DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

DAMA TA BIYU HAUSA NOVEL

Karfe goma Suka sauka a Abuja, Babu jirgin da zai kaisu garinsu and he wanted suyi spending time abuja Amma sai Kuma zuciyar shi yayi gida he wants to see bintu da halin da take ciki, saga Abuja to kano is not that far,. Hakan yasa Suka shiga taxi Kai su inda zasu Sami motar zuwa kano, Mota aka Samar masu Wanda su biyu kawai zai dauka zuwq kano, biya yayi suka hau hanya, he wants to surprise bintu with his coming home Wanda hakan yasa Bai sake fada Mata komai ba, he have decided to love her more than ever, ance value what you have before you loose them.

Bintu have been in more pain and agony in the past few days, ta mance rabon da tayi murmushi, tun kwana uku kenan tana fuskantar serious ciwon ciki, da cikinta ya murda ta sai taji dan fluid data duba sai taga small jini, she feels it wants to come out but is stubborn like his father, yanda ta tsani faiz Bata tunanin da akwai abinda zai sa tayi shaawar Zama da cikin shi a jikinta, she’s in so much pain and yanda ta koma alone zai sa gane she’s not happy, ramarta is beyond words, yau ciwon cikin yayi yawa, ga wani irin ciwon Kai da take fama dashi, duk sanda ta tuna cewa her husband is somewhere enjoying life with the love of his life sai taji kaman an ja Mata wani jijiya Daya cikin kanta, she wants to go to the hospital Amma she feels zaa San she’s in Nigeria, he told her sati biyu zaiyi so she feels soon ya dawo ta bar mashi gidanshi, yau dataji azaban ciwon cikin yayi yawq she have no choice but to call hajiya kadijatu, bayab tayi picking sun gaisa bintu tace
“Iyami…cikina…Yana ciwo sosai…” Ta fada cikin kukan da voice Bai fita sosai
“Subhanallah…ciwon ciki da condition dinki??.. since when…” Hajiya ta tambayeta cikin damuwa Sosai
“Iyami.. wayyo..an kwana biyu…” Bintu ta fada cikin kuka Sosai as the pain become unbearable, tana jin ciwon ciki amma na yau yafi na kullum, it’s like Ana yankan Naman cikinta especially mararta.
“Subhanallah…bintu wato dukda Ina Baki hakuri bakiyi ba har abin ya shafi ciki da ki?…” Hajiya tafada cikin damuwa sosai don tasan this girl have been in pain and she feels it, tasan many girls of nowadays can’t endure what she have been through, kullum zata kirata and zata ji tana kuka.
“Wajsn Ina ke maki ciwo…” Inji Hajiya
“Marata…Kuma Ina ganin jini…” Ta fada cikin kuka
“Inna lillahi waina ilaihi rajiun… yanzun Bari in Kira Dr…sai tazo gida ta dubaki…” inji Hajiya,
“Tou iyami… nagode…” Inji bintu before ta ajiye wayar hannunta ta kwnanta yayinda wannan diary din na gefenta, dafe maranta tayi tana kuka in a low voice, inda idanuwanta suna da Baki zasu tambayeta abinda yayi zafi Haka, don she have cried these days da Bata tabayi a rayuwar ta ba.

Driver na kawosu kano faiz ya fada mashi zai Kara mashi kudi ya kaisu gidajensu, Amira Tana zaune kusa dashi duk Bata wani murnan dawowa gida ba don komai ba sai don she’s going to miss him sosai, shima sam bai wani Jin Dadi, it’s like ya dawo daga wani unsuccessful mission, he feels so weak and restless, kawai Yana imagining how it’s going to be without her, he is going to miss her like crazy, living in same roof with her for over 2 weeks was wonderful, he remembers sanda suke je da ta dinga kukan Bata son su zauna daki guda sai gashi he didn’t do anything stupid, he is glad Babu abinda yayi Mata, shi ya dinga nunawq driver hanyar har aka iso kofsr gidansu Amira, suna zuwa yasa driver ya tsaya, kallon Amira yayi looking very weak yaxe
“You’re home…”ya fada Mata sounding very calm, muryar shi duk ta shige ciki, ahankali Amira ta daga idanuwa ta kalleshi tace
“Yanzun… yaushe…zaka bani account number…” Ta fada cikin confusion as kou kadan Bata son rabuwa dashi,
“Mun Gama haduwa kenan Hala?…da kike tambayata account Kan titi…” Ya fada kaman Bai son magana, murmushi ta saki kawai ta bude kofar, faiz was just staring at her kawai, har ta sauke legs dinta kasa sai Kuma ta maido legs dinta cki ta maida kofar ta rufe tare da matsawa kusa dashi ta rungumeshi so tight, Ajiyan zuciya faiz ya saki tare da zagaya hannu daya a waist dinta yayi kissing chin dinta,
“Bye…” Ta fada mashi calmly
“Bye..” ya amsa Mata cikin sanyimurya, da sauri ta fita daga cikin Motar tare da daukan bag dinta, faiz na kallomta ta shige gjdansu sannan driver ya tada Mota suka bar wajen

