DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Assalamu alaikum suna na maryam nasir wacce aka fi sani d GOLDEN COLLECTIONS MUNA SAYAR DA ATAMFOFI,BEAUTIFUL ABAYA,KAYAN KITCHEN, NIGHT WEARS AKAN FARASHI ME SAUKI INA ZAUNE A KANO MUNA AIKA KAYA KO INA,MUNA DA GLOWING SOAP,D WHITENING CREAM, MUNA SAYAR D SHOWER PERFUME MUNYI BONANZA DUK WANDA YA SIYI TURAREN WANKA DAYA ZAMU BASHI NA JIKI KYAUTA zaku iya samunmu a wannan number 👉ðŸ»07030664010 😊😊
Alhamdullilah
2/25/21, 11:35 AM – Ummi Tandama: Mata da akwai kayan Mata kala kala, daga na Sanyi, na mallakar kasa, na Bata gaban kishiya na dambun nama Mai kyau sosai, ciccibi, Naman akuya Mai tarin sirri, Goron tula syrup, tsimi Mai kyau, Zuma Mai kyau,. Duk kyauwun ki ki Kara da wanka, ki tabbatar Kar ace gidan ki babu anything na kayan gyara, yanda Kika iya budgeting kayan kwalliya kayan Miya kayan gayu Haka Zaki dinga budgeting kayan Harkan bedroom, in har sex life dinku is boring aure Bai lasting, amma in har duk chakwakiya da zaayi Kuma dare yayi Ana Samun yanda akeso wallahi sister Baki mantuwa, da akwai amarya set daga 20k zuwa 100k medium Kuma 50k Wanda ke dauke da har su ciccibi da Naman akuya da dambun nama, sai shi Kuma na 100k zaa hada maki da Royal jelly da ma wasu suppliment masu kyau. Pls sister ki gyara, in ku biyu ne ba asiri yasa ya makalewa yaruwar ki ba, wasu sai suce asiri ne, well not all is asiri, Yana tsoron yayi Mata anyhow ta hanashi abun arziki, in har ita ta Fara gyara then ta gama dake don duk abunda zakiyi ba lallai ki burgeshi ba, you’re welcome to buy from us.
Assalamualaikum sisters,. Kunsan Ramadan is coming what are your plans to ease people’s suffering, kowa yasan halin da talaka ke shiga in Ana cikin azumi balle yanzun da rayuwa yayj tsanani, ga almajirai da in sun Kai azumi suna Neman abinda zasu ci, muna son mu ciyar da almajirai kou talatin ne kullum har azumi ya wuce in muna da Rai, ga masu son taimakawa zasu iya tura duk abinda Allah ya hore maku KU saka a wannan account number 0004148869
Jaiz
Yunusa Adamu
In kina saka Kuma kina son sanin abinda aka tara kiyi min magana da screenshot dinki insha Allah zamu bude group da zamuyi magana Kan abinda muka Tara before Ramadan da Kuma abinda zamu Saya, zaku gan duk abubuwan da zamuyi insha Allah. No amount is too little in helping others, duk abinda zamu ci a cikinmu na toilet ne Amma duk Wanda muka bawa mutane Yana jiranmu a Chan. Allah ya biyaku amin.
44
Idanuwa Amira ta zaro as tana jin kanta cikin iska then on the bed with his firm hands on her waist, San Kara ta saki as she lay flat on her tummy, Dan kokarin juyawa tayi Amma faiz Daya riga yayi deciding cewa what she be should be before he goes insane was on her back pressing her down Yana kissing wuyanta rubbing the clothes on her body batare daya cire kayanta ba, Yana jin yanda take son mikewa Amma kou a jikin shi, shi dai kawai he will have her, he wants to have that bond with her, yana son suyi sharing something that is not common, hannunshi biyu ya zagaya waist dinta rubbing her tummy downward,
“Wai…meye…Haka…” Amira ta fada cikin tashin hankali as she feels he have dominated her and anything can happen, tana mugun tsoro ta Kara komawa gidan jiya,
“Pls…ka Bari…” Ta fada tana kokarin juyawa as she feels his hands and erection over her,
“Pls… just once…pls… let’s be one…” Ya fada jikinshi na rawa,
“Kutumar uba…” Amira ta saki ashar tana cewa
“Wallahi…don’t even try it… wallahi… wallahi ka sakeni..” ta fada cikin tashin hankali tana kokarin Mikewa Amma Ina,
“Relax…. Ban…dadewa…I will be gentle…”faiz da ya fita hayyacinshi ya fada cikin muryar dake nuna he is not in his state of mind
“Wayyo… raping Dina… zakayi…” Amira ta fada tana fashewa da kuka.
