DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Assalamu alaikum suna na maryam nasir wacce aka fi sani d GOLDEN COLLECTIONS MUNA SAYAR DA ATAMFOFI,BEAUTIFUL ABAYA,KAYAN KITCHEN, NIGHT WEARS AKAN FARASHI ME SAUKI INA ZAUNE A KANO MUNA AIKA KAYA KO INA,MUNA DA GLOWING SOAP,D WHITENING CREAM, MUNA SAYAR D SHOWER PERFUME MUNYI BONANZA DUK WANDA YA SIYI TURAREN WANKA DAYA ZAMU BASHI NA JIKI KYAUTA zaku iya samunmu a wannan number 👉🏻07030664010 😊😊

Alhamdullilah
2/25/21, 11:35 AM – Ummi Tandama: Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you’re welcome to buy from us.

43

Amira felt something huge erupt in her, faiz rungumeta yayi ya Dora kanta Kan chest dinshi tare da sakin Ajiyan zuciya, Amira Bata yi kokarin kwace kanta ba because she loves this too, gani take Babu jikin mutumin da zai Kai nashi dumi ba, he have this broad chest that zakaji kaman an lullube ka da bargo, she’s so comfortable a chest dinshi that she forget who she’s together with, faiz jin wani irin natsuwa yayi tare dashi and he feels this should last for ever, she’s so fragile and he wonders why the bastard called Habib will dump her, she’s one woman he can never get tired of hugging her, ganin she didn’t stop  him ya sa ya saki wani irin ajiyan zuciya ya sake hugging dinta so tight Amira Bata San sanda ta rike Rigar shi wajen kugunshi tare da Dan hada da fatan jikinshi, it feels so good, bakinshi ya Dora Kan next dinta Amira ta fara kyarma,
“Ba…mu…zuwa…” Was abinda ta fada out of control as she feels tana neman zaucewa feeling his mouth on her neck..
“Zamu..tafi…but pls…let me…hug you kadan…this…ustaz thing…is not for…me…” Ya fada cikin muryar da Bai Kama da nashi ba, he is so going crazy right now,
“I promise… it’s…all I need… nothing more…” Ya fada Yana sake hugging dinta kaman zai maidata cikin jikinshi, hannunshi biyu na zagaye da bayanta ahankali ya Dan matsar da  hannunshi kasa zuwa daidai waist dinta ya matse waist dinshi da nata Amira sake rike shi tayi tana cewa
“Enough…” Fada as she can feels his erection very hard,
“Pls…two more.. minutes…” Ya fada Yana sake pressing dinta to his body tare da sakin Nishi inform of a moan
“Pls…stop it…” Ta fada jikinta na rawa As she knows what will lead to if har Bai daina ba yanzun, she feels his urge, his warm body was getting warm,
“Wallahi ka Bari…kou…in fadawa… alhaji…” Ta fada cikinta na rawa tanaji kaman zai karya Mata kashin baya sabida yanda yake bending dinta,
“Pls Mana…”
“Ka Bari!!!” Ta daka mashi tsawa da sauri yayi loosing grip dinshi amman Bai saketa completely ba, tana jin saukin rikon ta kwace kanta daga gareshi ta bar falon Kaman walkiya, faiz tsayawa tayi dafe da goshinshi, he wishes he can just strip this girl naked and get down with her a wuce wajen, shi kawai  he want her, he desire this girl, her body is something else, juyawa yayi ya shjga bathroom, Amira komawa falo tayi ta zauna sai breathing kawai take, she’s so speechless, ita kawai she feels in da ita Yar yarinya ce da zata sake dashi yayi yanda yaso daita in yaso daga Baya ta tuba amma she have been there,she knows what comes with letting man handle you, she knows the results dake biye dashi then she knows about the  pain and agony dake bayan pleasure din dukda ita ba wani dadin abun ta sani ba because it’s always hard from the first, sai Nishi take kaman tayi gudu, dukda ya saketa ta bar inda yake she still feels his body in hers, ji take kaman Tana jin motsi tayi Saurin juyawa to see if he is the one Amma Babu kowa, shi Kam faiz yana cikin bathroom yana fama da kanshi, it took him good 30 minutes to feel better but not ok, kayan jikinshi ya cire ya fito sanye da robe, Yana shigowa falo ya kalli Amira data kauda kanta gefe yace
“Kai Madam secretary your body na wire…” Ya fada sounding funny kaman nothing serious happened,
“Gaskiya Ina kishin Ahmed…” Ya fada Yana wucewa inda Kayan shi suke, Amira kawai sai wondering irin wannan mutumin take, wato he takes everything as joke, he wants to  make it it look as if it’s nothing kawia don Kar tayi fushi dashi,
