba ganin most of the items here ba, she really wants to buy for herself Amma wannan bawan Allah dake biye daita kaman bindi won’t let her, she was just looking but won’t pick anything, tana zuwa wajen wani bra dake hade da kayan bacci ta tsaya Tana kallo ta rsa yanda zatayi, kawai sai taga ya saka hannu ya dauko Yana cewa
“You will look beautiful in this… seriously…” Ya fada Mata, juyowa tayi ta kalleshi taga ya Dora rigar bisa chest dinshi kaman Yana auna kanshi dashi Sannan Yana kallonta measuring her height chest with his eyes, Baki ta murguda mashi ta dauke kanta, Dariya yayi, amira dai hakura tayi taga in har zata biyewa wannan bazata sayi komai ba sai ta ajiye kunyar gefe guda ya fara siyayyar daya kawota, she will take a bra and place it on her chest looking at the design while shi kuma Yana biye daita Yana fantasying cikin ranshi wishing he will see her in one one of those clothes one day, he wears normal look that made Amira feel free Amma deep down there’s nothing normal right now, yanzun Yana saka very tight inner that kou ya samu matsala she won’t know balle ta tsani halinshi or something don Bai mance irin attitude din da ta dinga bashi lokacin da yayi hugging dinta a office ba, he saw her place a beautiful pant Kan waist dinta for a second yayi kaman Bai ganta ba amma he is watching,Â
“Ki daukowa bintu uku irinsu…” Ya fada kanshi gefe, juyowa tayi ta kalleshi taga he is not looking at her but was talking to her,
“Ai Kai kasan size dinta…come and select for her…” Ta fada mashi
“Abinda zai shigeta… will surely enter you…” ya fada with a smile Kan shi kasa looking so innocent Bata San wnanan guy din is a panty ripper if he chooses to ba. He followed her bumper to bumper as she select beautiful undies,
“Rabbi…rabbi have mercy on me…” Faiz ke fada cikin ranshi as he watches her pick beautiful inners, sai da suka Gama shima yayiwa Kanshi selecting wasu suka bar wajen, yau da wuri suka koma ciki, she’s so anxious about some of the Kaya and she’ wants to see how they will look on her,
“Bari in Shiga bathroom ingan hoe beautiful mine will be on me…” Ya fada Mata Yana Saurin shigwa ciki, it’s like suna tunanin same abu lokaci guda, shuru yayi ya shige, Bai Dade ba ya fito alaman ya Gama, Basu Dade ciki ba suka sake fita yawon ganin gari again, she’s never tired of walking in this town, da akwai wani farin cikin da take samu when ever she walks here, walking with this guy alone gives joy and happiness,duk Yan joint dake around wajen Nan suna Dan zuwa, da akwai wajen shakatawa sosai that sai kaga kaman kana a aljanna,
“Wai me zai Hana mu leka club…”faiz ya fadawa Amira, idanuwa ta zaro tace
“club!!…ka rufa min asiri…” Ta fada Tana Dariya
“Ai ba wani Abu bane… it’s part of experience…pls don’t say nay…” Ya fada Mata
“Nidai Babu inda zani…sai dai mu koma gida Kai kadai kaje ka dawo…” Ta amsa mashi,
“Pls I beg you…in baki je ba I will Never give you my phone again…”ya fada kaman karamin yaro har da wani turo Baki
“Club fa duk maza ne ba Mata
“Ba wani Nan…da akwai Mata… muje in duk Mata ne muna shiga zamu dawo…” Ya fada Mata, Haka Nan she doesn’t want to hurt him because already sun Zama friends, Bata son fada mashi no at all,
“Promise?…” Ta tambayeshi
‘”ccross my heart…ai kou ba komai ya Zama Dole inyi kishin ki…” Ya fada maat sounding calm,
“Tam… shikenan…” Ta amsa mashi, da sauri faiz ya Kira Wanda ke ya wo dasu ya fada mashi yazo ya kaisu bad ass club around,
“Yanzun dai mu koma gida…ki saka wando da Riga…” Faiz ya fada bayab ya Gama waya
“You’re not serious…” Ta fada tana barin shi inda yake tafiya ahankali
“Yo saka wando wani Abu ne… it’s nothing ai…kawai ki rufe gashin kanki…Baki ganin yawancin matan garin Nan…bafa Nigar kike ba…pls muje..” ya fada Yana binta da sauri