“No pls…” Faiz dake daga rigarta sama ya fada mata sounding so insane, Amira zaro idanuwa tayi tana tunanin in har tayi sake he will surely tear her open again, maybe ta Kara samun wani cikin then she remembers ance same mistake Bai faruwa sau biyu, in har ya faru sau biyu then it’s stupidity, she can’t just wait and let herself be ruined again, Bata San sanda ta wani birkice mashi lokaci guda ba, da wani irin force ta juya ta fuskance tana cewa
“Daman… Haka kake…” Ta fada sounding so Angry, faiz da ya rasa inda zai saka Kanshi shafa kanshi looking so insane
“So you’re a rapist…tir…” Amira ta fada cikin Jan Idanuwa tana gyara Rigar ta
“Am sorry… going crazy for you…” Faiz ya fada yana Nishi sosai looking so crazy, Amira ja baya ta dingayi tana gyara rigarta, kafarta dake kusa dashi ya Dora Kanshi Yana breathing, da sauri ta zame legs dinta tana cewa
“Stop touching me…” Ta fada trying to move away from the bed, kallonta yayi yace
“Am not a Casanova….ni Mata…ba matsala ta bane….ke kadai ce matsala ta…I have a wife I slept with only twice tunda mukayi aure…Amma ke kullum cikin kaunarki nake…I want anything that have to do with you…” Ya fada Yana Kallon ta da idanuwanshi da suka sauya kaman ba nashi ba, Amira dake son barin gadon Zama tayi legs dinta kasa tana kallon yanda yake magana, he is so serious, Dan matsawa yayi kusa daita ya Dora Kanshi Kan legs dinta, she tries to move again sai ya zagayeta da hannunshi yayinda ya Dora Kai Kan legs dinta,
“I love you and am going crazy for…pls…ki bar Ahmed ki aureni…I promise I will be more than Ahmed in all he is offering you…” Ya fada Mata Yana kallon ta itama ta Dan sauke idanuwanta ta zuba cikin nashi,
“Diary da bintu ta gani that is tearing my home apart is about you…na kasa fada maki yanda nake son ki that nake rubutawa…I feel tunda ban da Wanda Zan fadawa Bari in dinga rubutwa… kou iyami tasan I love you…she knows you’re the only woman I loved ..she told me to talk to you tun ba yau ba…Amma na kasa because of ahmed…pls kiyi min Rai…” Ya fda Mata sounding very calm, Amira feels the whole truth in what he is saying, taga pure fact and he is saying it straight from his heart,Â
“Pls…help me Mana…Ina sonki…na ranste da Allah Ina sonki…” Faiz Daya Dora Kanshi Kan kafarta ya fada Yana kallon idanuwan ta, ahankali Amira ta Dora hannunta Kan gashin kanshi, she rub it gently backwards while he stares at her praying to have a positive response from her,
“Dan Allah…ki yarda ki aure… quench the fire that is burning in me…” Ya fada Yana kallon yanda ta zubawa idanuwanshi Ido, this is the first time da suke samun such time together, he is happy she stopped him from his stupid intention, da kilan yanzun anyi an Gama Kuma ya shiga damuwa Sosai, he loves the way she’s rubbing his Head,