“Ki bani mintu biyu in shriya sai mu tafi…” Ya fada Mata Yana saka boxers, hanza tayi dashi cikin ranta Kam already ta ayyana she’s not going anywhere sai in dai daga yanzun ya hanata wayarshi, it’s only 1 more week and kou batayi magana da yan gjda ba she’s going to manage, kawai she feels she should avoid him don Kar a samu matsala because he is so fucking good, he have jiki da bazaka damu a lullube ka dashi ba, Tana ji Yana kikiniyar saka  Kaya ta Mike, baya ta bashi still wearing her very tight jeans tace
“Gaskiya…ban iya zuwa…” Ta fada mashi atakaice,
“Why pls…” Ya fada Yana saka wando
“Haka Nan…ban son fita…am not comfortable like this…”ta amsa mashi atakaice
“Zamu Bata dake fa…” Ya fada Mata, afusace ta juyo gareshi sai taga ya saka wando Amma his broad chest is out Babu kaya, gani take dukda Tana using kayan organics skin dinta Bai Kai nashi kyau ba, he just stood there and stare at how she’s looking at him wani irin murmushi ya saki, she was so ashamed of herself, that’s macen data Riga ta San namiji for you, they admire men without shame, yanda ta kalleshi kasan burgeta yayi sauke idanuwanta kasa tayi before tace
“In ni matarka ce…kou kanwar ka…zaka yarda in fita Haka?..” ta fada mashi
“Eh…” Ya amsa Mata Kai tsaye Yana tsaye Bai da niyar saka Riga as he knows she loves his skin too just like bintu, she always love touching his body, most of the time nuna Mata yake Bai so don Haka dole take kyaleshi Amma inda zai barta she will touch him from morning to night,
“I doubt that…. ahmed will never let me go out like this…” Bata Karasa ba yace
“Pls in Ana maganar arziki ki bar sako Mana ahmed…I beg you…” Ya fada Yana danne fushin shi don duk yanda yake cikin nashadi da ta kira sunanshi sai yaji wani irin Bakin ciki,
“Ai gaskiya ce….Haka Nan nake sakewa da Kai… you’re not a good person…” Ta fada atakaice tana barin falon ta koma ciki,
“Fuck!!.” Faiz ya fada Yana wurgar da rigar hannunsshj Wanda da yayi niyyar sakawa, Amira na Shiga ta shjga cikin bargo ta kwanta tare da hugging pillow,
“Wai with this girl komai is problem…I get close to her and any small problem she push me away…”ya fada ciki takaici, rigar shi ya dauka ya saka ya shjga dakin ya tarda ta kwance, bakin gadon ya zauna yace
“Am sorry… it’s just a hug.. nothing more…..” Ya fada Mata, banza tayi dashi
“Pls ..Kar kiyi fushi Dani…Kinga bintu is not talking to me…. hajiya is not picking my calls… you’re the only person am free with…bazan Kara tabaki ba…I promise…and about the club a barshi…” Ya fada Mata sounding very calm, banza tayi dashi ta kauda kanta gefe don ma Kar ya gan face dinta
“Kinji…say kinyi hakuri…” Faiz ya fada mata, still Bata ce komai ba, he spent sometime Yana Bata hakuri Amma she’s not saying anything mikewa yayi ya bar dakin, shiryawa yayi ya bar dakin, he stayed out late kafin ya dawo, tun data wannan ranar ta fita Harkan ta, abun ya dameta as kou magana Bai Yi Mata, da ita da Babu Suka koma Daya, good three days Yana banza daita she misses going out with him, she misses the petty talks, the eating out, fajz is so fun to be with and she misses him, before in yajita shuru zai leka dakin yace
“Come out…” Haka zata fita Bata sake komawa ciki sai in bacci zatayi, she much love watching movies that at times zata gan ya rigata Fara bacci, taba kallon yanda zai kame Kan kujeran da yake kwance, she hardly see him now, yau Kam wajen karfe 12 na Rana ta fito ta tardashi zaune Ya fuskanci kallo Amma da ka ganshi kasan ba abinda yake ganewa because hankalin shi Bai kusa, he is so far away, it’s few days to go back home and Yana tsoron halin da zai tarda Bintu, he doesn’t know if she have forgiven him because shima ya gaji da texting da calling dinta ya daina Kira, he wants to go back home and ask for her forgiveness, he knows what she wants and he knows the kind of look she admires he will give it to her, ga Amira Kuma, right now be feels he should just let the love lay down, he should let it be, if he wants to have her ba fin karfin shi tayi ba and he can do it Amma wane Dadi kw Cikin abinda zakayi na minutes and remain burden for life, Bai son more damuwa fiye da abinda yake ciki yanzun, he sense she came out and was staring at him Amma Bai kalleta ba,