Alhamdullilah
2/27/21, 2:10 PM – Ummi Tandama: Alhamdullilah sisters, mun dawo zamu cigaba daga inda muka tsaya. Pls in kina da kyau ki Kara da wanka, if har mijinki zai iya Zama dake ya kwanta dake on same bed for a whole week zuwa two weeks Bai nemeki ba ki san you’re not that juicy to him, darajan ki Bai kai ba,did you know darajar ya mace Bai ga kyauwun fuskar ki Bai ga dirinki?, Yana ga dadinki, if har mijinki bazai samu welcoming and hot sweet sex daga gareki ba then he have nothing to run to after work, kou ya dawo zaizo yaci abinci ya koma yawonshi, kou kadan he sees no reason to beg you even when he offends you, because Baki da abinda Zaki gwada mashi da zaiji haushi, did you know if kina da kayan mata kala kala daga na tightening, na saukar da ruwa da Kuma na Sha kala kala kina Sha kina matsawa duk lalacewar gabanki Zaki maido darajanki?, Did you know macen da take Shan kayan Mata da wacce Bata Sha ba daya bane, ban Dade da Fara using kayan Mata ba and the difference is clear, so bring your asusu let’s get you things that mijinki will have something to run to, something to beg for don Kar a hanashi. Did you know da akwai matan da sunfi 30 years da aure Amma Basu sati Miji Bai nemesu ba?, Sai ke da kike Yar yarinya Miji ya kaurace maki Baki ganin da akwai matsala?, Let me tell you something kou Mata mijinki ke dauka in har zai samu jin dadi daga gareki bazau taba kaurace maki ba kou asiri akayi mashi, ai kou mahaukaci ya san Dadi😋😋😋 anyway Kar in cika ku da surutu.💃🏾💃🏾💃🏾

4️⃣5️⃣

Amira gjda ta shjga with little excitement, wato mutum rahama ne, right now she’s feeling so lonely, she feels his absence, tana rike da bag dintaz Mai gadi ne yayi Saurin amsar bag dinta,he looks so happy to see her,
“Anty Ina tsaraba…” Mai gadi ya fada Yana amsar bag din hannunta, murmushi ta saki before tace
“Tsaraba na hanya…da sun zo zaka samu rabonka…” Ta fada mashj not because she bought a single something for him, kawai she have decided at the moment that da kayan sun zo she will find something for him, shi ta rigata Shiga falonsu, tana shjga ta kauda duk wata damuwar ta ta saki ihu tana Kiran mum dinta, da sauri hajiya ta fito da gudu Jin muryar Amira, before you know it falon ya cika da siblings dinta har da Nasir, he hugged her dukda tana kawaici Bata wani nuna damuwa dashi ba, nazifa da asiya was busy asking Ina tsaraba sai da ta fada masu suna hanya sannan Suka bar ta Dan kebe da mum Dinsu inda take tambayar ta ya abunda ya Kai su and everything, Nan ta fada Mata komai went alright, duk abinda ta rubuta was with her, dashi zatayi briefing alhaji.