“Say something…” Ya fada Mata, Amira kuma ta kura mashi Ido sai kallon shi take feeling she can easily say I love you too, she wish zata iya hugging dinshi tacr Zan aureka without hesitation, Amma who is she, she’s a mother, a lady without virginity, the lady with a child, a lady who her cousin brings out of mess, who was saved by ahmed, yanda suke Kallon juna sai kace suna staring competition, Babu Mai blinking cikinsu, for sure she knows this guy already have a spot a zuciyar ta, ya samu some part cikin zuciyar ta and it’s going to be her little secret, she’s never going to admit it, Babu yanda zaayi tace tana sonshi, she can never say yes, ahankali ta Danyi bending kanta zuwa wajen bakinshi tayi kissing dinshi da kanta, he didn’t kiss her back as all he wants her to say is I love you too,shi kadai yake son yaji daga gareta, she kissed him for about 2 minutes sannan ta daga kanta tace
“Thank you… for loving me…” Ta fada mashj sounding very calm while still rubbing his head,
“Amma…” Bata Karasa ba yayi Saurin daga kanshi ya Dora bakinshi Kan nata, he is afraid she will still say no, Bai son tace no, he kissed her and she kissed him too as kissing this guy is the sweetest thing she have ever feel, it’s like an zuba wani irin abu Mai dadi da taushi a bakinshi,Bata bakin ciki hada Baki da nashi, after all it’s free, tunawa tayi da yanzun his wife is mad at him because of her, zare bakinshi yayi Yana cewa
“I love you…” Ya fada Mata kissing her jaw tare da maida kanshi Kan kafar ta, Amira was looking at this guy, he is so hot, he is adorable, fadin kyauwun shi is a waste of time, sai yanzun take Kara ganin kyauwun shi, the first time she saw him she was like wow, sai daga Baya kyawun shi ya gushe because of his behavior, yanzun Kuma she sees more of him
“Say something Mana…” Ya fada sounding very calm Yana sake daga bakinshi ya Kai saitin Bata yayi kissing dinta feeling so relaxed but is afraid she might give him another bad news, he want her to say yes kawai yanda yana komawa gida zaayi komai, right now he bought lot of Kaya don har bag din lefenshi ya saya,kawai if she says yes it will be very snappy, bazai Bari a Bata lokaci ba zaayi bikinshi da nata, all he is doing is watching her decide,
“Pls…don’t choose Ahmed over me…nasan Bai sonki yanda nake sonki…if he loves you as well as I love you…da tuni ya aureki…” Ya fada Mata Yana kwance Kan kafarta,
“You can’t love me the way he loves me…” Amira ta fada mashi tana shafa kanshi da hannu daya sai sayan hannunta Kan jaw dinshi Yana shafa beard dinshi idanuwa ya lumshe tare da hadiye wani Abu, Amira feels the pressure in his throat
“Why will you say that…I can swear I love you more….”ya fada Mata, Kai ta girgiza mashi tare dacewa.
“Don’t swear….ba sai ka rantse ba…kawai believe me…he loves me more…”ta sake fada mashi, wannan maganar na Bata mashi Rai Amma he is ok with it, he wondered why she will say ahmed loves her more
“Ahmed is someone I can’t reject nor matter how I feel for someone else…kou da yau na ji son wani cikin Raina…bazan iya kin Ahmed ba…sai in dai shi yayi rejecting Dina…”ta fada cikin sanyimurya, ahankali faiz ya daga kan shi daga Kan kafarta ya Mike zaune.