“Let’s go out…” Yaji ta fada mashi, sai ka rantse ba mutum yayi magana ba,kou blinking baiyi ba Balle ya nuna alaman he heard her,
“Kaji…” Ta sake fada Mata tare da ajiye pride dinta gefe ba don komai ba sai don she’s suffering maybe more than him, he makes her laugh alot that she just can’t ignore him,
“Pls…” Ta fada mashi,
“Ga…Kofa… kindly go and leave me alone…” Ya amsa Mata not looking at her, batasan duk yanda yake son abu in har yaga abun na neman zame Mashi matsala he can easily let go dukda she’s difficult to let go don inda it’s easy da tuni ya fita Harkan ta,
“Ai Babu inda na sani…pls muje tare…” Ta sake fada mashi
“Am not in the mood of going out…” Ya amsa Mata atakaice,
‘”tou am sorry…” Ta fada sounding very calm, juyawa yayi ya kalleta feeling happy she said sorry, face Dinshi Bai nuna he is happy ba Amma his heart is jumping, for someone to tell you sorry means you’re important
“For what?..” ya tambayeta Kai tsaye
“Naga kana fushi Dani … you go out alone… you don’t call me to eat sai indai ni naji yunwa na fito… you don’t care about me anymore and ban son hakan…so am sorry…ka bar fushi Dani…” Ta fada mashi kanta kasa, Bai San sanda ya saki murmushi ba,
“So you’re saying sorry because you miss me or because you miss things that comes with me…” Ya tambayeta,. Kanta kasa with a smile tace
“Both…”da Sauri ya nuna ta yatsa yace
“Don’t decieve me…Kar ki sa inji Dadi Bayan karya kike min…” Kai ta girgiza mashi tace
“Am not joking…da gaske nake… you’re so fun to be with…kawai har tunani nake if har muka bar kasar Nan…I won’t have much time with you anymore…” Ta fada saying abinda take tunawa duk Wanda suka fita suna yawo kou duk sanda suka dawo gida suna Dariya when he make funny jokes, Bata taba bude Baki tana Dariya a gaban namiji kaman yanda take Dariya har da rike ciki a gaban faiz ba, it’s like sun San juna for cry long
“I think today is the happiest day of my life…” Ya fada in a calm voice Yana kallonta, Dan kanta ta daga suna hada Ido, she feels something and she will never admit it, she will never let her heart say it balle bakinta ya fada, if her heart dare say it then she’s a betrayer and ungrateful, not after all ahmed did for her, he is the only one that is allowed into her heart, ahankali faiz ya mike ya ware Mata hannuwa
“Pls come on…”ya fada Mata, she really wants to be in this arms again Amma she’s scared,
“Pls…no…hugs…no touch…” Ta fada in a way that be won’t be angry because already she knows Bata son fushin shi,
“Just… this once…”ya fada Mata, Bata sake mashi gardama ba ta taka ta Isa gareshi ta Shiga in-between ihis hands ya zagaya hannunshi da jikinta. Now sun koma gidan jiya and more better since they walk together holding hands, in suna cin abinci he do feed her, duk Bata cewa komai, she will willingly accept with laughter, Ana gobe zasu bar Malaysia faiz ya tabbatar da an Kai masu kayansu warehouse da zaa saka masu a jirgi, an fada mashj kudin shipping sannan zaayi clearing dinsu a gida, cikin kayan har da some of the samples na kwakwan Malaysia, yau he told her bazasu fita ba instead they should stay indoors and watch movies and gist, wani film Mai suna friends with benefits suke kallo Wanda Mila Kunis da Justin Timberlake sukayi, it’s captivate attention dinsu as they all want to see how it’s going to end, ya Fara da sunyiwa junansu alkawarin zasu Zama friends that bazasuyi kishi da junansu ba kowa will date who ever he wants and they will talk about dates dinsu, faiz da Amira na zaune Kan kujera Daya close to each other sai popcorn dake tsakaninsu fajz na Dan ci Amma Amira wants to see how it’s going to end that kou popcorn din Bata ci, faiz ya lura da yanda ta zurawa tv Ido popcorn ya dauka ya Kai bakinta ta bude Baki ta amsa, da akwai inda Justin ke fadawa Mila Idanuwanta kaman na mage, he laughed and say