“Nifa ban saka wando…Haka Nan in dinga tafiya cikin wando?..” ta fada sounding angry at him,
“Ok shikenan…yau in ba Babu Mai bacci Cikin mu…” Ya fada Mata, da Sauri ta juyo ta kalleshi tace
“Meaning…” Ta fada tana kallon how naughty he looks,
“Oho… shafa kiji…” Ya fada yana wuceta da hannunshi cikin aljihunshi,da sauri ta bishi tana cewa
“Ka sai San ban da wando cikin kayana…sai indai sayamin zakayi…” Ta fada Yana binshi da sauri as he walks faster, faiz dake gabanta murmushi ya saki tare da lumshe idanuwa, kafin su koma wajensu sai da ya Saya Mata wando da Riga, shi kanshi wando crazy ne tana ganinshi tace Sam Batason shi ya nuna in bashi zata saka ba he won’t go with her and zai nuna Mata fushinshi, bataso ba ta amshi wandon ya samo riga Wanda zai Dan wuce wajen ass dinta ya Mika Mata, biyan kudi yayi suka koma, Yana falo Yana sauya Kaya ita Kuma tana ciki tana Jan wandon jikinta da kyar sai fushi take tana kumbure kumbure, tana Gama sakawa taga kafa Daya ya Dan nuna cinyarta kadan,
“Wallahi ban fita haka…” Ta fada Tana komawa ta zauna, faiz na Gama shiryawa ya zauna Yana jiran ta fito, he waited for good 30 minutes don driver ya Dade da kiranshi Bata fito ba, bakin kofar dake rufe ya tsaya yace
“Ki fito mu tafi Mana…” Ya fada Yana tsaye Bakin kofar, harara Amira ta watsawa kofar tace
“I can’t go out with those clothes…” Ta amsa mashi, budewa yayi ya hangeta zaune looking so sexy,
“Awesome… you look great…” Ya fada Yana karasa cikin dakin, harara Amira ta Watsa mashi, these eyes are something else, inda zaa tambayeshi what’s the sexiest thing in her zai ce her eyes, in sau dubu zata kalleshi dasu sai yaji Yar, if shine na mijin da zata aura all he needs to get arouse is her eyes, Yana kallonshi zai kusanceta, he knows for sure zata Sha wuya hannunshi because Bai ganin zai iya kyaleta with these eyes,
“Do that again…” Ya fada Yana karasowa bakin gadon, Bai karasa ba ta sake kallonshi tare da murguda Baki tana mashi kallon sama da kasa, tare da rufe cinyarta dake waje, Dariya fajz yayi Yana biting button lip dinshi yace
“Your hair needs some work…” Ya fada Yana kokarin taba Mata gashi, da sauri ta kauda kanta tareda buge mashi hannu,
“Ban so…” Ta fada sounding a bit angry,
“Kina so Mana…ki Bari…in Dan daura maki…” Ya fada Yana sake Kama kanta yayinda yake tsaye a kanta Tana zaune a gabanshi, kokarin mikewa Amira tayi ya Kama shoulder dinta ya turata Kan gadon
“Stop it…” Ya fada cikin command da iko, shuru Amira tayi gabanta na dukan uku uku, faiz Lumshe idanuwa yayi ya shafa kanta, it’s the best thing he ever touched with his hands, he touched the tip before ya saka hannunta biyu cikin scalp dinta ya murza feel her hair, he was loosing so much sanity
“Kinga…ya..kamata…a wanke…maki…Kai…” Ya fada voice dinshi na rawa
“Naji…pls stop touching my hair…” Ta fada mashi as she feels the stroke of his hands on her head and it’s really terrible, it’s like wajen Yana scratching dinta ta samu Ana Sosa Mata,
“Then ki tashi…mu tafi…” Ya fada Mata, Babu musu ta Mike sai gashi they stood few inches away from each other, tamkar ya kamata ya rungume Haka yake ji, Amira was feeling so uncomfortable, kusancinsu yayi yawa,
“Dan…matsa…”ta fada jikinta na rawa
“Ki… wuce…” Ya fada Mata, she feels all his breath on her face just as he feels hers dukda ba tsawon su Daya ba,
“Ta Ina…Zan bi…” Ta fada tana daure face like she’s not Amira, tana ganin daure face da tamkewa will help her out of this,
“Let me pass Mana…kou an fasa…” Ta fada sounding angry,
“Baa…fasa ba…zo…ki wuce…” Ya fada Yana Dan kaucewa ya Bata waje don wucewa, da sauri Amira ta fara juyawa don ta bar wajen, faiz was just looking at her waist and he feels he can’t just be this perfect gentle man, he is not this gentle why should he pretend to be another, kaman daga sama ya Kama hannunta ya wani jawota ta fada jikinshi