“Why pls…tell me why bazaki iya barin ahmed ba dukda you love another…I know you care about me…I feel Ina da wajen a heart dinki…tell me why bazaki iya aurena ba…” Faiz ya fada kaman zaiyi Mata kuka,
“Because Ahmed is the only person that loves me for me….shi ne kadai Bai guje ni ba dukda he knows am not as I look…” Ta fada voice dinta na rawa, faiz was just looking at her, he wondered what it is that is keeping her glue to ahmed, it’s like she’s glue to him not because of the love but because of something,
“I will love you forever…Babu abinda zanyi da zai sa in guje ki…” Fajz ya fada Yana matsawa kusa daita tare da Dora hannunshi Kan shoulder dinta,
“Let me give you an example…” Amira ta fada feeling she should ask if he will love her if he knows she’s a mother Amma sai taga Bata iyawa, not because she wants to lie to him but because Bata son ta rasa mutunci ta a idon iyayen shi,
“Misali.. will you love me…if you know I killed someone?…” Ta tambayeshi Tana kallon shi, faiz Kura Mata Ido yayi,
“Killed someone?..” faiz ya fada Yana kallomta, daga mashi Kai tayi waiting to hear what he will say,
“But you can’t kill anyone…I know you can’t be a murderer…”
“Ai nace example…Kuma believe me ahmed won’t judge me…” Bata Karasa ba yace
“Am not judging you…kawai nace bazaki iya kashe Rai ba… sanna love conquers all…” Ya fada Mata
“Kou me kikayi bazai cire abinda nake ji game dake ba…” Fajz ya sake fada Mata
“Nidai pls…I can’t reject Ahmed…bazan iya rabuwa dashi ba…don Haka I will talk to your wife…ta bar fushi da Kai…” Bata Karasa ba ya Mike Yana cewa
“It’s non of your business…ban so…” Ya fada Yana barin dakin cikin fushi, duk yanda yake cikin kwanciya hankali data Fadi Such words sai yaji komai baiyi mashi Dadi, sai yaji wani irin zafi cikin ranshi, he is so Angry right now, har ya Kai falo ya dawo dakin ya tsaya daga bakin kofar yace
“Ki sani yayinda kike cikin kwanciya hankali…kike chan kina Jin dadinki… yayinda kike iya baccin dare cikin rashin damuwa…I want you to know ni ban dashi…I want you to know ni bazan samu kwanciyar hankali yayinda kike chan in the arms of another man… you should know I can never love another the way I loved you…ki San you’re my first love…” Yayinda ya tsaya yake magana cikin dacin Rai Amira ta tsaya sai Kallon shi take, Habib told her More than this Amma he end up dumping her, ita dai Bata yarda da maganr na Miji sosai but she believes him, saidai she knows Ahmed kadai ne ke sonta, she can never exchange her feeling for another,
“Daga yau I rest my case…na hakura dake…Amma if there’s any chance of you loving anyone in future then pls let it be me…kou auren ki ahmed yayi ya sakeki I will be waiting for you…and from today ki manta da na taba maki maganar so…don’t think zanyi wani Abu don in saba maki because nace Ina sonki ban sameki ba…I will still that boss that is hard to please…” Ya fada Yana maida hawayen dake Neman zubo mashi, he have always have control of situations and he controls his tears
“Kuma I want to say a big thank you…Ina da Habit da I have never stayed 1 week banyi ba amma sanadiyar ki I spent more two weeks banyi ba…so thank you for being a huge change in my life…” Ya fada Mata Yana juyawa, tunda suka zo garin Nan ya mance da wani Abu Wai shi giya, he feels it time to time but it can never be compare to the feeling of being in same room with her, bai son abinda zaiyi da zaiji kunyar ta, she’s someone he has total respect for, he knows Yana gida Daya da bintu and he still drinks, yanda yake magna yasa Amira dake tsaye Tana Kallon shi ta fara hawaye,
“Thank you for changing me…from q son his father and mother hate and insult to someone they care about…thank you…” Ya sake fada Mata Yana juyawa, yana barin dakin ya koma falo ya zauna ya dafe goshinshi sai hawaye, tun kafin su zuba yake gogewa, he is someone that hates anyhow crying so he is not going to do something he hates dukda shi kuka Yana yin kanshi ne, at times you can’t control it.
Wace gsri Suka bar Malaysia Babu Mai cewa juna komai, he only talks to her if it’s necessary, she replies with a smile on her face.