Fajz Yana zaune bayan mota duk yayi ligis looking so weak, at this moment abubuwan dake cikin ranshi sunyi mashi yawa, ga damuwar rabuwa da Amira , sai Kuma  ga fargaban haduwa da bintu, right now Bai taba jin fargaba kaman yanda yake ji yanzun ba, he is feeling so scared of bintu, ba don Komai ba sai don ya San ya Saba mata, yasan he have hurt her sosai with what he wrote there, it will be so hard to prove himself to her, yasan sai yayi da gaske zata sake aminta dashi because already he poured his heart out on that diary,  yasan it will be very difficult for her to believe he loves and cared about her too, shi kanshi Bai San ta damu da bintu ba sai yanzun da suka samu matsala, he feels so hurt da Bata amsa wayarshi da Kuma Bata  mashi magana, he is so use to talking to her at his own convinient time that kou kadan baiyi valueing dinta ba,now that he can’t speak to her sai taji ya shiga matsanacin damuwa, as the driver approach his gate sai yaji more faduwar gaba, Ana tsayawa ya saka hannu cikin aljihunshi ya biya extra daya hau Kan kudin wato na kawosu gida, fita yayi rike da nashi bag din Wanda duk kayan da ya sayawa kanshj a Chan ne, Yana sallamar Mai Mota ya nufi gate dinta ya kwankwasa, Mai gadi na lekawa ya ganshi yayi Saurin bude mashi gate Yana mashi sannu da zuwa, amsawa yayi Yana Mika mashi bag dinshi, kallon compound that looks ok yayi sai ya lura da wata Mota daban da ba nashi kou na bintu ba, kou sands yake yaro da in yayiwa iyami laifi Yana tsoron duka Bai ji irin wannan fargaban ba, wato in an sanka da hakuri tou zaa dinga tsoronka ranar da ranka ya shiga Baki, zaa dinga fargaban abinda zaka iya aikatawa ba don komai ba don baa taba ganin ka Angry ba, he wondered who own this car, suna zuwa bakin kofsr Shiga ciki ya amshi bag Dinshi daga hannun Mai gadi, falon farko ya Shiga da sallama ya tarda Babu kowa wajsn, second one ya shiga ya tarda Daya daga cikin masu aikinta tana kallo, gaidashi tayi cikin girmamawa ya amsa sannan ya wuce ciki, dakin da yasan diary din suke ya nufa Yana jin gidan so quiet kaman Babu kowa ciki, Kan hanyar da zai bi ya wuce da akwai Daya daga cikin bedroom din dake Kan hanyar shi sai yaji magana kasa kasa, ahankali ya ajiye bag Dinshi sannan ya nufi bakin kofsr, the door is not tightly closed so he can peep and hear what they’re saying, family doctor dinsu ce zaune a bakin gado sai Kuma bintu dake kwance looking totally different from the bintu he knows, ramarta ya mugun bashi mamaki da Kuma tsoro because she looks so sick
“Kawai…ki cire min…ban sonshi…ban son bedrest…” Bintu ta fadawa Dr da take fada Mata if har bata bi ahankali ba she will miscarry the baby, Amma in har zata zauna waje guda ta daina saka ranta cikin damuwa the baby will be ok,
“Ai if rayayye ne Babu yanda zakiyi…kawai Zan rubuta maki drugs…Wanda Zaki dinga Sha…'”Dr ya fada Mata,faiz was just listening as they decide the faith of his unborn child, abinda yafi so duk duniya, bintu dafe mararta tayj Tana kuka tana cewa
“Zafin yayi min yawa…. Dan Allah Dr ki cire…” Bata Karasa ba faiz ya Ida bude kofsr ya shigo,the Dr knows him tun Yana karami as babban Dr ce, bintu was surprised to see him. Amma Sam face dinta Bai nuna hakan ba, wani irin kallon haushi da tsana ta Watsa mashi ta kalli Dr ta cigaba dacewa
“A cire min…Kar ya Zama ajalina…” Ta fada not minding faiz that have this unpredictable look on his face,tamkar Babu kowa dakin, sai ka ranste ba faiz da take haukan so bane, sai ka rantse ba fai da yake haukan so bane Nan tsaye gabanta, she hates him with passion, she don’t even want to see him, kawai the thought of him been together with her for over two weeks is enough to make her hate him like crazy,