“Kaman na Amira ba…”kallon shi tayi ta murguda mashi Baki, friend shio Dinsu go on for a while yayinda duk Basu dacewa a relationship sai kawai sukayi deciding to have sex without affection, they accepted the deal that Babu single affection kawai sex ne, if you see yanda suka kalli wajen romance din, Amira ce ta Dan sauke kanta ta dafe goshinta tana Dan murza shi feeling hot inside,fajz Kam danne third leg dinshi, yasan any slightest mistake Yanzun matsala zaa samu, gashi romance dinsu yaki karewa, ban da moaning dinsu Babu abinda ke tashi a dakin, of all the fun part cikin film din wajen made it look bad for them, faiz kasa hakuri yayj ya matsa kusa daita ya dafa shoulder dinta tare dayiwa wajsn kiss Yana cewa
“It’s so hot in here…” Ya fada rubbing her back, Amira juyowa tayi ta kalleshi Bata San sanda ya Dora bakinshi Kan nata ba, the feeling was something else, Amira Bata kou hanashi ba, he was so dominant, bakinta kawai yake Sha yayinda ya dake da shafa shoulder dinta, he moan while kissing her, bakinta is so sweet, she’s not so comfortable with this but right now she’s not saying no as she’s enjoying it, tamkar a dauki auduga a dinga shafa maka a jiki Haka take jin hannunshi,
“My goodness… Amira…Dan..Allah… marry..” fauz ya fada bayab ya zare bakinshi daga nata, Bai karasa ba ta Dora hannunta Kan bakinshi kawai sai ta sake maida bakinta Kan nashi, it’s like kana jin yunwar Abu an baka, faiz was busy kissing and smooching her shoulder downward, jawota yayi ta dawo Kan kafarshi, kou a yanda take it’s enough for him to have satisfaction, her ass dake cikin Kaya was sitting directly at his manhood Kuma hakan ma yayi mashk Dadi, Amira Bata San sanda ta Dora hannunta a Bayan kanshi tana Dan jujjuya Kai kissing him from side to side, all his hands are over her Yana shafawa szuwa saman chest dinta, tasan matsala zaa samu da sauri ta Kama hannunshi biyu ta rike Daya gan in har ta barshi nononta zai taba Kuma Tona Mata asiri zaiy, she hold his hands while bakinshi still stock together with hers, Dan kokarin kwace hannunshj yahj yaga she holds him tight, Haka ya hakura da taba chest din ya bar hannunshi cikin nata, kissing juna Suka dingayi kaman zasu cinye bakin junansu, Amira was more on heat than him don she’s loosing control, she feels hardness under her Amma still she press downward making faiz moan she keeps pressing down her waist, yanda takeyi Yana sa faiz ji kaman he is in her kawai, dukda the clothes dake jikinsu Bai barinsu Jin dumin jikin junansu it’s ok, zare bakinshi yayi ya rungumeta Gam itama tayi hugging dinshi she feels his hands Kan kafarta walking upward again ta sake rike mashi hannu, kawai she feels let me enjoy the moment without any screwing, it’s like ka samu jin Dadi a bati ba tare da ka ji tsoron wani Abu ba, like Habib said abinda ya faru tsakanin is da akwai yarinta ciki don she was doing it just to make him happy but this she’s doing it to make herself happy and enjoy the moment, kawai she’s like going crazy, faiz feels how she’s rolling her waist while she’s on him
“Let me do it…pls…it won’t cause any harm…” Ya fada Yana kissing wuyanta,.
‘”no…no…pls..” ta fada Bata son Magana at all saboda gani take magana zai katse Mata jin dadin da take ciki,
“I love you…if I can’t marry you…why not give me something to remember…pls…give me something to remember you with…I promise…Babu Wanda zai Sani…if ahmed Bai aurenki I will marry you…I will marry you ten times…pls… let’s just have sex…” Ta fada Yana saka hannu cikin Rigar ta a zabure ta Mike daga Kan kafarshi Tana cewa
“Enough pls…” Ta fada Yana Nishi kaman yayi gudu,
‘”ok…naji…am joking…pls ki dawo…pls come back… remember…daga yau… shikenan…” Ya fada Mata calmly, Amira Bata dawo ba ta shjga daki da gudu breathing so loud and feeling so ashamed of herself, right now she feels she’s cheating on the best thing that ever happened to her,
‘”am stupid ..so stupid…da namiji fa…” Ta fada cikin ranta tsaya tsaye ta nawa kofar baya, kou kadan Bata ji shigowar shi ba sai kawai taji anyi hugging dinta ta baya tare dayi Mata kiss a naked neck dinta Wanda sai da yayi tafiya from that spot to the toe of her legs, zagaya hannunshi yayi da waist dinta Yana kissing dinta kaman he is hungry, ji tayi legs dinta Bai daukan ta Wanda hakan yasa ta kaman zata Fadi Amma sai ya dauketa ta baya yayi Kan gado daita.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button