“Na fada maki in Kika Sha maganin da Zan rubuta maki…zai daina…all you need to do is stop all the worries…” Dr Bata karasa ba Bintu tace
“How can I stop all the worries…I can’t stop it…ni ban son Shan magani….so kou kin bani bazan Sha ba…all I want is the baby out of me…” ta fada Tana goge tears dinta,Dr kallon faiz tayi tace
‘”Wai me kake wa Yar mutane…why do she looks sad…”Dr ta tambayeshi,
“As the why she wants to kill my baby.. “faiz ya fada face dinshi daure with a sad feeling in him, he feels it’s the right way to act to reduce the level of his atrocities,
“Ai baka San wani Abu ba…in har zaka batawa mace Rai Babu abinda zatayi da cikinka….am telling you this from experience…so if you want happiness you should give it to her first…”ta fada mashi fajz just want to he alone with her yanda zasuyi magana yaji laifin dayayi da har zata nemi a zubda the best thing that ever happened to him, it’s like the biggest punishment you could ever get, tunda ya aureta Bai taba tunanin haihuwa kou da ba Amma kuma taba fada mashi she’s pregnant sai taji duk duniya Babu abinda take so kaman abinda ke cikijta, kou son da yakewa Amira Bai Kai Wanda yakewa cikinta ba, and she have the guts to say a fidda shi Kaman he doesn’t matter, he feels she’s going to turn this on her self if she behaves like this, yasan Tana cikin pain Amma what she’s saying is bad, very bad, she’s trying to hurt him and she’s going to  hurt herself don bazai yarda ba in har ta zubda mashi cikin jikinta.
“Yanzun dai koma meye… you should make her happy…” Dr ta fada mashi, tsoki bintu taja ta kauda kanta gefe guda, Bata son ganinshi, itama right now she wants this Dr to go don ta fada mashi ya Bata takardan ta, she sees no reason to waste anymore time in his house, kou Bai saketa ba she won’t live with him, Dr dai feel the anger from both side Wanda hakan yasa ta fiddo takarda daga cikin bag dinta ya rubuta some drugs da zaa Saya Mata ta mikawa faiz sannan ta kalli bintu tace
“Ki zauna waje guda…don’t stress yourself too much…kou ruwan wanka a hada maki…kinji kou…” Ta tambayeta, banza bintu tayi daita Bata amsa Mata ba, Bata sake cewa komai ba ta Mike ta bar dakin, faiz daga Idanuwa yayi ya kalleta sai ya hangi diary din gefen gadon ta, bintu dake fama da sabon Bakin ciki mikewa tayi da karfi dukda ance Kar tayi hakan,she wants to show him Babu abinda zai sa ta rike Cikin shi, tana Mikewa yayi Saurin zuwa gabanta yayi kneeling kasa Yana cewa
“Ki yafemin… it’s all I can say…I beg you in the name of Allah ki yafemin…bintu wallahi Ina sonki…” Abinda takeyi ne yasa yayi Shuru Yana kallon ta, sadda ya sunkuyar da kanshi kasa Yana Mata magana har ta bude wardrobe dinta tana ida kwace sauran kayanta dake cikin wardrobe din gjdan,
“Alhamdullilah tunda ka Dawo lafiya… you’re so welcome… I refuse to go because I promise not to let anyone know am in Nigeria…Amma tunda Allah yasa ka dawo…ka bani takardata…or better still Kama iya aikomin dashi….when ever you’re ready…” Bata Karasa ba faiz ya taho da Sauri yazo hugging dinta wani irin turewa tayi Mashi Wanda ya kusa faduwa kasa, he didn’t expect this at all, sannan karfin mace Mai fushi yafi karfin namiji, dafe chest dinshi data tura yayi Yana kallonta,
“Don’t touch me with hannun da ka taba karuwarka…”
“Don’t say that!!” Ya daka Mata tsawa looking very angry dafe da chest Dinshi
“Nafada!…” Itama ta daka mashi tsawa, he wasn’t expecting this, kawia Yana tunanin she will be crying and he will beg for forgiveness then everything will be alright again as he knows she loves him more than she loves herself, yanda ta zaro mashi Idanuwa yanzun really scares him
“Wato na taba ta kou…na taba Rabin ranka…wait a minute…did ahmed know Kuna soyayya har da lalata?…”  Ta fada Tana Kallon shi Kaman ba ita ba, she looks soft when he entered Amma she’s different, he feels hurt with her words Amma baice Komai ba as he knows she’s hurt
“You called him friend…Ashe kana dating babe dinshi…why did you marry me tunda you have Such person…. you have the person you feel this for…ubanwa yace ka aureni faiz…” Ta fada tana nuna dairy dake Kan gado,
“So nice ta gida…in haihu…ita Kuma ta holewa kou… she’s your life Changer…your happiness…your joy…your first love…then what is your mother…” Wani irin Marin ya dauke ta dashi,
“Are you mad…Abi Ana gasa popcorn a kanki?…how dare you…” Ya daka Mata tsawa looking so Angry, bintu dafe cheek dinta Daya Mara tayi Babu hawaye Idanuwanta don she didn’t feel pain, Babu pain da zai Kai abinda ke zuciyar ta da Kuma Wanda take ji a amarata
“They dey do you?..nace am sorry…am sorry…” Bai karasa ba tace
“Sorry my ass.. wallahi ban Zama da mazinaci…Dan iska laananne…Kuma kaga ban haihuwa da Dan iska…kaga wannan cikin zubdashi zanyi…Banga ubanda ya Isa ya hanani ba…” Ta fada Tana Jan bag dinta, da sauri ya riketa kawai sai ta kafe mashi hakori a hannu da sauri ta dauke hannunshi,
“Wai what’s wrong with you…nace am sorry…nasan ban kyauta maki ba…Amma is it my fault?…laifina ne da nakeson Amira?… wallahi Baki San how many times nake kokarin boye feeling Dina to make it look alright ba…”Bai karasa ba tace
“To hell with you…to hell with you faiz…go and be with her… wallahi kou Kaine autan maza na hakura… wato love triangle kou…then to hell with love…” Tafada kaman mahaukaciya, sai yanzun ya gane abinda ake cewa fushin Mai hakuri Bai da kyau, wato he have never seen this part of her all his life, she’s a very tender girl, a girl that doesn’t argue or disobey, Amma yau gata tana mashi yanda ta gan dama, kou kadan Bai ganin laifin ta, Bai je kusa daita ba yayi kneeling a gabanta,
“Wallahi I didn’t arrange the trip…daddy ne yace muje muyi research Kan cigaban company…”bintu katseshi tayi da
“Sai Kuma  me…did you think I care about your explanation…I don’t care…if you like kayi arranging trip din it’s non of my business…kawai takaici na is staying with Dan iska irinka…”
“We didn’t nothing…” Faiz ya katse still Bai Karasa ba ya saki Dariya kaman insane person tace
“Ga bintu sakara… despite all the happiness…the joy you display in your diary… you did nothing…Amma gaskiya kaji  kunya….wato irinku mazan da kuke da halal but prefer Haram…” Ta fada cikin Tashin hankali Sosai
“Wallahi ni nafison kishiyar cikin gida data waje… I hate Dan iska…” Ta fada Tana fashewa da kuka tare da dafa mararta,
“I hate that after all the way I preserve myself I ended up with someone like you…ga Shan giya da Zina…tirrr…” Ta sake watsa mashi another words that hurt More than boiling lava, kawai sai kallonta yake
“Kiyi hakuri…nama rabu daita…and pls…ki bar tunanin we have any itimacy… wallahi we didn’t…”
“Tell that to the birds…kilan I look stupid to you…naji ana cewa Mata suna samun nacin Miji when they newly get married Amma sai anwa yazo da matsala because Yana da wata waje…wata that he loves and adores…har tunani nake kilan something is wrong with me Ashe it’s not me…Amma Allah yaisa tsakanina da Kai faiz…” Ta fada Tana kuka Amma Babu single hawaye
“Bintu say what ever you want…duk zargin da kikayi min yayi daidai Dani…Kuma I will Never hold anything against you… kou zagina kikayi na yafe maki… am sorry…ki yafemin…pls…in Babu ke rayuwata won’t be normal…”Bai karasa ba tace
“Ayirr..ai da bangan sirrinka ba I would have been happy today…Amma tunda na Riga na San kou Kai waye… there’s nothing you’re going to say that will Matter again..” ta amsa mashi tana sauke another bag dinta
“But kinsan ance Kar kiyi aiki kou… wallahi bintu if anything happens to my baby bazan yarda ba…” Ya fada still on his knees as he watches her do what ever she wants
“Ai babu abinda zakayi…kawai marry her…sai tazo ta Haifa maka Yara…Amma ni Kam bintu… badani ba…” Ta fada mashi ignoring the pain in her lower abdomen as she do things,
“Dan Allah am sorry…bawai naki zuwa dake bane don in samu Amira…kawai it’s because of your pregnancy…banson kiyi tafiya Mai nisa Kar baby ya samu matsala…pls gani durkushe a gabanki Ina Baki hakuri…am sorry…I value you…Ina sonki…inda ban son ki I won’t bother if you see what I wrote…maganar gaskiya Ina son Amira Kuma Allah ne ya jarabceni da hakan…ban fada son Amira da Karin kaina ba…I tried har abun yafi karfina…kema Kuma I love you…” Ya fada Yana Kan knees dinshi looking so tired, ga long flight wanda kou bacci bai samu yiyi ba kawia sabida tunanin Abu biyu, rabuwa da Amira da Kuma tunanin bintu, gashi sabida ita kou hutawa baiyi a Abuja ba ya hau Mota kawai don yazo gareta, bintu was crying kawia hearing him saying jarabtarshi akayi da sonta, for your husband to tell you this in your front yana nufin it’s so fucking real, abun ya mugun tada Mata hankali, seeing it in written is different from hearing him say it, the backup lies na itama Yana sonta makes this whole thing more annoying,
“Yanzun baby…”Bai karasa ba tace
“Am not your baby…kawai ka bani takardata…cikin sirri…Amma if not I will tell everyone whta happened…Zan fadawa daddy tare daita kuka tafi Malaysia… sannan I will show them your write up…how you count days to travel with her just to be with her…” Dafe goshinshi yayi as yasan in har ta fadawa alhaji hakan ya Shiga uku,
“See…badai so kike in sauwake maki ba…I will…I will do that…but I beg you…let my baby stay…he or she should pay for my mistake…Kuma na ratse da Allah…banyi komai da Amira ba…not because I don’t want to but because she won’t let me…so pls…ni ba mazinaci bane…”.
“Story for the gods…” Ta fada Tana gada kunneta yayinda take rike da mararta, she’s in so much pain
“Believe pls..”ya fada Mata
“Kawai ka bani takardata I no want story…” Ta amsa mashi atakaice,
“Fine…if that is what will make you happy Zan Baki..Amma pls ki Bari in sayo maganin…sai in Baki…pls…” Ya fada Maya yana mikewa don Yana kallon yanda take dafe da mararta, he see the pain in her
“Ban bukata…kawai my takardan…and don’t worry I won’t make it look as if it’s your fault…kawai bani…” Ta fada mashi, ahankali faiz ya mike ya bar dakin, he is totally confused, it’s way out of his hands, inhar sauwake Mata will let her let his baby be then zai sauwake Mata, Yana fita bintu taja tsoki tare da bin bayanshi da harara, yawan son da take mashi ya koma matsanacin kiyayya,she hates him with passion, Yana fita taja bedside locker dinta ta zuwa gaban wardrobe dinshi ba don komai ba sai don ta dauki biggest bag dinta, she’s so ready to go, the more she stress herself the more the pain in her abdomen, gani take kou haihuwa Bai Kai zafin abinda take ji ba, tana Mike hannu ta jawo bag din taji wani irin Abu ya yanke kasan mararta, Bata San sanda ta saki bag din da yayi halfway ba, tana sakinshi yayi kanta, wani irin fada Mata yayi tayi baya ta Fadi Kan gado ta saki wani irin ihu before everything went blurry, faiz dake Kan hanyar shi na dawo dakin heard some noise, don muryar ta shake yake so bai ji ihunta da Kyau ba, Yana bude kofsr ya gan bintu baje Kan gado ga bag gefenta kafarta lankwashe, cikin Tashin hankali ya shjga dakin da gudu

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137 138 139 140 141 142 143 144 145 146 147 148 149 150 151 152 153 154 155 156 157 158 159 160 161 162 163 164 165 166 167 168 169 170 171 172 173 174 175 176 177Next page

Leave a Reply

Back to top button